Sashe 59
Magajin Izzah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina sama ake hidima dasu, ranar da ta haihu na tura Zabba'u ta amso min Yaron tace min "toh ranki shi dad'e!"
Sannan ta mike da sauri, ina zaune can sai gata jiki a sanyayye, ta durkusa tare da cewa.
"Allah ya kara miki lafiya! Gimbiya munih tace ba zata nada Yaron ta ba."
D'aga mata hannu nayi da sauri ta fita daga d'akin., Godiya.
Ina zaune a gurin da rabon, raina zai b'aci na tashi na nufi d'akina, sauya kaya mai sannan na tako a sanyayye har kasa, dakin Munih na nufa, dan yau kwana uku da Haihuwar. Ina zuwa na kalli matan d'akin. Sannan na zauna.. zuwa wani lokaci na mika mata hannu ta bani Yaron.
"Fatimah ni bafa tsoron ki nake ji ba, kawai ina kyale ki ne! Don haka bazan bada Yarona ba duk abinda zaki yi sai kiyi, idan fitsari banza ne kaza tayi mana!"
Kallon bakin Munih nayi a hankali na mike daga kujeran dake falon zan tafi d'akina kamar xan mata magana sai na fasa, na nufi hanyar d'akina da sauri kuka nake son yi amma sam zuciyata taki raunana, sai wani irin bushewar za tayi..
Ban kuma lekowa ba,.ina zaune har Jay ya dawo, zama yayi muna kallon juna, a hankali yace min.
"Me yasa kike son zama ke daya a dakin ki?"
Matsawa nayi kusada shi, a kwantar da kaina, sannan nace mishi.
"Jay Haihuwa nake so! Don Allah ka taimaka min!"
Juyo dani yayi tare da matsoni jikin shi yana shafa bayana, yana kallon cikin idanuna. Bakin shi ya daura akan nawa. Cikin salon shi na musamman yake cinye baki na.
A hankali yake biyar dani Hanyar da ya dace, sannu a hankali jikina yayi sanyi na kuma bi jirgin shi muka nufi duniyar sama.
Sosai Jay ya darje ni, domin bai daga min kafa ba, sai da yaga na barshi yayi yadda yake so, sannan ya janye daga kaina, yana me sumbtar goshina, riko hannun shi nayi cikin damuwa nace mishi.
"Baka ce min kome ba?"
"Toh Aanih Haihuwa dai ta Allah ce ban isa na baki ba sai idan Allah ya baki.. kiyi hakuri da sauran lokaci."
Haka nayi hakuri tunda bani da abin da zance mishi, amma maganar gaskiya ina son haihuwa sosai.
---
Ana gobe suna da dare, muna kwance shi kam yana dakin Husnah, sai ihun Munih naji da sauri na sauko rike Yaron tayi tana jijjiga shi, Ya rasu.
Ihu ta kuma zata fadi na rike ta.
"Aanih d'azun na bashi nono na shiga ban daki kafin na fito na sami gawar shi, bayan barci nake don Allah waye yayi min wannan aikata min wannan rashin Imani?"
Kallon Jaririn nayi abin tausayi, kai ma sun tab'a ka, kallon yaron nayi sannan na taka har dakin na zubawa kome na dakin ido, a hankali na juya na kalle ta sannan nace mata.
"Baki ba shi ruwa ya sha bane?"
"Wallahi a'a ban bashi ba!" Karb'an yaron nayi..na kalle shi na kuma kallo matan da suke daki, bugawa su Jay kofa nayi dan dole suka bude na gaya musu.
Ina jin kamshin wacce ta kashe yaron amma wallahi babu ita cikin gidan. Juyawa nayi zan fita, ina jin raina na b'aci, har na kai bakin kofa nace mata.
"Kiyi hakuri! Jinin shi ba zai tafi a banza ba sai abin miki hakkinki."
