Sashe 32
Rufaffen Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Wai Kai Mai abin daga hankaline yanzu da ka kwanta da Karen akwai Wanda yasani,?kasan naka Mai sauki ne kuwa"?akwai Wanda sai dai ya ringa Kai sabon jariri ko ya kwanta da akuya ko mahaukaciya,kana san kudi Kuma ka samu ni banga abin daga hankali anan ba,indai kana san kudi ai sai ka Sha wahala kafin ka samu,yadda ake neman halal da wuya haka ma ake neman haram din da wuya ka more rayuwar ka abokina ka zama dan gari,ita Kuma Sajeeda ka ringa nuna Mata kulawa fiye da da bazata tab'a zargin ka ba"
Kabiru har ya sauke Rabiu a gida ya wuce hankalinsa baa kwance yake ba sam bai san akwai sauran aiki a gaba ba,tunanin daya darsar Masa ya saka shi sakin dan murmushi da Yesmeen zai kwanta idan ya kwanta da Karen dan yanzu ba gani zata ringayi ba,ya mugun tsanar Yesmeen ko ganin ta baya san yi.
Sajeeda
Kaikayin da ya dameni ya sa na bar su Yaya Abu a daki na koma dakina na kwanta na shige cikin bargo ina susa Ina kuka,gabana yabi ya kumbura Ina iya Jin warin dake fita a gabana,a yanzu na gama tsayar da tunanina a ranar da Abban Nusrah ya sadu dani naji gabana ya dau sanyi a ranar na kamu da wanan larurar gwara ya dawo ya fada min inda ya samo wanan cutar da ya zuba min akwai tambayoyi da nake so na masa so kawai nake ya dawo,bani da haufi a jikinsa na dauki wanan abin kila ya fada harkar neman mata wata ce ta goga Masa cutar yazo ya goga min yafi damuna ne saboda ni macece shi kuwa namiji ne ba lailai ya dame shi ba.
Koda ya dawo duk yadda naso na Masa tambayoyin sai naji na kasa sau uku Ina gwada bud'e bakina sai naji na kasa magana kuka kawai nake ya ringa min sannu ya ballo min magunguna akan na Sha kar na damu gobe zai kaini asibiti.
9am
Ihun Yesmeen yasa na farka daga baccin daya d'aukeni Dan Daren jiya gabadaya ban wani samu baccin kirki ba.
Koda na mike sai da na Fadi ya Kai sau biyu kafin na isa d'akin Yesmeen cikin bugun zuciya na tadda Yaya Abu da Yaya Asmua a ririke da Yesmeen dake wuwula hannu tana laluben iska da "Na daina gani bana gani umma ku kawo min agaji innalillahi wa Inna ilaihi rajiun ummana bana gani"
"Wani irin bugu naji kirjina yayi da sai da naji numfashina na Neman d'aukewa hankali a tashe na isa wajen Yesmeen ina "Bangane bakya gani ba yesmeen ,Yesmeen yanzu kina nufin bakya ganina"?
"Bana ganin ki umma kina Ina"?
Yesmeen tace tana lalubar iska a daidai lokacin da Abban Nusrah shima ya shigo Yana sallati,rawar da jikina keyi yasa ni zubewa a kasa Ina k'ok'awa da numfashina,Yaya Abu kuwa tace "Wai kamar ya bata gani bayan gashi Nan idonta a bud'e yake, Kabiru inaga mu wuce a kaita asibiti"
Gaban Yesmeen ne yayi mumunan faduwa da taji Mai tace tasan indai aka je asibiti likita sai ya gano tana gani.
Sumewar da Sajeeda yyayi yasa suka yi kanta a gigice dan numfashin ta d'aukewa yayi.
Yesmeen kuwa tuni ta daina kallon sama cikin tashin hankali ta fara k'ok'arin sakin ihu tana kallon Sajeeda ......
