Sashe 46
Rufaffen Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
MUNADA TURARUKA MASU SIRRIKA NA MATAN AURE KAMAR SU
*HATSABIBIYAR TURARE*
*NI DA MIJINA*
*SAI KA BIYONI*
*SHU'UMAR HUMRA*
*BITA ZAIZAI*
*DARE DAYA WANKA GOMA*
Hmmm wadannan pls banda yan mata matan aure kadai zanbasu duk budurwar da ta siya ta shafa babu ruwana
08132506044
OTHER ROOM WANNAN TURARE MAI SUNA OTHER ROOM BA NORMAL TURARE BANE SIRRIKAN DA KE CIKINSA BAYANIN SAIDAI MU HADU TA PRIVATE
*INA BUDURWAR DA JARABAWA TA FAD'A MATA MUNTANADAR MIKI WANI SET MAI SUNA BACK TO VIRGIN WANNAN SET DIN ZAKISHA MAMAKIN YADDA ZAI HADE JIKINKI GAMGAM. 08132506044*
*MAGANIN MATA MUNA DA KURMA KUWWA,SATA SHAKAF,GUMBA TSUMI ZUMA DA SAURAN SU HAJIYA INDAI MATSI KIKESO KISAI BACK TO VIRGIN*
*WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84*
*PAGE 30-35*
Dafanin da naji anyi yasa na bud'e baki dan na saki ihu dan na mugun tsorata sai naji muryar Yesmeen dake k'ok'arin rufe min baki cikin muryar Rada tana "Umma kizo ki koma ciki karki bari ya ganki"
Sai a lokacin na juya Ina kallon ta cikin mamaki,ita kuwa ta hau waige waige tana k'ok'arin Jan hannuna dan mu koma ciki,ni kuwa na fara k'ok'arin fusge hannuna Ina kallon Abban Nusrah da ya gama watsa ruwan ya ajiye tukunyar kasar nima kasa nayi da muryata na fusge hannuna Ina "Yesmeen ki koma ciki nafi so yagani saboda yasan nasan sirrinsa a yanzu mai ya fito dake"?
"Umma idan Kika bar shi ya ganki wallahi zai dauka ni na fada miki Dan Allah kizo mu koma ciki,ki Rufa min asiri Umma"
Yadda naga jikinta na rawa cikin tsoro yasa na bi bayan ta dan Jana kawai take a haka muka koma ciki tayi saurin shigewa dakinta na bita da kallo Ina mamakin ya akayi ma ta ga fitowa ta,sai Kuma na tuna tace bata fiye bacci ba tunda ta gano sirrin Abban Nusrah ko tsoron su Yaya Abu su ganta bata ji,a haka na koma dakina ba dan zuciyata na so ba,amma na riga na yanke a raina sai na nunawa Abban Nusrah nasan sirrin sa.
Ko da na koma d'aki kwanciya nayi Ina jiran ya shigo d'akin
Dama fitilar d'akin a kashe take,Koda ya dawo dakin cikin sand'a Ina kallon shi,har ya iso gefen gadon ya kwanta a hankali Yana leka fuskata,idona a bud'e yake hakane yasa Muka hada ido dashi ya ja da baya da sauri da alama ya tsorata ni kuwa nace "Abban Nusrah Ina kaje daddaren nan"?
"Dama idonki biyu"?
"Tun dazu na farka dan nayi fitsari sai naga baka d'akin har dakin ka na duba naga ko can ka koma saboda kana kyankyamin kwana kusa dani"
A dan duburburce ya fara magana Yana "Motsi naji a can waje shine naje na leka kinsan na fada miki barayi su addabi unguwar nan taya zan yi kyankyamin ki Sajeeda"
Ya kwanta nesa dani,ya juya min baya,na zubawa bayansa ido Ina tunani
Har ga Allah so nake nace masa karya yake yi bayan gida yaje yayi tsirara Yana wanka har yanzu ban dawo daidai ba da yadda na gansa tsirara duk tsawon lokacin nan ban taba sanin farkawar da nake daddare naga baya d'akin ashe abinda yake fita ya aikata kenan.
Haka na matsawa kaina da tunanin hanyar da ta dace nabi wajen nuna Masa nasan sirrinsa naga Yesmeen a tsorace take,mafarkin Kuma da nayi ya tsaya min a zuciya,ya zama dole na tonawa Abban Nusrah asiri.
Bazan biyewa Yesmeen Ina rufe sirrin mugu azzalumi ba.
Daidai da Sallah ma na kasa tashi nayi na taimakawa kaina da Addu'a dan wani irin zazzabi ne a jikina,wajen karfe hudu naji jikina ya dauki wani irin kaikaiyi da mugun zafi,bansan lokacin da na mik'e zauna na fara sallati Ina sosa ko'ina na jikina ba,kasana kuwa sai bulbulo da ruwa yake Mai doyi, Abban Nusrah kuwa ya farka daga baccin da ya fara d'aukar sa ya kalleni yana "Jikin ne Sajeeda sannu bari na dauko miki magani"
Ya mik'e ni kuwa na cigaba da sosa jikina da naji kamar wuta ake huramin,yanzu ba iya kasana nake jin kaikaiyin ba duk jikina gabad'aya.
Kuka kawai nake Ina Kiran Sunan Allah,ko maganin da Abban Nusrah ke miko min ban iya karba ba,kafin gari ya karasa wayewa jikiina yayi wani irin rudu rudu ya canza kala Kamar ba na mutane ba.
