Sashe 16
Magajin Izzah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Allah yayi miki albarka! Amma idan ta dawo me kika ga ya dace nayi mata? A matsayin ki na uwa mace!"
  D'ago kai tayi cikin damuwa da tashin hankali, tace.
"Baabi! Sabida a wanke ta daga zargi za a iya kaita asibiti ko likitan yazo ya dubata a cikin gidan, a tabbatar da lafiyarta! Shi kenan."
. "Toh madalla da shawarar ki. Jeki zan huta!"
  Ya sallame ta, sannan ya cigaba da zurfaffa tunanin shi, da kuma Halin da Babbar Yar shi take ciki.
    ---
Daura...
"Kawu! Ka rage tunanin nan haka! Don Allah, Insha Allah nima ina ji a jikina abubuwa suna dab da faruwa!"
Juyawa yayi cikin nutsuwa ya kuma dawowa gabanta ya zauna yana kallon ta.
"Sarah! Yaron da na gani ya sace Aanih! Ƙwayar idanun shi sak Na Janny! Kuma babu abinda ya bari, da yanayin idanunta.
  Cikin idanun shi, sun kasance irin nata zaiba, sai girman su sak nawa, Ina tsoron kar."
"Innalillahi wa'inna ilaihi rajioun, don Allah ka daina fadar haka, domin wallahi bana jin kome akan haka, Ni dai karka sa a fara zargin Yaron da bai san kome ba da aikata wani abu."
    "Ba haka bane! Abinda nake son."
Mik'ewa tayi ta bar Mishi dakin, haka kawai kullum sai ya nanata abun daya, sai kace akan shi aka fara ganin abu me kama daya, tana fama da ciwon zuciya akan sace Mata Yaronta tsowon shekaru ashirin, amma dare daya ya wurgata da wata damuwa, duk ya diririce ya koma wani irin mutum.
  Dan abu kadan sai ya mai da shi kamar wani yaro karami..
  Â
  Har yau bincike take, tsawon shekaru tana nan tana bin rayuwar Jakadiya Sahurah, wacce ta samu labarin tana macina taje aka ce mata bata garin, kwanaki aka ce mata tana jibiya, bata fasa tura yan aike ba, kullum abu daya take yi ko Allah zai sanyata ta sami inda take.
  Sannan waye mutum na uku nan, dan kwanaki da Baba waziri ya rasu, ta dauka shine sai daga baya aka kuma turo ma ta da wani sakon, haka ya tabbatar mata da cewa. Tabbas me don ganin bayan su yana tare da su, toh waye ne shi? Wannan tambayar takewa kanta har yau bata ga alamar zata ga wanda yake wasa da rayuwarta.
   Sannan bata da ikon ta tuhumi Ajiya da Kuma Sa'i, tunda basu fadi kome ba.
         ---
Damagaram..
Zufa nake karyawa, sakamakon zafin da ake, sannan na farka daga barci, kallon shi nayi yana barci cikin nutsuwa kamar baya tare da wata damuwa, sai ma kara fad'adda farar da ban tab'a gani ba sai yau.
      Tari nayi ya sanya shi bude ido da suka yi ja. Tashi yayi ya tawo har inda nake, ya cire min abin karin ruwan dake hannuna, sannan ya koma ban dakin shi ya dibo ruwa a wani abu ya dawo dakin, zama yayi a gabana da yar karamar tsuma, ya durkusa a gaba na.
. Hannun shi ya kai zai tab'a ni na make hannun, tare da b'ata fuska.
  Hannun shi ya kai baya ya zuge min rigar, ta baya.
Kare kirjina nayi, cikin jin haushi nace.
"Ni ka rabu dani bani ciki da iskanci, ka bar ni nace d'an iska kawai! Ban da rashin hankali da yarinta meye zai saka ka same ni a b'agas kana wulakantani, jikina da zaka tab'a."
  Â
Bai damu ba, sai ma kokarin ganin ya cire min rigar yake, na saka mishi kuka, buge min hannun yayi tare da saka yar tsuman a ruwa ya shiga goge min jikina, Allah ya taimaka bai cire min yar shimin ciki ba, da na shiga uku.
Kallon fuskana yayi na wasu lokuta, kafin ya kai hannun shi bakina yana shafawa, buge hannun nayi cikin jin haushi, zan bude bakin ya kai hannun shi kirjina, buge hannun na kuma, fincikoni yayi tare da manna ni da kirjin shi, ya saka hannun shi ya cire min shimin jikina k'amk'ame shi nayi tare da fasa mishi kuka.
     "Don Allah ka rufa min asiri! Karka min abinda bazan iya fuskantar dangina dashi ba."
     Hannun shi ya kai wuya na tare da d'ago kai na.
"D'an iska kika ce!"
Rufe idanu nayi wasu irin kwalla na zuba min, tare da d'igar jinin daga hancina, tattausar bakin shi ya d'aura akan lebbena, na bude idanuna tare da sake wani irin kuka, sakamakon jin hannun shi a kirjina.
     A hankali ya zare tare da ɗaukar tsumar ya shiga
    goge min ina kare kirjina, karshe na bashi haushi, saka hannu. Shi yayi tare da yaga rigar,. Dauke kan shi yayi kamar bai ga kome ba.
"Mtseew, dube su kamar lemun tsami! Dalla cire hannun nan!"
Ya daka min tsawa,kuka ne ya kwace min, ina son zanyi magana na kasa tsabar tsoron dan wani b'ata rai yayi sosai.
