Sashe 2
Magajin Izzah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Cukume wuyar rigana yayi ya mikar dani, sai da ya yaga rigar har kasa, da sauri na kare kirjina, ya kuma shiga yaga duk wata abinda zata rufe min jikina, sannan yace.
"Boye jikinki kike?"
Cikin wani irin tsoro na fashe da kuka jikina na rawa, nace.
"Wallahi bazan kuma ba!"
Wani irin kallo yake min, tun daga fusakana, har zuwa cibiyata.
"Zazzafa! Shi yasa kike jin kanki ke wata ce ko? Toh bari na rabaki da abinda kike dashi sai mu zama (0-0)! Ban tab'a dogon magana ba sai da na hadu dake Shaidaniya! Ban tab'a fuskarta tozarci ba sai da na hadu dake! Koda yake! Akwai yan matan da suke zuwa gabana tsirara suna niman Alfarmar na kalle su me zanyi da kayan yar talatin da hudu!
Dan haka ki rike aranki anan zaki dawamma, sai an jima!"
#MI
#HWA
#Mai_Dambu
10/23/20, 9:49 AM - Ummi Tandama: MAGAJIN IZZAH!!!
  {CIGABA KWARKWARAH}
 Â
*Ban yarda wani ko wata ta juya min koda Harafi daya ne na Labarin! Ko kuma a samun wani kafar Sadarwa! Yin haka zai sanya wani ya fuskanci b'acin rai!*
Mallakin
 Mai_Dambu
Sadaukarwa ta gare ki bazata kare ba! Mab'allin zuciyata! Zahran Addah Ramla☺ï¸
 Â
Fatan Alkhairi Maryam Kolo da Maman UmmiteðŸ˜ðŸŒ¹
BIYU
Da gudu nabi bayan shi tare da rike rigar shi cikin kuka da tashin hankali nace.
"Don Allah ka rufa min asiri! Bani da kowa anan! Jay! Idan Yayarka kace a wannan halin zaka tafi ka barta"
Juyawa yayi cikin zafin nama, ya ture ni sai da na zube a kasa, na sake mik'ewa zan tashi har ya shiga motar shi ya bata wata irin wuta.
"Jayyyy!" Na kwala mishi kira! Tare da sake kukan da yafi nada karfi, ina da nasanin abinda na aikata a cikin shekaru uku da suka wuce, zuwa huɗu.
        ........
Aanih Fatimah Aryaan! Cikakken sunana kenan!
   Shekaru ashirin da biyu baya..
   ---
Cikin tashin hankali! Suka nufi asibiti da ni, ranar da aka sace Yarima Jalal, abinda aka fara shine kara min jini, abin mamaki jinin kowa yaki Dai-daito da jinina, sai da Aka dibe na Sarki Jaamal, aka gwada take jinin yayi daidai da nawa, hankali Baabina ya tashi, tare da Ummi, sai kaiwa da komowa suke.
Sai da na kwana na wuni, sannan na farka, ina tashi a firgice, na fara ihu, tare da niman inda zan b'oya. Sai da U mmih ta rungume ni, amma a haka na ture ta sabida karfin da yake shiga na, ihu nake tare da kiran sunan Jay! Tunda Baabi yaga matsalar haka take, sai yayi maza aka mai dani Sokoto.
    Inda aka kaini shashin kakata, Umman Baabi. Tunda aka kira malamin masarautar, yana zuwa yayi min addu'a, sannan yace.
"Zaku yi hakuri zuwa gobe! Insha Allah zamu duba Alamarin."
  Haka suka amince, dake na samu barci, har washi gari da malamin yazo shiru yayi sannan yace.
"Tabbas rayuwar mu da mutuwa duk na Allah ne! Sannan babu wanda ya tab'a zanawa kanshi ƙaddara! Sai dai ƙaddarar yarinyar nan ta shiga na shi.
