← Book details Magajin Izzah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 72

Sashe 46

Magajin Izzah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"Hmm! Na same ku lafiya," wuce mishi da kayan nayi can d'akina, ina faÉ—in" Alhamdulillahi, sannun da dawowa." Daga nan na kai kayan na dawo na durkusa na fara warware mishi igiyar takalmin shi, ina murmushi tare da ce mishi.
"Amma yau kasha hanya."
"Hmm! Bari ke dai"
A hankali ba nufi kitchen, na duba abincin da muka yi d'azun yayi sanyi, ruwa na kawo mishi me dan sanyi, na kawo Mishi, sannan nace mishi.
"Kayi hakuri, abincin yayi sanyi. Me zan dafa maka domin."

"Ki bani tea da kayan fulawar nan, zanci dan hanci abinci ba."

. Da sauri na nufi kitchen na hada mishi shayi me kauri, nazo mishi da ita da kuma kayan fulawa, sannan na nufi kicin din na daura mishi, dafa dukar makaroni, tare da kayan kamshi, kamar ance min na bude firij din tsaye naga bakar leda a kunshe, buÉ—ewa nayi naga kaza gashashe.

Dauka nayi na zuba mishi ruwan zafi, sannan na wanke na zuba a cikin abincin. Sai da na tabbatar abincin ya hau wuta, sannan na fito na nufi dakin shi na hada mishi ruwan zafi, na juya zan fita daga ban dakin, muka yi kawo dashi. Ya tsare kofar fita.
"Don Allah bani hanya na wuce, na bar abinci akan gas."
Jingina yayi da jikin kofar, yana faÉ—in.
"Taimaka min nayi wanka."

Ware idanuna nayi akan fuskar shi, shima kuma ya ware shanyayyun idanun shi akai na, yana kallon cikin ban dakin. Tare da narke min kamar wani karamin yaro.

. sunkuyar da kaina nayi ina wasa da hannuna, shigowa yayi tare da mai dani cikin bayin, sannan ya rufe tare da jingina da kofar.
"Zahrahhh!" Ya kira suna na a sanyayye tare da jan sunan. Tsigar jikina ne ya mike, na d'ago tare da zuba mishi ido, wata irin kasala tana sauko min cikin kankanin lokaci.
"Kiyi min wanka."

Gyada mis.....
#Mai_Dambu....
10/23/20, 9:58 AM - Ummi Tandama: *Iya ruwa, fidda kai..*

Gyada mishi kai nayi tare da komawa cikin bayin, takowa yayi har gaba na, na d'an ja da baya, ya kuma matsowa na kuma ja da baya.
"Ba zaki min bane!"

Muryana yana rawa nace mishi,
"Ban tab'a yiwa Babba wanka bane"
 
    "Yau zaki fara." Had'iye yawu nayi, tare da zare mishi idanu, sai da muka dangana da jikin bangon sannan ya saka hannun shi yayi dafe bangon tare da kallon fuskana.

    Sunkuyar da kaina nayi ina me matukar jin kunyar yadda muke tsaye, sai da ya Bari kaina na kasa kawai mutumin nan ya kuna ruwan me bala'in sanyi ban san lokacin da na d'ago da sauri. Jin labben shi akan nawa ya sani jan wani irin numfashi, tare da kallon cikin idanun shi.

          Lumshe idanun shi, yayi tare da cigaba da abinda yake yi, na rasa me zanyi dan na dakatar dashi ga wata irin bugun da zuciyata take.

           Duk mun jike sosai, a sannu ya shige jikina, ban dawo daga inda yake shirin kai ni ba, sai da naji yana zuge zip din rigar jikina, ban san lokacin da na hada karfina guri guda ba, na ture shi. Tare da sauke wata irin ajiyar zuciya.

  ...sannan nayi mazan zan fita daga ban dakin ya kuma riko hannuna, yana murza min, ya janyo ni ta baya, tare da rungumo ni.
"D'azun tambayana kika yi fa!"
      Juyawa nayi na kalle shi tare da rasa abin cewa.
"Kin ce Yaro dani!"

          Yana fadar haka, tare da zare min rigar zuwa kasa, kallon shi nayi na kasa magana, mara kunya sai shagalin shi yake kawai, kamar ba shi yace baya kaunata ba.

            Sake mishi nayi ya gama bada himma da abin da yake shirin min, kawai nayi maza na ture shi tare da fita daga ban dakin, tsayawa nayi na nemi wata karamar tawol na rufe kaina, na fita daga dakin shi.

    Ina zuwa falona na samu duk basa nan, da sauri na shiga kitchen, na samu an rage min wutar girkin tare da ajiye min yar karamar, laida aka ce min.

_Daga Rumah! Asha soyayya lafiya a jiyar da Kanin mu dad'i na musamman, sannan ga wannan a dama a sha da madara, don Allah a yi hakuri da Kanin mu kar a mishi bulala_
Kunya ce ta kama ni, kamar tana gaba na, haka na gama abin cin sannan na juye zan fita na gan shi ya fito yana digar ruwa, kwantaccen gargasar jikin shi yayi luf..

  .... Haka kawai naji ina shakkar shi, bawai dan kome ba, sai dai idan na duba yadda yake tsaye a gabana, daga shi sai yar tawol a k'ugun shi, tawowa yayi tare da matse ni da jikin firij din tsaye, rintsa idanuna nayi tare da kai hannuna biyu kirjin shi.

