Sashe 6
Magajin Izzah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
         Dandazon dalibai na gani, maza da mata, ana ta tafawa tare da kiran.
"Jay!Jay!"
    Ban damu da naje gurin ba, na zauna na fara abinda ya kawo ni.
"Oo shit!" Naji an Fada tare da cewa.
"Sarkin mu! Ka buga wasan mana, karka bari Lucky ya kwace kwallon"
  Ban d'ago ba, sai da naji suna cewa.
"Wowwww! Sarki Juyo kaga wata yar tsanar barbie! Dubeta don Allah, daga gani itama yar Afirka ce."
A lokacin na d'ago idanuna, tare da kallon gurin, da suke maganar sai naga dayawan mutane ma nice na zame musu abin kallon.
    Bai juyo ba, sai sharb'e gini yake.
Ya kuma buga kwallon a kasa, tare da cigaba da wasan, a hankali ya juyo tare da kallon inda suke magana ta, ban san me ya faÉ—a ba tunda kaina a sunkuye yake. Sannan kuma bani tunanin ya faÉ—a wata kalma mai ma'ana, sai ta rashin d'a'a sam babu alamar yayi magana kawai naji sun kwashe da mugun dariya har da buga inda suke.
     Sosai sai da naga wata yarinya tazo inda nake ta zauna tace min.
"Barka dai!"
  "Yawwa!" Nace mata ina rubutu, gyara zama tayi sannan ta fara da cewa.
"Dake fa Jay yake magana baki sani ba!"
Kallon waye Jay nayi mata, ta nuna min inda suke wasan ƙwallon kwando, cikin Sa'a idanun mu suka haɗu da juna, kauda kaina nayi tare da cigaba da cewa.
"Idan ya isa yazo gabana yayi maganar shi, ba ya tsaya a can yayi magana ba, sanan ni karatu ya kawo ni ba fitina ba, karatu ya kawo ni!"
..ina gama gaya mata haka, na mike ba barta dan dama ina magana tare da tattara kayana ne.
   Kallon juna suka yi dashi tare da d'agawa juna kafad'a. Ina aji na shiga na zauna zuwa wani lokaci aka dawo malami na biyu ya shigo inda zai dauke mu, kimiyyar lissafi.
       Mun mai da hankali, kawai sai ga yaran nan sun shigo cikin ajin, koda suka shigo. Kallon Malamin suka yi, tare da hana shi yin komai, yana kallon yadda kowa yake shan jinin jikin shi, bayi magana ba sai wani takaddarin yaro irin shi yace.
      "Karku damu! Shugaban dalibai! Ya shigo ya duba yadda kuke karantunku sannan kuma, yaji hujjar da ya hana d'aya daga cikin ku zuwa gaida shi a matsayin shi na shugaban ku."
 Juyawa suka yi, suna kallona. Shanye da toka, na zubawa abinda nake ido, ban ko kalle inda suke ba.
       Buga kujeran da nake yayi da kwallon hannun shi, ban d'ago kai ba, amma na razana, sai dai ban nuna haka ya dame ni ba, sai ma kauda tsoron da nayi naki d'ago kaina, cikin jin haushi.
Dan koran shi yayi watsi da kayana, ban san lokacin da na tattaro duk wani jurinta na kifa mishi mari ba, sai da yayi taga-taga zai fadi cikin zafin rai nace.
"Kwashe min kayana! Ko na kara maka!"
    "Ni kika mara?!" Ee e
Ya faÉ—a a fusace, zai yo kaina.
"Abeel!"
Yana kiran sunan shi, ya kwashe min kayana, yana huci tare da cewa.
"Ki fara kuka daga yau!"
Sannan suna fita, ban damu ba dan iya haukar da zasu yi kenan.
      Suna fita, malamin yace min.
"Kiyi hakuri gaskiya, kin lakato rigimar da tafi ƙarfin ki, domin zasu miki abinda baki tsammani ba, dan haka dabar su take."
 Gyara zama nayi sannan nace.
"Meye amfanin hukumar makarantar da bazata hukunta su ba."
   Murmushi yayi sannan ya cigaba da abinda yake, yana fadin.
"A wannan duniyar! Idan zaka mu'amalanci mutane kayi nazarin wata gudunmawar suke bawa al'umma, shi yaron da kika mara, kwararre ne a fagen lissafin kimiya, wanda nake muku, shi kuma Uban gayya su, jajjurtacce ne a kowani ɓangare, likitane yanzun haka digiri na biyu yake shida abokan shi.
     Sai sauran suma muna kiran su, dan ba iya kwallon kwandon ba, jami'an mu tana alfahari da Mujaheed Harisou Agla, sabida kwazon shi. Likitane da yake da matukar tausayi, da kuma son na kasa dashi, matsalar da aka samu da tun zuwan ki, kika gaishe shi. Tabbas da haka bai faru ba."
     Kallon Malamin nayi sannan nace.
"Kenan abinda nayi shine kuskuren! Na taso inda aka san daraja d'an Adam ne, taya zasu shigo lokacin darasi sannan, kuma su ce zasu yi abinda suka gadama."
  Daga haka ban kuma magana ba, na shiga hada kayana tare da mai da hankali na, kan abinda nake yi. Har muka tashi wajen karfi biyu da rabi, ko ta inda wad'ancan jakunan suke ban kalla ba, nayi gida abuna.
     Koda na isa gidan watsa ruwa nayi, tare da sallah na kwanta.
      ---
"Jay! Marina tayi ga!"
