Sashe 72
Rufaffen Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk ihun da Yaya Abu ke yi muna jinta, babanmu ficewa kawai yayi daga palon Yana a su fito mu tafi baya San mu Kara ko da second daya a gidan Kar a sake a dauki komai a gidan,Kuma Kar Yaya Abu ta sake ta tako masa gida.
Gwaggo kuwa tuni ta rik'e hannuna dan gidan ma tsoro yake bata Yaya Asmau ta rik'e daya hannun nawa muka yi waje,Mai gadi kallon mu kawai yake har muka bar gidan,bamu yi nisa a tafiya ba Muka ga wani mota ya wuce mu can Kuma motar ta dawo baya.
Cikin ihu naji ance "Ummaaaa"
Muka waiga gabadaya muna kallon Nusrah dasu Hamza,Annur ya taho wajena da gudu hawaye ya hau zubomin da naji yana "Umma kin warke"???......
ASSALAMUALAIKUM AUNTY ZEE MOM MUJAHID TAKUCE
INGATACCEN MAGANIN SANYI MAI WANKO DUK DATTIN MARA DUK WANI ABINDA YA TOSHE MAKI HANYAR SADARWA SHIN NI IMA NE BAKIDA SHI ZAFI KIKEJI YAYIN MUAMALA
RASHIN NI IMA BAKI JIN SHA AWA NE? RIKICEWAR AL ADA ?FITAR FARIN RUWA MAI WARI BUDEWAR GABA TALEWA MALEWA KURAJEN CIKIN FARJI KURAJEN JIKI DAUKEWAR AL ADA RASHIN HAIHUWA
BANGAREN MAZA RASHIN KUZARI
KANKANCEWAR GABAN NAMIJI SAURIN KAWOWA RASHIN JIN SHA AWA JIN ZAFI YAYIN MU ALA DA MATANKA HMMM KEDAI KISHA KEDA MIJINKI ZAKITASHI MAN ALBARKA KODA YAUSHE KADA KIYI SANYA KICE KIN GWADA MAGUNGUNA KIYI HAKURI KI GWADA WANNAN KANKAT NE BI IZINILLAH
GAME DA MASU NEMAN HAIHUWA KIYI KOKARI KU GWADA ANGWADA ANDACE INA KATSINA INA AIKA KAYA KO INA DA YARDAR ALLAH KUDIN MAGANIN KO WANI GALLON 4K KUMA KEDA MIJINKI ANA SO KOWA YASHA GALLON DAN GIRMAN ALLAH IDAN BAKI SHIRYA BA KARKI BIYO NI YAN FLASHING KUYI HAKURI DAN ALLAH SAI NAJIKU DIN INKUN SHIRYA🤪KUKIRA KAI TSAYE 08162859027
ALBISHIRINKU 🥳🥳 ALBISHIRINKU 🥳🥳🥳🥳 MANYAN MATA
Takunce dai A&Z COLLECTION takara zuwa muku da kayanta masu sauki da inganganci👌👌
Muna da supplement nau,i kala kala
Sannan akwai sabulu Mai suna HALFCAST SOAP hmmm hajiyata duk yadda za,ai karki Bari abaki labarinshi Dan sabulune dayake aiki cikin kwana uku kacal 👌zakiga yadda kalarki zata koma kiyi haske me kyau bana bleeching ba haka Zaki dinga sheki kina haskawa acikin jama,a 🔥🔥🔥
Koda kindaina amfani dashi ba,abunda fuskarki zatai saboda natural ne Wanda sukai bleeching yabata musu jiki dafuska Kuma kunemeshi Yana dawo dakalar fata baidaya bacan Baki nan fariba 😄
Akwai cream gamasu San suhada set Wai ai hajiyata saikin zama taurariya acikin taurari mudin kika mallakeshi💃💃💃
Kira ko WhatsApp 09037870422
Karku manta muna da supplement kala kala
Na matsi
Na gyaran breast
Na hips
Na slimming
Na fari
Na gashi
Dasauransu
Haka zalika muna :
HADIN MAI JEGO
HADIN UWARGIDA
HADIN AMARYA
Kuma duka afarashi me rahusa kedai kawai kituntubeni 👇👇
09037870422
Muna garin kano muna tura Kaya ko,Ina cikin aminci 🤝
Sai Allah yakawoku
*WANAN NOVEL DIN NA KUDI NE NA HADA KU DA FIYAYYEN HALLITA ANNABI MUHAMMAD SALLAHU ALAIHI WA SALAM KARKU MIN SHARING NOVEL IDAN BANA KALLON KI ALLAH YANA KALLON KI KUDIN KARATU KIKA BIYA BANA MALLAKA BA IDAN KIKA FITAR NA BAR KI DA ALLAH GA MAI BUKATA SAI TA BIYA 500 ZUWA WANAN ACCT DIN 2029764071 FIRST BANK NAFISA NUHU KO KATIN MTN TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08068484400 SAI A TURO DA SHAIDAR BIYA TA WANAN LAYIN 08033719070 KO WANAN LAYIN 08033719070 MUTANEN NIGER KUMA SU NEMI WANAN LAMBAR +227 96 82 89 84*
*PAGE 89*
Sajeeda
Kabbara kawai nake a lokacin da ya rungumeni Yana "Ummana kin warke"?
