← Book details Rufaffen Sirri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 80

Sashe 66

Rufaffen Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sister's duk wacce batayi anfani da sabulun mg's ba ko kit dinsu inamai shaidamuku anbarku acan baya domin duk wnd yajaraba mg's sai sanbarka duk wani Mai tantama Akan kayan gyaranjiki toh tabbas yacire sabulun mg's domin yahadu bakarya zegyarajiki yafidda dattin fata Dama duk wani matsalan fata duk Wanda kefama da matsalan fata walau pimples ko spot, sunburn acne,stretch mark dama dukkan wani prblm yajaraba mg's bi'iznillah komai zaizama labari bayan jikinku yy fresh zaisa jikinku yy smooth yadinga glowing,gawanda basa San anfani da Mai zaku iya using mg's batare da kunbukaci wani Mai b🤗nd wnn new soap din💣ne,😯 bama cika Baki kujaraba kugane ma idanku domin ance gani yakoriji Kuma siyan daya maida kudi gida
You can check pic👇for the soap reviews🥰
Soap price:4k
maiso yy mgn
08062991549
07046881166
07067210195
Call 08064532391
Instagram:glow_with_mgs
Facebook: mg's skincare

Masu bukatar cream Shima munadashi harda ma complete set nagyaranjiki
Small 14k
Babba 16k

Munatura Kaya kowani gari dayardar Allah Amma delivery is not free

Be part of the glow team😍karkubari abaku lbr👏

ALBISHIRINKU 🥳🥳 ALBISHIRINKU 🥳🥳🥳🥳 MANYAN MATA
Takunce dai A&Z COLLECTION takara zuwa muku da kayanta masu sauki da inganganci👌👌

Muna da supplement nau,i kala kala

Sannan akwai sabulu Mai suna HALFCAST SOAP hmmm hajiyata duk yadda za,ai karki Bari abaki labarinshi Dan sabulune dayake aiki cikin kwana uku kacal 👌zakiga yadda kalarki zata koma kiyi haske me kyau bana bleeching ba haka Zaki dinga sheki kina haskawa acikin jama,a 🔥🔥🔥
Koda kindaina amfani dashi ba,abunda fuskarki zatai saboda natural ne Wanda sukai bleeching yabata musu jiki dafuska Kuma kunemeshi Yana dawo dakalar fata baidaya bacan Baki nan fariba 😄
Akwai cream gamasu San suhada set Wai ai hajiyata saikin zama taurariya acikin taurari mudin kika mallakeshi💃💃💃
Kira ko WhatsApp 09037870422

Karku manta muna da supplement kala kala

Na matsi
Na gyaran breast
Na hips
Na slimming
Na fari
Na gashi
Dasauransu

Haka zalika muna :

HADIN MAI JEGO
HADIN UWARGIDA
HADIN AMARYA

Kuma duka afarashi me rahusa kedai kawai kituntubeni 👇👇
09037870422

Muna garin kano muna tura Kaya ko,Ina cikin aminci 🤝

Sai Allah yakawoku

*WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84*

*PAGE 86*

"Yesmeen ta Kira Nusrah a waya tace Mata kudinka na jinine da Sajeeda kayi kudinka"

KABIRU ji yayi Kamar ta watsa masa ruwan zafi bayan ya taka birkin

Ya juya Yana kallon Rabiu

Rawar da jikinsa ke yi yasa wayar zamewa daga hannunsa ya Fadi a jikinsa

Rabiu ya saurin d'aukar wayar ya kashe

Yana "Kaine zaka fara tonawa kanka asiri Kabiru Mai haka?ka Zama namiji Mana yanzu ka sake kiranta ka dake kasan yadda zaka tsarata ba itace wacce kace min tana maka signa ba"

Kabiru da a yanzu ya rasa Inda zai saka kansa saboda tashin hankali ya fara magana Kamar zai yi kuka Yana "Komai ya kwabe min Rabiuu shekara biyu banyi da Shiga kungiyar nan ba Yesmeen ta tona sirrina Ina da tabbacin ta fadawa Sajeeda"

Kiran Yaya Abu da ya sake shigowa wayarsa yasa Rabiu ya fara tsara Masa abinda zai cewa Yaya abu

Kabiru kuwa ya daure ya daga wayar tare da saisaita kansa Yana "Ina Shirin kiranki Kika kirani,Ina tuki ne dazu yanzu parking nayi a gefen hanya kikace me"?

"Nace yanzu Nan Yesmeen ta Kira Nusrah wai kudinka ba na halal bane kudin jini ne da Sajeeda kayi kudin ka gashi can Nusrah sai kuka take ni kuwa na rarrasheta nace Kar ta sake ta fadawa kowa dan bansan Mai yasa take San maka sharri ba ibilisiyar yarinya nan kasan ashe tana gani yanzu haka karya nayi wa Nusrah nace mata zanje na d'auki Sajeedan dan ta yarda fa"?

"Yaya Abu Kinga illar rik'e dan da ba naka ba ko?Kinga illar dan riko ko?kinsan sata na Kama ta tana min dazu da kuka tafi,shine na mata duka fa na Sha alwashin korarta shine zata min irin wanan sharrin"

"Wallahi ko ni nasan sharri take ma dan sai da na fadawa Nusrah karya take ma amma kaga idan na dage akan karya take yi Nusrah zata dauka ban damu da Sajeeda ba,b na Dade Ina cewa a Maida ta gidan ubanta ai a yanzu ma na fara tunanin itace ta Shiga kasan gado ta ringa tsorota mu Ashe yarinya nan tana gani tayi mana karyar makanta na rantse da Allah idan na kama yarinya nan sai na ji Mata rauni"

"Ai ta gudu Yaya Abu yanzu haka nemanta nake ta kwashe min kudadena ta gudu"

Yaya Abu hankali a tashe ta hau sallati tana "Ta kwashe ma kudi fa kace garin yaya Allah yasa kudin ba yawa"?

