Sashe 56
Rufaffen Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dan ta karfin tuwo take so ma ya daina shigowa wajen Sajeedan ya ringa ganin kazantar ta ita Kuma kwalliya da take dauka ya ringa ganin tsaftar ta,Dadi kamar ya kasheta da taga Yana satar kallon ta
Tunda ta zauna na lura Abban Nusrah na Kare Mata kallo kasa kasa,dan ba lafiyayyen mijin da zai ga yadda ta bulbula turare ta matse bai ji ya harba ba,
Kallon su kawai nake Ina Jin dama Ina da bakin magana da yau Yaya Abu taji magana a bakina da Abban Nusrah na tona masa asiri,
Maganar Abban Nusrah ya katse min tunanin da nake Yana "Gobe idan Allah ya kaimu idan ba damuwa dan Allah zaki je wa Nusrah ki dan zauna da ita har ayi suna Kinga ya Kamata ace akwai babba a wajenta,duk da zan buga waya su harira suje Suma,sai kiyi min list din Abubuwan da ya Kamata a siya a Kai,dan so nake ki tafar Mata da gara"
Tuni Yaya Abu ta dan canja fuska dan ko kad'an ma bata so tayi nisa da gidan,dan bata san ma abinda zai nesanta ta da katon gida da shi kansa kabirun
Cikin yak'e ta fara magana tana "Toh idan na tafi wa zai kula da ita Sajeedar kasan fa Yesmeen ba gani take ba"
"Karki damu zan ringa kula da ita har ki dawo zan dan fita kafin na dawo sai ki rubuta list din Abubuwan da zaa siya a Kai"
"Toh mai zai hana mu fita tare kawai ba sai a sisiyo Abubuwan da ake bukata ba"
"Kuma fa kin kawo shawara bari na shirya toh"
Duk da ido nake binsu, Abban Nusrah yayi waje,Yaya Abu ta bi shi a baya tana rangwada.
Ina Jin motsin su a Palo,har fitar su basu dade da fita ba sai ga Yesmeen ta shigo d'akin,ita ta bani abincin karyawa ta gyarani kamar yadda ta saba,sai da ta gama ta zauna a gefena tana "Umma Ina so mu gudu,bansan ya zanyi wajen daukarki ba tunda ba iya tafiya kike ba,so nake mama tana barin gidanan gobe idan shima Abba ya fita sai mu gudu,toh bansan yadda zanyi ba
Sam bamu ji motsin komai ba sai ji Muka Yi an turo k'ofar ni da ita muka waiga da sauri.......
ALBISHIRINKU 🥳🥳 ALBISHIRINKU 🥳🥳🥳🥳 MANYAN MATA
Takunce dai A&Z COLLECTION takara zuwa muku da kayanta masu sauki da inganganci👌👌
Muna da supplement nau,i kala kala
Sannan akwai sabulu Mai suna HALFCAST SOAP hmmm hajiyata duk yadda za,ai karki Bari abaki labarinshi Dan sabulune dayake aiki cikin kwana uku kacal 👌zakiga yadda kalarki zata koma kiyi haske me kyau bana bleeching ba haka Zaki dinga sheki kina haskawa acikin jama,a 🔥🔥🔥
Koda kindaina amfani dashi ba,abunda fuskarki zatai saboda natural ne Wanda sukai bleeching yabata musu jiki dafuska Kuma kunemeshi Yana dawo dakalar fata baidaya bacan Baki nan fariba 😄
Akwai cream gamasu San suhada set Wai ai hajiyata saikin zama taurariya acikin taurari mudin kika mallakeshi💃💃💃
Kira ko WhatsApp 09037870422
Karku manta muna da supplement kala kala
Na matsi
Na gyaran breast
Na hips
Na slimming
Na fari
Na gashi
Dasauransu
Haka zalika muna :
HADIN MAI JEGO
HADIN UWARGIDA
HADIN AMARYA
Kuma duka afarashi me rahusa kedai kawai kituntubeni 👇👇
09037870422
Muna garin kano muna tura Kaya ko,Ina cikin aminci 🤝
Sai Allah yakawoku
*WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84*
*PAGE 55-60*
Wani irin ajiyar zuciya na saki a lokacin da naga Hamza ne,ya dawo daga makaranta Kuma lokacin tashin su bai yi ba, Yesmeen kawai yake kallo cikin tsananin mamaki,na maida kallona wajen Yesmeen data rude ta rasa yadda za tayi dan ya riga da ya ganta,duk da Hamza yarone sai naji dama ta fada masa halin da muke ciki,tunda Hamza nada zurfin tunani, kila shi ya iya sanin hanyar da zai bi mu gudu daga gidan,a daidai lokacin da ya karaso wajen mu Yana "Aunty Yesmeen dama kina gani"?
"Ina gani Hamza Dan Allah karka fadawa kowa Ina gani kanina zan fada maka dalilin da yasa nayi karyar makanta,mai ya dawo da Kai gida yanzu bayan lokacin tashin ku bai yi ba Ina Annur"?
"Aunty Yesmeen Mai yasa toh bakya so a San kina gani"
Gurnani na fara yi Ina kallon yesmeen so nake ta fadawa Hamza gaskiya ta fito ta fada Masa halin da muke ciki tunda da waya a hannun sa kila ya Kira min Gwaggo a waya ya fada mata ta kawo min agaji,amma Yesmeen ta k'i fada Masa ta hau magiyar ya rufa Mata asiri Kar ya nunawa kowa tana gani tayi alkawari zata fada Masa,Hamza da yace mantuwa yayi na Assignment din da aka hada mi shi na Yan ajinsu dan shine monitor school bus ya kawo shi dan ya d'auka dan yau zasu yi presenting shi yasa ya dawo,daga haka ya fice daga d'akin.
