Sashe 24
Magajin Izzah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
  Lumshe idanuna nayi lokacin da wani irin sanyi yake ratsa tafin kafana, tare da wani uban dad'i, a hankali barci ya fara dauka na, tare da saukar min da wata kasala me mugun cin rai, idanuna nake son budewa amma na kasa, sabida jin wani karsashi kamar ina tare da D'a namiji.
  Kafin wani lokaci, na sauke wasu ta tagwayen ajiyar zuciya, tare da rike zanin gadon da karfi. Ba zan iya cewa kome ba.
Amma na farka naga na ɓata jikina, wani irin kunya ce ta kama ni lokaci daya na hango zanin gadon a can kasa.
  Rigar jikina kuwa ban san ya akayi na cireta ba, wani mugun tsoro ne ya kamani, yaushe na aikata wannan tashin hankalin?
   Kamar mafarki nayi? Na tambayi kaina, kafin na kuma mik'ewa zuwa ban daki nayi wanka na fito. Kallon agogon dakin nayi tare da karfe huɗu da wani abu.
    Shiryawa nayi cikin doguwar rigar, na yafa mayafin shi na gyara fuskana sannan na tako a hankali.
      Na nufi falon kasa, inda nake jin muryan ana hira, tun daga matakalar nake kallon mutane.
       Kamar na juya sai kuma na daure na sauko, ina jin ba dad'i a raina. Kallo daya nayi musu ban kuma marmarin kallon su ba, na wuce inda aka jera abinci. Kofi na dauka na zuba kunun tsamiya dan ban karya ba, har huɗu na yamma.
     Sai farfesun kayan cikin da na zuba, na wuce abuna ban kuma kallon inda suke ba, dan son magana.
   "Yarinyah baki ga mutane bane?!" Inji Aunty Aina'uh, idanuna ne suka cika da kwalla nace.
"Ina wuni ku?!" Daga haka ban kuma na wuce sama.
   "Amma kamar yar Fareedah?"
Matar ta faÉ—a dan su uku ne da wasu yan mata.
"Wasilah ita ce, Aanih Fatimah Khatoon." Aunty Aina'uh tai maganar cike da takaici.
"Ba naji anyi mata aure ba? Kamar an sami matsala ranar auren?"
Numfashi Aina'uh ta sauke sannan tace.
"Sace ta wani yaro karami yayi, shine dalilin da aka fasa auren, amma mahaifinta ya ajiye sarautar sabida ita, amma dake bata da mafadi shine har take kukan tana son wancan yaron da ya sace ta, shi kuma baya sonta"
     "A'ah yana Sonta, kawai bai san meye ake kira da soyayya bane, kawai yaƙi amsawa ne sabida ba zai iya daukar laifi biyu bane." Inji matar.
    "A gaban Jama'a yace baya kaunar ta, ya kuma ce ba zai tab'a auren bazawara ba, toh meye yafi haka muni? Don Allah ki bar wannan maganar" inji Aina'uh,
       Gyara zama matar tayi sannan ta kalli Aina'uh kafin tace.
"Ba dan tayi girma ba, da na nimawa Asood auren ta, sabida ina Son ya nutsu. Macen da tafi shi hankali ta dace dashi ba wacce ya fita wayo ba, don Allah ko zan sami wannan kyautar daga gare ku?"
     Shiru Aina'uh tayi sannan ta kuma kallon Hajiya wasilah, sannan ta sauke numfashi kafin tace.
"Mai ido daya ba ya gode Allah ba, sai ya ga makaho. Me yafi haka dad'i? Wasu na gudun ta ke kuma kin daukawa d'an mijinki. Gaskiya mun gode sosai. Kuma ita ma zata amshi tayin da amfani."
    " Alkama bissa dutse, Allah shi kan bashi ruwa. Karki manta d'an tsakon da uwar shi ta kasa Allah ke ci da shi ba mutum ba, ni a gurina babban alfarma ce kuka min, na bawa Asood ita ko babu kome zata zame mishi garkuwa."
   Sun jima suna tattaunawa akan abinda ban sani, dan haka bayan tafiyar Hajiya Wasilah,Aunty Aina'uh ta shigo min ina cin abinci, wanda kusan na saka tunanin akan abincin.
    Zama tayi bayan tayi sallama, sau daya na kalleta gabana ya fad'i, sannan na cigaba da cin abincin.
"Yarinyah, ina son muyi magana dake, wanda zai taimaka miki."
   "Uhm!" Nace mata ba tare da na kalle ta ba, ta tsani yadda nake mata wannan uhhm da hmm, Ni kuma dabi'ata ce nayi hakan.
"Hajiya Wasilah ce take son ko zaki amince da d'anta da yake karatu a Canada?"
        Furza da namar bakina nayi tare da juyawa na zuba mata ido, sannan na kuma mai da hankali na, kan abinda nake ci.
     Cigaba tayi da magana tana faɗin.
"Amma nayi tunanin kafin nayi miki magana na Fadawa Ya Aaryaan."
   Cikin bakin ciki na zuba mata ido, kafin nace mata.
"Hmm!"
   "Kamar ya hmm? Ki buɗe bakinki kiyi min magana, bawai kice min hmm.
    Kamar yadda taso nayi magana fir naki kula ta, kuma nayi nasarar kular da ita, karshe ta fita a dakin tana banbami na rena ta, bayan ba reni bane iya gaskiyar kenan.
 ........
