Sashe 79
Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kamar jira Aryan yake Ammi ta fice tana fita ya dawo kusa da jiddan sa tare da riko hannun ta duka biyu cikin muryan rarrashi ya fara magana "I'm so so sorry my jidda kin ji ko? Ayiwa yaya Aryan afuwa da ran gwami ba zan kara ba" hararar sa tayi ta kasar ido ba tare da ta É—ago ta kalle sa ba kasa kasa ta fara magana "ni ai nace na yafa maka tun da Ammi ta sa baki amma ni bana son ka ba zan zauna da kai ba amayar dani gidan Aunty farida na" shafa kansa yayi tare da kara matsowa kusa da ita yace "ok É—ago idonki ki kalli cikin ido na kice bakya so na idan kikayi hakan i promise u that zan mai daki wajen Aunty farida" "ni ba sai na kalle ka ba kawai ka mai da ni can dan ni ba zan zauna da kai ba" dukar da kan sa yayi ya leko fuskar ta yana faÉ—in "eyaeeee my jidda da kan ta kefa tawace ba mai rabani da ke mrs Aryan" duka ta kai masa a baya tana faÉ—in "Allah yaya Aryan kabari bana so ni da gaske nake bana son ka"dariya yayi tare da jawota jikin sa yana faÉ—in "eyeeeee mrs Aryan yanzu kam kin tuna sunana kenan ba a hospital kin manta sunana É—in ba har da cewa ban son kallon wanna mutumin" ya kai karshen yana kwaikwayar yadda tayi maganar,kokarin kwace jikin ta tayi daga nashi tana faÉ—in "ni ka kyale ni ba wasa nake maka ba Allah ba...bai bari ta idasa maganar ba ya rufe mata baki tare da raba jikin su dan bai san ya jata da magana ta cigaba da cewa bata son shi yasan wacece diyana ita mutunce da idan ka ja magana ta kafe akan abu tofa ko mai wuya bata sauyawa.
Miƙewa tsaye yayi cikin sanyi murya yace "my jidda zan tafi Maiduguri amin addu'a" sai lokacin ta ɗago da sauri karaf suka haɗa ido kawar da idon ta tayi gefe kafin ta fara magana "dan Allah yaya Aryan ka tafi da ni sai ka barni wajen Aunty farida" dukowa yayi ba tare da yayi magana ba yayi kissing na goshin ta ya juya ya nufi kofar fita yana faɗin "ina kewar lallausan lips ɗin my jidda ta Allah ya baki lfy idan kin samu sauki zamuje tare" cikin sauri ya fice dan bai san jin kukan ta kuma yasan ba makawa sai tayi kuka haka ko akayi yana fita tasa kuka kamar wata yar baby ita ala dole sai an tafi da ita
A ɓangaren hiyana kuwa tana shiga bedroom nashi zaune ta samesa a bakin gado da alama ita yake jira gaban sa tazo tana kokarin tsugunnawa ya jawota jikin sa cikin kunnen ta ya raɗa mata "waye ce ki gudu ɗazun?" Murmushin tayi tana mai jin daɗin sauyawar da yaya Prince yayi daga jiya zuwa yau abun ba karamin kayatar da ita yake ba duk da cewa yace shi ba son ta yake ba har da wani cewa ta samo miji ya mata aure to da alama dai maganar yaya Aryan ne gaskiya
Hannu ya ɗaura saman wuyar ta yana shafawa "zanyi tafiya zuwa Maiduguri yanzu i need your prayer" buɗe baki tayi tana kokarin yin magana yayi sauri rufe mata baki yana faɗin "ni ba a nan nace ki min addu'a ba time ya tafi kamata yayi mu isa Maiduguri tun 7 amma yanzu almost 8:5 bamuma tafiba yanzu dai tashi min ajiki na bari mu wuce shagwaɓe fuska tayi kamar zatayi kuka tace "yaya Prince ayya zan bika" girgiza mata kai yayi tare da miƙa wa da ita tsaye ya nufi hanyar fita.
Sai da suka fita palo ya sauke ta a tsakiyar palon ya manna mata kiss a goshi sannan ya wuce ya fice daga palon,zuba masa ido tayi har ya fice sanna ta koma É—akin sa tafara gyara masa,bayan ta kammala ta cire kayan jikin ta tare da cire É—an karamin nauran da ya bata ta É—aura saman mirror ta shiga wanka.
