← Book details Rufaffen Sirri Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 80

Sashe 54

Rufaffen Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yaya Abu kuwa ta cigaba da kananan magangunu Gwaggo ta hasala ta Kai Mata duka,ta kauce tayi waje tana rantsuwar ba inda zata je,kuka kawai nake, Gwaggo da babba yalwa nayi,abinda ya daga min hankali shine yadda babba yalwa ta rantse akan bazata ma zauna ba tunda kallon da Yaya Abu ke mata kenan anan hankalin Gwaggo ya tashi ta hau bata hakuri,babba yalwa ta dage akan ta fasa zaman,Yaya Abu ta cigaba da kula dani, Gwaggo rokonta kawai take Yesmeen nayi Amma babba yalwa ta kafe akan bazata zauna ba tayi waje, Gwaggo kuwa taci kukanta ta gode Allah ta dafa kaina tamin Addu'a tana zata dawo ta Kara dubani,idan ta koma zata saka ayi ta min sauka da Addu'a.

Ita Kuma Yaya Abu bazata mata baki ba amma zata gani tunda itama ta Haifa idan ta koma gida zata fadawa babanmu duk yadda a kayi,Ina ganin tana kokarin barin d'akina na fara buga kaina Ina gurnani Ina kallon yesmeen
so nake kawai ta kebbe da mahaifiyata ta fada Mata halin da muke ciki,amma Yesmeen taki nunawa ma tana gani ballantana na sa rai da zata gane Mai nake nufi.

Da Ina da hannu ko baki da na jawo Yesmeen na Mata duka,dan sai da taga ta fita ta sauko da kanta tana "umma dan Allah ki bar kuka"

Bansan Mai zance mata ba,in Banda Ido kawai da na zuba Mata hakurin mai zata bani bayan tana da damar taimaka min,a yau da ta fadawa mahaifiyata halin da muke ciki,da nasan ko da Wasa bazata tafi ta barni ba,maganarta ce ta katse min maganar zucin da nake "Umma mu bi komai a hankali ina ta tunanin fadawa Gwaggo halin da ake ciki Ina tsoro,umma yanzu Abban ya Kara nisa dan yanzu har d'aki ya ware a sama Yana tsafi.kwanaki na leka d'akin har mudubi na gani Ina tsoron na fada ya gani ta mudubin ya kasheni,umma mu dage da Addu'a Zan cigaba da saka mishi ido"

Motsin da taji yasa tayi saurin maida idonta sama tayi hanyar waje.

Tunda ga ranar na Kara Shiga tsaka Mai wuya ko bacci bana iya yi Dan ta karfin tuwo Yaya Abu je San kasheni addua kuwa ko a cikin bacci yi nake,duk abincin da zata kawo min bana yarda naci,haka zata yi ya zagina Kamar wata yarta,har da taurin Rai ne dani, ni Yar bakin ciki ce banci arziki ba naki bari taci.

Abban Nusrah kuwa sau daya ya kaini asibiti da ni nasan hada baki suka yi da likitan aka laftomin magunguna,Abban Nusrah da yake Dan wuta ne sai cemin yake a bukace yake Yana shaawata,shaawa na Neman kashe shi tunda yanzu gabana ya rarike na bashi ta bayana"

Ya jawoni bayan ya toshe hancinsa na fara gurnani hankalina a balain tashe dan nasan kila wani tsafin zai Kara yi dani ya kasheni gabad'aya tunda yaga ban mutu ba ...

