Sashe 47
Magajin Izzah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
  "Kayi hakuri ba zan kuma tafiya ba." Gyada min kai yayi, sannan na shafa gashin kan shi ina murmushi, zama nayi muna cin abinci muna d'an tab'a hira, har muka gama. Sannan yaci sosai. Daga nan ya mike zai fita na dauko gyalena, tare da amsar jakar kayan da zai fita da ita.
"Saraki! Ko zaka d'an kira min Jannart!" Juyawa yayi tare da zuba min ido, ran shi a b'ace, a rude na shiga tambayar shi.
"Wa kika ce na kira miki?"
Take sunan da na kira ya fado min a raina. Sunkuyar da kaina nayi sannan nace.
"Ka kira min Ummul khair." Takowa yayi gabana, sannan ya riko hannuna yana faÉ—in.
"Sunan Mahaifiyata ce da ita! Don Allah ko a wani gurin karki kuma kiran sunan nan haka"
."Insha Allah!" Nace mishi, har kasa na rako shi, ina kallon Munih ta tare shi na mika mishi jakar shi zan dawo daki ya riko hannuna.
"Jay! Ka dai sannan ban iya girki ba, kuma naga alamar zaka kashe ni a gidan ka, dan haka ka nima min abinda zan ci ko kuma wannan guzumar tayi girkin da nayi."
"Wuce ki koma, zan turo miki da Noorie din."
.yana gama gaya min haka, na juya da sauri shi kuma ya riko hannun Munih, ban san ya suka kare ba, sai dai Karamah tazo ta amshi kayan abincin ta kai cikin gida.
  Can ina zaune sai ga Mamah Sarah da Mamah Raihanah, sun shigo, ina kwance Husnah tazo ta kirani, har na canza kayana zuwa doguwar rigar material.
      Babban mayafi na yafa, sannan na fito, na same shi a falon shi na kasa, ashe har dashi.
...
  Cikin jin kunyar su na gaishe su, sannan suka amsa suma cikin fara'a, sannan suka yi shiru. Kafin suka hada mu suka mana nasiha sosai. Sannan suka kuma tambayi Munih abinda ke faruwa. Kai yarinyar nan bata da kunya, dan a cikin abinda bai fi minti goma ba. Ta fadawa su Mamah wai bai tab'a kusantar ta ba.
. Sannan ya kusanci dukkan mu, amma ban da ita.
"Kuma yasan ban iya girki ba,sai wancar guzumar ta girka mishi ya cinye ya hanani, wallahi ba zan yarda ba. Tunda Husnah ba bani nata zata yi ba. Ina laifi ita wancan babbar banzan ta girka dani."
"Ai kin san zamanki nake da zan girka abinci na baki, toh bani Husnah Umar ba."
     Kai na a sunkuye suka shiga rashin mutunci a gaban surukan su.
   Zai magana Mamah Raihanah ta dakatar da shi.
"Aanih ko Husnah ba bayinki bane? Suna iyaye ne suka haife su, dan haka ki mike ki shiga kicin ko koyi abinda zaki dafawa cikin ki, kuma idan kin san kin auri Jalal dan ki d'aga mishi hankali ne, ki gaya min yanzun na saka shi ya sake shi tunda ke baki san yadda zaki zauna dashi ba.mara kunyar banza da na wofi.
  Ke gaki me baki, kin zagi Aanih a gaban mu, kin san yadda muke da Ubanta, sannan Husnah da kike gani Ubanta kanina ne, dan haka ko shiga hankalin ki, ko a tura ki inda kika fi wayo. Sakarya kawai. Wallahi koda wasa naji wata ta kuma cutar da dayan ku, sai ba baku mamaki. Aanih kiyi hakuri. Kece babba a cikin su dole zaki yi hakuri da halin kanenki, sannan ki rike su da zuciya daya."
Nasiha bayin Allah nan sun mana shi, sannan zasu mike Mamah Sarah tace min.
"Sai ga abin karyawa, muna shirin kawo miki."
  Murmushi nayi, tare da wasa da hannuna nace mata.
"La babu komai."
"Allah yayi muku albarka!" Daga haka suka fita har dashi, Ni kuma na koma d'akina ina me shigewa kitchen na shiga ƙoƙarin daura na rana, ashe wai kai karar shi Munih tayi ya make ta, ina wanke tukunyar da zanyi amfani da shi, naji ya rungume ni ta baya, yana lasar wuyana zuwa kunne na, da sauri na ture shi ya sake murmushi yana cewa.
"Nazo da cefene, sauko ki raba muku!"
  Zuba mishi ido nayi kamar zance a'ah yadda ya narke min sai naji babu dad'i.
"Toh ina zuwa."
"Don Allah muje!" Haka na bi bayan shi tare da samun kayan abincin a shirge a gefen falo, ina gani ya wuce kowani bangare ya fito da su, akan idanun su na raba kome Dai-daiton yadda zai musu.
      Amma uwar marasa kunya tace min..
"Kwai da kika ajiyewa kowa kiret uku, ai raba shi zaki yi a kirge." Buge mata baki yayi sannan yace min.
"Kaji ba sai kin raba ba, kowa ya dauki haka daya. Haka kwalin kifin da namar ma kowacce ta dauki ledar gabanta,kayar miyan ma haka, tunda Aanih bata iya rabo ba..
Acct: 0472282105
GTBNK Ramlat Abdulrahman Manga 300â‚? katin mtn 300 normal posting 21/October Insha Allah
Zahrahn Addah Ramlat domin nuna shaidar biya! ita za a turawa....