        Shigowa kicin din aka yi duk mu biyu muka juya tare da kallon Muniba, ni kallon tsoro. Jay kuma na b'acin rai. Da sauri ta fice, garin na ture shi naji abu ya sauka a kan kafana, a firgice na leka! Sai dai kash (🤦🏽‍♀�) idanuna sun yi mugun gani.

     Numfashi na da wata irin tsoro ne suka kama ni lokaci guda, na ture shi tare da guduwa d'akina, ina sauke hakki.

  Rufe kofar nayi naki bude mishi, kamar zanyi kuka. Yau naga abin da ya dame ni, ina jin fitar shi nazo na saka mishi abincin shi sannan na koma dakin naki fitowa, har ya gama ya shirya ya tafi cikin gidan.

              ..... Da dare da wuri na kwanta, ina cikin barci ne ya shigo dakin, tare da haurawa saman gadon, ya kwanta bai tashe ni ba, sai ma shigewa da yayi min, ban sani ba sai can cikin dare naji kamar ana min wasu abubuwan da ya sani bude idona cikin barci na sauke akan shi, wani irin bugawa kirjina yayi tare da zare idanuna.

   Zan mike ya kuma matse ni, dole. Ayi shiru, jikina yana rawa.

       "Jay!" Na kira sunan shi.
"Babu abinda zan miki;" ya faÉ—a min a takaice, tsabar tashin hankali kasa yarda nayi, kawai ina jin shi yana kai Gwauro ya kai mari, can da naji yana shirin wuce gona da iri, kawai na sake Mishi wani irin kuka, har jikina yana rawa.

Kuna wutar dake jikin gadon yayi, tare da kallon fuskana wanda nake kuka sosai.

             Hannun shi cikin rigar barcina, sai shagalin shi yake. Sai da ya gama abinda yayi niyya sannan ya janye daga jikina ya juya min baya, yana jin na sauke ajiyar zuciya, murmushi yayi sannan yace.
"Fatimah! Ban miki kome ba fa". Share shi nayi, na cigaba da  kwanciya na, zan iya cewa Barci barawo shi yayi gaba dani.

        Ban farka na sai da gari ya fara wayewa, shima Bugawar da Munih take ya sani, bude idanun mu.

       Gani na nayi na baje a jikin shi na wani nad'e shi kamar zan shige cikin shi.
    Kallon kyakyawan fuskar shi na zubawa ido, ina girmama kyan shi da tsarin shi.
   "Malama! Ido guba ne!" Ya gaya min, cike da kunya na janye jikina da fuska na zan sauka daga gadon, ya rike ni.
"Yau mun makara" gyada mishi kai nayi..
"Jin ki da nayi a jikina, ya sani jin wani karsashi, ko zaki."

Da sauri na sauka a gadon na nufi ban daki, nayi wanka da alola, ina cikin alolaya shigo min

         Mai dani yayi cikin nutsuwa muka yi wankan tare da naga zai cire yar karamar wandon shi na, yi maza zan fita dan ban shirya ganin abinda ya turewa buzu nadi ba.

   Karshe dai dole ya zauna a cikin bayin na fito na barshi a gurin.

    .....
Ina shiryawa ya fito, jallabiyar da ya shigo da ita jiya ya dauka tare da jan mu Sallah,bayan mun idar ya, shiga tambaya nayi sauka ko banyi ba.

Wata uwar hararar da nayi mishi sannan na nufi kitchen, na daura abin karyawa. Ina kitchen É—in ya gama kwanciyar shi ya kuma fitowa, ya zo ya rungume ni ta baya, muka Cigaba da aikin mu amma a takure nake, can dana gaji da abinda yake min kawai na ture shi tare da koran daga kitchen É—in na gama aikinsa, sannan na zubawa Mamah tare da na sauran matan gidan namu.

         Na kawo na mu, da shi na ajiye sannan na koma kitchen ɗin na gyara tsaf, kafin na kuma fitowa na shiga wanka na gyara jikina tare da ɗaukar kwalliyar daukar magana, riga da skirt. Irin me tsagun nan ta baya, sai rigar da aka dinka gabanta a kwai tsagu har tsakanin kirjina, dake rigar anyi irin (breast cap) aka mishi ban saka (bra) ba nayi shiri na tsaf, sannan na fito ya same shi yana tsaye da tawol kamar wani abu, kallon juna muka yi sannan na kauna da kaina.

   ."kai kuma meye haka?" Na tambaye shi,
"Muje ki taya ni Niman kayana.". Yana gaya min na fahimci renin hankali a maganar shi, amma ban damu ba, na bi bayan shi, mutumin da ya gayyato ka niman kayan shi, sai gashi ya buge da min shirme. Dakyar ya barni na dauko mishi kayan shi.

       Ko tsayawa ban yi ba na fito, ina jin kamar zuciyata zata buga, daga jiya zuwa yau kirjina har ciwo yake min, gashi bai san kunya ba, duk abinda zai yi kai tsaye yake aikatawa.
        .....
Yana fitowa ya same ni, ina jiran shi, kallo na yayi sannan ya zauna yana kallon yadda nake zuba mishi abinci jikina yana rawa.

          Rike hannuna yayi a hankali ya shiga zuba abincin sannan yace.
"Jiya kika ajiye min abinci kika yi tafiyar ki!"
Chapter 46 · 0% Book details