   Haka ya sanya masu faffutikar ganin cewa sun dauki fansa! Sun yi tarayya akan ta! Dukda ban san meye ba! Akwai matsala. Sai dai zamu iya magance abin da Allah ya nuna mana!"
  Daga haka bai kuma magana ba, ya mika musu addu'o'in da zasu na bani, ina sha.
     A hankali na soma samun sauki tare da samun kulawa daga Matan Babana! Ummi da Ammih.
     .....
Bayan na warke na cigaba da zuwa makanta, kamar yadda na saba.
  --- A masarautar Daura.
Gimbiya Sarah! Sai da tayi dogon jinya dan ya hadu mata da kewar D'anta da kuma ciwon zuciyar da yake barazanar kamata! Hakan yasa ta daina shiga cikin duk wani abinda yake faruwa a cikin gidan, dukda Abba Jaamal yayi kokarin fahimtar da ita! Hakan kaddara ce, dan haka su godewa Allah tunda ya basu wasu yaran.
      Cikin zubda kwalla tace mishi.
"Don Allah! Kawu karka sani jin wani abu a raina domin, kuwa bana raba daya biyun, Akwai Sannun wasu manyan mutane na cikin masarautar nan!
   Wanda dama basu kaunar mu! Taya zanyi hakuri bayan nasan akwai mutanen da ban san su ba, a bayan Inuwar mu!
   Kawu bazan tab'a samun nutsuwa ba, sai naga yarona!"
     Cikin damuwa ya zuba mata ido, tare da tausayinta, sannan yace.
" Zato zunubi ne! Kuma babu kyau don Allah ki cire tunanin wani zai iya cutar da shi."
       Kwalla ne ya zubo min, na ciro takardan da aka kawo min na mika mishi, kallon rubutun yayi, sannan ya kalli agogon dakin yace.
"Ina mai baki hakurin abinda na gaya miki! Tabbas akwai mutanen da suke son ganin bayan mu! Ganin haka ba zai samu ba, shine suka dauke min Yarona! Tunda sun zab'i haka."
Mik'ewa yayi sannan ya isa bakin kofar, sannan ya juyo tare da zuba min ido yace.
"Zan yi murabus! Kafin Allah ya dawo mana dashi! Zan ajiye mulkin amma abisa sharadin kujeran masarautar na shine! Nan da shekaru ashirin idan ina raye! Bai dawo ba a bawa wani! Idan kuma ya dawo!"
  Daga hakan ya fita daga dakin, yana jin ciwon abinda aka mishi,
 .kai tsaye masarautar ya nufa, yana shiga ya sami Ajiya da Sa'i suna kus-kus, zama yayi a kujeran da aka killace shi saboda tsoron abinda yake faruwa.
   Sunkuyar da kai yayi, sannan. Ya yayiwa Magatakardan masarautar alamu yazo yayi Rubutu!
.... Gyara murya yayi sannan ya zuba musu ido kafin yace.
"Ni Jamaluddin d'a ga Jalaludeen! Na ajiye sarautar da nake rike da ita! Na barwa d'ana Jalaludeen Jaamal," jan numfashi yayi sannan ya cigaba da cewa.
" Na sauka zan rike mishi! Insha Allah muna zuba idanun nan da Shekaru ashirin"
Mik'ewa Sa'i yayi cikin fusata yace.
"Kai karka mai damu! Sakarkaru mana, taya wanda ba a sani ba ko yana raye ko yana mace! Zaka ce kayi murabus, zaka ajiye mishi har nan da shekaru Ashirin! Hauk...."
  Wannan karon jifen da aka yi sai da ya watsar mishi da haƙora domin da wata ƙatuwar dutse aka yi ta.
... Zubawa Kofar ido suka yi babu kowa, take wani irin tsoro ya kama su, Tabbas d'agawa Jaamal murya dai-dai yake da wasa da rayuwar ka, dan haka suka hakura tare da sawa a ransu kota Halin k'ak'a sai sun raba shi da mulkin masarautar.
