Sashe 49
Rufaffen Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta Kara cije lebbenta saboda sosai taji cikinta na karta mata duk da sai da tayi amai,bata tab'a tunanin haka maganin ke da mugun karfi ba,ai wanan da Sajeedan ta sha da asirin ta ya tonu an gano ita ta saka mata magani a kunu,ya zama Dole ma ta Nemo Wanda bai Kai wanan k'arfi ba,ta dade tana Addu'a Sajeeda ta saukaka mata ta tafi da kanta batare da ta karasa ta ba,tunda ta gano irin arzikin da Kabiru yake dashi ta fara kwadaituwa da san itama ta dandana arzikin,ganin Kuma Sajeeda na fama da rashin lafiya yasa ta fara tunanin idan har Sajeeda ta mutu zata iya auren Kabirun ta mori arzikin sa sai ta fake da ta aure shi ne dan ta kula da yaran da wanan kudurin nata ta fara yiwa Sajeeda fatan mutuwa,har mamaki take yadda take ganin Sajeeda na raye dan ba karamin jin jiki sajeedan ke ba,daya hannun kuma ta ringa dan shishigewa kabirun tana caba ado,Sajeeda sam bata dace ma da arzikin Kabiru ba ita ta dace da arzikin, sai dai duk kwalliya da girkin da take yi bata ga alamar Kabiru na ganewa ba watakila dan Yana ganin Sajeeda shi yasa bazai tab'a kawo tunanin aurenta a zuciyarsa hakane yasa ta fara tunanin hanyar da zata bi ta karasa Sajeedan da kafar ta daya ke duniya daya a lahira,tana tsaka da tunanin abun yi Kabiru ya tareta da zancen zai Kara Aure,a ranar ko bacci bata yi ba idan har ta bari yayi auren hakan na nufin bazai tab'a aurenta ba idan kuwa tayi gaggawan kau da Sajeeda dole ma yayi tunanin auren ta,sai gashi Sajeeda bata Sha maganin ba ta Kare a dandana maganin da bata San Yana da mugun karfi ba,dan Mai gadin gidan tasa ya siyo mata maganin,dole ta Kara siyo wani,dan wanan yayi k'arfi da yawa tunda har a yanzu cikinta ciwo yake.
Tasan indai ta kau da Sajeeda ba mai kawo zargin ba mutuwar Allah da Annabi tayi ba,tunda dama ta dade tana fama,Kiran da ya shigo wayarta ne ya katse mata tunanin da take tana d'auko wayar ta ga Gwaggo ce ke kiranta,mai da wayar tayi ta ajiye dan yanzu Gwaggo ta fara matsa Mata da waya akan Sajeeda kusan kullum sai ta kirata ta tambayeta ya jikin Sajeeda.
Sajeeda
Abban Nusrah bai Dade da fita ba sai gashi ya dawo da kofin shayi a hannun sa har lokacin kuka nake,wa zai yarda wai uban yayana ne ya maidani haka saboda yayi kudi,wa zai yarda yayata da ta saki nono ta bani itace ke san ganin ta kasheni saboda kawai ta auri mijina da take ganin yayi kudin da bata san ta hanyar da ya samu kudin ba, duk na jikina ke san cutar dani wane irin zamani ne wanan da Allah ya kawo mu,wai yayata ita take San ta kasheni,nata a yanzu sai naji yafi tsaya min a rai,na Abban Nusrah bai girgizani kamar yadda na Yaya Abu ya girgizani ba,dan dama shi namiji bashi da tabbas,ita Kuma Yaya Abu fa Yar uwata ce ta jini,da yanzu mutuwa tayi,auren Abban Nusrah zatayi ba tare da taji komai a zuciyarta ba,nasan shi ma Abban Nusrah tsaf zai aureta tunda da sauranta,waya sani ma ko ma suna soyayyar yanzu,bansani ba tunda nasan Abban Nusrah Yana cikin maza masu karfin shaawa.