45mins ta É—auka kafin ta fito É—aure da towel a kirji ta É—auki hijabin ta ta sanya ta fice daga É—akin ta nufi part É—in Ammi
har zata shiga part É—in Ammi sai ta tuna ta bar na'uran da ya bata a saman mirror sa girgiza kai kawai ta wuce cikin part É—in Ammi tana faÉ—in "zan dawo na É—auka anjima"
tana shiga palon Ammi ta samu yaya Khalid yaya Fahad yaya Yusuf suna zaune ga matan su zaune kusa da su suna hira
har kasa ta tsugunna ta gaida su cikin girmamawa sanna ta wuce É—aki ta shirya cikin doguwar riga pink colour ta sanya hijabi har kasa sanna ta fito palo ta zauna kusa da diyana sai hira su Zahra suke
"Yaya Khalid dan Allah ka kai ni gyaran gashi pls"chewar Zahra tayi maganar a shagwaɓe Khalid ya buɗe baki zai yi magana hiyana ta rigasa da cewa "Ni ma yaya Khalid muje tare dan nima gashi na yana son gyara" murmushi Khalid yayi kafin yace "ok to ku shirya muje" kallon su amrat Zahra tayi tace "amrat lamrat ku fa zaku je ne? Har suna haɗa baki wajen cewa "aa ba zamu je ba" yar dariya Khalid yayi kafin yace "oh sister's hadda saurin haɗa baki haka to shikenan yanzu dai auta dake da sister ku shirya muje" da sauri diyana tace "nima ina son zuwa" girgiza kai Khalid yayi yana faɗin "aa jidda ki bari sai kin samu sauki sai na kai ki ko kuma Aryan ya kai ki" shiru tayi bata sake magana ba dan bata son yawan magana da su Khalid,mikewa Zahra tayi ta kama hannun hiyana tana faɗin "muje mu shirya idan munyi sallar azahar sai yaya Khalid ya kai mu,tana kai karshen maganar suka wuce ɗaki.
Miƙewa Yusuf yay ya riko hannun lamrat yana faɗin "muje mu gaida Ummi" "to" kawai tace kafin ta miƙe su fice daga ɗakin miƙewa Khalid ma yayi ya fice
satar kallon diyana ta kasan ido Fahad yayi kafin ya dawo da kallon sa kan amrat dake kusa da shi "amri tashi muje ko" kallon diyana tayi itama kafin tace "yaya Fahad zan zauna a nan nayi hira da Aunty diyana" tun bata gama rufe baki ba diyana tace "ni ban ce ki zauna ki dame ni ba ato kiyi tafiyar ki ban son surutu" murmushi Fahad yayi a ransa yace diyana uwar rigima ita dai idan bata son abu bata jin kunyan faɗin bata so haka kuma idan tana so abu a gaban kowa take faɗin abun da ke ranta. sunkuyar da kai kasa amrat tayi dan har ga Allah bata son bin yaya Fahad gashi diyana ta sa dole ta bishi,kumbura kumatu tayi a ranta tana faɗin "shi yaya Fahad ɗin nan sai yayi ta matse mutun baya gajiya ko kaɗan" ta shagala da tunanin sai jin sa tayi ya sureta sama ya saɓa ta a kafaɗa ya fice da ita
suna fita diyana ta gyara kwanciyar ta saman kujera tana faÉ—in "haka kawai zaki dameni ni kam Allah ma ya sa yaya Fahad É—in nan ya miki abun da yaya Aryan yamin kila kyayi hankali, rumtse idon tayi kamar mai barci.
To masu karatu sai muleka yola muga me suke ai katawa
Yola
Yaya bello kamar zai yi kuka haka suka fito shi da hasana riƙe da bakkon kayan su su inna suna biye da su a baya har wajen motar da Ammi ta aiko akan a ɗauko su sukaje gaba ɗaya jama'ar kauye sun fito yimusu sallama kuka hasana take sosai dan ita gani take kamar idan taje birni ba zata dawo ba.
gidan baya na motar yaya bello ya shiga hasana kuwa tana tsaye tana kuka,dafa kafaÉ—ar ta innar bello tayi tana faÉ—in "ba komai In Sha Allah ki shiga ku tafi" juyowa tayi ta rungumi inna cikin shesshekar kuka tace "inna dan Allah ki sa baki a bani hajjo mu tafi da ita" kallon maman hasana dake tsaye rike da hannun hajjo innar bello tayi kafin tace "inna wuro dan Allah ki bata kanwar tan nan mana tun jiya aketa ta rokon ki amma kinki ba abun da zai faru tun da kika iya barin hasana ta tafi itama hajjo zaki iya bada ita" shiru maman hasana ta É—anyi kafin ta saki hannun hajjo tana faÉ—in "to kije Allah ya tsare min ku" da murna hasana ta rungumi hajjo yarinya yar shekara 14 suna ta farinciki suka shiga mota. gaba É—aya jama'ar kauye sai addu'a da fatan alkhari suke musu,sai da motar ta kurewa ganin su sanna su inna suka koma cikin gida.
Maiduguri
Koda suka isa gidan Aunty farida kwance suka sameta saman katafaren gadon ta idon ta buÉ—e tana kallon sama ko motsi bata yi kallo É—aya bgs ya mata ya fahimci irin ciwon Ahmad ne kallon dadyn Junior dake zaune gefenta yayi calmly ya fara magana "Aryan zai cire mata ruwan nan da aka sa mata zamu wuce da ita kano anjima yanzu dai ina zuwa"yana kai karshen maganar ya fice da ga É—akin
miƙewa Aryan yayi ya cire mata ruwan dake jikinta suka fito palo shi da dadyn Junior.
To kunji halin da Aunty farida ke ciki mu waiya kano kuma muga wani waina su hiyana ke toyawa
Kano