     Ta kira Baabina ta gaya mishi abinda nayi mata, kai tsaye ya gaya mata gaskiya babu ruwan shi, tunda bana son haka ta barni. Ai kuwa ta cika ta batse.
   ---
Ƙarfe sha biyu na rana ya sauka a garin Calgary, Kawun Muddam shi yazo ya dauke shi, cikin girmamawa ya gaishe shi tare da gabatar da kan shi.
 Murmushi suka yi lokaci guda sannan Muddam yace mishi.
"Kar ka damu, tunda Aaryaan ya gaya min kana zuwa, na sanya aka shiga niman inda zaku haÉ—u, wannan takardan shine inda yake yawan zuwa shan coffee, nan kuma gurin da yake zuwa motsa jiki. Da sauran su dai zaka gani."
   "Amma bai da abokai ne?"
Shiru Muddam yayi na wani lokaci, kafin ya ce.
"Akwai wani abokin karatun Aanih Me suna Hikmi, ina ga zan duba maka shi."
       "Haka yayi min!" Daga nan suka wuce gida.
      ---
Zaune yake a gaban ruwa, yayi nisa sosai cikin damuwa, shi kan shi bai san lokacin da ya b'ata a gurin ba.
     D'aura kanta tayi a kafad'arshi.
"Ya Jay! Ina sonka. Kuma ina,"
      Juyawa yayi tare da zuba mata ido, kawai yana jin wani irin zafi akan ta.
"Fatimah!"
    Da sauri ta d'ago kanta idanun ta cike da kwalla.
"Ya Jaheed, sabida bana gabanka shine kake min kallon wacce karuwa....."
         Kallonta yayi na wasu lokuta, kafin ya mike tsaye tare da riko hannun ta, ta mike tsaye tana kallon shi, jan iska yayi cikin nutsuwa sannan ya riko hannunta suka nufi cikin gidan, ba tare da wani damuwa ba ya nufi dakin shi da ita.
   Cillata yayi saman gadon shi, sannan yabi kanta. Idanun shi rufe kamar yadda yake tunani.
 Kuka tasaka tare da rike hannun shi, tana me cewa.
"Don Allah karka min haka, bana so"
    Jan rigar ta yayi wanda yayi dai-dai da shigowar Mamah, a tsora ce ta sake kara tare da, isa gadon da karfin ta.
"Mujaheed! Sakamakon da zaka mana kenan? Haba Jaheed meye laifinta? Zaka iya tafiya ka bar mu, amma bamu ne muka haife ka ba. Kaje ka nime...
#Mai_Dambu...
10/23/20, 9:54 AM - Ummi Tandama: SHA TARA.
Cak ya tsaya kamar wanda aka watsa mishi ruwan zafi, haka ya sauka daga kan Munih ya kalli Mama hawaye na zuba daga idanun shi.
       bude baki yayi zai magana. Ta d'aga mishi hannu.
  Shekaru Ashirin da daya Baya.
(Mu koma kwarkwarah 🤣)
.....
Shekarun mu bakwai da aure, Allah bai bamu Haihuwa ba, dake Harisou yana aiki a Saudiyya a matsayin malamin Faransaci a wata jami'a, haka ya samu Bama zuwa ziyara akan lokaci sai bayan shekara daya.
Muke zuwa, haka yayi matukar tasiri a rayuwar auren mu, ga kuma Innar shi da take takura mana akan haihuwa, shi yasa ya dauke ni muka daina zuwa.
A shekarar ne Allah ya dube mu da rahama, mun zo hutu Damagaram..har mun gama zamu koma amma dole sai mun je gida gurin dangina, koda muka zo sai da muka yi kwana uku, a ranar da zamu koma ne Allah ya bamu kai, tun daga nesa nake gano tsuntsaye suna ta shawagi, kawai sai naji ina son na isa inda kake duk da a mota muke.
Har zamu wuce nacewa Harisou.
"Kalli can kamar wani abu ne don Allah kar mu wuce mu duba."
"Bana son damuwa! Yanzun sai ki ga ba kome bane kawai dai shirme ne."
"Don Allah kaji" dakyar ya amince min. Tsayar da motar, da sauri na fita, koda na isa saman sahara kawai me zan gani, bugu har na juya zan bar gurin kawai sai naji ina da shakku akan buhun da na gani.
Dan haka na dauka tare da bude bakin buhun, abin mamaki. Kawai ido biyu muka yi da kai, kana jan numfashi. Kafin ka suma.
Sabida zafin sahara, dan haka cikin tashin hankali na dauke ka, tare da nufar cikin motar da kai, daga nan muka nufi garin Damagaram da kai, inda muka sami likita ya duba ka tare da sanya maka ruwa. Koda ka farka kaki magana duk abinda zamu ce maka shiru kake mana.
Kwanaka biyu aka sallame mu, ba tare da damuwa ba muka kai ka gidan iyayen Harisou, duk da sunyi maraba da kai, amma mahaifiyar shi taki magana akan ka, dan dole muka tafi da kai Saudiyya.
Sai a lokacin ka fara magana, shima sunanka ka fada mana daga kace Saraki, sai kace Magajin Izzah, sai kuma Jay. Da zaran mun matsa maka da tambaya sai ka fita daga cikin gidan.
Tunda muka fahimci haka sai muka daina, damun ka. A hankali ka taso cikin kulawa har kasami shekaru goma sha daya, kafin muka sami haihuwar Munih.