Sashe 45
Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"baki che mata komai ba baza tace na rage muguntar dana ke miki ba ko? Daman ina miki mugun ta kenan ko? to faɗa naji wani mugun tan nake miki? Sunkuyar da kai kasa tayi chikin sanyin murya tace "kayi hakuri ba zan sake ba na tuba dan Allah karka hukun tani nayi alkhari ba zan sake ba" dogon tsaki yaja bai sake magana ba yayi shiru itama shiru tayi tana tsugunne almost 30mins suka kwashe suna zaune a wajen ko kallon in da take bai sake ba hiyana ji take kamar zata faɗi dan ta gaji da tsuguno tana tsoron ta tashi dan yanzu ma bata san hukuncin da zai mata ba,karta kara laifi saman laifi sai da suka kara 10mins a haka sanan Bgs ya miƙe ba tare da yabi ta kan taba ya fice daga ɗakin yana fita ta zauna dirshan awajen tayi zaman yan bori tana mai da numfashi
30mins da tafiyar Bgs sai gashi ya dawo chikin sauri tana zaune yarda ya fita ya barta ta shiga duniyar tunanin meke damun diyana saxy Voice nashi ne ya daki dodon kunnen ta "ke zonan!" da sauri ta miƙe ta karisa wajen sa saman gadon ya haye ya zauna a tsakiya tare da nuna mata gefen sa akan ta zauna, system na shi dake saman bedside drawer ɗayan side ɗin ya ɗauko ya kunna system ɗin sauri sauri ya na yi yina tambayar ta
"wani magani kika bawa Ahmad? Satar kallon sa tayi ta kasan ido kafin tace "ruwa addu'a" chak ya tsaya da latsa system ɗin ya juyo yana kallon ta dan shi a tunanin sa wani maganin gargajiya ta bawa Ahmad "ok to ya kamata ki sanya sister ki a addu'a domin itama kusan chiwon ta ɗaya da Ahmad" na rai na rai tayi da ido chike da tausayin diyana ta fara magana "to dan Allah yaya Prince kasa a mai da ni gida sai na mata addu'a kaji? "Ki mata addu'a daga nan ko ina take zai same ta"yana kai karshen maganar ya miƙe ya fice daga ɗakin yana jiyo sassanyar Voice nata tana faɗin "Allah ya tsare a dawo lfy" a chikin zuciya ya amsa addu'ar yayi ficewar sa, gyara kwanciyar ta tayi saman gadon tana kallon sama kamar mai tunanin wani abu,ko me ta tuna sai kuma ta miƙe da sauri ta shiga toilet ta ɗauro alwala tazo ta fara sallah a sujadar farko tayiwa diyana addu'a sosai da sosai tana addu'a tana hawaye sharshar ta daɗe awajen tana jerawa Allah kirari tana rokon sa daya bawa diyana lfy bayan ta gama ta made daddumar ta koma saman gado ta kwanta
KANO
Abba Aryan da wani Babban malami ne zaune a palon Abba suna tattaunawa akan abubuwan dasu suke faruwa a gidan lbr Abba ya fara bawa malamin tun farkon chiwon Ahmad da duk wasu abubuwan da suka faru a gidan har izuwa yau,dogon numfashi malam ya ja lokacin da ya gama jin bayanan Abba chikin nitsuwa da girma ya fara magana
"gaskiya kunyi sakaci tun farko kun riƙe boko sosai kun yasan da addini da aladu duk waɗan nan abubuwa da suka faru a gidan nan ba komai bane face sihiri da tsubbace tsubbace yanzu dai ku kawomin marasa lfy bari afara yimusu addu'oe idan na gama sai abasu ruwan rubutun Alkur'ani mai girma" kasa kasa Abba ya sachi kallon Aryan dan yasan mawuyacin abune Aryan ya yarda dan su kwata kwata basa son abun gargajiya, komai nasu da ya shafi rashin lfy sai dai likita tun farko su sukaki a kira malami yayiwa Ahmad addu'a,gaba ɗaya su suka sanje gidan gargajiya izuwa gidan boko basa yarda da duk wani abu na gargaji da aladu,shiru palon yayi dan Abba bai san me zai ce ba "Ranka ya daɗe akawomin marasa lfy" malam ya mai mai ta maganar sa, kallon Aryan Abba yayi face to face yace "Aryan ka kawo diyana" miƙewa Aryan yayi ya nufi kofar fita har ya kai bakin kofa ya dakata da tafiyar ba tare da ya juyo ba yace "bana bukatar duk ire iren waɗan nan abubuwan Abba ni ban yarda da shan ruwan rubutu da sauran su ba ni Abba kasan ban son irin haka da kai na zan nemawa matata lfy ta hanyar da nake ganin ya fi ye min" yana gama faɗin hakan ya fice daga palon, ajiyar zuchiya Abba ya sauke daman ya san haka zata faru dan dukka yayan sa basu yarda da gargajiya ba a kan boko suka tashi kuma a hakan suke tafiya har yanzu
