Sashe 42
Rufaffen Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana fitowa daga gida bai zame ko ina ba sai gidan Rabiu dan dama sunyi zasu had'u suje can wajen shugaba dan Yana bukatar a Kara masa aiki akan Sajeeda,Koda ya fito hanya suka d'auka a hanyar su ta tafiya Kabiru ya fara magana Yana "banyi zaton Sajeeda zata ji wani abu a jikinta ba ruwan dake zubo mata ya daga min hankali Rabiu na dauka kunce rashin lafiya kawai zata ringayi ba abinda zai samu jikinta Kamar yadda naga matar ka saa na fama,kaga ita bazata tab'a zargin Kaine ka jefata a cikin wanan halin zata dauka rashin lafiya ne daga Allah amma kaga na Sajeeda dole zata zargeni tunda sai da na kusanceta bayan na sadu da kare ta fara Jin kaikaiyi da fitar ruwa ko dazu sai da tace tana zargin ni na saka Mata,Kuma ko sau daya bana so ya zargeni Rabiu tunda babbar matsalata itace Yesmeen Kuma nayi maganin ta a yanzu ya Kamata na samu nutsuwa naci kudina sai dai ganin Sajeeda a wanan halin wlh ya hanani nutsuwa"
Rabiu kafadar Kabiru ya kaiwa duka Yana "Sajeeda ce ta jawowa kanta abokina, dan da ace ta barka ka nemeta ta bayan da ba yadda za'ayi ayi maka aikin da sai ka sadu da kare zaka nemeta ta gabanta, ita Kuma saa da kake magana ai matarka tafita taurin Kai,dan Ina marairaice mata ta amince na nemeta ta bayan kaga tunda ta kwanta rashin lafiya ko sau daya bata tab'a zargina ba,amma ita kuwa matar ka dole jikinta ya gaya Mata tunda har tak'i yarda"
"Kana nufin ba abinda za'a iya yi ta daina fitar da ruwa mai doyin"?
"Idan bata fitar da ruwa mai doyi Taya aikinka zaici,akan Karen daka kwanta fa akayi aiki,ko saduwa da kayi da Karen akace ka sadu da ita,da sauran maganin a jikinka ka kwanta da ita,ai dole taji ba daidai ba"
Kabiru bai Kara magana ba har Suka isa wajen shugaban dan sam ba haka yaso ba,yaso yadda matar Rabiu ke kwance a zuke waje daya haka Sajeeda zata kwanta,bayaso Sajeeda ta zarge shi.
Koda suka isa wajen shugaban ayyukan da zai ringa yiwa kungiya duk aka fada masa, Kabiru dake zaune ya jike da gumi har aka sallame su bai dawo daidai ba sai da suka d'auko hanya ya fara magana cikin tashin hankali Yana "Yanzu duk wata sai na kwanta da Kare kenan"?
"Wai Kai Mai abin daga hankaline yanzu da ka kwanta da Karen akwai Wanda yasani,?kasan naka Mai sauki ne kuwa"?akwai Wanda sai dai ya ringa Kai sabon jariri ko ya kwanta da akuya ko mahaukaciya,kana san kudi Kuma ka samu ni banga abin daga hankali anan ba,indai kana san kudi ai sai ka Sha wahala kafin ka samu,yadda ake neman halal da wuya haka ma ake neman haram din da wuya ka more rayuwar ka abokina ka zama dan gari,ita Kuma Sajeeda ka ringa nuna Mata kulawa fiye da da bazata tab'a zargin ka ba"
Kabiru har ya sauke Rabiu a gida ya wuce hankalinsa baa kwance yake ba sam bai san akwai sauran aiki a gaba ba,tunanin daya darsar Masa ya saka shi sakin dan murmushi da Yesmeen zai kwanta idan ya kwanta da Karen dan yanzu ba gani zata ringayi ba,ya mugun tsanar Yesmeen ko ganin ta baya san yi.
Sajeeda
Kaikayin da ya dameni ya sa na bar su Yaya Abu a daki na koma dakina na kwanta na shige cikin bargo ina susa Ina kuka,gabana yabi ya kumbura Ina iya Jin warin dake fita a gabana,a yanzu na gama tsayar da tunanina a ranar da Abban Nusrah ya sadu dani naji gabana ya dau sanyi a ranar na kamu da wanan larurar gwara ya dawo ya fada min inda ya samo wanan cutar da ya zuba min akwai tambayoyi da nake so na masa so kawai nake ya dawo,bani da haufi a jikinsa na dauki wanan abin kila ya fada harkar neman mata wata ce ta goga Masa cutar yazo ya goga min yafi damuna ne saboda ni macece shi kuwa namiji ne ba lailai ya dame shi ba.
Koda ya dawo duk yadda naso na Masa tambayoyin sai naji na kasa sau uku Ina gwada bud'e bakina sai naji na kasa magana kuka kawai nake ya ringa min sannu ya ballo min magunguna akan na Sha kar na damu gobe zai kaini asibiti.
9am
Ihun Yesmeen yasa na farka daga baccin daya d'aukeni Dan Daren jiya gabadaya ban wani samu baccin kirki ba.
Koda na mike sai da na Fadi ya Kai sau biyu kafin na isa d'akin Yesmeen cikin bugun zuciya na tadda Yaya Abu da Yaya Asmua a ririke da Yesmeen dake wuwula hannu tana laluben iska da "Na daina gani bana gani umma ku kawo min agaji innalillahi wa Inna ilaihi rajiun ummana bana gani"
"Wani irin bugu naji kirjina yayi da sai da naji numfashina na Neman d'aukewa hankali a tashe na isa wajen Yesmeen ina "Bangane bakya gani ba yesmeen ,Yesmeen yanzu kina nufin bakya ganina"?
