Sashe 63
Rufaffen Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ta daina aiki Rabiu na dauka sai idan zan nemi Sajeeda yake kwanciya wallahi dazu ma da naso Neman Yesmeen kwanciya tayi, Rabiu na Shiga uku ba dai matsala na samu tun baaje ko'ina ba ban taba tunanin zai kwanta a yadda na Sha magani ba Ina k'ok'arin neman Yesmeen ya kwanta yanzu dai ka fada min yadda zan yi da Yar uwar Sajeedan nan Ina tsoron ta farfado"
"Gashi na fada maka ka nemeta,kasan idan mutum baa hayyacinsa yake ba dole jikinsa yak'i bashi hadin kai,ko daga muryar ka ma ansan dagawa kanka hankali kayi Kamar ba namiji ba har mai zai razanani,ai bangani ba yanzu ka Sha ruwa kaji sanyi a zuciyarka ka Kara Shan maganin karfin,kasa a ranka kana so kaji dadine,duk da a sume take kayi kamar tana motsi,ka tubeta ka shafata ka ringa hararo dadin ba abinda zai saka ya kwanta ka samu kayi aikin nan, yanzu zan Kira shugaba asan yadda zaa tab'a kanta tunda kace bazaka kasheta ba amma wanan shaidaniyar yarinya dole a kasheta"
Kabiru gyada kansa ya hau yi Yana "da Zan samu ma da kaina zan kasheta dan ta dade tana saka ni cikin fargaba yanzu bari nayi abinda ka Sakani Allah yasa jikina ba matsala ya samu ba zan kiraka Idan na gama kana Abujan ne"?
"Ka manta yau akwai haduwar karfe biyar kowa zai Kai aikinsa Ina nan jiya na shigo daddare"
Kabiru kashe wayar yayi ya fito daga d'akin Sajeedan da sauri dan so yake kawai ya Sha ruwan sanyi dan makoshinsa ma a bushe yake jinsa,jikinsa ma zafi yake mai sai ya watsa ruwa.
Har ya fara hau stairs yaji ringing din waya ya dawo baya da sauri ringing din wayar yabi yaga Ashe a bakin k'ofar d'akin yesmeen wayar ke ringing a cikin jakar Yaya Asmau da alama da ta fito daga d'akin Yesmeen a lokacin da ta leka su ta saki jakar,duk abinda yake yi jikinsa rawa kawai yake, duk da shawarar Rabiu na neman Dan kwantar mai da hankali.
Ya zuge jakar ya d'auko wayar yaga "Gwaggo ce ke kiranta"
Ji yayi gabansa ya yanke ya fadi,jikinna rawa ya kashe wayar ya maida cikin jaka ya d'auki jaka da ledar da yagani a kasa yayi d'akin Sajeeda da sauri.
Yana zuwa ya tusa jakar a kasan gado da ledar
Ya fito da sauri ya haye sama,ko kallon d'akin Sajeeda da yaji ta Kuma bar gurnanin baiyi ba ya shige d'akinsa ya cire vest da gajeran wandon jikinsa ya sakarwa kansa ruwa,sai da yaji jikinsa ya fara sanyi ya fito ya goge jikinsa ya zura jallabiyarsa ya d'auko ragowar maganin sa ya kwankwade ya sauka kasa da sauri ya shige d'akin Sajeeda ya cire jallabiyarsa,dan harbawa kawai yake, yana hararo nutsuwar da yake samu da Dadi a tarayyar da yayi da wata da ya nema a baya na karshe.
Tuni yaji hankalinsa ya fara tashi ya gyarawa Yaya Asmau kwanciyarta ya hau shafata kamar yadda Rabiu yace hannunsa bibiyu akan kirjinta yayi ta numfarfar shi shi kadai,yasan ba yadda za'ayi a yadda yake jinsa jikinsa ya kwanta
A haka ya dage rigar Yaya Asmau da ya kasance doguwar Riga ya zame wandonta ya fara k'ok'arin kifar da ita akan ruwan cikinta.
Sai dai Kamar sacewar iska haka yaji jikinsa yayi lokaci guda.
