Sashe 12
Rufaffen Sirri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Muntarkato,munwarwaro,munqullo duk wani Abu daze maidaki wanke hannu kataba mun qara a cikin kayayyakinmu,muncire,muntsife,munfidda,mun tantance mun hadamaku wasu irin hadaddun lafiyayyun kaya masu masifar goge fata,wallahi duk fitinar fatarki inshallah,kinzo bustop,kisiya kiyikyanda ko mace,kan juyo ta waiwayo ta dubi halittar Allah,
Ga product din kamar hka,
Sabulu 4k
Mg's beauty kit 14k
Herbal whitening soap
Body cream
Face cream
Scrub
Cleanser
Glow oil
Sannan akwai flawless skin beauty kit 16k
Tsakanida Allah kigafa
Duk wannan garabasar Kuma kinazaune hba taso a dama dake a harkar yar uwata,
Ayi hakuri da sauyin farashi komi yatashine muma b hka mukasoba
Chat:08062991549,07046881166,07067210195,
Call,+2348064532391
Instagram:glow_with_mgs
Facebook:mg's skincare
Team glow😍
*RUFAFFEN SIRRI*
*NA SADNAF*
*ADABI WRITERS ASSOCIATION*
*Page 8*
Haka na yi ta mutsu mutsu Ina jin kamar saduwa ake dani, ido na yamin nauyi balle na bud'e idona na nemi taimakon Abban Nusrah sai da na dade a haka kafin naji kamar an cire abinda nake ji a gabana na bud'e idona a hankali Ina sauke numfashi na hau kalle kalle naga Abban Nusrah a gefena baccin sa kawai yake shara na Mik'e zaune kamar anyi min duka haka nake ji gabana Kuma na min yaji yaji na duba jikina cikin mamaki naga gabana a jike,ni dai bansan ya zan fassara Wanan lamarin ba,na juya na Kara kallon Abban Nusrah Ina tunanin ko dai shi ya samu nutsuwa dani Ina baccin dan na cire kwokwanton da nake sai na fara tashin sa ta hanyar bubuga pillon da yake Kai.
Ya bud'e idon sa yana "Kin fara ko yanzu zaka hana ni bacci na rasa wanan masifa"
"Yi hakuri Abban Nusrah kwanciyar nan da nayi naji kamar ana Saduwa dani, Kuma da na tashi sai na duba jikina naga dai Kamar saduwa akayi dani shine nake so na tambaye ka ko dai Kaine ka samu nutsuwa dani Ina cikin baccin"?
Tsaki yaja min ya juya min baya Yana "ki gama mafarki ana Saduwa dake ki hau tashina kina min tambayoyi sai ki tashi kiyi wanka mafarki ki ka yi, amma ni ban tab'a ki ba dan naga kamar bama kya so na matso kusa dake"
"Haba Abban Nusrah ya zaka ce haka yaushe ka tab'a neman hakkin ka ban baka ba"?
"Kje dai kiyi wanka mafarki kika yi"
Ya ce Yana rufe idon sa.
Na zubawa bayan sa ido na dade Ina tunani na rasa me ke damuna jikina ba haka yake ba bani da lafiya ba daidai nake jina ba idan ba saduwa akayi dani a zahiri ba ya zan farka na ringa jin yaji yaji.
Ina ji Ina gani naje nayi wankan tsarki na daura alwala na fito dan jiya Yesmeen ta hau cemin tana mugayen mafarkai,tamkar yadda nima nake fama da mugayen mafarkai,tunda Abban Nusrah ya kawo mana bakin Karen nan nake fama da mafarkin Yana bina aguje,wani zubin nayi mafarki ya shigo har d'akin Yana so ya cijeni,ko da na fadawa Abban Nusrah cemin yayi dan na riga da nasaka tsoron Karen a raina shiyasa nake mafarki
na rasa yadda zanyi dashi ya maida karen nan a Inda ya d'auko.