"Bana ganin ki umma kina Ina"?
Yesmeen tace tana lalubar iska a daidai lokacin da Abban Nusrah shima ya shigo Yana sallati,rawar da jikina keyi yasa ni zubewa a kasa Ina k'ok'awa da numfashina,Yaya Abu kuwa tace "Wai kamar ya bata gani bayan gashi Nan idonta a bud'e yake, Kabiru inaga mu wuce a kaita asibiti"
Gaban Yesmeen ne yayi mumunan faduwa da taji Mai tace tasan indai aka je asibiti likita sai ya gano tana gani.
Sumewar da Sajeeda yyayi yasa suka yi kanta a gigice dan numfashin ta d'aukewa yayi.
Yesmeen kuwa tuni ta daina kallon sama cikin tashin hankali ta fara k'ok'arin sakin ihu tana kallon Sajeeda ......
Sister's duk wacce batayi anfani da sabulun mg's ba ko kit dinsu inamai shaidamuku anbarku acan baya domin duk wnd yajaraba mg's sai sanbarka duk wani Mai tantama Akan kayan gyaranjiki toh tabbas yacire sabulun mg's domin yahadu bakarya zegyarajiki yafidda dattin fata Dama duk wani matsalan fata duk Wanda kefama da matsalan fata walau pimples ko spot, sunburn acne,stretch mark dama dukkan wani prblm yajaraba mg's bi'iznillah komai zaizama labari bayan jikinku yy fresh zaisa jikinku yy smooth yadinga glowing,gawanda basa San anfani da Mai zaku iya using mg's batare da kunbukaci wani Mai b🤗nd wnn new soap din💣ne,😯 bama cika Baki kujaraba kugane ma idanku domin ance gani yakoriji Kuma siyan daya maida kudi gida
You can check pic👇for the soap reviews🥰
Soap price:4k
maiso yy mgn
08062991549
07046881166
07067210195
Call 08064532391
Instagram:glow_with_mgs
Facebook: mg's skincare
Masu bukatar cream Shima munadashi harda ma complete set nagyaranjiki
Small 14k
Babba 16k
Munatura Kaya kowani gari dayardar Allah Amma delivery is not free
Be part of the glow team😍karkubari abaku lbr👏
Mg's skincare
Kunji takennan kunsake jinshi shin yar'uwa nace wai haryanzu baki jaraba products dinsu ba😵💫yar'uwa mace fa yar ado da kwalliyace koda kina dakyau akace kikara da wanka😍sufa kayan mg's basa bleaching duka kayansu 💯 natural ne sannan organic zasu gyara sukuma goge Miki jikine kawai yakara bayya ar da ainihin zallar Madarar kyawun halittar da Allah yayimiki🥰
Wai kinafama da pimples da spot afuska amma haryau baki nemi mg's ba🤔duk Mai tantama akan kayan gyaranjiki yacire mg's domin babu shakka sudin na dabanne indai problem dinki matsalan fatane yar'uwa kijaraba koda soap dinsu bi'iznillah zaki godemin👯♀️kayansu ga kamshi inkinjaraba kinga yanda suke na tabbatar bazakiso su Yanke Miki ba🤩08062991549 anatayi Baku sisters kusamu kugwada koda b duka kit din na gyaranjiki ba zakuga sauyin da fatarku zata samu cikin lokaci kalilan🥳jikin yazama so fresh ko Ina kikashiga kita glowing fatarki na walwali kamar madubi😘keda kanki zakina burge kanki balle wasu🤗08062991549
Adade anayi sai gaskiya sannan siyan nagari Maida kudi gida ❤️
Duk Mai bukatar products din mg's kutuntubi wadannan numbers din domin tasune kawai zaku samesu🙏
Chat 08062991549
07046881166,07067210195
Call 08064532391
Instagram:glow_with_mgs
Facebook:mg's skincare
Team glow🧖♀️
Yauwa nace ba masu bukatar zuma original munadashi mekyau ba hadi Mai bukata yayimin mgn 08062991549
*WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84*
*PAGE 20-25*
Yesmeen
Motsin mutum da taji yasa tayi saurin Mai da idonta sama tana cigaba da kurba shayin da Yaya Abu ta bata dan abincin karyawar da suka hada har da ita,yunwar da ta kwana dashi yasa suna fita ta fara ci,tana adduar Allah yasa Kabiru ya fita yanzu ta leka Sajeedan.
Tana Jin fitar su Yaya abu motsin da taji kamar an taho d'akin yasa tayi saurin mai da idon ta sama tana cigaba da cin abincinta.
Ganin Kabiru ne ya shigo ya tsaya a bakin kofa Yana Kare mata kallo yasa taji kirjinta ya buga da k'arfi,tasan indai Kabiru ya rabo Inda take ba alheri a tare da shi sai sharri tuni ta fara addua a zuciyarta, idonta na sama tana wuwurga ido amma tana iya ganin kabirun
Da ya shigo d'akin ya nufo wajen da take a hankali,tuni taji hankalin ta ya Kara tashi, zuciyarta ta fara rayya mata da kila shaketa yake so yayi tunda yaga ba kowa a gidan,kila ma Sajeeda ta fada Masa, ta gaya mata sirrin sa shi yasa ya shigo dan ya kasheta,hannun ta dake rik'e da kofin shayi rawa kawai yake tana kallon sama.
Kabiru kuwa ya tsugunna a gabanta Yana Kare mata kallo, ganin sama take kallo kamar dai makauniyar yasa ya mik'a hannun sa wajen idon ta kamar zai tsone mata ido,