Sashe 34
Magajin Izzah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sauyin da aka samu bisa sabon tsari na gwamnati, a yanzu a kowacce karamar hukuma ana da gundumomi ashirin da uku wadanda hakimai suke mulki a karkashin Mai Martaba Sarkin Zazzau. Kamar dai yadda gwamnatin jiha mai ci yanzu ta mayar da su.
Amma gwamnatin baya ta nunnunka wadannan gundumomi, saboda ana shigo da harkar siyasa a cikin masarautun. Wata gwamnatin ta zo ta kara gundumomi, har sun kai tamanin da shida, ita kuma wannan gwamnati da ta zo sai ta rage su zuwa ashirin da uku.
A zamanin mulkin soja an yanke wasu kananan hukumomi da ke kudancin jihar Kaduna, wadanda ke lardin Zazzau, wadanda suka hada da Kaciya da Zonkwa. Ta yankin kudu, sai aka bar lardin na Zazzau da kananan hukumomin Igabi da Kaduna ta kudu da Kaduna ta Arewa. Ta arewa akwai kananan hukumomin Giwa da Kudan, ta gabas kuwa akwai Makarfi da Ikara da Kubau. A yankin tsakiya kuwa akwai kananan hukumomin Soba da Sabon Gari da Zariya. A yanzu kananan hukumomi goma sha daya da gundumomi ashirin da uku kenan suke bin masarautar Zazzau a yau.
A da kuwa tun daga karamar hukumar Kaciya, zuwa Chikun, har zuwa Kagarko, duk suna bin Zazzau ne. Amma daga baya aka sami wata gwamnati ta soja ta yanke wadannan kananan hukumomi, ta yi wasu sababbin masarautu, abin da ya sa aka sami masarautu kusan talatin da biyu. Saboda ra’ayin siyasa na son a ba kowacce kabila ‘yancinta, kar a ce an Dianne wa nice yanki a jihar.
----
Mu koma labari...
Saifullah.......
#Mai_Dambu
10/23/20, 9:56 AM - Ummi Tandama: Acct: 0472282105
GTBNK Ramlat Abdulrahman Manga 300â‚? katin mtn 300 normal posting 21/October Insha Allah
Zahrahn Addah Ramlat domin nuna shaidar biya! ita za a turawa....
07035133148/ +22784506476 yan Nijar zasu iya samun A'isha Indo Nijar....
 *Ma sha ruwa.. magirbi*
*Saifullahi Ahmad sullubawa*
Shine d'a na biyar a gidan sarautar Zazzau, mahaifin shi sarki Ahmad Abdullahi Sullubawa, shike mulkin Masarautar Zazzau a yanzun, sarki me matukar adalci, Sarkin da talakawan shi ke matukar son shi da kaunar shi.
   Mutum me kawaici da rikon amana.
  Sarki Ahmad yana da mata hudu russ, da yara Kimanin goma sha biyar.
      Maza da mata kuma, Saifullahi shine d'a na biyar, kafin shi akwai hudu a saman shi biyu mata biyu maza, Abdullahi shine na fari, sai takwaran Sarkin Kano wanda ake kiran shi San kano, Adamu. Sai Mariya, sannan Asma'u.
 Sannan Saifullahi, dakin su Saifullah su maza uku ne da mace daya ne sai sai sauran goma sha daya, sun kasance dakunan. Inda me bin mamansu Saif tana da yara uku mata biyu namiji ɗaya, sai me bin ta tana da yara maza biyu rak.
.sai amaryan da take da mata uku namiji É—aya.
   Duk da ana zazzafar kishi amma haka bai hana kasami hadin kai a gurin Yaran su ba, domin su saif sune manyan, dukda akwai wasu a gaban shi.
   Amma a halin yanzun anfi mishi kallon shi zai gaji mahaifinsu. Sabida hakuri da juriya,
     Sannan masarautan tana da wani irin tarihin al'ajabi na rasuwan tsohon sarki, Shehu dan idrisa.
Yakasance sanda uwarshi ta haifrshi a ranar kudan Zuma sukazo gidan har kofar dakinta sunata yawo daga sama zuwa kasa daga baya suka rankaya suka tafi,
Haka ranar da aka bashi mulki na sarautar kasar zazzau ma wannan kudan zuman sunzo mashi suntafi,
Ana jibi ze rasu Dan kadan sunzo ana gobe zai rasu masu yawa sukazo sunata shawagi suje sama su dawo kasa kamar masu Kai gaisuwa za a kashe su girgiza kai yayi sannan yace.
" kowacce rayuwa tana tafe ne da mahadin ta, a'' a barsu suma iya wannan shine wa adin da ya rage tsakanin mu, muyi sallama. Dan haka kar a cutar dasu idan sun tafi ba lallai bane su kuma dawowa"haka suka zo .
Daga bayan sun tafi seya girgiza Kai kawai ya cikin matsanancin jin jiki ya kalli uwargidansa yana cewan.
"Nifa lokaci yayi Daman inata ganin wasu halittu daban masu cutarwa Amman basumin komai harda maciji. Dan Allah bai nufa zasu cutar dani ba, kome na rayuwa yana da iyaka, dan haka zan tafi."
(Wannan labarin da na bada na Sarkin Zazzau! Gaskiya ne domin nima haka aka turo min sakon, kuma Alhamdulillah naga ya shiga cikin labarin)
.....
"Aanih Fatimah! Baki cewa zararre irina kome ba!"Â Da wutsiyar ido na kalle shi, sannan na kauda kaina, tare da kallon gefe na.
