Sashe 71
Magajin Izzah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
    Bude mishi nayi ya kalla, a hankali nasaka hannuna na diba, na fara ci, da sauri ya diba ko nace ya dunbula, ya kai baki. Yayi na farko duk ya watsar a kasa, zai kuma na biyu na rike hannun shi. Tare da nuna mishi yadda ake ci. Babu musu ya shiga duba shima yana ci a hankali. Tausayi yake bani.
 Har jirgin mu ya taso, karshe biyar na safe, muka nufi Dubai daga can kuma muka nufi gida.
 Kafin mu iso gida, raina ya b'aci...
Paid Before read
07035133148/ +22784506476 Zahrah ko Nana Aicha....
10/23/20, 10:25 AM - Ummi Tandama: *Alhamdulillahi*
Cikin tashin hankali suka nufi Jay, tare da jijjiga shi, ina yayi nisa.
A rikice Najim ya riko wuyar Dr Fatihu, cikin b'acin rai yace.
"Gaya min me ya faru da Anih Fatimah?"
Cikin mamaki yake kallon su, kafin shima ya kuma tambayar su.
"Me kuke nufi? Matar lafiyar ta kalau, yanzun za a fito da ita. jariran biyu aka cire mata, dayan bai fito da rai ba, daya kuma Alhamdulillah lafiyayyen ne. Shine nake shirin muku bayani da."
"Toh ai sigar da kake bayani bai bada ma'ana ba dan ga Jay can sume,"
Dole aka kai Jay dakin da aka dauko Aanih aka shiga bashi kulawa, (Romeo and Juliet) bayan wasu mintuna aka fito da Aanih.
Dai dai shigowar Baabi da Ummin. Suka nufi dakin da aka kwantar da Jay san sunji Jikin Aanih da sauki, shine dai ake tsoron kar wani abu ya same shi.
Sai da aka kwana aka wuni, dan ita Aanih ta farka, Jay ne dai a cikin tashin hankali, sosai suka damu da halin da yake ciki, har zuwa wani lokaci..kafin likitoci suka dukufa akan shi.
......
"Ummi ina Jay? Bai zo ba,"
Na fada a hankali, shafa kaina tayi sannan tace min.
"Yana nan lafiya akwai abinda ya tsayar da shine."
Shiru nayi kafin na kuma kallonta nace mata!
"Jikina yana bani akwai matsala, meke faruwa dashi?"
"Babu komai!" Ta bani amsa a takaice tana goge kwallar dake idanunta, shiru ne ya kuma gifta tsakanin mu. Har Abban Jay ya shigo cikin murmushi ya dauki Yaron, yana jijjiga shi yace mana.
"Allah yasa yayi gadon sunan Takwaran shi, Aswad."
Had'iye yawu nayi tare da kallon yaron, da yake hannun Abba. Ni na zata zasu ce sunan Baabi zasu saka sai kawai naji sunan Abokin Abba.
Share batun nayi dan kar shaidan yayi tasiri a zuciyata, sannan ya kuma cewa.
"Alhamdulillah shima sai da sauki, dan ya farfaÉ—o yana barci!"
Hannuna nakai baki nace..
"Waye?!"
Dafe goshi Ummi tayi sanan tace mishi.
"Kawu! Baka san yar taka bata san mijinta babu lafiya bane, ai sai ka mata bayani,"
Daga haka ta fita tabar mana d'akin, kallona yayi cikin nutsuwa sannan ya min bayanin halin da Jay yake ciki, goge kwallar idona nayi, sannan nace mishi.
"Allah ya bashi lafiya!"
"Amin Ya Allah," kallona yayi sannan yace min.
"Kingan shi kamar mijinki ranar da aka haife shi, amma shi bai ji dumin jikin uwa ba, don Allah kiyi hakuri dashi, Insha Allah zaki yi nasara a rayuwarki.
Ina miki kallon Jannart ne, banbantata soyayyar ki da ta Jay ba, sabida dukkanku abu daya a gurina, Fatimah zanyi farin ciki idan kika rike min Jay bisa amana da gaskiya, har Abada ba zan tab'a barin shi ya kuntatta miki ba, koda kuwa haka zai sanya nayi fushi dashi.