Ina tayar da Sallah na fara Jin mugun bacci dan har mantawa nake sallah nake sai naji zan dungura sai na farka a daddafe nayi raka'a biyu na sallame na kwanta bacci yayi awon gaba dani.
3am
Yesmeen cikin tsoro ta bud'e idon ta a lokacin da taji motsi a bayan windon ta haka take fama da kwanan fargaba ba ita ba bacci idan har Kabiru ya fara yin Abubuwan sa, ko jiya sai da yakara Mata gargadi, bakin ta d'auke da sallati ta mik'e zaune ta jawo bahon ta tayi alwala dan idan har bandaki zata shiga Kabiru zaiji motsin ta.
Tana kallon dan hasken kyandir ta windon ta zuciyarta rayya mata kawai take akan ta leka amma tsoron abinda zai biyo baya na hana ta.
A haka ta tayar da Sallah tana Jin lokacin da ya shigo cikin gidan tana kan sallaya da Qur'anin ta a Kan sallaya a hankali ta runtse idon ta ta tafi tunanin mafita anya shirun nan da tayi mafita ne a gare su,Anya shirun nan da tayi bazai zama cutar wa ga Wacce ta d'auketa tamkar Yar cikinta ta nemi ma fifita ta akan yayan cikin ta ba?Mai yasa duk hannun ka mai sanda da take yiwa Sajeeda ta kasa gane wa ta kan mata karya akan tana mugayen mafarkai Wai duk dan tasan ba kalau ba,ta Kan kirkiri karya da karfe biyun dare bata iya bacci saboda tsoron da take ji har nuna mata tayi wani zubin motsi take ji a bayan d'akin ta wai ko da wata rana za ta farka biyun daren ta fito ta gane wa idon ta halin da Kabiru ke ciki.
sai dai duk a banza ta kasa gane wa tana fada Mata haka za ta hau Mata lissafi itama mugayen mafarki ta ke yi,ita dai bata yarda da abokin sa ba bayan Kabirun ya Kamata ta fara zarga saboda Abubuwan da yake yi, zuwa yanzu ta gane abinda Kabiru ke yi duk a neman duniya ne,ba Wanda ya sani sai ita kadai,anya ba za ta fada wa Sajeeda halin da yake ciki ba,in ya so duk abinda zai faru sai dai ya faru a iya sanin ta kabirun bai Isa ya kasheta ba sai dai idan lokacin ta ne yayi, idan har ta samu Sajeeda a boye ta sanar da ita,kila ta san yadda zata b'ullo musu su tsira da ran su ba abinda ya daga mata hankali da taji labarin masu yin kudin tsafin nan a karshe sai sun bada jinin su anyi kudi dasu,tana tsoron yayi kudi da wani a cikin yaran sa ko ita ko Sajeeda.
A kallon da take yiwa Kabiru yanzu ba abinda ba zai iya yi ba dan ya riga da yayi nisa.
Bakin Karen nan daya kawo musu gida jikin ta na bata akwai wani mumunan al amari a tare da Karen dan yadda yake tatala Karen na matukar bata mamaki, da kan sa yake kaiwa Karen abinci yanzu ko fita yayi ya dawo wajen Karen yake fara zuwa ya duba, idan ba karya idon ta ke mata ba akwai wani abu kamar pant da take gani an rataye wa Karen a wuya, idan tana kallon Karen ma sai taga Kamar ba normal kare ba,a yanzu d'akin da ta ga ya lodawa kwado kawai take so ta leka taga mai a cikin d'akin da yake b'oye wa.
Haka tayi ta tunane tunane har aka Kira sallah Asuba ta tashi tayi sallah,tasan ba wai zurfin ilimi ko wani sani ne da ita ba amma tana rokon Allah da tawasali da kyawawan sunayen sa da sallatin da take yiwa mafi soyuwa a gare shi ba dare ba rana daya haska mata lamarin Kabiru kada Allah ya bashi ikon cutar da su.