Daga haka na bar dakin,ina shiga na yanki jiki na fadi babu kowa sai Zabba'u da ta biyo bayana, da sauri ta sauka ta kira Jay, lokacin da yazo ma bana cikin hayacina, abu goma da ashirin. Shi abin mamaki ya bashi taya aka yi aka shigo gidan shi aka kashe mishi Yaro ne bayan shi da kan shi ya rufe gidan.
.... Addu'o'in ya fara min, har zuwa lokacin da na sauke ajiyar zuciya. Yana ganin na fara barci ya mike ya fita, haka yayi ta sintiri har asuba, inda ya samu.an shirya Yaron.
Allah Sarki, ba yi sunan yaro na sai Jana'izar shi aka yi. Yaron da yaci sunan Sarki Kazeem, aka kashe shi. Bayan anyi sallah aka tafi kai shi makwabcinsa, suna dawowa suka sami Munih ta fita hayacinta, tayi kuka har ta godewa Allah. Abun tausayi ta kasa magana, gashi ta wahala a haihuwar, shi kan shi sai da ya kusan kuka.
........ Lokacin da ya shigo ina zaune kallon shi nayi ya zabge kisar mummuke ake mishi, sun kasa fitowa su mishi gaba da gaba. Kwantar da kan shi yayi akan gwiwata, yana sauke ajiyar zuciya. Shafa kan shi nayi a hankali nake jin kaunar shi na kara huda duk wata kafar dake jikina.
A sannu na share mishi kwallar da ta cika mishi idanu, nace mishi.
"Saraki! Karka yi kuka! Idan kayi haka nima zan ji babu dad'i."
"Aanih ya zanyi? Bana ganin mutanen da suke min wannan rashin Imani, yanzun zuciyata ta gama karayewa a cikin masarautan nan, kema gaki ba lafiya."
"Karka daka ta tawa! Domin ni na riga da na.." kallona yayi sannan ya rike hannuna ya zauna, buga kofar aka yi, nace.
"Waye?!"
"Ranki shi dad'e! Zabba'u ce! Mai Martaba yayi baki ne."
Mik'ewa yayi sannan ya kalle ni yace min.
"Ina son hutawa amma jama'a ga kuma."
"Kaje don Allah!" Haka ya fita, kawai ina zaune naji kamar ance min naje, babban mayafi na dauka sannan na fita ina sauka naji Baba Galadima yana fad'in.
"Matsalar ka ai tamu ce, da ka gaya mana halin da ake ciki da mun baka shawara domin ina tunanin masu baka shawara basu baka dai dai, sannan ka janye idanun ka da jikinka akan wasu alamarin da suke cikin gidan sarauta domin haka zai iya tab'a kimarka, tun..."
"Tunda mai magana ya san yadda kome yake tafiya ko? Ba laifi bane dan an ba shi shawarar ya janye daga cikin matsalolin masarautar, kuskure a dubi idanun shi ace mishi kimar shi zata zube! Yin haka idan ya kuma faru harshen mutum zan saka a yanke mishi." Na fadi haka ina daga tsaye! Kallona Jay yayi zai min magana na dakatar dashi..
"Ta'aziyar rashin d'an shi kuka zo! Ku tattara ku bar gidan nan ƙafin fushina ya kwace."
Na daka musu tsawa, lokaci guda idanuna suka sauya daga fari zuwa jajjur. Kallon kallo muka yi da Galadima! Ya taso zuwa gabana yace min..
"Sarauniyar Ziryana! Tana tare dake. Tabbas dole ayi ta ta ƙare, baki isa ba!"
Ya fada kasa kasa, dafe hannun matakalar nayi tare da sake murmushin mugunta, yayi yayi ya taka ya kasa, yana tsayar a gabana, karshe durkusawa yayi cike da bakin cikin yace min.
"Nayi mubayi'a,"
"Ku sake shi. Amma kasan da cewa Ni garkuwa ce ga Jalaludeen, ka cigaba da bashi wahala. Idan na fusata ba zai maka Kyau ba."