07035133148/ +22784506476 yan Nijar zasu iya samun A'isha Indo Nijar....
#Mai_Dambu
10/23/20, 9:59 AM - Ummi Tandama: *Baya bata zani*
"Daga yau babu wacce zata kuma muku rabo, wallahi Munubiya. Idan kika kure ni."
  Daga haka ya juya ya fice abin shi, ina kallon yarinyar nan tasaka kafa zata taka min kwai, Allah ya taimaka sai ga Jay, ai kuwa ran shi ya b'aci, sosai dan tun daga bakin kofar yake falla mata mari, nima da naje kwatar ta, sai da ya ture ni na fadi, na buge gwiwata.
   Ran shi ya b'aci, sosai. Ganin yana shirin illata musu yar mutane, Husnah ta fita da sauri. Zata cikin gida ya daka mata tsawa, tare da cewa.
"Wallahi kika bar Bakin kofar nan kin tafi kenan."
Bai da hankali, akan haka zai iya sake mace, mari kawai yayita mata, sai da fuskar ta ya kumbura sumtun, sannan ya fita ya bar mana gidan, kowacce taja tsimar kafarta tayi shashin ta.
        Karshe bata dauki kayan abincinta ba, ta bar mishi a gurin. Da ta dawo yagan su a gurin bai mata magana.
   Dan haka ya kwashe kayan baki daya ya raba mana, ya kuma buga mana kashedin kar mu bata abincin, haka bai min ba, dan haka nace mishi.
"Ba zai yiwu ba, sabida hakkinta ne da yake kanka, kuma dole ka sauke, kai kana jin cewa zaka zauna ne cikin farinciki babu tashin hankali, ai kasan haka ma ba zai faru ba."
    Bayan mun gama magana, bai ce min kome ba ya ficce. Can sai ga Fulani Balkisu tazo. Ganin yadda fuskar Munih ya koma ta sakata a gaba suka nufi cikin gidan.
  ......
Har falon Abba suka nufa, ta zauna a kujeran dake kallon Abba, Fulani Nanah da Yahanasu suna zaune.
"Yallabai! Kaga abinda Jalal yayiwa Munubiya! Don Allah kalli fuskarta! Idan baya sonta babu dole, meye na duka kuma?!"
   Shiru yayi sannan ya kira, Jay yace.
"Kazo nan!"
  Bai jima ba, ya isa falon ya nemi guri ya zauna. Tare da sunkuyar da kanshi.
  Shiru yayi yana sauraron abin da Abban shi kece mishi.
"Babana! Yanzun a matsayin ka na me hankali meye Munih tayi maka haka."
 Kasa magana yayi, sabida bai taɓa tsammanin zasu iya kawo karar shi ba.
"Afwa Abba"
Nan Fulani balkisu, ta shiga faɗa kamar me, Abban shi ya zuba mata ido, shima jay din bai magana ba, har ta gama masifar ta tayi shiru dan kanta.
"Toh kaji abin da kai mata don Allah ka zauna da matan ka lafiya mana."
 Duk laifin na shine, sannan Abban shi ya sa shi ya mai da mata abincinta da ya raba, bai ce mishi kome ba, da zai bar falon ya bawa Abban shi hakuri sannan ya bar musu falon. Nan itama suka bar falon da Munih, inda tayi mata alkawarin sai ta samo mata kan Jay duk bala'in taurin kan shi. Sannan ta kuma ce mata karta ragawa kowa har shi.
 ........
Ina kwance ya shigo min yana huci, tashi nayi na zauna. Sannan na mika mishi hannu, ya tawo a sanyayye ya zauna goran ruwan da ke kan Yar teburin kwalbar falon na dauka na mika mishi sai da ya rabi, sannan ya sauke a bakin shi, amsar kwalbar nayi na ajiye kuma.
      Sannan na rike hannun shi ina murzawa, kallon yadda fuskar shi ta sauya.
"Kayi hakuri! Yanzun nauyin mu da duk wani abu ya haura kanka, dole kayi hakuri da halin mu, sannan ka san yadda zaka iya biyar da kowaccen mu, ba sai lallai ka d'aga hannu akan mace ba.
  .... Na san dukiyar ka zata ɓannatar kai kuma ka hukuntata, amma kuma hanyar da kabi ba zai kare ka da kome ba sai zuɓewar kima!"
.d'aga kai yayi tare da tsare ni da ido.
   Gyad'a mishi kai nayi cikin nuna mishi, gaskiya ne nake gaya mishi..
"Me yasa kike ce haka?"
 Hannuna na saka a cikin gashin kanshi, tare da hautsina shi, nace.
"Yau ka dake ta! Gobe kuma Ni zaka daka, jibi kuma Husnah. Kafin mu ankara, mijin mu ya zama maduki, kaga kenan mutum daya ya koya maka mugun aiki."
     Shiru yayi yana kallon yadda nake kokarin fahimtar da shi abin da ya sani.
   "Toh nagode tunda kin san da haka toh bari na.."
Da sauri na kalle shi, kamar zan yi kuka. Tare da ture hannun shi da yake kokarin cusawa a cikin rigana.
    "Ni don Allah bana son haka, kai ba halin kaga mutum sai ka nemi tab'a mishi jiki." Na faɗa ina mik'ewa, dawo dani yayi sannan yace.
"Waye yace ki makale min?"