"Yaya Abu yanzu ba ta kudin nake ba yarinya nan so take ta hadani da yayana yanzu ya zanyi ki shawo min Kan Nusrah wallahi karya Yesmeen ke min,ai na fada miki abokina ne yamin hanyar da na samu kudin nan,ba wacce ta sawa yarinya nan wanan mumanun tunanin sai Sajeeda kin tuna yadda take zargin kudina ba na halal bane kin tuna irin fadar da muke da ita"

"Haba Kabiru ai ba sai ka rantse min ba wallahi ko duk duniya zasu taru su ce kudinka ba na halal bane sai Inda karfina ya kare wajen Kare maka mutuncinka ni nasan ba yadda zaka tab'a haka,shi yasa na cewa Nusrah Kar ta sake ta fadawa kowa wanan maganar abinda za'ayi yanzu zan koma na Kara kwantar mata da hankali gobe da sassafe zan dawo kawai na cigaba da kula da Sajeeda dazu Gwaggo ta kirani Wai Asmau tazo Abuja wai har yanzu bata iso ba"?

"Banganta ba da yake kinsan na fita da na dawo Kuma banganta ba yanzu ma Tasha zanje na dubata,gashi Yesmeen yanzu ta kara kunna min wani wutan"

"Karka damu fa wallahi yanzu nan zan tsara Nusrah na gwada mata sharrin Yesmeen ta maka dan ta maka sata ka Kamata shine ta zuba maka wanan sharrin"

"Ki taimaka min Yaya Abu ki koma Kar Nusrah ta sake Kiran wani ta fada Masa kinsan Yara ne su zasu iya yarda"

"Ba matsala in Sha Allah ka taimaka ka Nemo Mana yarinya nan nasan tana cikin Abuja ba inda ta sani ba Kuma tasan hanya ba ka nemota ka daure Mana ita"

"Zan nemota Yaya Abu ngd da Kika yarda dani, zan miki gaggarumin kyauta in Sha Allah da wata ce ba lailai ta yarda dani ba"

"Kai haba wallahi na yarda da Kai karka damu bari na koma gidan,yanzu dai dole na taho gobe tunda akwai su larai a gidan,sai su cigaba da kula da Nusrah idan anyi suna sai su dawo gabad'aya"

"Toh Yaya Abu ngd dan Allah duk yadda kika yi da Nusrah sai ki kirani ki fada min"

Daga haka Kabiru ya kashe wayar ya dora kansa akan steering Yana "Rabiu ban Shiga kungiyar nan a saa ba,tunda na Shiga nake cikin tashin hankali yanzu idan Nusrah ta kira wani fa ta fada masa"?

Kaja motar nan mu tafi wajen shugaba ya mana aikin da zaa rufe bakin yesmeen din a rufe bakin koma waye,duk matsalar nan Kai ka jefa kanka a ciki,da ka yarda ka bada wadatacen jini da yanzu duk baka tsinci kanka a wanan halin ba har yaushe ka Shiga kungiya da zaka fara nadama,kasan Allah ka bada jinin wanan matar ka huta yanzu shugaba duk zai kau ma da matsalar ka,Kai wallahi ko da duk duniya sun gano abinda kake ciki,zai maka aikin da zaa rufe bakin kowa,yanzu amfanin mai take maka ka bada jininta idan an kwana biyu sai ka samo matashiya ka aura,idan ka kwashe arzikin ta sai ka saketa ka Kara auren wata kamar dai yadda nake yi"

" Bazan iya ba Rabiu wallahi bazan iya kashe Sajeeda ba,ko amfani da nayi da ita wallahi ba'a san raina bane Amma muje ya dubo min inda yarinya nan ta Shiga wallahi ita zan bayar idan ma da kaina yake so nayi ferfesun ta yi zanyi,Sajeeda ma ba sai na kaita can ba tunda ba magana take ba ko Yesmeen ta fada mata ba bakin da zata fadawa kowa, asibti zamu fara kaita inyaso idan an fara dubata sai mu wuce wajen shugaban"

Kabiru kenan da barin ta da kayi a raye tana Shan wanan wahalar ba gwara kawai ka karasata ba"

"Bazan iya ba Rabiu Kai karasa Ateeka kayi ba adaki ka killace ta ba mai ya hana kai ka karasata ko ba amfanin da take min inaso na ganta a raye"

Daga haka Kabiru ya tada motar a madadin yayi hanyar wajen shugaban ya d'auki hanyar asibiti,dan tsoro ma yake ji shugaba yaga Sajeeda yace ya kawo jininta, yafi so ya bada jinin Yesmeen.

Nusrah

Tunda Yaya Abu ta fita ta kwanta tana ta kuka,sai a yanzu komai ya ringa dawo mata,dan yadda Kabiru yayi arzikin dare daya dole a dasa Masa ayar tambaya,sai a yanzu ta tuna kalmar Sajeeda da tace mata "Nusrah Abban ku ya kasheni"

Ashe maganar da take so tayi mata kenan inama ma ta matsa mata a lokacin ta fada Mata,dama duk tsawon lokacin nan Yesmeen tasan irin wanan maganar amma ta boye mata,ko dan Sajeeda ba mahaifiyar ta bace shi yasa taki fadawa kowa Kabiru ya cigaba cutar musu da uwa,
Chapter 66 · 0% Book details