#Mai_Dambu
10/23/20, 9:53 AM - Ummi Tandama: MAGAJIN IZZAH!!!
  {CIGABA KWARKWARAH}
 Â
*Ban yarda wani ko wata ta juya min koda Harafi daya ne na Labarin! Ko kuma a samun wani kafar Sadarwa! Yin haka zai sanya wani ya fuskanci b'acin rai!*
Mallakin
 Mai_Dambu
Sadaukarwa ta gare ki bazata kare ba! Mab'allin zuciyata! Zahran Addah Ramla☺ï¸
SHA UKU.
"Don Allah Jay! Ka barni na saka kayan," na fada a rauna ne.
   Banza yayi min, kamar ba dashi nake magana ba, gyara min kwanciya yayi sannan.
 Wani b'ata rai yayi, kamar bashi ba, kawai ya shiga kokuwar cire kayan shi.
Wani irin tsoro ne ya kamani, lokacin da ya cire rigar naga haikan ni zai hakewa.
"Jay! Karka min haka! Dan girman Allah karka min abinda kake shirin aikatawa, wallahi tallahi ban."
  Rumfa yayi min da kirjin shi, ina kasar shi, da gaske Jay. Kuka na sake Mishi da mugun karfi.
   ...ga baki daya na birkice, zan iya cewa ban tab'a rud'ewa irin na yau ba, mara mutunci ashe zolaya ce kawai. Ganin yadda na birkice yasa sake murmushin mugunta.
"Na zata ko dan kin saba da maza."
    Janyo bargo yayi ya rufa min, sannan ya bar d'akin yana me jin haushin abinda yayi min.
   Shi ba dan iska bane, amma lokaci guda halittar shi tana niman birkice daga tozali da surar jikina.
......
Ban san wacce irin kulawa zan gaya muku yake bani ba, amma tun da ya fahimci bani wani damuwa da namiji a keb'ence, sai ya mai da hankali gurin bani kulawa.
    Wanda ta kai, wani lokaci idan jikina ya d'an tashi, yakan kwana a d'akin, wani lokaci kuma idan yaga jikin yayi zafi haurawa gadon yake, ya shiga jikina sosai yadda har zan daina jin zafin, tun ina tsoron kar wani abu ya faru a tsakanin mu, har Allah ya taimaka bai kuma yunkurin min wani abu ba.
Amma bani da lafiya! Kawai ina ƙoƙarin b'oyewa ne, sabida kar yace bazai mai da ni gida bane, amma duk wanda ya kalle ni, sai ya kuma kallo na, bani da haske sosai, amma ina da duhun fata, wannan zubda jinin ya sani nayi wani irin fayau.
     .... Kwana biyar nayi a d'akin shi a cikin wannan kwanakin, na gama mutuwa akan shi kamar ji nake a duniya bazan iya rayuwa babu shi ba, duk da na fahimci shi mutum ne me tsananin kamun kai, kuma bai da tunanin wani abu a kaina,
       Sau biyu, ina ba shi damar, ko zai far min amma wani ikon Allah, idan yazo yaga nayi wata banzan kwanciya, zai gyara min kwanciya, sannan yayi ficewar shi, idan ba jikina bane bai tab'a kallona a matsayin mace.
Shi mutum ne dai bai cika magana ba, sam baya son hayaniya, sai dai haduwar mu tasa shi magana. Sam baya da hayaniya. A cikin kwanakin da nayi dashi zai yi wuya idan ya shigo yace min ya jiki na amsa mishi toh zai iya shafe awa biyu bai ce min cikanki ba, sabida tsabar miskilanci.
      Nice ma Innaih take cewa, na sashi magana, kasancewar ita ce tayi renon shi, dan tace har ya shekara sha shida, baya magana,.
   Ina kwancen, wanda ya zame min jiki, sai gashi nan yazo min kayan daga Ashasha sai bougaje, ya kawo min tare da riga da wandon Pakistan har da mayafin su.
       Tare da wasu kaya, ya ajiye min.
Kallon agogon hannun shi yayi, sannan ya juya zai fita, ya kalle ni.
"Idan kina bukatar zuwa gida, ki shirya nan da minti goma, idan kuma na sake shigowa na samu baki shirya ba, zanyi tafiyata dan jibi zan koma Canada!"
   Kallon shi nayi cikin wani irin yanayi, zuciyata tana wata irin bugawa. Ji nake kamar kirjina zata fashe kallon shi ne tsaya yi kamar naga sabuwar halitta.
Takowa yayi gabana, tare da cewa.
"Baki ji bane?!"
Hawayen da nake rikewa ne suka zubo min nace mishi.
"Ni bazan koma ba!"
Zaro idanu waje yayi, tare da cewa.
"Baki da hankali ne? Mahaukaciya ina ce ke?!"
    "Wallahi bani dashi! Mahaukaciyar kace ni! Don Allah karka mai dani, kaje dani ko ina ma!" Na faɗa cikin kuka.
Mik'ewa y hannun shi cikin aljuhun wandon shi yace.
"Baki da lafiya! Kina b'oyewa ne, shi yasa nake son mai dake gaban iyayenki! Sannan zama na dake akwai shaidan, dan haka bazan iya aikata zina ba.
    Shi yasa nake ganin ki tafi gaban iyayen ki kawai."
  Rarrafawa nayi dakyar na mike, tare da isa gaban shi.
"Don Allah karka rabu dani! Ko na koma bazan iya zama dasu ba? Jay don Allah kaje dani ko ina ma, a shirye nake na bada rayuwata akan ka don Allah."