Sashe 44
Rufaffen Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya fa san cutar bata asibiti bace ya fa san shine silar shigata wanan halin ya fasan duk asibitin da zai kaini ba mai min magani,shi yasan mai ya aikata min
Da ido na ringa bin shi Yana toshe hanci ya Shiga bandaki ba jimawa ya fito,ganin na kasa tashi ya kinkimine duk jikina da nauyina haka ya sureni ya kaini bandakin dake ta kamshin dettol.
Wallahi da ace Ina da karfin da zan Mike da da hannu na zan kashe kabiru saboda mugun tsanar sa dake fita da duk fitar numfashina hancinsa a toshe ya wawatsa min ruwan.
Kusan shi ya saka min Kaya dan ko tsayawa bana iya Yi.
Yana gama saka min Kaya yayi waje mintuna a tsakani sai gashi ya dawo da flask din shayi,sai jera min sannu yake.
Karara saman fuskar sa kamar Mai tausayina,kamar bashi ya jefani a wanan halin saboda San zuciya da san duniya ba.
Ban iya Shan shayin ba haka ya ajiye yayi waje Yana bari yaje ya shirya ya dawo mu tafi.
Kabiru
Jikinsa rawa kawai yake da ya baro d'akin Sajeeda hankalin sa yayi mugun tashi da ganin yadda gaban Sajeeda ya rarike, bai tab'a tunanin haka jikinta zai yi ba,dan matar Rabiu ba haka take jin jiki ba,ko shekaranjiya da yaje Suka Shiga d'akin da aka killace ta bakinta ne kawai karkace kamar Mai ciwon barin jiki,yaso itama Sajeeda ace hakan ce ta kasance Mata,abinda ko wata bai rufa ba Ina ga Nan gaba.
Wayarsa ya d'auko ya hau neman Rabiu a waya Yana dagawa ya hau magana kasa kasa Yana "Rabiu kaga yadda gaban Sajeeda ya rarike kamar rijiya Yana fitar da ruwa mai doyi tun ba'aje ko Ina ba ban taba tunanin haka jikinta zaiyi ba na dauka iya ruwa da kaikaiyin za tayi ta fama dashi ban kawo mata haka ba "
"Abokina kana da matsala wallahi yanzu da ka Kira Mai kake so ayi bayan aikin gama ya riga da ya gama Kai dai ba burinka ka samu kudi ba Kuma ka samu mai kake dagawa kanka hankali Kuma,ai yanzu kyautata mata zaka yi tayi,
"Yanzu ba abinda za'a iya yi akai"?
Rai a bace Rabiu ya fara magana "Wai Ni Kam Dole na maka akan harkar nan ne da kanka fa ka kawo kanka da amincewar ka aka ma aikin da Mai kayi tunani zaka samu kudin a banza ne,?kaje ka cigaban da kula da ita ba abinda za'a iya yi akai da ka samu ma an bar maka ita a rayye wasu kashe su ake yi"
Kafin Kabiru yayi magana Rabiu ya katse wayar.
Kabiru yawun daya cika bakinsa yaje ya tofar a bandaki ya dawo dakin ya zauna a gefen gado,tausayin Sajeeda kawai ke daiwaniya dashi a zuciyar sa inama Yesmeen ce a cikin wanan halin, tsoronsa daya Kar gabanta ya fara fidda tsusa,tsoronsa daya Kar Sajeeda ta zargo shi.
Idan ya tuna yadda yaga gabanta sai yaji tsigar jikinsa na tashi.
Haka ya karaci zamansa a d'aki ya shirya ya fito ya nufi d'akin Sajeeda dan ya kaita asibitin dan bayaso Sajeeda ta zargi Yana da hannu a abinda ya sameta.
Yana Shiga d'akin yaga Yesmeen a zaune a gefen gadon kanta a sama
Ita Kuma Sajeeda nata zubar hawaye.
Cak ya tsaya Yana kallon yesmeen ya akayi ta kawo kanta d'akin Sajeeda anya yarinya nan bata gani.
Rai a bace ya fara magana Yana "Ke waye ya kawo ki d'akin Nan"?????
Mg's skincare
Kunji takennan kunsake jinshi shin yar'uwa nace wai haryanzu baki jaraba products dinsu ba😵💫yar'uwa mace fa yar ado da kwalliyace koda kina dakyau akace kikara da wanka😍sufa kayan mg's basa bleaching duka kayansu 💯 natural ne sannan organic zasu gyara sukuma goge Miki jikine kawai yakara bayya ar da ainihin zallar Madarar kyawun halittar da Allah yayimiki🥰
Wai kinafama da pimples da spot afuska amma haryau baki nemi mg's ba🤔duk Mai tantama akan kayan gyaranjiki yacire mg's domin babu shakka sudin na dabanne indai problem dinki matsalan fatane yar'uwa kijaraba koda soap dinsu bi'iznillah zaki godemin👯♀️kayansu ga kamshi inkinjaraba kinga yanda suke na tabbatar bazakiso su Yanke Miki ba🤩08062991549 anatayi Baku sisters kusamu kugwada koda b duka kit din na gyaranjiki ba zakuga sauyin da fatarku zata samu cikin lokaci kalilan🥳jikin yazama so fresh ko Ina kikashiga kita glowing fatarki na walwali kamar madubi😘keda kanki zakina burge kanki balle wasu🤗08062991549
Adade anayi sai gaskiya sannan siyan nagari Maida kudi gida ❤️
Duk Mai bukatar products din mg's kutuntubi wadannan numbers din domin tasune kawai zaku samesu🙏
Chat 08062991549
07046881166,07067210195
Call 08064532391
Instagram:glow_with_mgs
Facebook:mg's skincare
Team glow🧖♀️
Yauwa nace ba masu bukatar zuma original munadashi mekyau ba hadi Mai bukata yayimin mgn 08062991549
*WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84*
*PAGE 25-30*
Yana sauke su Sajeeda bai zame ko ina ba sai wajen Shugabansu dan tun Yana asibiti Rabiu ke ta kiransa a waya akan yazo akwai ganawar da zasu yi gabadaya da shugaban.
