Sashe 19
Magajin Izzah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
   Daga haka ya mike tare da ce musu, "ni na tafi yallabai"
     Cikin wani irin kuka, tace mishi.
"Don Allah ka dawo mana, wallahi ba dan na raba mahaifinka da Mahaifiyar ka ba, da yanzun kana cikin jerin masu daraja da sa'a don Allah ka dawo."
  Muryan Mamah Sarah ne ya sani fitowa, ganin yadda take kuka tare da, bin shi.
"Magajin Izzah!"
Cak ya tsaya, nabi Abban shi da ido, ba iya ni ba hatta Baabi da Baba Aswad zubawa sarki Jaamal ido suka yi.
"Maryam! Dawo barshi yayi tafiyar shi, idan har Mace jaruma zata iya sadaukar da Rayuwar ta, domin masalaha, zai dawo. Idan har Jarumin Uba irina zan kasa na kuma tsare na mallaki Uwar shi a duniya akwai adadin tafiyar da zai yi, bar shi yaje."
     "Abba bazai tafi ba! A ranar da na fara shiga Makarantar Alberta, naga fuskar shi abinda na fara shine nazarin a ina na san wannan fuskar, sai da na b'ata lokaci me yawa, ina tunanin meye yasa nake damuwa da Jay!
          Sai da na dawo gida, na duba computer na, naga kamar da yake da Mai Martaba sarki Jaamal, abin ya dame ni. Dan haka sai na shiga niman hanyar da zan sami kusanci da shi, har ta kai mun fara rigima, ban kuma sarewa da al'amarin shi ba, sai ranar da ya turani cikin kazamta, abinda yazo min shine yadda yayi min ranar da muka je addu'ar Umma Jannart! Daga nan na fahimci shine na gane shine amma taya yazo Canada?! Nasan zai biyo ni.
       Shi yasa ranar da muka gama makarantar, na mare shi. Abba Wallahi ban tab'a jin soyayyar kowa sama da nashi ba, a kansa na fahimci girman Soyayyar da nake mishi, Abba bazan iya rayuwa babu shi."
      Shiru falon yayi, sabida kuka na.
Cikin zafin nama ya tawo tare da had'a ni da bango.
"Akan me zaka cutar da ni? Wato ba ni na shirya sace ki ba, kece kika shirya min haka domin nazo ku b'ata min lokaci. Bana sonki! Bana kaunar ki? Ko me zaki yi sai kiyi!
   Mayya kawai, idan sona shi zai yi ajalin ki, gwara ki mutu, a rage mugun iri. Kuma babu shakka zan tafi makira Kawai."
   Ya juya zai fita na rike hannun shi.
"Kayi min alqawarin zaka tafi dani! Don Allah ka tafi da ni! Wallahi ba zan zauna dasu bane."
       Ture ni yayi cikin fada tare da jin haushin abinda nayi Mishi.
     Kuka nake kamar raina, zai fita.
"Jayyyyy! Don Allah karka tafi don Allah ka dawo. Jay"
    "Wallahi ko zaki mutu bazan soki ba."
Daga haka ya saka kai ya fita, wani irin ajiyar zuciya na sauke tare da zuɓewa a kasa, hankali kowa ya tashi, musamman Baabi.
       Cikin tashin hankali, aka nufi asibiti, nan aka shiga bani kulawa. Tare da saka min ruwa.
Ga koshi ga kwana yunwa, suna ji suna gani yayi tafiyar shi.
       "Innalillahi wa'inna ilaihi rajioun Ubangiji ka kawo min dauki! Yau naga samu naga rashi!"
"Jamal ka kwantar da hankalinka! Insha Allah zai dawo."
       Shiru yayi kowanne su da abinda yake damun shi. Har dare suna asibiti, can suka samu shiga.
         Juya musu baya nayi, naki magana. Duk yadda suka so min magana min kula su nayi, duk yadda suka so na kula su naki magana, karshe ma kuka na saka musu dole suka hakura tare da barin d'akin, tare da fita. Sun jima suna tattaunawa, kafin suka tsayar da Magana.
..... A daren Jaamal da Aswad suka bar Sokoto har da Mamah Sarah.
         ---
Damagaram
   Â
Ubangiji ne ya kai Jay gida, domin sai yana tuki, zai ga wani baƙin hayaki yana bin shi da gilashin motar, yana tsayawa zai Baje, karshe ya saka kira'ar mashawi, shine ya samu sauƙin al'amarin.
          Amma kuma kallon kan shi yake tare da tunawa da wanda aka ce shine mahaifin shi, ganin zunzurutun kaman dake tsakanin su, yasa shi jin yana son sanin waye shi?
        Kwana yayi yana juyi, tare, zubawa kofar dakin shi ido yana ganin wani bakin mutum a tsaye kofar dakin shi.
    Mik'ewa yayi tare zira kafar shi kasa, yaji kamar ya saka cikin ruwa, dubawa yayi ya ji shi cikin ruwan tsundum, leka ruwan yayi cikin mamaki.
  Ya ganta jawur.
"Tabbas! Zubda jini bai kare ba. Kuma dole ka nesanci inda suka kai ka, musamman ita Yarinyar dan rai ce ga rayuwata! Garkuwa ce ga rayuwata. Idan kace zaka iya shiga tsakanin mu, zan kashe ka."