   Watsa mishi ruwan coffee din bakin shi yayi, tare da daka hannu a bakin shi alamun yayi mishi shiru. Ya cigaba da shan coffee din shi, wata yar karamar mage ya gani tana son tsallaka hanya, ya tashi da sauri ya tsallaka ya tsuguna sai ga wata dattijuwa, ashe itace me magen..idan tana son tsallaka wa sai ta tura yar magenta, murmushi yayi tare da mikawa tsuguwar hannu, ta taso yana tafiya a hankali har suka tsallaka yana rike da magen.
    Bayan sun wuce, ya dawo ya zauna, yana kallon Abeel da Mas'ud tare da Hikmi sai murmusawa yaƙe yace.
"Da alamu yau kasha yatsu biyar!"
   Kurb'an shayin yayi, da bai yi dariya ba, sai yanzun da yake tunawa ya fashe da dariya, kuma dama sun san dabi'ar shi kenan, matukar aka yi maka abu amadadin ya tayaka jin haushi da mita a'a bazai yi ba sai da ya sakoka a gaba yayi ta maka dariya. Wannan dabi'ar bai hana shi idan ya gama ya fashe maka da mugun dariya ba.
 Sai yayi sannan ya daure fuskar shi, haka ce ta faru sannan yace.
"Gaya min me kake son kayi mata idan na kawo maka ita har dakinka na gidan hutawar mu"
  Zaro ido yayi yana mamakin yadda za ayi ya dauko ta.
"A'ah ba sai ka daukota ba, kawai abinda nake so ka bata wahala a cikin makarantar idan kayi min haka shi kenan ka kare min kimata, ka wulakantata daga gobe ka nuna mata izzarka don Allah Jay, don Allah gobe ka mata sanadin da zata shiga matsala a cikin makarantar."
.gyara zama yayi sannan ya daura ƙafan shi daya akan daya ya maida hannun shi baya, sannan ya kura mishi ido.
"Amma kasan daga wata nahiya tazo, baka ganin tab'a mata kimar karatunta zai shafi rayuwar ahalinta! Jay ka duba magabata, sannan kuma ba mamaki daga ma'aikata, aka turo ta kaga kenan yin haka zai iya tab'a aikinta, kunga ku share wannan batun kawai mu barwa Jay wuka da nama, shi zai iya kome amma kar mu tab'a kimar karatunta, dan dukkanmu nan Abu daya muka ke yi."
    Mik'ewa yayi sannan ya ajiye kudin coffen da suka sha, ya wuce gurin wata motar shi tare da d'aga musu, hannu.
  Ya shiga bai kuma magana ba, yaja motar yayi tafiyar shi.
"Hikmi! Baka da kirki idan kai ne akawa haka ya zaka ji?!"
  "Babu abinda zan ji! Sabida kayan makarantar bata muka zubda, kuma a shashin adalci abinda ya dace tayi kenan! Kuma shima ai Jay din ya sani, kunga mu daina aikata kuskure muna ganin dai-dai ne, dan muna da yakinin zai taya mu yaki! Shi din kamar shugaba ne kamata yayi muna bashi kwarin gwiwar...."
#MI
#HWA
#Mai_Dambu..
10/23/20, 9:50 AM - Ummi Tandama: MAGAJIN IZZAH!!!
  {CIGABA KWARKWARAH}
 Â
*Ban yarda wani ko wata ta juya min koda Harafi daya ne na Labarin! Ko kuma a samun wani kafar Sadarwa! Yin haka zai sanya wani ya fuskanci b'acin rai!*
Mallakin
 Mai_Dambu
Sadaukarwa ta gare ki bazata kare ba! Mab'allin zuciyata! Zahran Addah Ramla☺ï¸
   Fatan Alkhairi Mommy Sayyid ðŸ˜ðŸ¤£ðŸ˜‚ Na gaida Uwar dakin Jay...
SHIDA
Kun gane mu zame mishi abokan kwarai, domin kuwa wannan ba adalci bane sanya shi yana aikata kuskuren, idan kuna sashi yana aikata abinda bai dace ba. Ya kuke tunanin idan ya hadu da wanda ya fishi hatsabibanci, Jay Amininmu ne, kuma abokin arziki.
  Don Allah kar mu sanya shi yayi kuskuren da zamu yi dana sanin mara Amfani."
Daga haka ya mike ya bar gurin.
......
   Gudu yake sosai, har ya isa gidan su, tun kafin ya isa aka wangale mishi kofar shiga gidan, yana shiga ya tsaya a inda aka tanadar domin ajiyar motoci, kifa kanshi yayi saman motar, yana sauke ajiyar zuciya.
  Cizon bakin shi yayi cikin nutsuwa, yana kuma nazarin abinda zai aikata ga yarinyar nan da taci mutuncin abokin shi.
   A hankali ya kai hannu zai bude kofar ya fasa, tunawa da yayi yau ne, zagayowar shekarar Haihuwar Munubiya, tsaki yayi cikin miskilancin ya bude motar, ya fito bayan ya dauki wayar shi da, kuma yar computer shi ta karatu, ya shiga gidan.
       Yana tafiya, kamar wani hawainiya, tafiyar anayinta ne, Amma cikin wata irin izza da sadaukata, wanda zaka dauka yakai talatin da wani abu ne, a'a kawai kuruciya, ilimi, kyau da nutsuwa suka sanya shi jin wani irin yanayi na rayuwa, amma akan fusakr shi abu daya zaka shaida!
  Shine rashin walwala, wanda kamar dabi'ar shi ce, rashin magana fuskar shi kamar wanda aka zage shi, a hankali ya tura kofar tare da zubawa yan matan da suke falon kyawawan idanun shi, da sauri suka yo kanshi yuuuuu.
   Suna zuwa cikin zafin nama ya kauce musu, aikuwa suka zube a gurin har suna gware da juna.