Da sauri ya fita, zuwa gurina Jay yayi. Jini ya digo daga cikin hancina. Goge min yayi da hannun shi, yana kallon fuskana.
"Fatimah! Duk meye amfanin haka?" Juyawa nayi zan bar gurin ya rike hannuna.
"Me yasa?" Ya kuma tambayana,
"Jay kenan!" Jinin ne ya kuma digowa daga kofar hancina, na juya zan bar gurin ya hauro shima, ya fisgoni na fada kirjin shi kamar zamu fadi.
"Ban cancanci sanin kome ba?"
Sunkuyar da kai nayi sannan na sauke ajiyar zuciya, nace mishi.
"Ina son ka saka ido sosai akan Baba Galadima! Jay zan tafi amma ina son nayi maka abin da zaka tuna dani."
Daga haka na juya da sauri na bar gurin shi, ban san lokacin da kwalla suka zubo min ba, jin hannun shi nayi a cikina, tare da saka kan shi kafad'ana.
..."me kike bukata?" Ya tambaye ni, juyawa nayi na kalle shi. "Ina son ganin Baabina da kanena."
Zuba min ido yayi sannan yace min.
"Bayan su fa?"
"Ina son zuwa Maiduguri."
Hade goshin mu yayi guri guda, yana kallon cikin idanuna, yana faÉ—in..
"Kece kwarin gwiwa ta, taya ba zan tsaya miki ba, ina tare dake!"
Janye kaina nayi na saka akan kafad'arshi na sauke wani irin ajiyar zuciya, tare da rungume shi sosai.
A hankali ya janye ni, muka koma daki hira da muka bude wanda kusan dukkan labarin mu ne da abun da yake faruwa damu, har muka gama, zan tafi madafi ya biyo ni. Ina aikin yana me kara rikon cikina da hannun shi.
"Jay! Haka zan rayu babu É—a ko Æ´a da kai." Yadda nayi maganar ya sanya shi jin wani irin tausayina juyo ni yayi sannan ya kalle ni cikin damuwa yace.
"Kina son Haihuwar ne?" Murmushi nayi sannan na gyada mishi kai.
"Fatimah! Haihuwa a tare dake akwai mugun hatsari ne! Shi yasa amma zan duba abin da ya dace." Yadda yake a dame ya sani fahimtar akwai matsala, sai na barshi a haka.
.........
Bayan sati biyu, ya shirya min tafiya sokoto, tare da rakiyar jami'an tsaron har tashar jirgin sama.
Bayan tafiya na ne, aka fara shirin aikin ganuwar, wanda Baba Galadima yace ba za a ture ba.
Yadda ya kawo dalilan shi Yasaka mutane suka yi na'am da ra'ayin shi. Jay kamar zai yi hauka, haka ya kirani, bai gaya min ba amma daga yanayin Muryan shi na fahimci akwai matsala, dan haka na shiga bashi hakuri da labari.
Karshe haka ya share batun, nima haka naji batun.
.... Kwana goma nayi a Sokoto, na bi yan uwan da dangina tare da kawayena, dayawan su gani na, ya kashe musu baki, sabida yadda suka ga na sami nutsuwa a rayuwar aurena, babu birkicewa wanda zai nuna damuwa a jikina.
Sai tambayana suke meye Jay yake bani nayi kiba haka, murmushi kawai nake, bana cewa. Sabida Allah ya kawo min mafita a rayuwata, naje gidan su Muhid na gaida Mahaifiyarshi, sannan na dawo gida.
Ana gobe zan tafi Umman Baabi yayi tasaka aka bani maganin mata, (🙈🙊) kamar me ta kuma koda min na sha, sannan ta bani wani na dawo dashi. Gidan mu nan ma Ummi tasaka min gyaran jiki, sai da Ammih ita kuma ta haɗa min duk wani abun da uwa take haɗawa Yarta idan yazo ganin gida.