Muryar Abban Nusrah ya katse min maganar zucin da nake Yana "ki bude bakin ki na Baki shayin Sajeeda Ina saurine zan fita ana jirana idan na dawo akwai maganar da zamu yi"
Kau da kaina nayi dan shi ma yanzu ba yarda nayi dashi ba, kila shi ma so yake ya kau dani kawai ya huta,zan ta zama a haka har sai idan Allah ya jefo min Yesmeen dakina ta bani abinci naci.
Tsaki yaja daya ga na kau da kaina ya ajjye kofin shayin Yana "Kina da matsala Sajeeda yanzu abincin ne bazaki ci ba sai kin wahalar da mutane,idan bani ba ba kowane namiji ne zai iya jure irin wanan wahalar ba shekara guda Ina fama.
Kallon sa kawai nake hawaye na gudu a fuskata Yana k'ok'arin mik'ewa wayar dake gaban Aljihunsa ya fara ringing sai ya koma ya zauna Yana "Gwaggo ce nasan Kira tayi ta duba jikinki"
Wani Irin sanyi naji a zuciyata ko da makiyana ne a zagaye dani, Ina da wacce nake zuciyarta ta damu da halin da nake ciki,
Muryarta da naji ya ratso wayar da ya saka a handsfree yasa na baza kunnena Ina Jin muryar mahaifiyata.
Bayan sun gaisa Gwaggo tace "Kabiru har yanzu bata iya magana ne"?
"Wallahi bata iya magana har yanzu"
"Kabiru ko gida zaka kawo ta na nema mata maganin gargajiya anan wallahi Ina cikin damuwa ko baccin kirki bana iya yi, kullum da tunanin Sajeeda nake kwana a raina yarinya Mai biyayya da tausayin iyaye duk yarana ba mai biyayyarta dan Allah ka dawo da ita gida,kila a dace da Sama Mata magani anan,Ina Nan ne kawai amma zuciyata na can wajen ku banaso kaga ko Ina damun ka a waya kullum,Abu ma yanzu sai da na kirata bata dauka ba"
"Gwaggo ki kwantar da hankalinki wallahi nan din ma Ina nema mata magani Kuma Yaya Abu na kula da ita sosai,bazan iya kawota na dora muku wahala ba,yanzu ma akwai wani likita da aka hadani dashi ance idan muka je wajen sa zamu dace"
"Abinda nake so ka gane so nake a. Gwada mata maganin gargajiya kila zaa dace tunda ana ta gwada na asibitin yak'i yi"
Ido na gwallo na fara gurnani Ina girgiza kaina da naga Abban Nusrah ya dage bazan je ba kuka kawai nake dan burina na koma gida,nasan idan aka dage da Addu'a zan iya warkewa ko ban warke ba na samu bakina ya bud'e na fallasa sirrin Abban Nusrah da na Yaya Abu,zamana a gidanan yanzu hatsarine tunda Yaya Abu so take taga ta kasheni.
Duk gurnani da girgiza kan da nake Kabiru haka ya bawa mahaifiyata hakuri akan bazai yarda ya maidani gida ba tayi ta min Addu'a har suka yi sallama ya kashe wayar.
Ya mik'e Yana "ba yadda zan maidaki gida a haka kina kallon komai yi Miki ake Gwaggo ta tsufa bai Kamata na dora musu nauyi ba zan fita idan na dawo akwai maganar da nake so mu yi"
Daga haka yasa kai ya fice daga d'akin.
Haka na kwanta Ina sharbar kuka bani da Mai taimaka min yanzu sai Allah shi kadai nake dashi ya Kuma san halin da nake ciki.
Awa biyu a tsakani sai ga Yesmeen ta shigo d'akin da sauri ta rufe k'ofar da mukuli tana "Umma dafatan baki Sha kunun ba umma wallahi mama so take ta kasheki kinsan ta d'auka bana gani,da naje kitchen da lalube dan na Sha ruwa sai naga tana zuba magani a kunun bansan Mai yasa take so ta kashe ki ba Umma ko dai guduwa zamu yi Ina tsoron mama ta cutar dake bansan Mai Kika Mata ba"
Ta karashe tana share hawaye
Ta gyara min zama ta kafamin ruwan da ta shigo dashi a bakina na shanye Ina Jin sanyi a zuciyata wallahi indai zata bani ruwan na Sha sai naji nutsuwa Yesmeen Allah ya mata wani irin baiwa da ko ni da nake babba bana Jin Ina da Zurfin iliminta.