Ya saki wani irin ihu Yana "wallahi na samu matsala jikina ya samu matsala na Shiga uku na lalace"
Ya rarumo wayarsa da ya jefa akan gado dan Yaya Asmau a kasa ya kwantar da ita ya hau neman lambar Rabiu Yana dauka ya hau ihun "wallahi jikina ya samu matsala ta daina aiki,yanzu nan nazo nemanta ya kwanta Rabiu na Shiga uku na lalace ba dai da jikina nayi arziki ba da jikin Sajeeda ba,ya za'ayi jikina ya ringa kwanciya idan Zan nemi mace,taya Zan mori arzikina idan jikina baya aiki,tun bansamu nayi auren ba"
"Wai kana nufin jikinka Kara kwanciya tayi"?
"Lagwaf tayi ta kankance Rabiu Mai ke faruwa dani ne"?
"Zuwa kungiya ya Kama mu da wuri, yanzu ka fito da ita kawai kazo ka same ni a kungiya kafin ka iso Zan fada Masa matsalar dan bansan Mai ya k
Jawo maka haka ba"
Kabiru kashe wayar yayi da sauri ya maida kayansa hankalin sa a balain tashe ya fito daga d'akin Sajeeda yayi waje sai da ya bud'e motarsa ya d'auko kudi,ya bawa Mai gadi kudin Yana ya siyo Masa mai Yana so ya fita ne motar sa ba mai
Mail gadi cikin ladabi ya karba yayi waje da sauri.
Kabiru na ganin ya fita yayi sauri ya koma ciki,ya kinkimi Yaya Asmua dak'yar ya sabata a kafadarsa ya bud'e booth dinsa ya saka ta.
Ya koma ciki yaje ya Kara duba k'ofar d'akin yesmeen ya tabbatar da a kulle yake.
Ya fito yaje ya bud'e gate din ya fito da motar ya Kara rufe gate din ya dau hanyar kungiyarsu,ko kad'an hankalinsa baa jikinsa yake ba ba yadda za'ayi ma shugaba yace yak'i yin aikin dan jikinsa yak'i bashi hadin kai"
Kusan lokaci guda suka iso da Rabiu
Kabiru duk hankalin sa yabi ya tashi.
Kafin shugaban ma ya fito sai da aka dau lokaci Kabiru sai zare ido yake dan Rabin hankalin sa na wajen Yesmeen duk da yasan ya kulleta dan mukullin ma na Alhajihun sa.
Shugaban na zama wayar Kabiru ya fara ringing ya dago cikin tashin hankali Yana ce musu mahaifiyar Sajeeda ke kiransa yasan Kuma Yaya Asmau take nema.
Rabiu ne ya fada Masa abinda zai fada mata idan ya daga Kabiru sai da yaja numfashi ya sauke yayi gyaran murya ya daga wayar da sallama.
Gwaggo da hankalin ta ke tashe da tunda Yaya Asmau tace mata ta iso Abuja har ta samu motar da zai Kai ta gidan Sajeeda tayi ta dakko kiranta,dan tunda take bata tab'a Jin ta matsu tasan halin da Sajeeda ke ciki ba sai yau,ji take dama ta bud'e idonta ta ganta a gidan,ko abinci ma ta kasa ci, ganin shiru shiru Yaya Asmua bata kirata ba har bayan awa daya da sukayi wayar yasa ta hau kiranta a waya tana Jin zazzabi na neman rufeta dan jikinta ya gama Bata kila wani abune ya samu Sajeeda shi yasa ta kasa kiranta,sai dai ko da ta Kira Yaya Asmau ji tayi ya fara ringing a karshe Kuma aka kashe wayar,tuni ta mike tsaye ta hau sakin sallati tana kuka,har Babansu Sajeeda dake waje sai daya shigo shi ma hankalinsa a tashe ya hau tambayar abinda ya faru Yana Jin wani irin tsoro dan yasan ba abinda zai saka Gwaggo wanan kukan idan ba wani abune ya samu Sajeeda ba ya hau addua Allah yasa ba mutuwa Sajeeda tayi ba,sai da ya tambayi Gwaggo abinda ke faruwa tace ta Kira Yaya Asmau taji ta kashe wayar kila Sajeeda mutuwa tayi,tsaki Babansu Sajeeda yayi Yana kila ma chajine Yaya Asmau bata dashi,ta Kira Kabiru taji mai yasamu wayar Yaya Asmau"
Tashin hankali bai saka ta samu nustuwar ma tunanin Kiran Kabiru ba jiki na rawa ta hau Kiran Kabiru a waya.