Fatimah Nagode. Nagode sosai da kawo min shi har gida."
Wani irin kukan farin ciki ne yazo min, cikin jin dadi. Wai ni ake bawa Jay, lallai mata zasu buga mulkin mallaka. Wani dad'i naji tare da sake murmushin mugunta.
Har na shiga duniyar tunani, gani nan dashi yana shiryawa zai tafi fada. Na shigo rike da Yaron nace mishi.
"Saraki!"
"Na'am!" Ya amsa min,
"Toh yau bazaka fada ba!". Cikin wata irin soyayya yace min.
"An gama ranki shi dad'e!"
"Karbe shi!" Naji muryan Abba da sauri na amshe shi, na ajiye shi a kusa dani.
Har Abba ya fita, wani dad'i ya kuma kama ni.
..... Jay bai farka ba sai dare, yana tashi ya zuba musu ido. Cikin karaya yace musu.
"Ta rasu ko?"
Zama Najim yayi kusa dashi ya dan kalle shi yace mishi.
"Toh baban soyayya, kayi wanka kaci abinci sai na kai ka makabarta kaga."
"Zan saɓa maka Najim! Saraki kayi wanka Fatimah da Takwara lafiyan su lau, kaji."
Ya rasa abinda zai ce musu, amma maganar gaskiya yana cewa wani irin yanayi, dakyar yayi wanka da alola, sannan ya gabatar da salollin kan shi, yana idarwa Najim ya haÉ—a mishi shayi me kauri, ya sha. Ko hutawa bai yi ba, ya mike babu wanda ya hana shi, suka nufi dakin da Aanih take. Cike dakin yake da Iyayen su mata.
Yana shigowa ya tsaya a bakin kofar, cikin nutsuwa ya kura mana ido, ina shayar da jaririn, sai nuna min yadda zan rike kan Yaron Ummi take, farin cikin da yake ran shi ya gaza boye shi, sunkuyar da kai yayi, Duk da yana da wasu yaran Amma yaron da yafito jikin Aanih fansar kaunar su ce.
"Saraki shigo mana."
Kamar wanda aka doke kafar shi ya shigo d'akin, ya zauna. Tare da kura min ido, a hankali kowa ya watse daga d'akin, zama yayi sannan ya rungume ni tare da yaron.
"Nagode!"
Kwalla ce ta cika min ido, nace mishi.
"Shine zaka tafi ka barni!"
Shafa hannuna yayi sannan yace min.
"Gani nan ai babu inda zani, tunda kaunarmu daya ce."
Wasa wasa, Jay ya hana kowa zama a d'akin. Shi ya makale mana, har aka sallame mu. Inda muka koma shashin Mamah Sarah, nan aka shiga bamu kulawa har muka cika sati daya aka yiwa Yaro raÉ—in suna, ranar inda muke kiran shi da Jaish, kowa sai da yayi ta magana wai da fatan sunan me kadari ne, shiru muka yi bamu kula su ba.
... Bayan suna akaso mai dani Sokoto Baabi yace a barni kawai, kyauta kayan alfarma tare da kyautar arziki na same shi a hannun dangin Maman Jay, har kuka nayi, sabida kayan har mu shekara uku muna amfani dashi, tsabar wasa da kuÉ—i har da motar wasa wanda sai ya kusan shekaru biyar yana fama dashi ga keken zama, abubuwa dai gasu nan kayan suna nawa da na samu ba a cewa kome.
Domin suna min Son so ne, musamman da suka ga ina son jinin su, kuma bani tab'a ganin laifin shi, haka ya kuma kara min kima a idanun su, koda aka bawa Jay kyautar mata daga gidajen sarautar Hausa bakwai.
Kakan shi sarki Kazeem ya hana su, yace jikan shi ya gode ba zai kara aure ba, dan tsiya yayiwa Jay tare da tambayar shi ko bana wadatar dashi ne da zai amshi wasu matan.