Jikina har rawa yake wajen rik'e shi bansan kalar godiyar da Zan yiwa Allah ba lokaci guda Allah ya warkar dani da dana,cikin tsananin farinciki na fara magana Ina
"Annur yaushe ka fara magana Kai ma"?
Isowar Nusrah gabana da ta zub'e a kasa tana hakki yasa na maida hankalina kanta cikin muryar kuka ta fara magana tana "Mafarki nake yi ko gaske umma kece yau nake gani a tsaye har kina magana garin Yaya Kika warke Gwaggo babba Asmau ku fadamin ba mafarki nake ba umma ce nake ganin ta a tsaye da na dauka Abba ya cutar min da ita, Umma bansan halin da kike ciki ba kenan wallahi bansani ba,sai da Yesmeen ta kirani jiya"
Gwaggo Ina za kuje,dak'yar Abubakar ya barni na taho dan ce masa nayi Umma na balain Jin jiki,kinsan gobene suna"
Sai a lokacin nayi magana Ina "Nusrah har yanzu ba kwarine dani ba,mun fito ne zamu tafi gida,sai dai ku bimu mu tafi,dan ban yarda wani a cikinku ya Kara taka gidan can ba"
"Yanzu dagaske ne Abba kudinsa bana halal bane"?yanzu dagaske ne Abba shine yayi kudi dake"
Murmushin takaici nayi da naga Wai ma kwokwanto take,
Tana k'ok'arin magana Yaya Asmau ta dakatar da ita tana mu tafi kawai.
A hankali Muka cigaba da tafiya dan babana gaba yayi ya barmu a baya.
Ganin yarana a tare dani da suke murnar warkewa ta yafi komai faranta min,ni nasan karshen Kabiru yazo tunda asirinsa ya tonu,alkadarinsa ya karye tunda har muka warke nida Annur.
Yanzu Kuma Yesmeen ce a Raina tunda Gwaggo tace bata je ba,Yaya Asmau itama sai maganarta take muna Kan hanya tana Kara daga min hankalin maganganun da taji Kabiru nayi da Yan kungiya a kanta,akan zasu kasheta
Tuni na fara kuka wiwi dan zan iya d'aukar komai, matakin da zan dauka akan Kabiru na rabuwa ne,Zan rufe sirrinsa ga mutane saboda yarana bana so laifin mahaifin su ha shafe su,amma indai Kabiru ya tab'a Yesmeen wallahi sai Inda Karfina ya kare har kashe shi zan iya yi, Yesmeen bani na haifeta ba amma kaunar ta a zuciyata take,matsalar ba wani sanin wajen dangin mahaifinta tayi ba,gashi bata fadamin Inda zata gudu taje ba.
Har muka iso Tasha Hankalina baa jikina yake ba,
Mahaifina ya fara laluba Mana motar da zai Kai mu har can,muka samu waje muka zauna.
Ina Jin Gwaggo da Yaya Asmau nata hirar Kabiru Nusrah na kuka,Hamza da Annur sunyi jingum jingum,amma ni zuciyata na wajen Yesmeen.
Wani bakin mota ne ya shigo ya wuce ta gabanmu nabi motar da kallo,dan gaba da mu naga motar ta tsaya,Kamar wacce ake bawa umarni na zubawa motar ido, wani kyakyawan saurayi ya fara fitowa daga motar kafin a bud'e daya bangaren wata sanye da farin hijabi ta saka nikaf itama ta sauko daga motar,
Haka kawai naji kirjina ya buga,sai na zubawa mai nikaf din ido, da ta bamu baya.
