Sashe 9
Magajin Izzah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
     Daga haka nayi wuccewa ta, zan koma gida, Hikmi ya biyo ni.
"Khatoon! Insha Allah bazasu soke miki jarabawarki ba, kiyi hakuri na dame su, kuma anyi abinda ya dace. Ga abubuwan ki da suka kwace, don Allah karki lukace Jay wallahi sanya shi suke"
  "Ai shi ba mahaukaci bane! Yasan me yake yi, dan haka yaje yà cigaba da cewa yake yi."
Raina ya sosu, shi yasa amshi kayana, na nufi gida. Koda za ayi hutun kin zuwa nayi, suka gama shirya min mugunta suka ga banzo ba.
   ....... Hutun sati Uku aka bamu, koda muka koma, naja girma na, sosai. Na kuma kin shiga harkokin kowa sai na karatuna.
      Lokacin da muka dawo mun kuma maida hankali sosai gurin karatu kasancewar, wannan lokacin akwai abubuwa da yawa, shi yasa muka mai da hankali sosai, ranar mun fita dakin gwajin kimiyya, muka hadu dasu Hikmi tare zamu yi dasu.
   Ban san ya akayi ba, dai ji nayi an tab'a bayana, ga kuma Jay a gefena fuskar shi a hade, kawai ina juyawa na kifa mishi mari.....
#MI
#HWA
#Mai_Dambu
10/23/20, 9:50 AM - Ummi Tandama: MAGAJIN IZZAH!!!
  {CIGABA KWARKWARAH}
 Â
*Ban yarda wani ko wata ta juya min koda Harafi daya ne na Labarin! Ko kuma a samun wani kafar Sadarwa! Yin haka zai sanya wani ya fuskanci b'acin rai!*
Mallakin
 Mai_Dambu
Sadaukarwa ta gare ki bazata kare ba! Mab'allin zuciyata! Zahran Addah Ramla☺ï¸
TAKWAS
Daukar marin dakin yayi, shi kan shi a firgice ya kalle ni, cikin mamaki da al'ajabi, na mare shi, yadda kowa ya juya ana jiran aji abinda zai ce ko zance na bude baki zanyi magana yace.
"Dalla ki min shiru, na gaya miki dole ne?
Ki rabu dani kinki? Toh ya zan baki mamaki."
...sake baki nayi ina kallon shi, ya fincikoni muka fita, can inda ake ajiye aladun da ake gwajin kimiyya dasu ya kai ni cikin turb'ayan su ya jefa ni cikin su, wani irin tashin hankalin na tsinci kaina a ciki.
Ya kasa magana sai huci yake, sannan ya juya ya barni a gurin, da sauri Hikmi yazo ya rasa me zai min, inda ake ajiye mesan makaranta na gudun karta Kwana ya dauko tare da bude ruwan, da yazo da karfi yana watsa min.
   Sunkuyar da kaina nayi, cikin bakin ciki da damuwa, wannan shine karo na biyu da aka watsa ni cikin kazamtar dabbobi. Dole na dakatar da haka kar a kuma yin na uku.
      Kayana ya jike jagab, a hankali nake takawa, duk inda na gifta sai an bini da ido, sabida kyan surar jikina, tare da zubin halittar da Allah yayi min, dayawan mutane da suke ganin na cikin dogayen riguna, sun sauka rigar ce take rufa min asiri, basu san nice nake son boye baiwar da Allah yayi min ba,
      Mika min Wata babban rigar sanyi Hikmi yayi na amsa, hawaye na zubo min, na rufe jikina saboda irin kallon da kowa ke min.
   Karshe shi ya kawo ni gida, har zan sauka yace min.
"Khatoon! Don Allah kiyi hakuri! Wallahi bashit bane, Asood ne yayi miki hak5ra, amma ko Alkur'ani aka bani zan dafa! Jay bai da dabi'un tab'a mata. Mace bata cikin rayuwar shi,
    Kuma da zaki bi, duk abinda yake miki zaki samu ba wai dan ke dashi bane, abokan shi yake tsayawa,
       Kiyi hakuri! Abin da zance domin nasan waye Jay meye dabi'ar shi, Allah ya baki hakuri."
Share kwalla da suke tsiyaya a idanuna nayi, sannan na juya na kalle kofar fita nace mishi.
"Ni ba yarinya bace! Ƙaddarar rayuwa ya kawo ni nan, badan na rasa mazajena ba, babu abinda zai kawo ni, kuma na fahimci yarinta yana samun shi. Shi yasa yake min abinda ya gadama, amma ba damuwa na barshi ya cigaba da abinda yake min."
  "Kayi hakuri mana, a duniya Jay ya tsani a tozarta shi a cikin mutane! Kinga kenan ba laifin shi bane, dan ya wurgaki cikin datti, ki fahimci wani abu daya, shi kimar shi yake karewa. Da ki tab'a mishi kimar shi a gaban mutane gwara ki mishi kome a bayan idanun mutane."
         Sauka nayi a motar kawai, sabida raina zai cigaba da ɓaci ne a banzan.
..... Karshe haka Hikmi ya tafi tunda baki fahimtar kome.
     A makarantar ma, karshe d'aga abin da zamu yi aka yi sannan aka raba mana kwanakin da zamu yi.