     Shiru yayi bai kuma magana ba, tunda yaga naki magana, juyawa nayi na kalle shi. Murmushi yayi sannan yace.
"Na zata zaman kurame zamu yi."
       Juya idanu na nayi, sannan na mai da kaina inda nake kallo nace.
"Ka tsaya daga bakin kofar gidan tunda ka fahimci inda na fito."
      ...
"Duk inda kike fito! Ya nuna min cewa an shuka bishiyar zinariya ce ta bada Lu'ulu'u, dan kinfi karfin jauhari ko azurfa."
    Muna shiga kwanar gidan, na nuna mishi inda zai sauke ni.
    Bai kula ni ba, har cikin gidan ya shiga dani, bud'e motar nayi zan fita najita a rufe, juyawa nayi muka kalli juna.
"Koda baki magana ba, zan isa sokoto na gabatar da kaina."
   Shafa kan shi yayi cikin nutsuwa, sannan ya lashe bushashen lebban shi, yace.
"Balle kuma nasan kina yina!"
Sake kallon shi nayi a karo na biyu, kaifin idanun shi ya sani sunkuyar da kaina.
      Na shiga wasan dole. Saif ya haɗu, babu karya ya kai a so shi, kawai zuciyata bata yin shi ne, tana can manne da Jay. Bude baki nayi zance mishi yayi hakuri, sai na kasa magana. Kawai nace mishi.
    "Allah ya tabbatar da Alkhairi!" Daga haka na fito daga motar da sauri, zuciyata tana harbawa.
  Â
       Ba wai ina son shi bane, amma ko babu kome ya dace na amshi tayin shi, tunda wanda nake dawainiyyar so yace baya yina.
   Sai da yaga shiga na cikin gidan, sannan ya juya kan motar shi yayi tafiyar shi,  ina shiga cikin na sami Aunty Aina'uh, na zauna muka tab'a hira sannan na wuce daki har na shiga sai naga bai dace naki gaya mata Saif ne ya dawo dani ba.
     Dawowa nayi ko zama banyi ba na gaya mata, zuba min ido tayi kafin tace min.
"Amma ya zanyi da wasilah?"
 Dariya ta bani sannan nace mata.
"Ai hakuri zaki bata tunda bana son D'anta."
Bata zata da gaske nake ba, sai da aka kwana biyu, lokacin wakilan shi sun isa gurin Baabi, ya amshi tayin su, amma ya basu hakuri tare da ce musu, zai kirani yaji ta bakina.
       Duk yadda muka yi zai musu magana, dan haka suka tafi tare da Alkhairi, bayan tafiyar su ya kirani, mun jima muna magana, bani da zab'i haka na nuna mishi ina son Saif. Shima kuma Baabi yasan na amshi tayin Saif ne kawai, amma bana son shi. Dan haka bayan sati biyu Baabi ya kira Sarkin Ahmad ya gaya mishi zasu iya turo duk wani abinda ya dace.
    Haka yayi musu dad'i, tun daga ranar muka shiga ƙwarya ƙwaryan soyayya, wanda ya shiga jan hankali na, da kuma nutsuwa ta, Saif yana da kirki. Yana da mutunci sosai.
      .......
"Kaga abinda nake ta gaya maka, kaje ka sami yarinyar nan kuyi magana, gashi nan ta tura wani gidan su"
   A razane ya d'ago kan shi, daga cin abincin da ya mik'e, tsaye bai kuma wani abu ba, ya bar gidan.
           A hankali ya shiga duba wayar shi, hotunar bikina da Ikrama ya shiga dubawa, kafin ya shiga niman inda zai samu Ikrama, sun jima suna magana kafin ya kashe kiran.
        Huci yayi tare da shafa fuskar shi.
     .......
Daura.
Yana kwance a dogon kujera, wayar shi tana gefe yana sauraron tafsirin din malam Jafar Muhmood Adam, wanda yayi na hadisin Ummu Zarr.
   Zama Jannart tayi tare da kallon shi, tace.
"Hamma!"
Bude ido daya yayi, tare da d'aga mata gira.
"Ka sami labarin wata me zuwa za a yi baikon Addah?"
      Bude idanu yayi tar akan ta yace.
"Toh Noorie me zanyi? Ina ruwana da Addarku, ko gatari ce bata gaba na."
  Zare ido tayi tare da rike baki tace.
"Hamma!"
"Noorie!" Yakira sunanta a gajiye, sannan yace.
"Don Allah jeki d'akina zaki ga ipad din da kika ce kina so"
   Rau-rau tayi da idanunta, sannan tace.
"Ni wallahi bana son Husnah da wancar buzuwar, ni nafi sonka da Addah."
   "Wayyo Allah na!" Ya fada a hankali.
"Kina son ipad din ko na bawa Raihah."
   Da sauri ta mike tare da nufar dakin, tana murna ganin sabuwa ce dall, ta fito da gudu, tana murna.
   Â
    Ajiyar zuciya ya sauke, ya cusa hannun shi dukka biyu cikin gashin kanshi, yana yatsunawa, kamar ya fasa ihu tsabar rashin sanin cikakken fahimtar abinda zai yi, shi bawai sonta yaÆ™e ba, kawai bai ga wani dacewar tayi wani aure a yanzu ne idan duniya da gaskiya ai bari zata yi yayi aure tukun tayi nata.(🙄🤔🤦ðŸ½â€â™€ï¸? Sonkai)
    Shiga dakin shi yayi tare da kwanciya ya zuba kafar shi a kasa, sannan ya saka hannun shi kasar matashin sa, ya ciro wata yar karamar wayar kirar nokia.