Saurayin ya zagayo ta wajen da take tsaye ya hau magana Yana wuwurga hannu Yana nuna motocin,dake zube a Tasha.
Ni dai ido na zuba musu bansan dalili ba naga saurayin ya nufi wajen da aka jera motocin katsina Dan akan motar na gane motar katsina ce dan an rubuta a jikin wani katako an dora akai.
Mai niqaf din Kuma ta jinjina a jikin motar,ni kaina bansan Mai yasa na zuba Mata ido ba har saurayin ya dawo ya mata magana yayi gaba ta fara bin shi a baya a hankali kamar wacce bata so,har Suka isa wajen motar kallon su kawai nake saurayin kuwa sai magana yake Yana leka fuskarta,haka kawai nake hango Yesmeen a tare da mai niqaf din,irin tsayuwar Yesmeen da tsayinta,bansani ba ko dan Ina tunaninta yasa na fara hango yanayinta a wajen mai niqaf din,suna tsaye idona akanta,da alama a takure take dan saurayin ya dage sai zuba yake idan tayi hanyar motar sai ya sha gabanta sai mika Mata wayar hannun sa yake,nidai ido na zuba musu suna tsaye na Kuma kasa d'auke idona akansu har sai da babana ya dawo Yana mu tashi ga mota can,a hankali na mike Ina k'ok'arin d'auke kaina daga kansu naga ta daga niqaf din ta sama,naga Yesmeen dita ce idan har ba gizo idona ke min ba,Yaya Asmau ce a gefena hakane yasa na damko ta Ina "Yaya Asmau duba min can Kamar Yesmeen nake gani ko idona ne?
Da sauri ta waiga sai ji nayi ta kwalla mata Kira da "Yesmeen"!!!
Yesmeen ta juyo da sauri tare da kallon Inda taji sunanta.
Tabbas Yesmeen ce ba gizo idona ke min ba,a daidai lokacin da ta kwaso da mugun gudu tana isowa gabanmu kamar wacce wuta ya jata ta daskare a tsaye tana kallona bakinta a bud'e.
Ni kuwa hawayen farinciki ya hau wanke min fuska nima Ina kallonta,
Kamar Mai koyon magana tace "Umma kece ko mafarki nake yi?
"Nice Yesmeen ba mafarki kike ba"
Wani Irin cafka ta kawomin ta rungumeni ta fashe da kuka tana "Umma Ashe akwai ranar da zan Kara Jin muryarki,umma ashe akwai ranar da zan ga kin tsaya akan kafafunki,dan Allah karku tasheni idan mafarki nake.
Nima kankameta nayi cikin kuka Ina "Ba mafarki kike ba yesmeen Allah ya warkar dani,Allah yayi ikonsa akaina Allah ya amsa adduar da kike Dade kina min"
Cikani naga tayi ta zub'e akasa tare da yin Sujadda sai kuka take tana "Alhamdulillah ya Allah Alhamdulillah Alhamdulillah Allah nagode maka"
Sai da ta dade a haka daidai da mahaifina sai da idonsa ya ciko da kwalla,
Tana dagowa tana "Umma a yanzu da Kika fara magana Zaki wankeni a wajen Nusrah,tace ni muguwa ce saboda ba ke Kika haifeni ba shiyasa naki fadawa kowa halin da kike ciki,umma ke zaki wankeni a wajensu"
Har ga Allah ji nayi raina ya b'aci na kalli Nusrah dake zare ido na fara magana Ina "Au haka kikace dan bani na haifeta ba shi yasa bata fada muku ba, kunsan abinda Yesmeen tayi min kuwa?so kuke ta fada muku mahaifinku ya kasheta"
"Umma dole naji haushinta kema kinsan yadda nake da ita,idan ta fadamin bazan nunawa Abba nasan komai ba iyakaci na Kira Gwaggo a waya na fada mata da kila baki dade haka ba umma ace duk tsawon lokacin nan Yesmeen tasan abinda ke faruwa sai ta ja bakinta tayi shiru umma dole naji haushinta"
Ina k'ok'arin magana mahaifin mu ya dakatar dani Yana ya isa haka mu wuce ana jiranmu.
Yesmeen kuwa tana ganowa Annur na magana ta Kara fasa ihu tana hamdala tama kasa tsayawa waje daya.