Sai Friday in Sha Allah shi yasa na muku posting uku

Mg's skincare
Kunji takennan kunsake jinshi shin yar'uwa nace wai haryanzu baki jaraba products dinsu ba😵‍💫yar'uwa mace fa yar ado da kwalliyace koda kina dakyau akace kikara da wanka😍sufa kayan mg's basa bleaching duka kayansu 💯 natural ne sannan organic zasu gyara sukuma goge Miki jikine kawai yakara bayya ar da ainihin zallar Madarar kyawun halittar da Allah yayimiki🥰
Wai kinafama da pimples da spot afuska amma haryau baki nemi mg's ba🤔duk Mai tantama akan kayan gyaranjiki yacire mg's domin babu shakka sudin na dabanne indai problem dinki matsalan fatane yar'uwa kijaraba koda soap dinsu bi'iznillah zaki godemin👯‍♀️kayansu ga kamshi inkinjaraba kinga yanda suke na tabbatar bazakiso su Yanke Miki ba🤩08062991549 anatayi Baku sisters kusamu kugwada koda b duka kit din na gyaranjiki ba zakuga sauyin da fatarku zata samu cikin lokaci kalilan🥳jikin yazama so fresh ko Ina kikashiga kita glowing fatarki na walwali kamar madubi😘keda kanki zakina burge kanki balle wasu🤗08062991549
Adade anayi sai gaskiya sannan siyan nagari Maida kudi gida ❤️
Duk Mai bukatar products din mg's kutuntubi wadannan numbers din domin tasune kawai zaku samesu🙏
Chat 08062991549
07046881166,07067210195
Call 08064532391
Instagram:glow_with_mgs
Facebook:mg's skincare

Team glow🧖‍♀️

Yauwa nace ba masu bukatar zuma original munadashi mekyau ba hadi Mai bukata yayimin mgn 08062991549

*WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84*

*PAGE 29*

Kaina kawai nake girgiza wa Ina gurnani da k'arfi,wai ko zan samu mai kawo min agaji,dan Abban Nusrah da gaske yake so ya nemeni ta baya,kuka kawai nake Ina rokon Allah Agajin sa a gareni,Abban Nusrah indai har ya nemeni ta baya nasan mutuwa Zan yi, kila wani tsafin aka ce yayi dani tunda har yanzu ban mutu ba,duk da girgiza kaina da nake Ina gurnani da k'arfi haka ya jawoni,ya kifar dani dama wando ya daina zama a kuguna saboda ramar da nayi,naji ya Kai hannunsa ta wajen bayana da alama so yake ya ji wajen da zai Shiga,sai yayi saurin cire hannun sa dan a jike jikina yake da ruwan dake fita a gabana,ya mik'e yayi hanyar bandaki a tsirara ba Kaya a jikinsa,ni kuwa na cigaba da Addu'a a raina,sai naji dama akwai Wanda shigo d'akina yanzu,duk da nasan kowa yayi bacci dan wajen Sha biyune na dare,Yesmeen wani zubin tana shigowa ta dubani daddare sai na hau addua Allah ya jefo min ita,duk da nasan ba iya taimaka min zata yi ba,duk da bana iya motsi haka na zubawa bandakin Ido har ya fito Yana murza jikinsa dake tsaye kyam,sai naga kamar Abu ya shafa a jikinsa,take bakin Daren da ya kwanta dani,Wanda daga ranar rayuwata ta canza na Zama Kamar mataciya ya fadomin,kila ma ta bayan da zai nemeni Kara kwanciya yayi da Karen yazo zai kwanta dani,dan nasan ko mahaukaci ne bazai gani a haka yayi shaawata ba,dan dagaske gabana wari yake,wai a haka zai kwanta dani sai na fara motsa bakina Ina "Kabiru mai na maka haka da na cancanci irin wanan zaluncin daga wajenka iya gabana daka rarike bai ishe ka ba sai ka nemeni ta baya, Kabiru karka manta zaka mutu ka tada Allah zaka tafi ka bar kazamin kudin nan da kake nema, Kabiru iya ibada kawai da bana yi ka dauki alhakina Kabiru Ina rokon Allah ya tona maka asiri yadda ka wulakantani kaci amanata Allah ya wulakantaka Allah ya Isa tsakanina da Kai Kabiru"

Gurnani na fara yi da k'arfi a daidai lokacin da ya sureni Kamar Yar sa yayi bandaki dani yana "Sajeeda harkar nan bazai yu ba sai na wanke miki jikinki ki daina kuka haka wai idan banzo wajenki ba wajen wa zanje"?

