Sashe 74
Rufaffen Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani irin ihu Yaya Abu ta fasa tana "Allah ya Isa Kabiru Allah ya tsine maka albarka Allah ya tona maka asiri,yadda ka cutar dani,wallahi sai Allah ya wulakanta ka,ba iya ta gaba ka nemeni ba har ta baya saboda Kai mugu ne,wallahi sai na barbazaka a ko'ina sai na tona maka asiri na fadawa duniya kai dan mafiya ne ka bani kudin na bar maka gidanan"
Kabiru kallonta kawai yake,zuciyarsa na raya Masa abubuwa da yawa,duk da asirinsa ya tonu,bazai so mutane su san halin da yake ciki ba,duk da yasan kila su Sajeeda na iya fadawa mutanen garinsu,sai Kuma yake Jin da wuya su tona Masa asiri ko dan yaran dake tsakanin su,idan har sunansa ya b'aci kamar sunan yayansa aka b'ata,yasan salihar zuciyar Sajeeda zata iya yafe Masa Koda bazata dawo gidansa ba.
Tunanin da ya darsar Masa a zuciya yasa ya mik'e ya nuna Mata drawer akan ta kirga miliyan uku,ta fitar Masa a d'aki.
Daga haka yayi waje ya barta duk da uban kaikaiyin da take ji,cikin murna ta nufi wajen drawer,dan da kudin nan zata nemawa kanta lafiya duk Inda ta bawa likitoci dubu dari biyar tsaf zasu wanke mata gabanta da bayanta sauran kudin Kuma ta siyi karamin gida tunda Babansu yace Kar ta taka taje gidan,gabanta faduwa yayi jikinta ya kwashi rawa a lokacin da taga bandir bandir din Dubu Dubu cike a cikin drawer,jiki na rawa ta cire zanin ta,dan da under wear a jikinta,ta hau zuba kudin a cikin zanin ta banda Kabiru zai gane da ta kwashe duk kudin,tasan bandir goma miliyan daya ne dan haka bazata tsaya daukar miliyan uku ba biyar zata dauka dan ba lailai ya gane ba, duk da Jan kyallen da ta gani daure a cikin Abu Mai gashi gashi akan kudin haka ta ringa zuba kudin a cikin zaninta tana murna.
Kabiru
Yana fita daga d'akin ya sauka kasa ya Kira shugaba a waya dan kila idan yayi wanan dabarar shugaba yace ba sai ya kai karya wajen mahaifiyar sa ya kwanta da ita ba.
Shugaban na dagawa Kabiru yace "Shugaba zan iya kawo jinin wata ayi amfani dashi ba sai na nemi karyar nan ba Ina tsoron mahaifiyata ta gani,Ina tsoron asirina ya tonu,bansan dalilin daya sa ka dage sai dai na Kai karyar gidanta kafin na iya saduwa da ita,bani da saa a duk abinda akace nayi,bana san mahaifiyata tasan halin da na jefa kaina a ciki,ka taimaka na kawo jinin nan ba sai naje ba"
"Idan ka kawo jinin a yanzu zaayi maka aiki da zaa rufe bakin matarka da duk Wanda Suka San sirrinka,amma dole ka Kai karyar nan can gidan mahaifiyar ka ka sadu da ita,idan kasan akwai jinin da zaka iya kawowa ka kawo Mana yanzu Nan"
Kabiru gyada kansa yayi ya kashe wayarsa dan yasan Abu zata iya tona Masa asiri kamar yadda ta fada tunda sallamamiya ce gwara kawai ya bada jininta.
Saman ya koma Yana tura k'ofar sukayi kicibis a bakin kofa ta rungume zaninta a hammatar ta.