Sister's duk wacce batayi anfani da sabulun mg's ba ko kit dinsu inamai shaidamuku anbarku acan baya domin duk wnd yajaraba mg's sai sanbarka duk wani Mai tantama Akan kayan gyaranjiki toh tabbas yacire sabulun mg's domin yahadu bakarya zegyarajiki yafidda dattin fata Dama duk wani matsalan fata duk Wanda kefama da matsalan fata walau pimples ko spot, sunburn acne,stretch mark dama dukkan wani prblm yajaraba mg's bi'iznillah komai zaizama labari bayan jikinku yy fresh zaisa jikinku yy smooth yadinga glowing,gawanda basa San anfani da Mai zaku iya using mg's batare da kunbukaci wani Mai b🤗nd wnn new soap din💣ne,😯 bama cika Baki kujaraba kugane ma idanku domin ance gani yakoriji Kuma siyan daya maida kudi gida
You can check pic👇for the soap reviews🥰
Soap price:4k
maiso yy mgn
08062991549
07046881166
07067210195
Call 08064532391
Instagram:glow_with_mgs
Facebook: mg's skincare
Masu bukatar cream Shima munadashi harda ma complete set nagyaranjiki
Small 14k
Babba 16k
Munatura Kaya kowani gari dayardar Allah Amma delivery is not free
Be part of the glow team😍karkubari abaku lbr👏
Assalamualaikum Barkanmu da wannan lokacin AUNTY ZEE TAKU CE ,Ina uwar gida Amarya da yanmata albishir gareku
BONONZA; BONONZA;BONONZA;
Nazo maku da SAHIHIN MAGANIN CIRE TUMBI CIKIN SATI DAYA ZAKI BAN LABARI,KINCI GAYU ANA TAMBAYARKI YAUSHE ZAKI HAIHU TUMBI YA HANAKI ADO DA KWALLIYA SHA KURUMINKI NAZO MAKI DA MAGANI CIKIN SATI DAYA ZAKI BAN LABARI ZAN DANDANA MAKU SHI AKAN RABIN KUDINSHI DAGA NAN ZUWA SATI DAYA 7K DUK ROBA DAYA KI BIYA 3500 KI MALLAKI NAKI NAN DA SATI DAYA ZAI KOMA 7K
MAGANIN BREAST WANDA ZAICIKO MAKI DA TUWON NONO DAN ALLAH KIJARABA ZAKIZO KINA GODIYA DAN DUK WADDA TA GWADA SAITA DAWO MANYAN MATA SUKE GYARA KAMAR YANDA KUKASANI 8K YAKE ZANKARA TALLATA MAKU SHI KI BIYA 4K KI MALLAKI NAKI
KI BIYA TA WANNAN ACCOUNT DIN KITURA MAN SHAIDAR BIYA
3968303018
ZAINAB SHU AIBU
FCMB
08162859027
*WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84*
*PAGE 15*
Yesmeen ganin Kabiru na k'ok'arin dagowa dan ya nemo ruwa yasa tayi saurin maida fuskarta sama hawaye na zubo mata na halin da Sajeeda ke ciki cikin ihun ta ringa lalube da hannu tana "Mai ya samu ummana ku fada min dan Allah mai ya sameta"?
"Dalla ki rufewa mutane baki kin cika mutane da ihu duk ke kika jawo ma ta sume,haka kawai zaki daina gani ga idonki tarr a bud'e"
Yaya Abu tace a tsawace a daidai lokacin da Kabiru ya kawo ruwa aka hau watsawa Sajeeda dogon numfashi kawai taja,hakane yasa Yaya asmau tace "Ina ganin mu kaita asibiti tunda har yanzu tana numfashi,a hada da Yesmeen din kawai muji mai ya samu idonta,da wanan Kabiru ya fara k'ok'arin kinkimar Sajeeda da taimakon Yaya Abu.