        .......
Mama Sarah ta daura aniyar niman hanyar da zata warware matsalolin masarautar, inda tayi tattaki har garin katsina, dakyar ta samu inda Yar Jakadiya Sahurah take.
    Koda ta isa gidan Sarkin Katsina, tasa aka kira mata yar Sahurah, bayan sun gaisa tace mata.
"Daga masarautar Daura nake! Ina Niman Jakadiya Sahurah!"
Cikin tsoro da shakku matar ta kalli Mama Sarah sannan.
"Kiyi hakuri! Ba'bata ta jima da mutuwa."
  Tana fadar hakan ta mike zata bar gurin, Sarah tace.
"Baiwar Allah! Mahaifiyarki bata mutu ba! Baki son na ganta ne? Bayan tasan kome!"
  A firgice ta juyo tana kallon Mama Sarah.
"Don Allah ki kyale mu! Tunda na gaya miki haka ki tafi mana! Ta rasu."
Daga hakan ta juya abinda ran Sarah ya b'aci sosai, amma b'ata sare ba, bata kuma ji ta hakura ba, dan tana da yakinin akwai abinda take boye mata.
  ... Haka tayi ta faffutikar ganin ta samu ganin Ta samo asalin wanda yayi rubutun wasikar da aka kawo mata, amma bata samu ba.
    ----
Ina da shekaru sha shida, na gama makarantar sakandare, a shekara dubu biyu da uku, jami'ar nan Sokoto na samu, inda na fara karanta kimiyyar halittu wato (micro biology) lokacin da na fara, aka samu wata matsala inda muka tafi yajin aikin wata huÉ—u.
   Zaman gidan yasa aka fara samun kakana! Datti tsohon sarkin sokoto, da maganar na girma da yawa, ya kamata ayi min aure! Bai kula su ba. Har muka koma makarantar.
      ---
A gajiye na shiga cikin gidan, bayan na fita a cikin motar da take kai ni makarantar, na zube a katon falon mu.
  Kallon Baabi nayi yana rike da hannun Firdausih, yar karamar yarinyar da Ummi ta haifa.
"Baabi na! Na fara kishi da Janny fa"
   Na fada tare da tura mishi baki.
"Toh Gimbiya! An Janny wata shashi ce ta rayuwar mu! Har dake, shi yasa nake matuƙar son wannan Jannyn, sannan ina kuma kaunar Umminku! Sabida ita din Jinin Janny ce!"
   Gyada kai nayi sannan na zuba mishi ido sannan nace.
"Baabi na! Kuma kace ita tana da kirki ko?"
   Gyara zama yayi sannan yace.
"Janny! Tana da hakuri! Tana da kawaici, Janny tana da mugun zurfin ciki, zai yi wuya ta gaya maka abinda yake damunta, amma a hakan kuma tana sona tare dake da Ummana, haka yayi matukar min dad'i a rayuwata, domin bata rasu ba sai da ta nima min auren Rahil! Kinga bazan tab'a mancewa da ita ba.
   Sabida macen arziki ce, me matuƙar mutunci da sanin Yakamata."
     Shiru nayi sannan nace.
"Baabi kuma bata tab'a Haihuwa ba ko?!"
  Fuskar shi ce ta koma wata iri, daga tambayar.
D'ago kai yayi, tare da zuba min ido, dai-dai lokacin da jini ya digo min daga hancina, wani irin jiri ya kwashe ni ban kuma sanin abinda ya faru ba, sai cikin dare.
   Naji muryan Ummi tana kuka tana magana.
"Yallabai! Wannan halin da take ciki! Tsoro yake bani! Domin kusan abinda ya faru Rahilah kenan! Tayi karama da É—aukar wannan kasadar, ba ita ta fara ba taya ita zata zame abin tuhuma."