Kabiru ya saki murmushi Yana "Hajiya Abu wanan runguma da kikayi wa zani haka har nawa Kika dauka Haka"
Yaya Abu hade rai tayi ta sake Kankame zanin a jikinta tana " ka bani hanya na wuce dan bazan kwana a gidanan ba"
"Nima mukulli zan dauka na fita sai na rage Miki hanya
"Ba sai ka rage min hanya ba cuta ce ka riga da ka cutar dani"
Kabiru hanya ya baya ta fita daga d'akin da sauri,tana murna da bai karbe zanin ya duba kudin da ta kusan kwashe masa gabad'aya da tabbas kudin haram ne na jini,amma haka za tayi amfani dashi,d'akinta ta shige ta saka doguwar riga ya dan Debi Kaya kala biyu da duk a gidan Kabiru ta siye su,kaikaiyin da taji da danshin da taji a bayanta yasa ta shige bandaki ta hau wanke jikinta tana tsinewa Kabiru.
Tana tsoron ta koma kamar Sajeeda babban burinta yanzu gari ya waye ta Kai kanta asibtin kudi,ta wangale musu su wanke Mata koina ta basu kudin.
K'ofar da Kabiru ya turo yasa ta tsaya tana kallon shi ji take kamar taje ta rufe shi da duka.
Kabiru kuwa yace mata zai fita Kuma kulle gidan zaiyi tazo suje ya sauketa a hanya ko hotel ne ta kwana.
Yaya Abu Jakarta ta dauka tana zabga Mai harara,ta tusa daya hannnun nata a zaninta tana susa,dan.kaikai Kamar ta cire zanin ta ta Yar.
Ahaka tabi bayansa ta Shiga motarsa yaja Suka tafi.
Suna zuwa titi tace "Ka saukeni anan"
Kabiru ko kallonta baiyi ba ya kulle k'ofar motar ya cigaba da tafiya
Yaya Abu kuwa cikin masifa ta hau magana "baka ji Mai nace bane ka saukeni dalla ko baka jine"?
"Hakuri zakiyi zan saukeki ni bansan Mai yasa kike Jin haushina ba,zan karbi kudi a wajen wani abokina Naga kin kwashe min kusan Rabin kudin nawa,idan na karba sai na Kara Miki sai na saukeki tunda kin dage"
"Dole ai ka Kara min tunda kasan ka cuceni"
Daga haka taja tsaki tana murnar yadda tayi kudi lokaci guda bata damu da kudin haram bane,tunda baa rubuta a jikin kudin ba,so take ta fara samawa kanta lafiya kafin ta san Mai za tayi da kudin, tana da yaqinin zata warke tunda zata Kai kanta asibiti da wuri.
Kalle kalle take har Suka iso.
Kabiru ya Shiga ciki Yana ta jira shi a mota yanzu zai fito.
Da ido ta bishi har ya shige haka kawai taji gabanta ya yanke ya Fadi,ba dai kabiru kawota yayi ya yankata ba,sai a lokacin hankalin ta ya dawo jikinta dan kudin da ta gani ya rudata.
Tuni taji hankalinta yayi mugun tashi dan sai a yanzu ta tuna ai Kamar bayan gari ya kawota Kuma gidan Kamar shi kadai ne ba wasu gidajen.
Hankali a tashe ta hau k'ok'arin bud'e motar,a daidai lokacin da ta ga wasu sanye da Jan zani a kugu su biyu sun nufo wajen motar take,gefensu Kuma Kabiru ne ihu ta fara zunduma tana azo a taimaka Mata,a daidai lokacin da suka iso Kabiru ya bud'e motar masu sanye da Jan zanin Suka jawota suka daga ta sama,ta fara ihun "Kabiru mai nayi maka kake so ka kasheni innalillahi wa Inna ilaihi rajiun ku saukeni Kabiru idan dan ka bani kudinka kake so ka kasheni dan girman Allah ka dauki kudinka bana so Kabiru nice fa Abu mai na maka da zafi haka kake so ka kasheni?
Ihu kawai take har suka direta a wani daki suka fita Suka barta,ihuu kawai take tana "Baba kana Ina Gwaggo ku yafe min tun baaje koina ba na fara ganin ba daidai ba,Kabiru na tuba ka bar kudin dan girman Allah ka maidani titi,wallahi ba Wanda Zan fadawa karka min haka Kabiru?