Da sauri ta sauko dani daga gadon ta cire zanin gadon ta shimfida wani,ta kaini bandaki ta gyarani,ta dawo dani, duk abinda take cikin sauri take yi tana gamawa ta fita ba jima ta dawo ta hau ban shayi tana fadamin ta leka Yaya Abu taga kamar bacci take sai da ta tabbatar da na koshi ta maida kofin ta dawo ta rike hannuna tana "Umma mama da Abba bazasu tab'a cin galaba akan ki ba zan fara k'ok'arin nema Mana hanyar da zamu gudu,kafin lokacin umma tunda bakya iya sallah,bakya iya magana kar bakinki ya yanke da istigifari ki ringa yiwa Annabi sallati kiringa karanta hasbunallahu wa neemal wakeel ki rik'e Abu ukun Nan,umma Allah zai kawo miki sauki in sha Allah bari na tafi anjima zan dawo akwai abinda kike bukata"?
Kai na girgiza mata Ina Jin kaunar ta a Raina,yarinya Yar karama da hankali,ban taba tunanin rashin magana da bana yi na ringa sallati a zuciyata Ina istigifari ba dan bani da aikin daya wuce kuka da tunani amma a yanzu tunda ta tunasar dani Zan ringayi.
Koda ta fita sallatin kawai na ringayi Ina istigifari har bacci yayi awon gaba dani.
Na hau mafarki na warke na fara magana shigowar Yaya Abu d'akin a mafarkin yasa na saki ihu a mafarkin dan da wuka ta shigo zata caka min.
A firgice na tashi daga mafarkin da nayi Ina bud'e idona naga Yaya Abu ta turo k'ofar d'akin da plate din abinci a hannun ta tana "Au bacci kike toh tashi kici taliya da Mai da yaji tunda dazu baki Sha kunu ba.......
*ZAN KOYA MIKI YADDA ZAKI HADA TURAREN WUTA KYAUTA SBD KISAMU ABINDA ZAKI DOGARA DA KANKI KIYIMIN MAGANA TA WANNAN NUMBER 08144679009*
*HUMKAM INCENSE GIDAN KAMSHI DA GYARAN JIKI*
MATAR DA HAIHU MUNTANADAR WANI PACKAGE MAI TAKEN TUNA BAYA RANAR FARKO DARE DAYA MAI DUMBIN TARIHI
*MUNA GYARAN JIKIN AMARE SOSAI MUNA SAIDA TURARUKA DA MAGANIN MATA MASU KYAU DA INGANCI*
KANAWA KUZO HUMKAM TA *ZAN KOYA MIKI YADDA ZAKI HADA TURAREN WUTA KYAUTA SBD KISAMU ABINDA ZAKI DOGARA DA KANKI KIYIMIN MAGANA TA WANNAN NUMBER 08144679009*

*INA MATAR DA KE FAMA DA INFECTION MUN TABADAR MUKU MAGANI SADIDAN WANDA DA ZARAN KIN FARA AMFANI DASHI ZAKIJI YADDA ZAKI FITSARE WANNAN SANYIN INSHA ALLAH*
MUNADA TURARUKA MASU SIRRIKA NA MATAN AURE KAMAR SU
*HATSABIBIYAR TURARE*
*NI DA MIJINA*
*SAI KABIYONI*
*SHU'UMAR HUMRA*
*BITA ZAIZAI*
*DARE DAYA WANKA GOMA*
Hmmm wadannan pls banda yan mata matan aure kadai zanbasu duk budurwar da ta siya ta shafa babu ruwana
08132506044
OTHER ROOM WANNAN TURARE MAI SUNA OTHER ROOM BA NORMAL TURARE BANE SIRRIKAN DA KE CIKINSA BAYANIN SAIDAI MU HADU TA PRIVATE