Sashe 43
Magajin Izzah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
   Ko tari banyi ba, na fito a hankali ya saka hannun shi ya tattara min jelar rigana, muka nufi cikin otel din, muna shiga dakin na zauna tare da fashewa da kuka.
.... Sosai har jikina yana rawa, bai damu ba kawai fita yayi a dakin na wani lokaci. Tun ina kallon agogon bangon dakin, har na daina, sabida tashin hankali. Jay bai dawo dakin ba, sai sha biyu da rabi ya zo ya dauke ni muka koma gidan. Bai damu ba,ya nuna min hanyar na fita.
"Allah sai ya saka min! Wallahi na yi dana sanin, sonka da nayi a rayuwata, Jalal kai mugu ne! Azzalumin wanda bai san kome ba sai son kan shi, me zancewa Mutane! Me zan gaya wa mahaifina da yan uwansa?"
  "Shi ya fiki sanin waye ni! Ya kuma san abinda ya dace? Fita ko na baki shaidar da zai tabbatar miki tsaf nake na kira kaina mijinki!" Da sauri na balle motar.
"Insha Allah ba zaka tab'a zama mijina ba, kaje can gurin kwailolin ka, ku cinye kanku. Yaro karami da kai sai tsageranci, da rashin kunya."
  Dukar motar yayi, tare da sako kan shi zai fito, na juya da sauri ko tsayawa ban yi ba, dan nasan ba kunya ce ya wadace shi ba.
Ina shiga falon, na sami yan uwan Baabi, suna jirana, ban tab'a fuskantar cin mutuncin irin na yau ba, tare da yan uwan Maamana, sun zage ni tare da min mugun fata, Baabi kan bai ce musu kome ba, burin shi kawai gobe a daura min aure na bar gidan shine fatan shi. Nayi kuka kamar me kusan kwana nayi a zaune sai da asuba na kwanta, shima ban jima ba. Aka tashe ni da wani mugun zazzaɓi na tashi.
Wanda yayi sanadin dole aka hakura da kwalliyar da za a min,
     Na cigaba da kwanciya, ina kwance Ummi ta kawo min abin karyawa sai da ta sani na karya dole ina ci, na fara kwara amai. Lokacin, Aunty Aina'uh ta shigo ita da Aunty Barakah, ganin ina amai kamar hanjin cikina zai fita ya sasu tsaki.
"Abin da ake gudu, gashi nan ta sake mishi jiki ya gama da Ita!"
     "Zazzabi ne kuma haka take zazzaɓin ta, Yarona ba FASIKI bane kamar yadda itama ba fasika bace, kuna da Yara maza da mata me yasa baku tunanin goben su? Me yasa baku tab'a tunanin Fareeda sai kanku?."
Nan suka shiga gaya mata magana, ita kuwa bata kula su ba, ta mai da hankalinta kaina.
    ----
Karfe sha daya aka fara shirin daurin auren, wanda sai da aka fara karanto siga, sannan kuma aka kuma sanar da kuma daurin.
  Kallon Juna Saif da Jay suka yi, kafin Jay ya matso kusa da shi yace.
"Na gaya maka ban tab'a niman abu a gurin Ubangiji ya hanani ba, saboda nayi imani dashi, karfina bashi zai bani ba, da naso bar maka ita! Amma da nasan cewa kana tare da wancan munafukin Kanin Babanta ya sani dawowa na maka dukar da zaku fadi har kasa, ya kaji sigar Jalaludeen D'an Jaamal! Jaamal d'an Jalaludeen, har zuwa kakana na biyu. Ko bazan ya kome da ita ba, zan ajiye ta kamar fitila a cikin gida na. Alhamdulillahi na mallaki Fatimah, na gaya maka baka da rabo a jikinta. *D'an karamin su! Babban su nake*
Daga haka ya wuce gurin mutane, yana mika musu hannu, ana gaisawa, fuskar shi sai fidda annuri yake, kamar wanda aka bashi wata abu bayan Fatimah.
Acct: 0472282105
GTBNK Ramlat Abdulrahman Manga 300â‚? katin mtn 300 normal posting 21/October Insha Allah
Zahrahn Addah Ramlat domin nuna shaidar biya! ita za a turawa....
07035133148/ +22784506476 yan Nijar zasu iya samun A'isha Indo Nijar....
#Mai_Dambu
10/23/20, 9:58 AM - Ummi Tandama: *Abokin damo, guza*
Murmushin sa kawai zaka kalla ka fahimci yana cikin farincikina, yana tsaye dasu Najim da Hikmi wanda ya samu labarin auren Aanih Fatimah.
    Daga nan aka suka wuce, wata yar karamar wani Baabi ya haɗawa Jay. Na daurin auren, sosai aka yi wa'azi sannan aka taso.
.....
Ina kwancen Yayar Baabi ta shigo Hajiya hafizah kallon banza tayi min.
"Kinyi asarar rayuwa! Kanin kannin bayanki kika dage aka baki. Toh ki shirya dan matan shi babu jahillai irinki bane, wacce bata da aiki sai son zuciya."
Haka ta gama zage ni tass, tare da mugun nufin akan auren da aka min, wallahi ban fahimci sabida Jay take min wannan diban albarkan ba.
   Bayan fitar ta, na kumshe idanu na, ina jin d'aci a rana. Tare da jin zafin abin da suke min, can naji an rangad'a gud'a tare da kirari, tunda naji haka na fahimci tabbas an shigo da Sadakina ne, kuma tunda naji haka.
  Da gudu Hoor suka shigo dakin tare da janye min bargon suka yi tare da d'aka min duka, suna fadin.
