Sashe 11
Rufaffen Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sajeeda duk maganar da taso ta Masa sai hadiyewa tayi ta kwanta tana tunanin mafita,dan Kabirun ta da ta sani bashi bane wanan,rashin sallahrsa akan lokaci Yana damun ta ta rasa yadda zatayi shekara ashirin da uku ba wasa ba tasan halin sa amma a dare daya ya canza halayensa daga ya fara samun dan canji ita Kam haduwar sa da wanan abokin nasa bai zame mata alheri ba.
A idon ta aka fara kiraye kirayen sallah asuba dan bakin ciki bai barta ta koma bacci ba, daga yadda yake girgiza kafa tasan idon sa biyu Kuma bazai tab'a tashi yayi sallah ba,ita kuwa dama fashin sallah take ballantana ta tashi amma tunda ba baccin take ji ba zata tashi tayi alwala ko carbi ne taja.
Tana k'ok'arin tashi taji Kabiru ya janyota hakane yasa ta waiga tana kallon shi dan tasan mai yake Shirin yi tunda har ya fara shafata.
K'ok'arin janye jikin ta ta fara yi tana "Abban Nusrah ka manta bani da tsarki ban gama haila ba"
A madadin ya saketa sai ya Kara jawo ta, ya cigaba da shafa ta take hankalin ta ya tashi,dan taga nutsuwa yake so ya samu da ita,dan iya sanin ta idan har tana jini ko tab'ata baya yi har sai tayi wanka dan ko a bukace yake baya wani bari ayi Masa dabaru yafiso ya samu nutsuwa da kyau.
Abinda ya daga Mata hankali yasa ta fara Neman k'ok'awa dashi bai Wuce kicin kicin cire mata wando da ya fara ba da Kuma iya karfin sa hakane yasa Sajeeda ta saki sallati da k'arfi ta fara k'ok'arin hana shi tana "Abban Nusrah kana cikin hayyacin ka kuwa?Ina jini zaka nemeni"?
Bai ko saurareta ba ya fara k'ok'arin shigarta Yana dab da shigarta ta gartsa masa cizo ya saketa da sauri ta ture shi ta mik'e tana "Kabiru wai Mai yake damun ka"?
Mai ke faruwa ne"? Kabiru bana gane maka kabiru da ba haka kake ba daga haduwar ka da abokin ka ka canza gabad'aya Kabiru ka fadamin Mai ya canza ka,dare daya ka fara tunanin nemana ta baya, Kabiru ka daina sallah akan lokaci,yanzu Kabiru Ina jini kazo zaka nemeni,Kabiru muna bacci ka saci jiki ka fita, Kabiru ka fara bani tsoro wai Mai ya same ka haka a Ina ka kwaso wadanan sababin dabiun?abinda ba ka yi kana saurayi ba sai a yanzu da ka manyanta zaka yi"?
Ta fashe da kuka dan a yanzu Kabiru tsoro yake bata.
Ta Kuma rasa dame zata danganta wanan halayen daya tsiro mata dashi
Kabiru kuwa wani irin kallo yake mata na takaici abinda dai baya so yayi Sajeeda zata tilasta masa tayi akan dole zai yi abinda yake tsoron tunda duk abinda akace yayi bai samu hadin kai daga wajen Sajeeda ba.
Mik'ewa yayi ya shige bandaki ya daura alawalar sai yake jin sa ma kamar ba musulmi ba yau kwana biyar kenan bai yi sallah ba hakan na matukar damun shi amma idan ya tuna mugun kudin da zai yi sai yaji dan kwana bakwai dai ba wani Abu bane.
Haka ya fito batare da ta kalli Sajeeda dake gefen gado tana kuka ba ya fice daga d'akin yayi waje.
Ko da ya fita nesa da gidan ya samu waje ya zauna.
Bai tab'a fargabar garin Allah ya waye kamar yau ba,baisan ya zai yi da kurman cewar da Annur zai yi ba idan ya tuna duk Yesmeen ta jawo mi shi sai yaji wani mugun tsanar ta.
