← Book details Rufaffen Sirri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 58 OF 80

Sashe 58

Rufaffen Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ido na zubawa yayata da muke uwa daya uba daya tare muka taso duk da hallayenmu ba daya ba,amma har nayi aure ba karamin girmamata nake ba,ko da Wasa ban taba rainata ba,duk da nasan abubuwa da take min marasa kyau haka nake shanyewa amma yau itace ke san kasheni akan dukiya.

Tana ajiye abincin muka hada ido da ita,yadda nake kallonta yasa itama ta zuba min ido tana "Wanan kallon fa Sajeeda hakuri zakiyi haka Allah ya kaddara miki ke ba Mai nisan kwana bace karki wahalar dani ki bud'e bakinki na baki abinci kici"

Kau da kaina nayi da ta kawo abincin bakina,nasan bana iya motsi amma sai na gwada daga hannuna da ta sake kawo cokalin bakina sai na tunkude cokalin,na zubawa hannuna da na tunkuda cokalin da Ido Ina mamakin yadda aka yi har na iya daga hannuna dan hannun a shanye yake bana iya dagawa,itama da alama mamaki ne ya rufeta da ta ga abinda nayi,dan har mik'ewa tayi taja da baya ni kuwa na lumshe idona Ina yiwa Ar Raheem godiya Wai yau nice da motsa hannuna na yarda addua bata faduwa kasa a banza tunda har na iya motsa hannuna watarana zan iya bud'e baki nayi magana, kabara kawai nake a raina

Ita kuwa Yaya Abu da ta balain girgiza da ganin na motsa hannuna ta tako gefena ta daga hannuna tana "Daga hannun ki naga kinyi fa har Kika ture abincin da na baki?a lailai kice tafiya da magana ya rage Miki shikenan kin warke tab"

Ta ja da baya ta dauki abincinta tayi waje da sauri wato ba haka ta so ba Yaya Abu dai ta karfin tuwo take so taga ta kasheni,Raina dai a hannun Allah yake,tunda har na iya motsa hannuna a goben nan idan Hamza ya shigo Zan karbi wayarsa na Masa rubutu Addu'ar da nake Allah yasa Kar Yaya Abu ko Kabiru su cutar dani kafin gari ya waye.

Tuni na maida idona na rufe na ringa yiwa Annabi sallati Ina Jan istigifari,Ina Jin muryar Yaya Abu da Abban Nusrah a Palo,ya nuna Yana so ya shigo ya dubani,tace masa Kar ya tasheni bacci nake.

Kabiru

Hankalin sa a tashe ya dawo gida dan Mata biyu daya samu duk basu yarda ya nemesu ta baya ba,duk da lodin kudin da ya basu, haka suka dage idan har ba ta gaba zaiyi va bazasu iya ba,dayar ma arniya ce ya dauka zata yarda sai gashi ita mari ma ta waska Mai daya fara nemo bayanta da jikinsa ta sosoka mai zagi,ta saka kayanta ta fice.

Koda ya Kira Rabiu ya sanar Masa sai ce Masa yayi ai dole yayi aikin nan yau,idan ba haka ba zaa bashi Wanda yafi wanan,abinda zai yi ya koma wajen Sajeedan kawai idan bai yu ba ya nemi Yesmeen kawai tunda ba ta gani,inyaso ya toshe mata baki.

Da wanan shawarar ya dawo gida,yana dawowa yaga Yaya Abu ta hakimce a Palo taci kwalliya tuni yaji yayi wani irin harbawa ya fara Jin inama Yana da yadda zai yi ya nemeta ta baya,da yaji dadi.

Da faraa ta tarbe shi ta kawo Masa abincin sa ta ringa jansa da hira, shi kuwa sai cije lebbe yake dan ji yake kamar ya jawota,dan wajen zuba Masa abinci ma sai da ta goga Masa kirjinta,haka ya matse Yana Gama cin abinci ya haye sama,dan in ya cigaba da zama zai iya aikata abun kunya.

Allah Allah yake daya tayi ya fara zuwa d'akin Sajeedan,dan har wani magani ya siyo yadda ko jikinsa yaki mik'ewa indai ya sha sai ta mik'e ta k'arfi da yaji.

Yesmeen

Sha daya da rabi na dare ta fito daga dakinta cikin sand'a ta nufi d'akin Sajeeda a hankali ta tura k'ofar ta maida ta rufe.

Sajeeda dake kwance tayi saurin bud'e idonta ganin itace yasa ta saki ajiyar zuciya.

Yesmeen na zuwa tayi kasa da murya tana "Umma ko dai guduwa zamu yi yanzu tunda duk sunyi bacci mai gadi ma na leka shi naga yana bacci,mu gudu kawai umma yanzu ma mama so take ta kasheni"

Kai Sajeeda ta ringa girgiza Mata dan tasan ba yadda za'a su iya guduwa Mai gadi kawai na iya tona musu Asiri,sai ta daga hannunta Yesmeen tabi hannun da kallo tana gwallo idonta waje cikin Farin ciki,ta wawuro hannunta tana "Umma Kinga hannunki na motsi Zaki iya dagawa alhamdulillah umma yanzu magana ya rage miki alhamdulillah umma adduar da muke yi ne"

Yesmeen tuni ta manta da abinda ya kawota d'akin saboda murna ta d'auko kofi a gaban mudubi na tana bari ta Kara tofa min Addu'a a ruwa ta shafamin.

Ta zauna daga kasan gadona ta hau tofi,ni kuwa sai murmushi nake dan bakinta yak'i rufuwa saboda murnar da take da na motsa hannuna.

Motsin da muka jiyo daga waje yasa ni da ita muka waro ido, sai muka ji kamar kofata ake San bud'ewa.