"Sisih gwal na miliyan daya da rabi. Wai waye Mijin nan baki da ya rikita miki lissafi.
     Lallai kin haɗu, waye ma angon ne haka?" Suka tambaye ni lokaci guda. Wani irin sanyin nake ji wanda ya tilasta ni jan bargon na rufe kaina, ina rawan sanyi.
    Kallon juna suka yi sannan suka fashe da dariya, jin ana buga tambura tare da kakaki, can kuma aka fara busa algaita, ya sasu da sauri, Ni kuwa wani irin kuka ne me ban tausayi ya kamani, tare da sabon zazzaɓi.
        .... Suna sauka kasa, Jay da abokan shi suna shigowa, zuga guda. Domin wasu da safe nan suka iso daga nijar. Dan bai gaya musu auren shi na Daura ba, amma wannan ya gaya musu tun sati daya da ya wuce.
        Aikuwa suka tawo, yanzun haka wasu zasu wuce Daura sabida akwai liyyafan da za ayi a can.
   Tunda ya shigo falon, duk yan uwan Baabi sai da jikin su ya mutu, musamman yadda ya shigo da abokan shi wanda suka kasance yan boko ga samartaka, uwa uba, kyau da haduwa.
Wannan yasa yan uwan mu, shiga hankalin su.
    Haka suka gaida kowa, aka kai su falon Ammih da Ummi, suka yi gaisuwa, kafin suka wuce cikin gida, inda anan suka yi wasa da kuɗi kamar basa so. Domin kakanina da abokan wasa suka tambaya.
"Waye Jay din nan ne?!" Nuna shi Najim da Fahad suka yi.
      Murmushi yayi tare da sunkuyar da kai yana gyara babban rigar shi.
  "Ai dole Yarinya tayi hauka! Toh munji ka biya sadaki da sisin gwal! Mu kuma bazamu baka ita ba sai ka biya mu, ladan mu."
  Murmushi yayi bai ce kome ba, take Hikmi da Fahad, suka yi magana. A hankali Hikmi ya ciro musu bandiri na dollas, ya ajiye musu.
 Â
Wani irin guÉ—a suka yi tare da jinjina musu, har zai mike Umman Baabi tace.
"Jalaludeen!!"
... A sanyayye ya d'ago kan shi. Tare da saukewa a kan Umma, sannan ya kuma sunkuyarwa yana sauraron ta.
    "Kayi hakuri! Kayi hakuri!! Kuma nasan Takwara tana da hakuri da nutsuwa, nasan zaka yi dace da samunta, zai yi wuya ta botsare maka, amma Insha Allah zaka same ta a macen rufin asiri. Macen da zata boye laifin mijinta, zata zame maka garkuwa, a yayinda Duniya ta juya maka baya, nasan halinta ba zata tab'a ketare iyakar da ka shinga mata ba. Ga Fatimah nan ka riketa amana, Allah ya baku zaman lafiya."
    "Amin kowa yacee." A hankali Najim ya isa gabanta ya ajiye mata yan dubu dubu, har uku. Sannan yace.
"Gashi nan ki kunsa lalle, inji angonki."
     "A'ah Ni bazan amsa ba dan mutum na baku, bance ku mai da.."
 "In dai nida Batul d'aya ne toh babu amfanin ki dawo mana da shi." Ya faɗa a sanyayye. Albarka aka shiga saka mishi, basu fita daga gidan ba, sai da sukawa yan uwan Baabi da yaran su Alkhairi. Wani abin mamaki kamar yasan basa kaunar shi. Amma yayi ta sawa ana basu kudi.
   Bayan sun fita yaji wayar shi tana kara, dubawa yayi yaga Ummin dauka yayi tare da sakawa a kunne yace mata.
"Barka!"
"Abbalawan kazo Fatimah bata da lafiya fa"
Shiru yayi sannan yace.
"Toh ai gidan.."
"Matar kace da bamu da matsala akan..." Katse kiran yayi sannan ya kalli abokan shi tare da kallon agogon hannun shi yace musu.
"Bari na duba wancan matar." Dake sun fishi Iskanci suka juya tare da cewa.
"Wacce mata??"
Banza yayi da su, ya juya a hankali yana shafa fuskar shi, dan matuƙar ya tsaya zasu mishi maganar banza ne.
      .....koda ya shiga ya samu falon a cike da mutane, cikin tsananin kunya ya koma tare da kiran Ummin shi, turo Hanisah tayi suka haura dakin, ina kwance na dunkule sai rawan sanyi nake.
  .... "Assalamu alaikum!" Yayi sallama, duk da ina son d'aga bargon amma babu karfi a jikina, dan dole na koma tare da rufe idanuna.
  . A hankali ta ajiye maganin tare da abincin da tasa Habisha ta kawo min, yana tsaye Baabi ya shigo.
"Jay! Kai ma ka shigo ne?"
Cike da kunya ya sunkuyar da kan shi, yana sosa keyar shi. Fita yayi kawai.
"Toh ka duba ta mana, idan kuma za a mata karin ruwa ne sai kayi magana."
  Gyada kai yayi sannan ya matsa jikin gadon, yana ganin sun fita ya koma jikin kofar ya rufe, a hankali ya cire babban rigar shi, sannan ya isa bakin gadon.
  Zama yayi tare da yaye bargon yana kallon fuskana, a sannu ya kai hannun shi kan fuskana. A hankali na bude idanuna, muka zubawa juna ido. Hura min iskar bakin shi yayi, na kumshe idanu na.