     A firgice ya farka dai-dai kiran sallah farko, ajiyar zuciya ya sauke tare da kallon kofar dakin shi, yaga ashe mafarki yake.
 Â
Tashi yayi zuwa ban daki, yayi wanka tare da alola, sannan ya fito ya nufi masalacin dake gidan su, bayan ya idar ne ya dawo ya shirya kayan shi ya nufi inda motar shi yake ya dauki abinda zai dauka ya bar key din motar a dakin shi bayan ya saka motar a gareji.
       Duk da a dame yake, amma ba zaka fahimci haka ba, amma kasar zuciyarshi a cunkushe yake da damuwa..
#Mai_Dambu
10/23/20, 9:53 AM - Ummi Tandama: MAGAJIN IZZAH!!!
  {CIGABA KWARKWARAH}
 Â
*Ban yarda wani ko wata ta juya min koda Harafi daya ne na Labarin! Ko kuma a samun wani kafar Sadarwa! Yin haka zai sanya wani ya fuskanci b'acin rai!*
Mallakin
 Mai_Dambu
Sadaukarwa ta gare ki bazata kare ba! Mab'allin zuciyata! Zahran Addah Ramla☺ï¸
SHA BIYAR.
Sam baya cikin nutsuwar shi, har yazo zai wuce yaga wata mabaraciya tana niman sadaka.
Shafa jikin shi yayi ko da karamin canji, cirowa yayi ya saka mata sannan zai wuce. Tace mishi.
"Janimal! Kalma ce ta gamayyar soyayya! Ka rike a matsayin wani abinda zai taimaka maka wata rana, d'an baiwa."
  Bai saurari zantuttunkar ta ba, dan bai mata kallon me cikekken hankali ba. A dame yake sosai. Kawai yana tafe ne amma zuciyar shi tana aina Mishi abubuwa dayawa akan Iyayen Aanih.
   Zama yayi zuciyarshi tana kokarin neman dawo Mishi da tunanin Yarinyar da babu ruwan ta, bai tab'a sanin ya shaku da ita ba, sai yanzun da yake zaune a cikin jirgin, shigowar daya daga cikin masu kula da matafiya ta juya tana Magana cikin French, kawai sai ya ga tayi mishi kama da Aanih.
    "Khatoon!!" Ya faɗa da karfi, sai da ta juya, dafe goshinsa yayi tare da lumshe idanunshi, dan ya shiga ruda ni.  Wata yarinya ce tazo ta zauna kusa da shi. Idanu shi a lumshe.
"Sannu!" Bude kyawawan idanun shi yayi akanta.
.... Kallonta yayi kawai tare da janye idanun shi akanta. A hankali kwanakin da suka yi ya shiga ƙoƙarin dawo mishi.
    Ya kasa goge kwanakin a cikin rayuwar shi, ya kasa manta yadda ya farka ya same ta, damanmakin da ya samu a cikin kwanakin da yawa. Ranar ce ta kuma dawo mishi a hankali.
   Dare lahadi, tana kwance ya shigo ya same ta tana rawan sanyi, shine ya janye bargon ya shiga ƙoƙarin ganin ya dai-daita mata yanayin da take ciki, zare rigar jikin shi yayi, duk da ran shi bai son haka amma yana jin dole ne ya taimaka mata.
.
  Dan haka yayi ƙoƙarin, cire doguwar rigar jikinta, a hankali ya janyo ta jikin shi, a sannu yake juyata tare da goga jikin shi a nata, lokaci guda yaji notinan kan shin suna niman kuncewa.
   Tunda ya san kan shin, bai tab'a mu'amala da mace ba, asalima jin kan shi bai bar shi ya kalle mace ba.
  Domin tunda ya karanci shashin mata a likitance, yake jin babu abinda mace zata iya boye mishi, amma ina ranar khatoon ta gigita mishi hankali, domin duk yadda yaso ya taimaka mata, zazzaɓin ta ya sauka sai da takai shine ya sauka ya barta, domin ji yayi halittar shi ta d'a namiji ta hana shi sukuni, kafin wani lokaci wasu sinadaran na musamman sun koma mishi marar shi, dole ya hakura da taimakon dan ba dan ya nime tsarin Ubangiji ba, da wallahi babu abinda zai hana shi afka mata ba.
       Domin tunda ya haɗa jikin shi da nata, tudun kirjinta ya hana shi fahimtar me yake shirin yi, a hankali ya shiga ƙoƙarin tab'a kirjinta.
      Tunda ya fara, ta bude ido ta cikin na shi, rike hannunsa tayi tare da girgiza mishi kai, jikinta yana rawa tare da bakinta tace.
"Kaji tsoron Allah! Bani da karfin da zan kwaci kai na, amma ba zan tab'a barin shaidan yayi galaba a kai na ba.
    A sani na da kai, baka tab'a kama da maha'inci ba, toh yau guda me zai sanya kayi Kuskuren da zai tabibiyar ahalin ka, tunda kasan bashi ce kuma sai an biya shi.
     Don Allah ka bari, zan iya jure kome amma ban da wannan abin sabida kimata tana tab'awa tankar ta mahaifina ne ya tab'a. Amma idan kaga yadda yayi maka shi kenan."
Ta faÉ—a a sanyayye, shi kan shi sai da jikin shi yayi mugun sanyin, dole ya janye tare da fita a d'akin.