Sashe 61
Magajin Izzah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwananta daya, aka sallame ta, tunda muka dawo Jay ya saka ni a daki ya hanani fita ko falo sai ya biyo ni, maye ya hanani sakat, tun da yaji yadda na koma akwanakin da nayi a Sokoto, sai wani rawan kai yake shi nan wani ango.
........ Tsakanin shi da Galadima rikice ne ya girmama, dan Galadima ya sako Jay a gaba, nan ya fita hayacin sa, sai da na tafi har gidan Galadima da kaina.
Ban same shi ba, wai bayan na, ina tsaye a gaban wasu lambobin girmamawan da ya samu a shekarun shi na aiki ya shigo falon shi.
"Da alamu dai kaje ta'aziyar abokin cin mushen ka ne? Koda yake kai da kake da yakinin saka yaro karami gaba, ina kuma shi da yake da goyan bayan Sarauniya irina da."
"Aanih Khatoon! Idan da zaki bani hadin kai, me zai hana na ture wancan yaron ai naga ba wani abu zai iya miki ba?"
Juyawa nayi gaban shi ina kallon yadda yake bina da kallo.
"Me yasa baku iya tsayawa ga abin da yake naku sai kun tab'a rabon wani?"
"Fatimah! Kin yi min laifi, amma a hakan nayi shiru, idan na fadawa manyan mutanen cikin masarautan nan cewa Jalal ya auro mace mafi hatsari a cikin masarautan nan ba zaki sha da dadi ba, amma sabida ina yin ki, ba zan fada ba."
"Aikuwa zaka mutu baka samu abin da kake bukata daga gare ni ba, dan Ni sabida Jay aka halicce ni, idan kuma kayi kuskuren shiga inda babu hurumin ka, zaka bakunci lahira, domin ba zan tab'a barin ka ba, ka kyale Yaro yayi aikin shi yadda ya fara."
"Ziryana ki hada kai dani muyi tsayayya mulki tare!"
"Da Aanih Fatimah Khatoon kake magana ba da wata can ba, ka sakewa mijina mara yayi fitsari idan na haka ba, wallahi abin da zai faru ba zan maka kyau ba." *Don Allah kuyi hakuri bamu da wuta ne chajina yayi kasa sosai!*
10/23/20, 10:07 AM - Ummi Tandama: *_Rijiya ta bada guga ya hana_*
*ALHAMDULILLAHI MUN GODE SOSAI ALLAH YASAKA DA ALKHAIRI JIKI YAYI SAUKI...
"Baraxana kike min?" Ya tambaye ni, yana me karasowa inda nake, wani irin kallo nayi mishi ya tsaya cak. Ya kasa motsawa, sai zare idanu yake.
"Meye nufin ki? Rike ni da kika yi! Toh sake ni Nima zan rabu da mijinki! Ki sake ni nace Ziryana." Juya baya nayi dan a iya zuwa yanzun bana jin kome idanuna sun kad'a jajjur, jini yake d'iga a hancina.
 Â
       "Ranki shi dad'e! Nayi mubayi'a!" Juyawa nayi na ganshi duke akan gwiwar shi, dan dukawa nayi ina kallon fuskarshi.
"Idan na gadama, zan iya sanyawa a kama min d'an iskan da yake tare da kai, idan kuma naso zan Barka nayi ta matse bakin ka, Kana sake magana kowa yasan halin da kake ciki.
     Amadadin gidajen ku ya samu zaman lafiya sai a iya samun tashin hankali da rashin zaman y, ka sani bana da zab'i a rayuwata sama da na bada rayuwata domin Jalal, idan na kuskura na kuma samun wani shirme har naga canji a fuskar shi.
      Na rantse da karfin kujeran da na gada, sai tsuntsaye sun tsatsagi namar ka, a samar sahara kamar yadda ka kai shi ka ajiye shi a gurin."
Cikin wani irin bala'in sauri ya ke kallon da fuskana, tare da ganin gaskiyar maganar da nayi, Uwa Uba, jinin da yake fita daga hancina.
 Â
   Cikin tsantsar rashin yarda da abin da yake gani, yace min.
"Toh Ziryana ki kashe ni mana!"
"Ba zan kashe ka ba! Domin nasan kai ka saka Abdul kashe Ubanshi! Ka kuma kashe Gamji! Ka kuma kashe Abdul din, Kayi a hankali ni ba zubda jini nazo ba.dan haka ka kiyayye abin da zan ce maka. Kafita harkokin shi"
Daga haka nayi feccewar zan bar gidan yace min.
"Ya tsawon shekarun yake?"
"Dai-daiton da tunaninka!"
"Me yasa kika fusata?"
" Bazlah ki sanya a mishi horo na musamman bakin shi yana nan!"
Ina fadar haka na bar gidan.
        ----
Allah ya taimake ni, Jay baya gida dan haka nayi kwanciya ta.
   Kwanaki sunyi tafiyar bazata, sati sun koma watanin, watanin sun shuɗe, Shakara ya kuma sako jikin. Muna dab da fara azumin watan Ramadan. Na fara wani irin ciwon ciki, kasancewar Munih tana dauke da wani cikin, kusan wata biyar, sai ni da nake fama da ciwon ciki.
   Ranar da na fara, kamar ba zan rayu ba, haka nayi ta juya. Bazlah kuwa haka suka yi ta kawo min saiwa,ina ganin shi zan fara amai. Data ga haka sai ta dakatar da kome. Duk suka zuba min ido, Jay baya gari ya tafi Maiduguri. Dan haka zan iya cewa kamar jira ake ya bar gidan suka dauke ni.