Hawaye kawai nake Ina kallon yesmeen,Yesmeen tana ganin k'ok'ari take ta taimaka min Wanda ita bata san rashin fadawa kowa da tsoron da ta saka a ranta zai kai ga Yaya Abu ta samu cikar burinta akaina ko shi Abban Nusrah ya karasani,tunda ya fara tunanin nemana ta baya,haka ta tsaya min surutun idan Yaya abu tayi tafiya zata faki idon driver ta fita ta samo mota yazo ya d'auke mu.
Addu'oi da ta saba yimin tayi min ta tofa a ruwa sauran ta shafa min a jikina,haka ta zauna a d'akin har sai da taji motsin bud'e gate tayi sauri ta fice daga d'akin.
Kabiru
Koda Suka fita a gaban mota Yaya Abu ta kame,ta dora mayafin ta akan kafadarta bai kawo komai ba yaja motar suka dau hanya wani katon super market,sai k'ok'ari yake wajen danne zuciyarsa daga kallon Yaya Abu da yaga tana ta wani musketa musketa ga kamshin ta da ya cika motar,tuni zuciyarsa ta fara Masa sake saken da yake k'ok'arin yakicewa daga zuciyarsa da karfi, magana da tayi cikin murya kasa kasa yasa ya waiga Yana kallon ta "Yanzu idan na tafi gobe wa zai cigaba da maka girki"?
Murmushi ya saki yana "hajiya Abu kenan ai bani da matsalar abinci dan zan iya siyo mana muci,ko na yiwa baraka magana ta ringa dafa min har ku dawo,banda haihuwa nan da akayi ma da sati na sama Zan tura gidan su Barakan dan gaskiya zamana haka bazai tab'a yuwa ba"
"Wai har yanzu zancen auren naka na nan"?
Yaya Abu tace tana jin bacin ran ambatar Barakan da yayi,wai duk kwalliya nan da take yi take Masa signa ya kasa ganewa,ko dan Yana ganin ita yayar Sajeeda ce shi yasa yaki ganewa
Gashi yau taga alamar ta burgeshi tunda Yana ta satar kallon ta, mik'a ta farayi tana hamma ta gantsaro kirjinta tana "Ni sai nake ganin kamar da ka dan jinkirta da zancen auren mu ga abinda Allah zaiyi"
Kabiru tuni yaji tana neman hargitsa shi,da mikar da tayi,tuna yayar Sajeeda ce ita yasa ya kau da Kansa daga kallon ta yana
"Tom idan ban auren ba haka Zan zauna,ai a haka ma nayi k'ok'ari, ban ga alamar Sajeeda zata samu sauki kusa ba Auren kawai Zan yi saboda Kar na fada hallaka ko da naje gida ai na fadawa su baba Zan yi auren duk sun saka min albarka itama Sajeedan duk da bata iya magana nasan ta amince da nayi auren saboda larurar ta,Baraka yarinya ce mai tarbiya in Sha Allah bazan samu matsala da ita ba zata rik'e su Annur da amana.
Yaya Abu daina gane Mai yake cewa tayi dan hankalin ta yayi mumunan tashi,tana ji tana gani,duk burin da take ci da mafarkin da take da ta aure shi ta mallaki arziki Mai yawa zai tashi a banza,ba ranar banzan da bata yi mafarki ta zama matar gidan,tana abinda ranta ke so ba,idan har ta bari yayi auren nan,ba yadda za'ayi ya tab'a aurenta,Kuma kila karshen zamanta a gidan ya zo,dan zaa iya cewa ta dawo da Sajeeda gida taje ta cigaba da kula da ita,da a ce ta samu cikar burinta da yanzu anyi sadakar bakwai din Sajeeda,kila kafin tayi arbain ta samu Kan kabirun yace zai aureta, zama bai ganta ba tun kafin Kabiru ya Kai ga turawa gidansu yarinya da yake cewa zai aura
,har suka iso super market din Kabiru yayi ta jidar kaya haka tayi ta zuba tunani,har sai da Kabirun ya tambayeta lafiyar ta kuwa tace masa ji tayi zazzabi na neman rufeta,ya Mata sannu Yana bari ya karasa siyayyan ya maidata gida.
Koda suka koma gida d'akin ta ta shige tana tunanin yadda zata yi.
Ya zama dole tayi Abu da gaggawa bata san wane irin taurin kai ne da Sajeeda ba,bata ga marabarta ma da mataciya ba tunda komai yi mata ake, arzikin nan itace ya Kamata ace ta samu,tunda Sajeedan tazo gangara gwara kawai ta rage mata wanan wahalar a kwantar a tayar din,tunda ta daina yarda taci abincin shaketa kawai zata yi har sai ta daina numfashi karyar ma rashin lafiya zata yi yadda bazata wani jewa Nusrah ba ko da Wasa bata San nisa da gidan.
Kabiru
Kuwa tana shigewa ya bita da kallo har ta shige, ya rasa tunanin da ya Kamata ma yayi akan Yaya Abun yadda take shishige Masa da Masa shagwaba har mamaki yake,ko jiya da safe haka ta hawo sama da sleeping dress,ko mantawa take ita yayar Sajeeda ce,yau da ace basu hada jini da Sajeeda ba ai da ya samu nama.