Dariya yayi kawai, dan yasan babu abinda zai cewa yar Guzumar shi(🤣🤦ðŸ½â€â™€ï¸?)
Watan mu biyar aka fara bikin Yan mata, na rasa inda zan tafi gashi Jay da masifa dan ina cika wata uku ya tadda rigima wai a dawo mishi dani ko yayi aure. Baba shiri aka mai dani.
Fitinanne daren ranar na fadi gaskiya na dan Mamah Sarah ta gyara ni yadda ya dace, nan yayi ta shagalin shi..
Batun Haihuwa kuwa, da kan shi ya saka aka sanya min abun hana daukar ciki, haka yayi matukar bani haushi. Da nayi magana yace wai dan lafiya ta yayi haka.
Dole na hakura aka yi bikin ina domin Hanisah Lebanon aka wuce da ita, Raihanah kuma aka kai ta gidan Najim. Jannart karama kuma aka wuce da ita Kaduna.
Allah Sarki Fahad, kamar yayi hauka, dan ma wanda ya auri Jannart din Habib ne dan gidan Baba Samim, an yi bikin sosai.
..... Juyi nayi sabida gajiyar biki, na zabgawa Jay harara. Sai murmusawa yaƙe hankalin kwancen.
"Tashi ki hada mana ruwan wanka!"
"Jay Ni gaskiya a cire min wannan roban wallahi damuna yake!"
Ajyar zuciya ya sauke, sannan yace.
"Karki damu! Insha Allah gobe zasu cire miki!"
Gyada mishi kai nayi cikin farin ciki, dan Allah ya gani bana son tsarin iyali, shi kuma yace bai shirya rasa ni ba a rayuwar shi. Shi yasa takura aka zo gida ka kwafkuma min (implant) ranar da aka saka min yaga rashin kirki dan fushi nayi dashi sosai na kwana biyu, kafin na sauko.
Dake yasan bai da gaskiya rimi rimi yayi ta bina,ana haka Jay ya tsiro da wata hali, baya zuwa Fada da manyan kaya, sai da suit, anyi magana yace zamanin shi ne, a barshi da sabon tsarin, haka aka barshi yayi ta mulkin shi babu wanda ya damu dashi tunda bawai zai fasa ba ne.
Dangin Galadima ya hana su mulkin anyi juyin duniyar nan ya bada yace suyi hakurin sai yi a gaba amma ba a mulkin shi.
Masarautan ta sami zaman lafiya, da kwanciyar hankali yayi da y'ay'an masarautan suka kasance wasu jigogin jagorancin al'umma, sosai Jay yake amsa lambobin girmamawa daga ƙasashen waje, musamman members na ECWAS, sannan tarayyar Turai sun bashi lamban yabo, na gwarzon Sarki me zaman lafiya a cikin yankin shi.
Jay yana da matukar kokari wajen bawa talakawan shi lokacin shi, yana amsa kokensu. Wanda haka ya karawa mishi soyayyar shi a zukatar mutane.
Har yanzun Ina da yaro daya, nabi Jay akan Yasaka a dubani da kanshi yace min.
"Yan matana lafiyarki lau, nine nake amfani da abin hana daukar ciki, dan haka abar tambayana ko bani da lafiya. So nake Jaish ya cika shekara bakwai, sai ki dauki wani."
Takaici ya kama ni nace mishi.."da girmana zan ta Haihuwa? Kasan wahalar da zan sha nan gaba idan na samu cikin? Dake ba.."
Shiru nayi sakamakon bakin shi ya daura akan nawa, cikin kwarewa da iyawa yake sumbatar, kafin wani lokaci har na manta da fadar da nake mishi, ba laifi ina samun nutsuwar shi, amma ba shi zai hana idan na bashi haushi ya kafta min rashin mutunci ba.
Kai Jama'a Jay sai hankali, Jaish yana niman shekara biyu da rabi, Yaron yana da Hakuri, tun bai da wayo nake barin shi a gurin Mamah, ita take gaya min wai halin Ammin Jay yayi tana da hakuri bata da kwaraniya.