Yana isa wajen ya canza kayan jikinsa Kamar yadda suke yi idan zasu shiga wajen shugaban.
Rabiu kawai yasani a cikin su sauran ba wani sanin su yayi ba.
Yana Shiga yayi Abubuwan da suka Saba yi kafin ya zauna a gefen Rabiu da yayi irin shigar sa.
Sai da shugaban su yayi tsaface tsafacen sa kafin ya zauna shi ma.
Ya fara musu bayanin dalilin daya saka ya nemi Su zo gabad'aya,irin Abubuwan da yake bukatar suyi daya bayan daya ringa kiransu Yana fada musu abinda zasu kawo da abinda zasu yi na wanan watan rashin bin dokoki da aiwatar da abinda ake so ayi na iya zame musu matsala
Kabiru da har yanzu yake jinsa Kamar bako ya kasa sabo da sababin dokokin waje daya ya tsurawa ido,duk Yana Jin abinda shugaban ke fadawa sauran abinda yace Rabiu yayi yasa shi dago da kansa da sauri yana Kara Jin maganar na maimaituwa a kunnensa "Ka Nemo mahaukaciya da ka tabbatar da ta dade tana hauka ka kwanta da ita,ka saka tsumman nan ka goge mata gabanta dashi sai ka kawo min,indai kayi haka baka da wani matsala da dodo arzikin ka zai cigaba da hawa ne kawai"
Sunan sa da shugaban ya Kira yasa ya dago Yana dan Jin faduwar gaba Yana tsoron a ce yayi abu mai wahala,Koda ya fara zayyano masa Abubuwan da zai yi Koda ya gama zayyana mai bai bashi fuskar da zai magana ba yace ya tashi ya bashi waje.
Sai da duk ya gama suka tashi gabad'ayansu suka fara zagaye wutan dake ci a tukunyar kasan dake tsakiyar su sai da suka gama suka fara fitowa daya bayan daya.
Kabiru gabad'aya hankalin sa baa jikinsa yake ba har Suka fito daga wajen.
Kabiru ya Shiga motar Rabiu ya zauna tare da dafe kansa Yana tunanin ta Inda zai fara
Rabiu ya tab'a shi Yana "Ya dai"?
"Na dauka da na nemi wancan yarinya ta baya shikenan na gama ta Ina Zan soma wanan aiki Kuma yanzu tsoro nake ji nayi wanan wankan a gidana yayar Sajeeda tana gidan,Ina gudun tsautsayi yasa taji motsi ta lekoni"
"In baka shawara"?
Rabiu yace Yana kada mukulin hannun sa
Kabiru yayi saurin gyada kansa Yana "ka bani shawara Rabiu bana so na Kara kwanciya da Kare wallahi Allah hankalina ya tashi da yadda naga gaban Sajeeda na fitar da ruwa mai doyi baka ga yadda ta zabge ba, bana so Sajeeda ta dagoni"
"Ka Kara Aure kawai abokina kayi auri yarinya da zata maka biyayya ka ringa samun abinda kake so a jikinta, idan ka gama morarta sai ka saketa,haka zaka yi tayi,har ka tsalleka wanan matakin kazo namu matakin"
"Ko Zan Kara Aure Rabiu ba yanzu da Sajeeda take Kan ganiyar rashin lafiyarta ba Kamata yayi na bari a dan kwana biyu sai na bijiro da zancen Karin aure amma Ina fito da maganar aure yanzu zata zargi dan larurar da take ciki ne"
"Toh shikenan sai ka san nayi ai ba dai a so ka tsallake duk sharadin da aka baka"
"Yanzu dai abinda za'ayi kafini sanin Yan mata Yan matan nan ka zaka nemo min na samu nayi na watan nan inyaso nan da wata biyu sai na bijiro da maganar Karin aure kaga ba mai zargina ba abinda yanzu yake daga min hankali sama da wanan wankan karfe dayan da zan nayi a bayan gidan da yayar Sajeeda bata gidan da bani da matsala tunda Yesmeen bata gani"
"Mai zai hana toh ka canza mata daki,maana tunda Sajeeda yanzu ba lafiya gareta ba sai ka nemi ita yayar ta ringa kwana da ita kaga da haka zaka samu ka yi abun ka.
Sai a lokacin Kabiru ya dan samu nutsuwa shawarar da Rabiu ya bashi.
Basu rabu ba sai da Rabiu ya nemo Masa Yan mata biyu ta hanyar irin Yan matan da yake muamalla dasu,suna zuwa Suka tsadance daya Bayan daya zai neme su saboda san abun duniya duk Suka yarda suna ganin yawan kudin da zasu samu, Kabiru kuwa ya shige bandaki ya shafa maganin sa ya fito.
Bai samu ya koma gida ba sai wajen sha daya na dare.
Koda ya Shiga gidan Yaya Abu kawai ya tarar a Palo tana kallo,Yana Jin muryar su Saifullahi daga d'akin su.