......... Shigowar wani tsoho cikin dakin, ya gama dubani sannan ya cewa bazlah.
"Ba zai yi tasha maganin mu ba, domin ita bani Adam ce, kuma Sarauniyar mu, dauke take da juna biyu, iya abin da na gani kece Uwar Fada!" Ya gayawa Bazlah, cikin wani irin farin ciki. Ta kalle ni ina barci wahala sannan ta kalli tsohon tace mishi.
    "Ka gama naka,kuma masarauta tayi maka kyauta, kaje kofar taskar masarautar nan a baka zinari da lu'ulu'u."
 D'an dukawa yayi sannan ya mata.
     "Ranki shi dad'e! A kula da cikin domin zai iya samun matsala, idan da hali a bar bayyana mata masarautan nan, shima cikin a adana shi yadda babu wanda zai san dashi har sai ya kai matakin da ba zai iya salwanta ba.". Jinjina mishi kai tayi sannan tace mishi.
"Na baka damar haka, ka gwada sa'arka."
    Daukar wani magani yayi ya shafa min akan cikin, sannan ya dauko wani abu ya shafa min a goshina, ba zata kuma ganin masarautan ba, amma zata na yawan kawo shi a cikin ranta. Idan ta haihu sai mu bar musu abin da ta haifa, ita kuma mu dawo da ita duniyar mu. Amma ki nazarci abinda nake nufi."
     "Kaje zan duba abin." Godiya yayi sannan ya bar d'akin, Ni kuma bazlah ta shafa fuskana, sannan tace.
"Ranki shi dad'e! Zamu yi kewar ki, muna tare dake domin bawa baki kariya."
     Mai dani d'akina suka yi, sannan takira wasu manyan bayinta tace musu.
"Ku kula da cikin jikin ta! Sannan ku saka ido, akan wani a cikin gidan. Idan kunga abin da bai muku ba, ku gaya min."
Daga haka suka b'ace.
      Wuni nai ina barci, har zuwa lokacin sallah, sannan na farka dakyar babu ciwon yanzun, ban daki na mike zan shiga naji motsin ruwa, ina shiga na samu an cika min ruwa har da wasu fure akai, ga kamshin turaren da yake fita a dakin, tunani na ne ya tsaya cak ina niman inda na tab'a jin kamshin..
 Â
Wanka nayi sosai, sannan na hada da alola na fito. Lokacin da na fito, naga kayana har da abin sallar, sam ba zan iya cewa nice na ajiye ba, amma kaina ya daure. Kawai na share tare da sakawa na gabatar da sallah.
Ina cikin addu'o'in barci ya dame ni ga yunwa. Mik'ewa nayi zan fice falo Zabba'u ta shigo, kallon ta nayi sannan nace mata.
"Zabbah ina jin yunwa! Nima min wani abu koda dan wanke ne, domin Allah, a saka yaji da kayan lambu. A dafa min kai a saka a kai."
      "An gama ranki shi dad'e!" Ta fita da sauri, ji nake kamar bata sauri dan haka na nufi kitchen ɗin na shiga aikin nima,.tunda muka tsame na farko, na juye a yar kwanon tangaran na fita waje, na cinye shi tass, na kuma tasowa lokacin har ta gama, tana fitowa na zauna a kasa, hada min tayi sannan na shiga ci a hankali. Ina lumshe idanuna, ga wani abun dad'in da yayi min, ina gama ci na fara yunkurin amai, a hankali naji yana sauka, sakamakon jin ana min fita tare da jin wasu abu kamar ana shafa bayana.
       Kallonta Zabba'u nayi sannan nace mata.
"Baki ji abinda nake ji ba?"
Cak aka bari, "A'a ranki shi dad'e!" Turo kofa aka yi Munih ce da cikinta, zare ido ta fara yi kafin idanunta ya sauka akan kwanon abincin dauka gama ci, dan na saka Zabba'u munci tare.
    Allah Sarki kamar wata mayunwaciya tazo ta ɗauki kwanon har tana had'iye yawu, dariya ta bani nace mata.
"Ranki shi dad'e! A miki zaki ci ne?" Murmushi tayi wanda ya janyo zuba kwalla daga idanunta, na kalli Zabba'u, nace mata.
"Tashi ki hada mata itama, irin namu da muka ci "
   "Toh uwar d'akina." Ta nufi hanyar kitchen, kallon yadda Munih take zaune a dame ya sani kallonta a fisge, ba laifi Yar buzayen akwai kyau, kome nata me sanyi ce, kawai matsalarta bata da mutunci ne, ba a bin damuwa bane tana gama ci ya kafta mana rashin mutunci, amma dan nutsuwa akwai shi.
     "Aanih Khatoon! Kamar kina da ciki?" Murmushi nayi mata zan ce mata eh sai ji nayi kamar an rufe min bakina, na girgiza mata kai, nace.
"Babu kome!". Shiru tayi sannan ta cigaba da jana da hira ina biye mata, har aka kawo dan wanke ta zauna taci sosai. Sannan ta mike zata fita.
Naji bana son ta fita sake janta da hira nayi har can wani lokaci, sannan muka sauko tare, ganin mu tare da Husnah tayi ya sanya mata wani irin tsoro, dan haka ta kasa boye b'acin rainta. Zama muka yi a falon muna tab'a hira dasu Zabba'u, Haka tazo ta wuce mu, fuu. Kota kanta ban bi ba.