Sashe 7
Magajin Izzah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
  Aikuwa suka shiga fada da juna, akan shi. Shi kam har ya haura sama, a gajiye ya shige dakin shi, ya same ta tsaye hannunta hard'e a kirjinta.
     Takowa tayi idanunta jajjur, zata yi magana ya zubar da kayab a saman gado hannun shi, ya wuce ban daki.
  Kuka ta sake mishi, me mugun cin rai. Bai fito ba sai da ya daina jin sautin kukan ta, sannan ya fito tare da fara kimtsa kanshi, yana gyaran jikin shi shigowa tayi tana kallon shi.
Bai ce mata kome ba, ya zauna ya saka kayan shi a nutse, tunda yasan ba fita zata yi ba, dan dai wandon shi ban daki ya shiga ya saka sannan ya fito.
  Kura mishi ido tayi, sannan ta taso tare da kallon.
"Ya Jay! Me yasa baka damu dani bane? Me yasa baka damu da nayi farin ciki ba, kafi kowa sanin kaine muradina. Ya Jay idan kace na baka kaina a shirye nake nayi hakan don Allah. Ko yanzun kace na amince zan baka rayuwata."
Riko hannunta yayi sannan ya kawo ta bakin kofar shi, yace.
"Ina zuwa!"
Ya rufe kofar da karfi, shi bai san me yasa Munah take mishi haka ba, amma sabida Allah me ke a cikin zina, shi da Allah ya daura mishi kyamar ta, shine mata suke mishi tsiya da ita.
 Sai da ya gama, shirin da sannan ya fito sanye da wata gajeren wando, iya gwiwar shi. Sai riga mai dogon hannu, da hular (facing cap) a hankali yake saukowa, ya hango mahaifiyar su, sam bai san inda Munah ta dauko wasu mugun hali ba.
  Dan yasan Ciki d'aya suka fito, kuma mahaifan su, suna matukar kaunar su, amma tun zuwan Munah biki Damagaran tazo da wata mugun hali, na kafewa sai ya sumbaceta ko ya rungume ta. Wannan kuma duk ba dabi'ar shi bace.
     Zuwa yayi ya kwanta a jikin Maman su, ya kafeta da ido.
  "Yarona! Ya karatun? Da fatan babu matsala."
  Daukar kafar shi yayi ya daura a saman d'an tabirin da aka ajiye dan Kawata falon, narkewa tayi a jikin Maman su, tana me b'are bakinta kamar zata yi kuka, tab'e bakin shi yayi, tare da lumshe idanun shi.
    Idan ka gan shi zata rantse barci yake, amma ina idanun shi biyu.
"Maam! Don Allah ki cewa, Jay ya kai mu inda za ayi party mana."
  "Shiiiiii! Tace mata tare da nuna mata shi alamar tayi shiru zai yi barci, tura baki tayi sannan ta mike tare da buga tabirin ta bar falon, yasan aikinta ne ko bude ido bayi ba, haka ya cigaba da kwanciyar shi.
        Sam ya manta da abinda ya faru, kawai barcin shi yake.
     ......
Washi gari, da wuri ya iso makarantar, yaje ya tsaya a bakin matakalar da zata kai ni tsagayar mu(wato department kenan kuyi hakuri har yanzun muna daular Hausa ce!ðŸ˜ðŸ˜ðŸ˜ Kuma ina kishin yare na)
   Hankalina yayi gaba dan haka bazan iya bada labarin abinda ya faru ba, ko kuma abinda yake gaba na ba, kawai naji kamar ina yawo a tsakanin matakalar ne, kafin na fahimci abinda yake faruwa dani, na fado akan kafana, sai da kashin kafar yace.
"Kasssss!" Alamar ya b'alle kenan! Rintsa idanuna nayi a hankali na bude su, lokacin hawaye sun fara sauka a idanuna.
      Dakyar wata yarinya ta taimaka min, na mike yana tsaye a kusada mu yana cin alawar chokulet. Dakyar na mike akan kafana na kuma komawa zan zube ta rike ni, wani irin kuka ne ya kwace min.
      Sosai kamar karamar yarinya, nake kukan.
"Idan kina da hankali" daga haka ya wuce abinshi asibitin makaranta aka kai ni suka duba kafar tare da min hoto.
.....
"Amma Jay baka tab'a b'ata min rai irin na yau ba, haba sai kace ba musulmi ba, ka karya musu yar mutane. Insha Allah sai Allah ya bi mata hakkinta." Inji Hikmi,
."toh munafuki dama kai ka fara yabawa da haduwata dan haka sai kaje can ku karata, Nagode Aminin kwarai.
   Kyale wannan banzan Ni dai tunda ka kakkaro min kimata, yanzun zata gane shayi ruwa. Muje yau dole mu sha ruwa."
      Kasa hakuri Hikmi yayi yace musu.
"Akan me zaku cutar da ita?"
    "Kanwar Babarka ce ita? Ko budurwan kace bamu sani?!" Jin Abeel, ran Hikmi ya b'aci ko gaban shi baya gani bai san lokacin da ya wankawa Abeel mari ba, dukkan su sai da suka sha mamaki.
  Kallon su yayi cikin zafin rai yace.
"Wallahi wani ya kuma zagar min iyayena, sai na dake shi na daki banza, kuma muna nan da ku."
Yana fadar haka ya tashi daga inda suke ya dauki jakar shi, cikin kurari, Abeel ya tashi Jay ya mai dashi. Yana murmushi. Amma ran shi a b'ace yake, kamar ana gaza mishi da wuta.
"Jay kyale ni!"
"Barshi mu gani!"
Kallon Jay sauran abokan su, suka yi.
