Sashe 38
Magajin Izzah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
      Sai dai jinin da yake zuba, jan hannuna yayi muna bar gidan, Habib yana kallon mu, murmushi yayi sannan yace mishi.
"Ban da wani abu ai kun dace da juna" tsuke fuska Jay yayi kamar wanda aka zagi babar shi.
      Koda muka iso gidan, yana son ya fito, amma jiri ya hana shi fitowa, zama nayi ina goge fuskana, ya lumshe idanun shi. Tare da d'aga kan shi sama.
   "Jay!" Bude idanu yayi tare da zubawa akaina.
     "Kije ki cigaba da abin da, ya dace miki na shigar banza, fitar min a motar." Ya fada min,
 ."bazan iya barin ka cikin wannan yanayin ba, don Allah kazo muje cikin gida, a kira likita ya duba ka."
   "Fita nace."
Ya fada tare da fisge dan kwalinta, ya nuna min hanyar fita, jikina a mace na fita, sannan ya cewa driven.
" Zo mu tafi!"
    Dan kwalin ya daure cikin shi da ita, sabida jinin da yake zuba sosai. Suka fita daga gidan.
         Ina tsaye hawaye na zuba min, daga cikin idanuna ina ji ina gani suka bar gidan, a hankali na juya zuwa cikin gida. Ina kuka kamar karamar yarinya.
Â
Falon Baabi na shige yana tsaye, da sauri na isa gurin shi na fada jikin shi ina kuka, tare da nuna mishi hanyar.
."ina yake?" Dakyar na iya tsayar da kukan na shiga bashi labarin yadda muka yi, koda Baabi ya kira shi wayar shi bata shiga, dan haka ya amshi key mota ya bi bayan shi, koda ya isa airport din sun tashi, yaji babu dad'i.
         Ina zaune nayi tagumi hannu bibbiyu, Baabi yana shigowa na mike tsaye ina leka bayan shi nace.
"Yaki zuwa ko?"
   Ajiyar zuciya ya sauke sannan yace min.
"Kiyi hakuri!"
"Baabi! Toh ai zuciyata taki ta hakura, Baabi wallahi ina son shi sosai. Ka fahimci abinda nake nufi....,Acct: 0472282105
GTBNK Ramlat Abdulrahman Manga 300â‚? katin mtn 300 normal posting 21/October Insha Allah
Zahrahn Addah Ramlat domin nuna shaidar biya! ita za a turawa....
07035133148/ +22784506476 yan Nijar zasu iya samun A'isha Indo Nijar....
#Mai_Dambu...
  Â
10/23/20, 9:57 AM - Ummi Tandama: *Kowa yaci zomo.... Yaci gudu*
   "Zuciya ta bata san hakuri ba, zuciya ta, bata san meye babu ba. Don Allah Baabi ka bani abin da nake so" na fada cikin kuka.
  Zuba min ido yayi cikin damuwa, yana kara girmama abinda nake cewa.
"Kiyi hakuri da Jay ba samun shi zaki yi ba, sabida bana son zama karamin mutum, na rigada na gama kome.
 .... Kawai biyayya zaki min, shine abin da nake bukatar ki dashi."
Sunkuyar da kaina nayi ina wani irin kuka, tabbas tawa kaddarar kenan soyayyan Jay, dan haka na mike tare da nufar cikin gidan, babu wanda ya san nazo amma sheshrkar kika na ya sanar musu da zuwa na.
     Duk yadda suka so sanin abinda ya ke faruwa ban iya magana ba, karshe gurin Baabi suka je ya gaya musu abinda ya faru, amma bai gaya musu soyayyan Jay ce ta sani kuka ba.
 ***
Tun kafin ya isa airport,. yasa driven gidan su Aanih ya kai shi i da ake sayar da kaya, ya sayo mishi wasu riga da wando, sannan ya sake daure bakin ciwon da wancan kayan tare da dan kwalin Aanih.
    Dakyar yake takawa, bayan ya shiga cikin jirgin ne, ya turawa Najim sako!
_Gani na taso!_
Daga haka ya kashe wayar shi, koda jirgin ya isa Katsina, daurewa yake, har ya fito inda Najim ke jiran shi.
    Mikawa Najim hannu yake, domin ya fara ganin shi yana mai nisa, da sassarfa ya isa gurin shi, tare da rungume shi.
   Zuɓewa yayi a jikin Najim yana fadin.
"Yankar bata shiga ba, amma jini na ya zuba sosai."
  D'ago shi Najim yayi cikin damuwa yace.
"Waye yayi maka wannan aikin?"
Yana tambayar shi tare da saka shi a motar.
Da sauri ya zagayo mazaunin shi, tare da jan motar da gudu.
   "Yarinyar Sokoto aka sace" daga haka bai kuma magana ba, burin Najim ya sami asibiti a garin katsina, kafin su kai daura.
   Cikin ikon Allah suka sami wata asibiti na kuɗi ya kai shi da sauri, kamar ba zasu amshe shi ba, suka kuma karb'e shi sabida jinin da suka ga yana zubdawa.
   Sanan suka shiga dashi dakin aiki aka wanke ciwon tare da dinkewa sanan suka duba jinin shi basu ga wata damuwa da za a kara mishi ba, kawai suka mai da shi dakin hutu.