Shigowar shugaba da bakakken Kaya da wani Kare daya dallaro harshensa waje yasa ta saki ihu taje ta manne da bango, Kabiru kuwa dake bakin kofa ya fara magana Yana "Mai gida burina sirrina ya rufu a rufewa kowa baki"
Shugaba murmushi ya saki Yana "zaka iya tafiya ka dau hanya goben nan karka wuce gobe karfe daya zamu yi amfani da jinin ko ka isa can ba mai iya maka magana "
Ihu Yaya Abu ta saka tana "ku rufa min asiri da jinina zaku yi amfani innalillahi wa Inna ilaihi rajiun kuyi min rai karku kasheni, Kabiru nice fa Abu yayar Sajeeda Mai na maka da kazo ka bada jinina mai yasa baka bada na Sajeeda ba"
Kabiru ko kallonta baiyi ba yayi waje shugaba ya fita ya rufe k'ofar
Ta tafi da gudu tana bubuga k'ofar kuka kawai take kamar ranta zai fita "kaicona na cuci kaina a garin san kudi,na jawowa kaina mutuwa wane kaddarar ne ya kaini gidan Kabiru shikenan yanzu mutuwa zanyi"
Kuka kawai take tana hararo yadda zasu yankata.
Kabiru
Ko kad'an baiji komai ba har ya baro kungiyar dan yasan ba mai tab'a zargin Wai shi ya d'auke Abu,haka kawai yaji yayi mugun tsanarta,ko shi aka bawa wukar zai iya kasheta,babban burinsa a yanzu ya samu Yesmeen ko da a gaban mutane ne wallahi sai ya rabata da ranta,a rayuwarsa bashida babbar makiya sama da Yesmeen duk wanan masifar ita ta jawo.masa.
Koda ya koma gida haka ya zauna yayi zuru Yana tunanin Rabiuu har ga Allah so yake ya bar kungiyar ya gaji yayi nadama,har tsawon wane lokaci zai dauka Yana aikata abubuwa dan asirinsa ya rufu da Yama riga da ya tonu,yanzu gobe idan mahaifiyarsa ta Kama shi fa Mai zai ce Mata.
Idan yaje gobe Yan uwa Sajeeda suka gan shi fa
Yadda yaga rana haka.yaga dare bai runtsa ba.
Karfe bakwai na safe ya dau hanyar garinsu da Kare a Bayan mota baisan ma mai zai cewa mahaifiyar sa akan Karen ba.
Zuciyarsa cike take da zullumi.
Tafiyar awani ya karaso dashi har k'ofar gidan mahaifiyar sa da ta koma sabon gidan da ya Gina mata.
Da Karen ya shiga cikin gidan
Gabansa na dukan uku uku,a tsakar gidan ya samu mahaifiyar sa a tsaye wasu almajirai a tsugunne a gabanta,tana ganinsa ta saki baki tana kallonsa da Karen da yake ja da daya hannunsa tama kasa amsa sallamar da yayi Mata.
"Wanan Karen fa Kabiru daga Ina haka ka taho da kare"
Mahaifiyar sa tace a daidai lokacin da ya Isa gabanta ya tsugunna Yana gaisheta
Bata amsa ba ta Kara jefa Masa tambayar "Wanan karen fa Kabiru kasan ko kad'an bana San Kare Mai ya hadaka da kare Kai ba mafarauci ba"
"Hajiya akan hanyar tahowa nan na siya wallahi barayi ne suka addabeni shi yasa idan na kaita gida barayi zasuji tsoron shigowa.
"Tun kana Abujan baka tsaya ka siyi Karen ka Kai gida ba sai da ka d'auko hanya zaka siya"
Kabiru Kai ya hau sosawa ya dauki Karen yayi bayan gidan Yana "yunwa nake ji hajiya akwai abinci.
Yana zuwa ya daure Karen ta wuyansa
Ya koma ciki,Yana shiga yaga mahaifiyar sa ta kwanta kamar Mara lafiya
Cikin mamaki yace "Hajiya lafiya kuwa na ganki haka"?
"Wallahi Yanzu nan naji kaina ya sara min zazzabi ya rufeni ji nake wuyana a shashake ma"