Kabiru na dauka da sallama ya hau gaisheta, Gwaggo kuwa tace "Mai ya samu wayar Asmau ne na kirata naji ta kashe ya jikin Sajeeda ko dai wani abune ya sameta shiyasa ta kashe wayar"?
"Gwaggo bangane Mai kike cewa ba wacce Asmau kike magana"?
"Asmau dai ta wajena mun turota ta duba Mana jikin Sajeeda har munyi waya da ita akan ta iso Abuja mota take nema da zai kaita gidan sai naji shiru bata kirani ba"
"Ikon Allah aikuwa bata zo ba ko wani wajen ta tsaya"?
"Innalillahi wa Inna ilaihi rajiun bangane bata zo ba Kabiru mun fa yi waya da ita akan ta iso Abuja"?
"Aikuwa ban ganta ba Gwaggo Kuma kin Kira wayarta"
Gwaggo sakin wayar tayi ta hau sallati.
Babansu Sajeeda kuwa ya d'auko wayar shima jikinsa na rawa ya Kara tambayar Kabiru Yaya Asmau ya tabbatar Masa da bata zo ba Amma yanzu zaije Tasha ya duba ko lafiya su kwantar da hankalin su yanzu nan zai Kara kiransu.
Yana kashe wayar ya kalli shugaban da ya hakimce Yana Wasa da gashin gemunsa Yana "Ka taimaka min bana so asirina ya tonu zasu iya taho wa garin nan"
"Matsalar wanan matar mai sauki ne, yanzu nan zan tab'a ta matsalar da kake bamu a wajen aiwatar da aiki shine yanzu dan bakayi aikin da aka saka ka ba"
"Ta daina aiki shugaba ba laifi na bane"
"Taya zatayi aiki ana baka aiki kana bari Yana lalacewa ba mun gargade ka da karka tab'a yarda a Shiga d'akin nan da kayan mu yake ciki ba"
"Toh ka bari an Shiga dole jikinka ya samu matsala"
Yanzu duk aikin ya ruguje,zaa baka Wanda zai maka tsauri amma ga samun biyan bukatar ka bazai maka tsauri ba idan Kuma ka k'i yi Ina jiye maka abinda zai biyo baya,yanzu abinda za'ayi ka dauki wanan matar ka kaita ka ajiyeta a wajen tashar ka koma ka d'auko mana wanan yarinyar daga kanta zaa fara aikin"
Kabiru jikinsa rawa kawai yake ya ma kasa magana
Shugaba ya mik'e ya d'auko wani abu kamar kaho ya tsaya a gaban Yaya Asmau ya tab'a kanta dashi sau uku.
Ya d'auko wani Abu kamar ruwa ya watsa Mata.
Yaya Asmau taja dogon numfashi ta fara k'ok'arin bud'e idonta.
Shugaban ya kalli Kabiru Yana "Ta samu tabin hankali kenan bazata tab'a fadar abinda ta gani ba,ka d'auketa ka kaita wajen Tasha idan sun Kira anjima kace musu mota ne ya bugeta kamar ta samu tabin hankali,
Ka gaggauta d'auko wanan yarinya nan dole ka kasheta ayi amfani da jininta a Daren yau idan har yarinya nan aka rasa jininta zaka samu matsala gaggarumar matsala.
Kabiru mik'ewa yayi da sauri ya fara k'ok'arin daga Yaya Asmau dake kalle kalle,Kamar wacce ake wa umarni,haka Yaya Asmau ta mik'e tana faduwa saboda jirin da ke kwasarta.
Rabiu ya jata ya kaita bayan mota, Kabiru Kuma yaja motar Kabiru Allah Allah yake su iso tashar ya dire yaya Asmau,dan hankalinsa na wajen Yesmeen kasan zuciyarsa cike da fargabar aikin da shugaba yace zai bashi da baisan wane iri bane.