     **
"Kawu har yanzun Jay bai dawo ba, kuma dare yana kara yi." Inji Sarah,
    Zare madubin idanun shi yayi cikin nutsuwa sannan yace mata.
"Jalal ba yaro bane! Da zan dami kaina bai dawo ba, dan haka ki zuba mishi ido dole zai dawo ai."
   Gyada kai tayi sannan tace.
"Amanar da Allah ya bamu zamu sauke bawai yana ji ko baya ji ba, dan haka ni ka kira min shi, dan wallahi zan iya kowa barci."
  Kallon ta yayi yaga yadda ta coge mishi a kofar daki, ya kuma san kad'an daga aikinta kenan. Dan haka ya shiga niman layin Jay bai samu ba, karshe Na Najim ya samu.
     Bai gaya musu halin da Jay yake ciki ba, amma ya tabbatar musu, suna tare amma sai gobe zasu dawo.
  .....
     Da haka Sarah ta hakura, amma zuciyarta ta kwana cike da damuwa.
     ---
Dakin duhu ya mamaye ko ina, sannan yace.
"Ka san me yasa naki raka nan? So nake a kashe min wancan yaron!"
     "Ranka shi dad'e! Yawa shi kan sa zarre ya ja dutsu,"
Sautin murmushin da yaji sashi fahimtar maganar da yayi tayi amfani. Gyaran aka yi sannan aka ce mishi.
  " Ba samun abinci ke da wuya, wurin da zaka je ka cishi shi ke da wuya.! Dan " shiru yayi sannan ya cigaba da cewa.
Ka fake shi dare da rana! Ka sanya idanun ka akan motsin shi.
Wanda ya ci da kansa, shi ne sarkin noma. Zaka iya tafiya."
    ***
WASHI GARI.
Da karfe goma Najim ya nemi sallama, bawai dan shi ba sai dan Jarabar Jay, dan ya ishe shi da masifa shi ayi a sallame shi ko ya bar asibitin.
Koda aka sallame su, b'ata rai yayi wai kar Najim ya tambaye shi meye sanadin jin ciwon shi.
  Shi kuwa Najim bai bi takan shi ba, har suka kusan isa gida.
"Amma me zaka ce musu idan ka isa gida? Zaka gaya musu ka tafi sokoto gurin Yarinyar da kace baka so...."
.a fusace ya juya tare da aunawa Najim kallon banza yana fadin.
"Inji wani algungunmin yace naje sokoto gurin ceton rayuwarta?"
Ya fada tare da zare manyan idanu shi akan shi.
      "Ranka shi dad'e! Uban doma, don Allah bar zare min ido. Da bakin ka, ka gaya min a nan motar.'" ban za yayi da Najim dan ya fahimci so yake ya takurawa rayuwar shi.
   ***
Sun isa gida lafiya, amma Jay ya boye musu, halin da yake ciki, dan haka babu wanda ya sani bayan Najim.
     ***
Masarautar Zazzau.
"Yarinyar nan da kake so bafa matar ka bace! Asalima matar mutuwa ce, duk namijin da ya aureta mutuwa yake.
  Gashi har ankai Sadakinka,! Ka hakura da yarinyar ka nemi wata."
    Sunkuyar da kan shi yayi sannan ya shafa kan kafin yace.
"Fulani yarinyar ta warke, kawai dai an camfeta ne."
D'aga mishi hannu tayi, sannan tace.
"Ba zan maka tilas ka rabu da ita ba, amma duk wanda ya ki ji!" Nuna mishi hanya tayi akan zai iya tafiya,
     Sam bai ji dad'in yadda taki fahimtar zuciyarshi ba, kawai ya mike tare da cewa.
"Allah ya huci zuciyar ki!"
         "Hmm!" Tace mishi, tare da ɗaukar tufa, ta gutsira. Tausayin shi take ji duk cikin yaranta shi ne yaron da take sanya shi yayi ya kuma yi, ya bari kuma ya bari, dan haka bata jin zata bar shi ya auro mutuwar shi. Domin bata shiryar daukar wannan kasadar ba.
      ***
Bayan wata uku..
Aka fara shirin bikin Jay, wanda tsiran shi da nawa sati biyu.
   Tura mishi sako nayi ta manhajar Whatsp.
_Barka dai Saraki!_
    Budewa yayi sannan ya turo min da cewa.
*Yan mata*
    _Hmm! Sunan yayi ma'ana_
*Ko??*
_Kana tanka min ne?_
     *Ina na isa tankawa jarumar mace irinki*
_Saraki kenan_
*Fatimah kenan!*
  So nake muyi magana amma kamar ya fahimci haka yaki kula ni, sai ma share ni da yake, da na fahimci haka sai na tura mishi takardan sanarwan auren mu da Saif.
     Sauka yayi daga nan nima na rufe wayar, tare da lumshe idanuna, ƙara wayar tayi naga Number shi.
"Saraki!"
"Karki yarda ki kira suna na, tsabar kin rena ni, shine bari ki turo min katin aurenki wato ga d'an iska mara mutunci!"
   "Toh amma ai ba wani laifi bane, naka da kaki nuna min shine naga Ni bari naci girman na nuna maka nawa, shine laifi."
"Zahrah karki min rashin kunya!"
"Toh saraki bazan maka rashin kunya ba, tuba nake."
   "Wallahi sai nayi maganin d'an iskan da zai aure ki!"