   ----
Ni kuwa ina asibiti, ana daura kafar. Hawaye ke zuba daga idanuna,tsabar azaba da nake sha.
.ana gama daure min kafar muka fito tare da yarinyar da ta kawo ni, sintiri yake tayi muna fitowa ya karaso inda nake yana tambayana.
"Sannun kiyi hakuri!"
Ban kula shi, sai dai ya nace min da bi. Naki magana. Har inda aka ajiye motor da zata mai dani gida, tunda na shiga, shima ya shiga tashi har gida ya bini, ina fita ya tawo.
"Don Allah kiyi hakuri! Wallahi ba halayyar shi bane, kawai akasin kaddara ce da..."
Wani irin kallo ba mishi da jajjayen Idanuna, bai karasa maganar ba yayi wucewar shi.
     Komawa makarantar yayi, ran shi na kara b'aci,Koda ya nufi ajin su an fara karatu. Dakyar aka bude mishi ya shiga. D'aga nesa ya hango Jay tsakiyar yan mata kowacce so take ta tab'a mishi jiki amma yadda ya had'e fuska sai suka kasa yin komai,.
     Bayan an tashi a makarantar, kowa yayi wucewar shi, dan Hikmi mahaifin shi dan kasar Lebanon ne, kuma likita ne.
      Dan haka a guje ya bar makarantar, ya kuma dawowa unguwar mu, ya gama zaman shi, ya rasa yadda zai shigo gidan.
     Da dare, suna yawan zuwa gidan mashaya (wato club) wannan zuwan babu Hikmi, duk da basha kome suke ba, amma akwai bala'in son yan mata, dan haka tunda Jay ya zauna yake kallon kofin gaban shi, da Abeel da Asood suke shan barasa, kallon inda Hikmi yake zama yayi sannan ya tauna lebben shi ya kauda kanshi gefe.
  Yana jin d'aci a ran shi, tunda yake bai tab'a kawowa akwai ranar da mace zata iya shiga tsakanin amintar su ba, sai yau.
     Kamar yayi ta faɗa yake ji, amma ba zai iya ba, a ran shi yana jin dole ya gyara musu zama, daga wancan me shegen tsayi kamar sallar dare nan.
       Haka yan mata suka yi ta rawa a gaban shi, bai saka ya d'ago kai ya kalle su ba, karshe mik'ewa yayi ya mika musu kudin abinda suka sha, sannan ya nufi hanyar fita, Abeel da Asood suka biyo shi suna maye, koda suka shiga motar shi dake bai sha ba, sai sune suke ta tanb'le, har suka isa gida.
      Ajiye kowanne su yayi sannan ya nufi gida, kamar yadda ya sab'a ya samu, Abbi a falo yana jiran shi, a hankali ya shiga falon, ba tare da yayi magana ba, yayi wucce sama.
"Mujaheed! Meke damunka? Ba haka ka saba dawowa ba meke faruwa?"
   Cizon bakin yayi da karfi idan ya tuna ta sanadin wancan Yarinyar abokin su yayi fushi dasu, sai yaji ran shi ya kuma b'aci, dukar hannun matakalar yayi tare da cewa.
"Babu!" Ya haura da sauri ya wuce dakin shi. Ban daki ya shiga, yayi wanka sannan ya dawo ya saka kayan shi ya gabatar da sallar shafa'i da wutiri,
 Yana zaune ya haɗa kanshi da katakon gadon, yana nazarin abinda zai mata ya more.
  Mujaheed wanda suke kira Jay! Iyayen shi yan kasar Damagaran ne ta kasar Nijar, amma mahaifiyar shi, yar Sarkin Maraɗi ce, Jay suka fara haifa, sai Kanwar shi mai suna Munibah, sannan Babban malamin jami'ar, Malam Harisoun Agla suna da sarautar a Damagaran suma.
   Jay matashi ne da yake masifar ji da kanshi, yana da tausayi da hakuri, amma a zahirance idan baya yinka,(🙄🤦ðŸ½â€â™€ï¸ðŸ™†ðŸ½â€â™€ï¸ðŸ™? ) ka shiga uku, domin mugune na bugawa a jarida, bai da mutunci ga girman kan Bala'i, sannan uwa uba miskili ne da bai cika dogon magana ba.
    Maganar shi bata huce kalmomi biyar zuwa shida, ya taso da mugun bakin hali, na rashin magana da daukar fansa, sannan idan zai yi abu baya sauraron kowa sai kanshi.
        Abinda ya tsana a rayuwar shi, kan abokan shi ya rabu, a take zaka ga tashin hankalin shi. Dukda yasan Hikmi yafi su gaskiya amma bazai tab'a bude baki ya bashi hakuri ba, ya gwammace, suyi ta wannan abin, kuma yasan abinda zai yi Hikmi ya dawo gare shi.
#MI
#HWA
#Mai_Dambu
10/23/20, 9:50 AM - Ummi Tandama: MAGAJIN IZZAH!!!
  {CIGABA KWARKWARAH}
 Â
*Ban yarda wani ko wata ta juya min koda Harafi daya ne na Labarin! Ko kuma a samun wani kafar Sadarwa! Yin haka zai sanya wani ya fuskanci b'acin rai!*
Mallakin
 Mai_Dambu
Sadaukarwa ta gare ki bazata kare ba! Mab'allin zuciyata! Zahran Addah Ramla☺ï¸
 Godiya nake Yan team din Jay🙄🤦ðŸ½â€â™€ï¸ðŸ™†ðŸ½â€â™€ï¸ðŸ˜? toh bari mu gani yadda wasan zata kayya....
BAKWAI