Yesmeen hankalinta a tashe ta ajiye kofin ta fara tunanin wajen b'uya,da yake siririya ce ita zuruf ta shige karkashin gadona a daidai lokacin da aka turo k'ofar d'akin nawa a hankali kirjina kamar ya fado a lokacin da naga Yaya Abu ce ta shigo ta maida k'ofar ta rufe a hankali ido na zuba Mata Ina kallonta kirjina sai sama da kasa yake saboda fargaba nasan ba alheri ne ya kawota d'akina ba.

A gaban gadon ta tsaya tana "Wai idonki biyu Sajeeda kiyi hakuri ki yafemin na gaji da ganin ki haka a kwance tafiyar ki shi yafi Miki alheri

Kuka kawai nake dan na gano so take ta kasheni na daga hannuna Ina nunata sai motsa bakina nake ita kuwa ta zagayo ta gefen gadon ta d'auki pillon da na dora kaina.

Ta kawo pillon ta dora a fuskata

Ihu ta saka sakamakon cafkar da Yesmeen ta kaiwa kafarta.

A daidai lokacin da Kabiru ya turo k'ofar d'akin daga shi sai gajaren wando....

ALBISHIRINKU 🥳🥳 ALBISHIRINKU 🥳🥳🥳🥳 MANYAN MATA
Takunce dai A&Z COLLECTION takara zuwa muku da kayanta masu sauki da inganganci👌👌

Muna da supplement nau,i kala kala

Sannan akwai sabulu Mai suna HALFCAST SOAP hmmm hajiyata duk yadda za,ai karki Bari abaki labarinshi Dan sabulune dayake aiki cikin kwana uku kacal 👌zakiga yadda kalarki zata koma kiyi haske me kyau bana bleeching ba haka Zaki dinga sheki kina haskawa acikin jama,a 🔥🔥🔥
Koda kindaina amfani dashi ba,abunda fuskarki zatai saboda natural ne Wanda sukai bleeching yabata musu jiki dafuska Kuma kunemeshi Yana dawo dakalar fata baidaya bacan Baki nan fariba 😄
Akwai cream gamasu San suhada set Wai ai hajiyata saikin zama taurariya acikin taurari mudin kika mallakeshi💃💃💃
Kira ko WhatsApp 09037870422

Karku manta muna da supplement kala kala

Na matsi
Na gyaran breast
Na hips
Na slimming
Na fari
Na gashi
Dasauransu

Haka zalika muna :

HADIN MAI JEGO
HADIN UWARGIDA
HADIN AMARYA

Kuma duka afarashi me rahusa kedai kawai kituntubeni 👇👇
09037870422

Muna garin kano muna tura Kaya ko,Ina cikin aminci 🤝

Sai Allah yakawoku

*WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84*

*PAGE 60-65*

Kabiru turus yayi Yana kallon Yaya Abu da jikinta ke balain rawa hannun ta na Kan pillow Yesmeen dake kasan gado kuwa ta janye hannun ta da sauri kirjinta sai bugun uku uku yake tana Addu'ar Allah yasa Kar Yaya Abu ta lekota ledar dake kasan gadon da ledar katifa ce ta shige ciki ta kudundune.

Yaya Abu kuwa wani irin tsorone ya rufeta ta ma kasa cire hannunta daga Kan pillon da take so ta danna akan Sajeeda, tsoron ganin Kabiru da cafkar da taji anyi wa kafarta ta kasan gado ya matukar razanata.

Kabiru kuwa kasa hada tunanin sa yayi gu daya Yana tunanin mai ya kawo Yaya Abu d'akin Sajeeda a daidai wanan lokacin da yake a matukar bukace kamar ya haukace dan maganin karfin maza ya kwankwade gabadaya saboda Kar ma jikinsa ya kwanta dan ta karfin tuwo yau yake so ya samu biyan bukatar sa jikinsa har wani rawa yake saboda ya matsu ya samu biyan bukatarsa jikinsa a tsaye kyam

Hannun Yaya Abu da ya gani akan pillon dake fuskar Sajeeda da har lokacin bata iya d'auke hannunta ba yabi da kallo.

Sajeeda kuwa ta fara sheshekar kuka dan ta gane wani ne ya shigo d'akin shi yasa Yaya Abu bata danne pillon ba hannunta dake rawa ta Kai ta cire pillon daga fuskarta,sai a lokacin Yaya Abu ta iya motsawa ta janye hannunta da sauri

Kabiru da ya gama hada tunanin sa waje daya cikin tsananin mamaki ya dago hannunsa Yana nuna Yaya Abu da "Kasheta kike so kiyi"?

Girgiza kai Yaya Abu ta fara yi cikin tashin hankali ta fara magana cikin inina ta ja da baya dan ji take kamar zaa Kara cafo kafarta tana "Naaa shigo ne dan na dubata Kabiru taya Zan kasheta"

"Abu pillo fa Kika dora mata akan fuskarta kina k'ok'arin dannewa na shigo innalillahi wa Inna ilaihi rajiun Abu kashe Sajeeda kike so kiyi"?

"Yaya Abu da jikinta ke balain rawa grigiza kanta ta fara yi da sauri sai a lokacin ta gane ma a tsirara kabirun ya shigo ga gajeren wandon sa a kumbure.

Gwallo ido tayi tana Kara Kare masa kallo a daidai lokacin da ya fara takowa cikin d'akin jikinsa na balain rawa da tsananin mamakin abinda yaga Yaya abu na Shirin yi dan sai yaji ma sha'awarsa na sacewa Saboda tashin hankali abinda ya shigo yaga Yaya abu nasan yi,"Abu kashe Sajeeda kike so kiyi "?

Yaya abu cikin dakiya da borin kunya ta fara magana tana danne tsoron da take ciki
Chapter 58 · 0% Book details