         ----
A hankali rayuwa take tafiya ban kuma shiga harkokin yaran ba. Na zuba musu ido, ina kallon futsarar da suke aikatawa. Kuma ba a tab'a taka musu birki ba.
    A dan rigimar da muka yi da shi na fahimci yana da mugun naci,karku ce nacin da zaka kyale abu a'a na shi kamar halitta ce.
     Sai dai samun lafiyata shine rabuwa da nayi da rigima dashi, ita ta sama min nutsuwa na mai da hankali akan abin da, yake hada mu.
   ......
Ban san me ya faru ba, ranar na shigo makarantar, kawai d'aya daga cikin abokan shi ya tare ni, tare da kewaya ni, da keken shi. Shi kuma yana can ajin su, daga can yake kallon mu, zan wuce yaron yasha gabana.
  "Bana son fitina! Ka bani hanya na wuce!"
     Wuce shi nayi, tare da barin shi a gurin dan yana amsa Waya ce.
     Ban kuma haduwa da irin haka ba, sai dai tsakanina da Jay, rigimar mu ta zafaffa, domin sun bani haushi na kai ƙarar su gurin shugaban makarantar, haka yayi masifar b'ata mishi rai, da zan koma gida yabi motar da na hau, ya tsayar damu, tare da bude kofar ya fidda ni, da karfin tsiya.
  Ya mai dani cikin motar shi, sannan yaja da gudu muka bar titin.
"Dalla malam ka sauke ni! Wallahi idan baka rabu dani ba, sai na maka abinda baka zata ba."
    Bai kula ni ba, sai dai ya kai ni,can wata tsohuwar makabarta, ya fito tare da fincikoni waje, ya wurga a can gefe.
Kasa magana yayi yana motar shi ya barni a gurin, mik'ewa nayi na bar gurin dakyar na sami abin hawan da zai mai dani gida.
   ---
Washi gari!
Ina shiga makarantar, na fasa mishi tayar motar shi na bar gurin, yana zuwa ya gani ina zaune ya shigo zai min hauka Malamin da yake ajin ya kore shi, har zai fita muka kalli juna gwalo nayi mishi, juyawa yayi tare da dukar Kofar sai da na razana.
   Murmushin ban haushi na mishi, tun daga ranar malamin ya saka aka shiga tsakanin mu, domin na gaya mishi irin abinda yake min, aikuwa malamai da dama sunki bada goyan baya sai daga baya, ni kuma nayi amfani da wannan damar, nayi ta mishi tsiya iri iri, wanda ya sashi kasa hakuri ya fito da halin shi yana hauka a makarantar.
   Sau biyu ana dakatar dashi a kaina, na uku ne suka ce mishi Tabbas koran shi zasu yi, abinda ya masifar d'aga mishi hankali kenan, kawai ya zubda hawayen bakin ciki.
   ----
Shekara daya muna wannan yanayin, kawai ina cikin makarantar su Baabi suka zo, kai murna kaman zanyi kuka.
  Tunda na fito nake fad'adda murmushina, suna zaune nazo na wuce su. Ina zuwa na rungume Baabi tare da kanena, ina murmushi.
" Addah Aanih! Kinga yadda kika koma kuwa! Su Ummi na gida kizo muje."
  "Kai Hanisah yanzun zan dawo, muna karatu ne! Baabina ina kewarki, kuje zan dawo yanzun nan!"
   Shigowar sako a wayata ya sani, duba wayar.
 Â
     *_Ya zaki ji idan na sakewa wannan tsohon vedion nan ki duba na turo miki ta Whatsp_*
   A tsorace na duba vedion bayan na koma gefe, hoton b'atanci be suka yi min, d'ago kai na nayi, tare da kafe shi da ido.
   Sako ne ya kuma shigowa,
*_Karki damu zan zo na rungume ki a gaban shi haka zai fi sauki_*
  A birkice na tura mishi.
*_Toh me zan maka?!_*
   _Dukkan mu abu daya muke son karewa kimar mu! Dan haka kika sake yau kika zauna a cikin mutane zan baki mamaki ki tawo inda nake ajiye motana._
   _Me zaka min da zanzo_
_Abin da mace da namiji suke idan sun hadu mana_
   _Tir_
Raka su Baabi nayi, sannan na dawo aji.
  Bayan mun gama darasi ya kuma turo min sakon.
_Idan baki zo ba!_
_Ka kashe ni!"
Ko a gidan Uban waye ya sami Number ta, hankalina yana gida, tunda na shiga na manta da kome na kashe wayar baki daya.
  Tunda muka fita da kanena muke yawo, muyi ciye ciye. Da wasu abubuwan dan washi gari zasu koma.
    Wata Mall muka shiga muna sayayya, naji kamar ana kallona, juyawa nayi kawai idanuna ya sauka akan nashi, tsaki nayi tare da cigaba da abinda nake yi.
  Har zai tafi kawai ya tako har gefena, tare da ɗaukar wani, kwalin pant, ya bude sannan ya zazzage shi.
"Ina kallon mace kamar yadda nake!"
  Barin gurin shi nayi da sauri, haka ya zame min kamar karfen.
   Cigaba da abinda ya kawo mu, shagon nayi har Hanisah tana min tsiya wai kamar ban waye ba, gani cikin turawa amma ina gidadancin irinta mutanen da.