Gari ya fara haske ya hango Saifullahi da Faisal sun fito daga gidan da gudu suna waige waige.
Ya riga yasan me ke faruwa ba abinda zai daga musu wanan hankalin sai rashin maganar Annur.
Take yaji kirjinsa ya masa nauyi jiki ba kwari ya nufi gidan a daidai lokacin da su Saifullahi Suka hango shi Suka yi wajen sa da gudu suna isowa Suka fara magana a tare "Abba Annur baya iya magana maganar kurame yake"?
Sallati ya saki da karfi duk da yasan da kurmancewar amma tabbatuwar kurmancewar ya Kara daga mi shi hankali yayi cikin gidan da gudu.
A Palo ya tarar da Sajeeda nata ihun sallati tana jijiga Annur da hawaye ke zubo masa Yana ta k'ok'arin magana amma ba Mai gane mai yake cewa.
Kabiru na zuwa ya jawo Annur Yana "Annur Mai ya same ka ya maganar ka ta dawo ta kurame"
Annur ya kara maganar kurame Kabiru ya sure shi Yana "su tashi su tafi asibiti su Saifullahi har da hawayen su Sajeeda da Yesmeen kuwa sai kuka suke.
Haka Kabiru da Sajeeda suka Kai Annur asibiti akayi ta kashe kudi ana duba Annur aga Mai ya jawo masa kurmancewar.
Sai da suka Shafe sati biyu suna jigila Kabiru duk da yasan silar kurmancewar Annur haka ya ringa kashe kudi har sai da aka tabbatar musu da Annur dai ya kurmance baa san mai ya kurmantar dashi ba.
Sajeeda kuwa da nasiha da komai ta fara dawowa daidai dan kurmancewar Autan ta ya matukar daga mata hankali.
Sai a yanzu ta fara tuno kalar mafarkin da Annur ya ringa fada.mata yanayi kwana biyu kafin kurmancewar sa.
A yanzu ta fara yarda akwai matsala a tattare dasu amma bata San Ina matsalar take ba, kurmancewar Annur ya Kara tayar mata da hankali tuni ta zama wani shiru shiru ba ita kadai ba har yaran,Yesmeen kuwa haka zatayi ta kuka idan taga annur nasan magana amma ba Mai ganewa karshen ta sai dai a d'auko Masa takarda yayi rubutu.
Kabiru kuwa bayan komai ya lafa bisa umarnin shugaban su dan gudun zargi wata daya bayan komai ya lafa ya cigaba da Abubuwan da aka ce yayi.
Duk dare sai yayi tsirara yayi wanka da wani ruwan da ke cikin randa a d'akin bayan gidan daya ajiye Abubuwan sa dan ya samu ya fesawa Yesmeen turaren mantuwa ita Kuma Sajeeda tunda aka Masa aiki akan ta mugun tsoron sa take ji bata iya ma kallon sa ballantana ta tsallake umarnin sa a daidai wanan lokacin ya Kamata ya cima burinsa a wajenta sai dai shugaban su ya hana a yau zai gama mataki na biyun karshe.
Na karshen yafi kowane wahala zuciyar sa cike take da tsoro amma idan ya tuno daular da zai samu sai yaga zai daure yayi.
Yesmeen
Duk dare sai taji motsin Kabiru a bayan d'akin ta Yana Abubuwan sa duk da kashedin da ya zuba Mata bayan Wanda ya mata daya shigo dakinta daddare har makaranta ya bita ya Kara kiranta gefe ya Sha alwashin duk ranar da sirrin sa ya fita sai ya kashe ta dan yasan ba wacce tasan mai yake ciki duk duniyar nan sai ita kadai har wuka ya zaro ya nuna Mata.
Ya Kuma yi mata gargadi Kar ta sake ta taba nuna Jin tsoron sa a gaban mutane.