Sai da ta shafa ta koma bacci sai tayi sallah take samu tayi bacci Mai nutsuwa.
Ko awa bata yi da komawa baccin ba ta fara mafarki
Mafarki.
Mafarki tayi a kwancen da take Karen dake bayan d'akin ta nata haushi Wanda Haushin da yake yi ne yasa ta bud'e idon ta.
Can Kuma ta fara jin ihun Sajeeda Wanda ihun da take yi yasa ta mik'e da sauri ta fice daga d'akin tayi bayan gida.
Inda ta tarar da Sajeeda a kwance a kasa Karen ya danne ta suna ta kokawa ita Kuma Sajeeda nata ihu,tana rik'e zanin ta da kamar zanin nata Karen ke san fusgewa da bakin sa.
Ganin ta da Sajeeda tayi yasa ta fara mik'o mata hannu akan tazo ta taimaka Mata"
Waige waige ta fara yi ta hango katon icce,ta tafi da gudu ta d'auko itacen tayi wajen Karen dan ta kwada wa Karen ya daga Sajeeda sai ta hango Kabiru ya taho wajen ta a guje da wuka yayo kanta kafin ya caka Mata ta farka a gigice tana sallati.
Ko da ta farkan sai taga kamar d'akin juya mata yake sai da ta dawo daidai ta gane mafarki take yi,Wanda mafarkin kamar a zahiri,da sauri ta mik'e tayi waje tana fito wa palon ta tarar da Sajeeda a Palo da Kabiru dasu Saifullahi a zaune suna karyawa.
Yadda ta Fado palon a firgice yasa Sajeeda mik'ewa tana "Yesmeen lafiyar ki kuwa"?
Yesmeen da bata ma san rik'e take da zuciyar ta ba ta saki ajiyar zuciya tana godewa Allah da mafarki take, kallon tsanar da Kabiru ke jefo Mata yasa ta juya da sauri tana "Umma lafiya kalau mafarki nayi mara Dadi"
Sajeeda kuwa ta cigaba da bin ta a baya har suka shige d'akin.
Yesmeen ta rage tsayinta ta fara gaida Sajeeda da ta zauna a gefen gadon.
Sajeeda ta amsa tana Kare Mata kallo dan wajen takwas da taga bata ji motsin ta ba ta yanke yi musu abincin dan tasan kila gajiya yasa Yesmeen din bata tashi ba.
"Mafarkin me kika yi haka daya saka Kika fito a firgice"?
Yesmeen kuwa da taje bakin windo tana leka Karen da ya dallaro harshen sa waje tana Kara tuna mafarkin da tayi ta juyo a hankali ta kalli Sajeeda taga irin kayan da tayi mafarki da Sajeeda ta saka shine a jikin ta sai taji hankalin ta ya Kara tashi,so take ta gane Mai fassarar mafarkin da tayi kafin ta fadawa Sajeeda wani Abu.
Kabiru ya banko kofar da k'arfi
Yesmeen a firgice ta ja da baya
Sajeeda kanta sai da ta tsorata
Kabiru cikin hade rai ya fara magana Yana "Baki ji Ina Kiran ki bane"?
"Ban ji ba Abban Nusrah"
Sajeeda ta mik'e tsaye dan ita yake kallo
Yesmeen kuwa ta sada kansa kanta kasa dan a yanzu ba hallitar da take gani ya firgitata sama da Kabiru,bata San ya akayi Sajeeda bata tab'a lura da yadda jikinta ke rawa idan ta gan shi.
Sajeeda bayan Kabirun ta bi sai da suka koma Palo suka zauna ya d'auko kudi daga Aljihunsa gudan Dubu Dubu ya fara mik'a mata Yana "Gashi nan a siyo Abubuwan da Babu a gidan"
Turus Sajeeda tayi tana kallon kudin,dan a yanzu kudaden da take gani a hannun Kabirun ya fara girmama tunanin ta
"Ki karba mana kika tsaya kallona"