Ya direni a cikin ruwan da ya hada mai dumi,ya Sakani a ciki haka ya d'auko sabulu ya ringa shafawa a gabana Ina Jin wani mugun radadi da sai da na cije lebbena dan azabar da na ringa ji,har ta bayan nawa haka yasa sabulu ya wanke ya fito dani,ya kwantar dani Yana "Yauwa Kinga kinyi tsaf tsaf yanzu zan iya samun nutsuwa dake,dan Allah ki bar gurnani nan karki tashi mutanen gidan, ya dora siraran kafafuna a Kan kafadarsa ya daga kuguna da hannu daya,kaina kawai nake girgiza Masa shi kuwa sai cemin yake "Yanzu nan Zan kawo kiyi hakuri"

Gabansa kawai nake kallo Ina Addu'a Allah ya dau raina,dan na gwammace na mutu da wanan rayuwar da nake,a haka Ina kyankyamin kaina,Ina ga ya bud'e min bayana nasan ko rik'e Kashi bazan iya ba haka zai ta zubowa,gabansa tsaye yake Kamar an hura balam balam,Yana k'ok'arin manne jikinsa da nawa yayi lagwaf Kamar an sace shi,bansan rik'e numfashina nayi ba sai da naga ya sace na hau sakin ajiyar zuciya Ina godewa Allah,Abban Nusrah kuwa ya cikani Yana "Kai mai haka"?

Ya hau jijiga jikinsa Yana mulmulawa, ganin Yana tayi tak'i ta mik'e yasa ya mik'e ya nufi gaban mudubi ya d'auko vasline Ina kallonsa ya mulka ya hau jijigawa,sai dai duk a banza bata tashi ba,sai da ya kwashi minti talatin Yana fama Yana tsaki, ni kuwa godewa Allah kawai nake dan nasan shi ya amsa min Addu'a ta a daidai lokacin daya zo ya cutar dani,Allah yayi ikon sa ya kwanta.

Mik'ewa yayi da ya gaji ya fita waje ba dadewa ya dawo da wani roba kamar na faro Ina gani nasan maganin karfin maza ne dan nasan a baya Yana Sha,Yana Sha Nan da Nan yake mik'ewa,sai dai har ya kwankwade maganin ya cigaba da jijjigawa bata tashi ba, ransa a bace ya mike ya d'auki wandonsa ya saka, ya fara magana

"Sajeeda mun tafi shekara daya a haka,kina kwance,kinsan Kuma rayuwa bazata tab'a yuwa a haka ba na kwashi shekara ban sadu da mace ba,ba inda banje nema miki magani ba,ba'a dace ba dan haka Aure zan kara nan da wata daya,bazan auro wacce zata raina ki ba yarinya Zan auro,karki dauka zan Kara Aurene dan bakya iya biyan bukata ta ko dan larurarki Zan Kara Aurene dan kar na fada hallaka,Allah ya baki lafiya bari naje na kwanta sai da safe"

Daga haka yayi hanyar waje

Godiya kawai nake yiwa Allah da bai samu ya nemeni ta baya ba,auren da yace zai Kara bai daga min hankali ba dan na riga da nasan zai Kara auren, yanzu burina naga na samu hanyar da Zan bar gidan Koda ban warke ba bana kaunar ganin sa,Ina addua kafin Allah ya dau Raina na samu bakina ya bud'e na iya magana Ina rokon Allah ya ara min tsawon rayuwa naga asirin Abban Nusrah ya tonu,amma kasan zuciyata sai naji kamar bazan Kai labari ba kamar na ma kusa mutuwa dan kullum Kara karewa nake.

Kabiru
Chapter 54 · 0% Book details