A cikin dan wayon ta ta gano tsafi Kabiru ke yi dan ya samu kudi,har ta Kuma fara zargin Yana da hannu a kurmancewar Annur amma bata Isa ta fadawa kowa ba sabida tana so ta tsira da ranta.
Rabon ta da baccin dare har ta manta dan idan biyu tayi zata ji ya fito ya fara Abubuwan sa zuciyarta tayi ta raya Mata ta leka shi tana Hana kanta da kyar har mamakin irin baccin da Sajeeda keyi take da duk fitar da yake Bata Jin motsin shi ballantana ta farka.
haka zata yi zugum tana tsoron motsawa ma Kar yace ta leko shi.
A wanan gab'ar ba abinda take bukata sama da Addu'a.
Haka zata kawo baho cikin d'akin da buta,idan ya fara abubuwan sa sai ta mik'e a hankali ta daura alwala ta fara sallah da addu'oi tana rokon Allah kariyarsa a garesu gabad'aya.
A yau ma tana Jin sa a bayan d'akin Yana tayi sai taji Kamar ta leka shi sai ta fasa.
Ba Kuma kunya washegari zai yi ta Abubuwan sa kamar bashi ba har ya ringa jan su da Hira.
A yau duk suna zaune a palo wajen biyar na yamma Kabiru ya dawo gidan da wani katon Kare baki wuluk.
Idan akwai abinda Sajeeda ke tsoro a rayuwarta bai Wuce Kare ba
Kabiru sai da ya Kai Karen baya ya saka a kejin ta.
Ya shigo cikin palon yaran ke sanarwa da Sajeeda Karen da Abban su ya kawo.
Kabiru na shigowa
Sajeeda ta tare shi da sauri tana "Abban Nusrah Kare naga ka kawo cikin gidanan"
"Ee kiwon ta zamu ringayi tana mana gadi"
"Haba Abban Nusrah Mai za mu yi da Kare gidanan Dan Allah ka mayar da Karen nan na hadaka da girman Allah"
Tsaki Kabiru yaja
Ya kalli Yesmeen Yana "Ki jeki Debo abinci ki kaiwa Karen nan yanda Zaki zubawa mutum abinci da nama da komai haka zaki na zuba masa Kuma sau uku a rana zaki ringa zuba masa kinji ko lada zamu samu"
Sajeeda na k'ok'arin magana ya daka Mata tsawa akan dole taja bakin ta tayi shiru
Yesmeen kuwa da taji kamar kirjinta ya Fado saboda tsoro tayi kitchen da sauri ta zubo abincin a plate tayi bayan gidan tana ji a ranta akwai manufar daya sa Kabiru ya kawo kare cikin gidan.
Daga nesa ta ajiye abinci tasa gudu dan karen kanta ya yo da gudu.
Sajeeda
Tunda Kabiru ya kawo kare cikin gidan na fara kananan laulayi sai najini a daudaure kamar mara lafiya na Rasa me ke min Dadi.
Ko a yanzu dak'yar na samu bacci ya daukeni dan jikina kamar ba nawa ba.
A cikin baccin da nake naji kamar ana tura abu a gabana matse kafata nayi da k'arfi na Kankame jikina so nake na bud'e idona amma na kasa......
MG'S SKINCARE
Dame akafiki yar uwata?
Kyan fatar ko iya gyaran fatar?
Ina riba g macenda t Maida kanta sauran mata?
Shin haryenzu labarinmu kikeji ko kike bayarwa?
Hajiyata miye matsalar?
Fatar takice abun se lahaula?
Kingwada kingwada harkinsare?
Tsakanida Allah yaushe daren yayi balle wayewar garin?
Inbakida labarin MG'S wacce tasanki tasansu,
Gawurtaccen Kuma shahararren kamfanin gyaran fatane,duk lalacewar jiki,duk hautsinewar fata,duk yenda jikinki yazama abun kunya gareki, Ina tallata maki me gabadaya,