Kabiru
Hankalin sa ba karamin tashi yayi da yadda yaga jikin Sajeeda ya koma ba dan tuni duk fatar jikinta yayi wani irin duhun kala a idonsa ma sai yaga kamar fatar jikinta ya koma kalar Karen da ya sadu dashi, sallati kawai yake a ransa Yana tunanin abun yi dan shugaban su bai fada masa duk haka Sajeeda zata dawo ba,gashi yace ba abinda zai iya yi a akai haka Sajeeda zata tayi ta fama,da alama Sajeeda dak'yar ma take numfashi, hankali a tashe ya koma dakinsa ya d'auko wayarsa ya Rabiu a waya Yana d'auka ya fara zayyana mishi abinda ke faruwa,Rabiu kuwa ya hau tsara masa abinda zai yi da zai kau da zargin komai a zuciyar Sajeeda,ya kashe wayar ya turo Masa lambar Wanda zasu je wajen sa da bakin su ya zama daya.
Kabiru kuwa kamar gaske ya koma d'akin Sajeedan da ta daina ma iya sallati sai hawaye da numfarfashi da take faman yi,
Haka ya taso Yaya Abu akan tazo su Kai Sajeeda wani asibitin.
Yaya Abu kanta sai da ta tsorata da yadda jikin Sajeedan ya koma, tafiyar mintuna Suka iso wani karamin asibiti batare da b'ata lokaci ba likitan da Kabiru ya Kira ya hau duduba Sajeeda, Kabiru da Yaya Abu na zaune suna kallon sa har ya gama ya fita.
Sajeeda
Kukan zuci kawai nake dan nasan tawa ta Kare ,ta k'arfi nakeso na damko Yaya Abu na fada mata Kabiru ne ya jefani a halin nan amma na kasa magana dan ji nake jikina Kamar ba nawa ba,abinda yake bani mamaki da Kabiru yadda ya nuna damuwar sa kamar bashi yayi kudi dani ba,har da dan hawayen sa yau daa ce bansan sirrinsa ba cewa zanyi nafi kowa dace da samun miji Mai kaunata dan Yaya Abu sai kwantar Masa da hankali take saboda ya kasa Zama waje daya duk wanan abin fa yasan asibti bazasu iya min magani ba, amma saboda ya nuna bai San komai ba yake ta sintirin kawo ni asibiti,Koda likita ya dawo bayanin da naji Yana yiwa Kabiru da Yaya Abu yasa hawaye ya fara gudu a fuskata,Wai a fadar likitar da nake tunanin hada baki yayi dashi Wai wani kwauro ne ya cijeni,wanda cizon kwaron guba ne,gubar ne ya haifar min da wanan kaikaiyi da canza fatar har ruwan dake zubo min a jikina,matsalar Kuma wanan kwaron ba lailai ko na Sha magani na warke ba sai dai ayi ta adduar sauki na ringa Shan magunguna akai akai, Abban Nusrah da Yaya Abu kuwa sai sallati suke, Abban Nusrah har da hawayensa Yana rik'e likita Wai ya taimaka masa idan da akwai abinda zai iya yi akai,likita kuwa yace ba abinda zai iya Yi akai ya cigaba da bawa Abban Nusrah hakuri akan ya daina daga hankalinsa kawai ya maida hankalina sa wajen kula dani kila a gaba a dace na warke.
Abban Nusrah a tunanin sa bansan sirrinsa ba haka yayi ta min sannu Yana rike da hannuna har ruwan da aka samun ya Kare aka sallame mu bayan ya lafto uban magunguna Yaya Abu kuwa sai cewa take wane irin kwarone haka ita dai bata tab'a ji ba.
Abban Nusrah kuwa ya hau ce mata akwai yasan ma wata da ya ciza.
Haka muka dawo gida, Abban Nusrah ya ringa kula dani,Yana wani tattalani,ni kuwa kullum jikina Kara rikicewa yake a yanzu ko tashi bana iya yi, adduar zuci kawai nake dan wani irin rama nayi,ba abinda kake hangowa a jikina sai kasusuwana,jikina kuwa na ta fidda ruwa mai doyi,yanzu Abban Nusrah bama ya iya kwana a dakina,amma idan garin Allah ya waye kafin ya fita haka zai ta kula dani,har da dan kukansa wai duk ya nuna ya damu da halin da nake ciki,Yaya Asmau kuwa kullum sai ta kirani,ta dubani,ta Kuma shaida min ta saka a ringa min Addu'a ana min saukar ita tafi yarda da makiya ne suka jefe ni ba wani kwauro daya cijeni,daidai da mahaifina da mahaifiyata sai da suka zo dubani,ba Wanda zai zo dubani bai girgiza da yadda na dawo ba,duk Wanda ya tambayi Mai ya sameni haka,Abban Nusrah da Yaya Abu sai su hau bayanin kwaro ne ya cijeni shi yasa na dawo haka, tunda iyayena suka zo nake Neman hanyar da zan fada musu sirrin Abban Nusrah ko Zan samu su tafi dani su nemi mallamai su mun Addu'a,bansan Kuma ta yadda zan fada musu ba dan bana iya magana bansani ba ko wani abu Abban Nusrah yamin da ya saka naji bana iya magana, fadar tashin hankalin da iyayena suka Shiga da halin da nake ciki bata bakine dan mahaifiyata Gwaggo tunda tazo bata da aikin da ya wuce kuka,a gaban idonsu kuwa Abban Nusrah sai Kara kula dani yake, duk dan ya nuna musu Yana kula dani,
Na lura so take ta kebbe dani,amma ganin Abban Nusrah yasa ta kasa sakin jikinta tana dubani sai ta fita,mahaifina kuwa kwana daya kawai yayi ya koma,akan zai Nemo min maganin gargajiya kila a dace, ana sauran kwana biyu mahaifiyata ta koma Abban Nusrah ya fita da zumar wai zaije ya dawo akwai kayansu da ya iso da zai je ya gani bazai Dade ba zai dawo.