Asmau Kuma ta saka saka hijabinta ta ruko hannun Yesmeen dake ta kuka tana kallon sama,tasan saboda ita Sajeeda ta yanke Jiki ta Fadi tana tsoron wani abu ya samu Sajeeda Kamar bata gani ta ringa hada hanya har suka isa bakin motar Kabiru,suka shige, Kabiru yaja motar a guje.
Suna isa asibiti akayi emergency da Sajeeda Yesmeen Kuma Yaya Asmau tayi bangaren da likitan ido, yake, Kabiru sam bata Yesmeen yake ba dan yasan likita bai isa ya gano silar makancewar ta ba yau ranar farinciki ce a gare shi Amma Sajeeda na neman daga masa hankali ya rasa wane irin kauna take yiwa Yesmeen haka,ko Annur daya kurmance bata daga hankalin ta kamar haka ba.
Yana tsaye a kanta da Yaya Abu likita na duba ta dan private ya Kai su.
Yesmeen
Jikinta rawa kawai yake tana Jin kamar ta zura da gudu tana tsoron likita ya dubata ya gano tana gani,bata San ya zatayi ba.
Har kinkina take wajen amsa tambayoyin da likita ya ringa mata akan idon nata Mai ya fara samun idon nata kafin ta daina gani,haka ta ringa bashi Amsa Yaya asmau na tayata da ya taimaka ya dubata taya tashi daya zata daina gani.
Likita gadon dake can gefe yace Yaya Asmau ta Kai Yesmeen ta kwantar da ita zai haska idon nata.
Da wanan Yaya Asmau ta rik'e hannun Yesmeen ta kaita Kan gadon Yesmeen ta kwanta idonta a sama tana hawaye, addua take Allah yasa Yaya Asmau ta fita daga office din ta roki likita ya rufa mata asiri"
Yaya Asmau na tsaye a kanta.
Likitan ya iso wajen gadon ya samu wani cocilan ya dallarewa Yesmeen Ido,Yesmeen ta rufe idonta da sauri,cikin mamaki likitan ya Kara gyara tsayuwar sa dan daga yanda ta rufe idonta na nufin tana gani,dan da bata ganin ko motsa idon ba za ta yi ba.
Ya Kara kure duk hasken cocilan din ya haske idonta ta Kara rufe idonta dan ji tayi hasken na ci mata ido,
Likitan kuwa cikin mamaki ya kalli Asmau ya maida kallon sa kan Yesmeen yana "Ai tana gani baa abinda ya samu idonta gaskiya"
Yaya Asmau ta saki baki tana kallon likitar Yesmeen hankali a tashe ta fara girgiza kai tana "Bana gani likita dagaske bana gani ka yarda dani bana ganin komai sai duhu"
Likitan a dan rikice yace "Bakya gani fa ki ka ce idan ba kya gani ai ba za ki rufe idon ki da na haska da cocilan ba,gaskiya a dubawar da nayi kina gani"
"Likita anya tana gani kuwa ya za'ayi tana gani tace maka bata gani"?
Tom bansani Mai yasa bata gani ba,amma indai bata gani yadda na haska idon ta ko motsi baza tayi da idon ba"
Amma bari na Kara duba idon nata.
Ya d'auko wani Abu kamar glass ya sawa Yesmeen dogon igiyar ya jona da wani Abu Mai Kama da computer dake saman wajen gadon ya fara duba idon yesmeen,sai da ya duba komai daya shafi idon ta amma bai ga wani matsalar da zata saka Yesmeen taki gani ba"
Koda ya gama dubawa cire glass din yayi daga idon yesmeen yace Yaya Asmau ta sauko da ita,ya koma wajen zaman sa ya hau rubuce rubuce sai da ya gama ya kalli Yaya Asmau yana "Ni dai duk binciken da nayi gaskiya ba abinda ya samu idon ta idan dai har bata ganin Ina ga larurar tata bata asibiti bace"
Yaya Asmau kuwa cikin mamaki tace "Abin nan da da ban mamaki ga idonta a bud'e dai amma Wai bata gani Kai ma ka duba baka ga komai ba"