Kallon Abba malam yayi ya lura Abba ya shiga damuwa sosai chikin ni tsuwa ya fara magana "Ranka ya daÉ—e karka damu in dai irin yayan nan naka ne mun saba haÉ—uwa da ireren su yanzu dai zan sanya a kawo maka ruwan addu'a sai ka san yadda zakayi ka baiwa ita yarinyar" sunkuyar da kai Abba yayi dan kwata kwata bai ji daÉ—i ba ache ya sa a kira masa babban malami kamar wanna Aryan ya masa irin wanna chin fuska haka abun sam bai yi ba
dafa kafaɗar Abba malam yayi yace "karka damu yanzu dai kuyi taka tsan tsan domin masu bin ku da wanan asiri asiri da tsuɓɓace tsuɓaɓan nan dama masu bin family ka da sharri suna tare da kai makusan tan kane yanzu kasan yadda zakayi ka bawa duk family ka ruwan addu'ar nan da zan aiko ma,domin da alama makiyin ku na kusa sosai da ku sanan zan aiko maka da turaren ayi hayaki dukka gidan nan dan na san koda an bawa yarinyar addu'ar ita ta warke zaa iya sake yima wani asirin sai ku shirya" malama na gama magana ya miƙe ya nufi hanyar fita, kasa tashi Abba yayi yaje ya raka malam tunani ya shigayi makiyin mu na tare damu to wanene ke mana wanna abun? gaba ɗaya Abba yayi iya tunanin sa a gidan sa dai bai ga wan da zai iya aika ta wanna abun ba sai dai in daga wajen,jiki ba kwari ya miƙe ya shige bedroom na shi
UK
4pm
Sun gama shiryawa gaba ɗayan su suna zaune a babban palon kasa suna jiran hiyana zasu tafi wajen shakatawa sai murna su Zahra keyi yau yaya Khalid zai kai su yawo,gaba ɗayan su sun shirya chikin dogayen riga sai dai rigar ta kama su sosai Zahra da lamrat sun sanya ɗan karamin hijabi baki a kansu ita kuwa amrat ɗan karamin mayafi ta sanya yaya Ahmad sai tsokanan su yake yana dariya sunyi kyau da su abun su kamar ka sache su ka gudu da su dan kyau wajen 10mins suna zaune suna jiran hiyana shiru shiru tsaki Fahad yaja kafin yace "amrat je ki kira sister tazo mu wuce" da sauri Zahra ta miƙe tana faɗin "bari naje na kirata" bata jira amsar su ba ta haura sama.
Zaune a bakin gado ta isko hiyana ta gama shiryawa chikin wandon jeans baki crazy,da yar t-shirt fara mai laushi rigar tana da É—an dogon hannu amma bai kai karshen hannun taba ta É—aure gashin kanta a tsakiyar kai
sai chika take tana batsewa,kallo É—aya Zahra ta mata ta fahimci abun da ya hanata fitowa dariyar mugunta ta guntse chike da iya shege da tsoka Zahra tace
"Aunty Hiyana yaya Khalid yace karki kuskura ki kara 1mins baki fitoba in kika kara tafiya zamuyi mu barki" wani mugun kallo ta wurgawa Zahra ji take kamar ta shako ta mata duka,ganin haka ya sa Zahra ta kariso chikin ɗakin ta chire hijabin jikin ta ta sanya mata ta kamo hannun ta suka nufi kofar fita,binjikin ta da kallo hiyana tayi kwata kwata hijabi a iya kirji ya tsaya mata bata san ya zatayi ba bazata iya fita gidan nan da wanan shigar ba gashi kuma tana mutuwar son fita dan ta gaji da zaman gida,runtse ido tayi ta rasa ya zatayi ahaka Zahra ta jata har palo, Khalid na ganin su suka miƙe a tare suna faɗin "muje ko? da sauri Zahra ta koma ɗaki ta ɗauko wani hijabin ta sanya ta dawo palo
Jerawa sukayi kowa ya rike hannun matar sa hiyana da yaya Ahmad suka gero daga ƙarshe suna fita harabar gidan dai dai lokacin motocin Bgs ya danno kai chikin gidan, tsayawa su Khalid sukayi suna jiran fitowar sa su gaisa
Jibga jibgan sojojin sa ne suka fara dirowa kasa daga saman nasu motocin É—aya daga chikin su ya buÉ—e wa Bgs kofar motar É—ayan kuma ya buÉ—ewa Abdol ya fito,jeruwa sojojin sukayi suka fara sara masa bai bi ta kan kowa ba ya nufi chikin gida ko kallon in da su Khalid suke bai yi ba ya wuce su
har ya kai bakin kofar shiga palo ya dakata ba tare da ya juyo ba yace "ke zo ki haÉ—amin fruits da Black tea" yana gama faÉ—in hakan ya wuce chiki, hiyana kamar zata yi kuka haka ta juya ta koma chikin gidan
Kallon su Yusuf Khalid yayi yace "muje ko" "aa yaya Khalid mu É—an jira sister mana" chewar Yusuf murmushi Khalid yayi kafin yace "baza tazo ba muje kawai" "kamar yaya baza ta zo ba kuma" Ahmad ya tanbaya yana tsare Khalid da ido,
"Auta kuje wajen mota ku jiramu" chewar Khalid ba musu Zahra lamrat amrat suka wuche suka nufi wajen motocin suka tsaya