← Book details Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 80

Sashe 64

Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read

har ya sanya hannun zai same short ɗin sa kome ya tuna sai ya fasa tare da sakin ta ya koma jefe ya kwanta yana juyi yana mai da numfashi a sukwane ta yunkura zata sauka gadon idon sa a lumshe ya kai mata wani wawan chapka a kugu da kyar ya iya furta "ina zakije ai ban gama ba hutawa nake" tattara iya sauran karfim ta tayi ta ɗaga murya tace "mugu azzalumi ka kasheni ka huta wato ma baka gama ba to bari na ɗauko maka wuka sai ka kasheni kawai ka huta daman ai ba yau ka fara yimin mugun taba wlh yaya Prince na tsane..... Bata karisa ba taji saukar wani gigitatchiyar mari a kuncin ta chikin tsawa yace "buɗe idon ki kiga da wa kike magana!!! Marayan kuka ta saki tare da kifa kai a saman gadom ta fara surutai "ya Allah ka ɗauki rai na na huta da wanan ukubar ya Allah na tuba idan wani laifi nayi ya Allah ka yafe min ya Allah ka kawomin karshen zamana da wanna mutumin innalillahi wa inna ilaihir rajiun wanan wani irin musifache ya Allah ka sa karna kai gobe a duniya na gaji na gaji da zama chikin wanan bakar wahala da tashin hankali Allah ka sani tun da na taso a rayuwa ta nake chikin ukuba da tashin hankali ya Allah kasa lahira ta tayi kyau ka sanya na ji daɗin yaya Prince kayiwa girman Allah ka sakeni na gaji da Auren ka bana son ka gwara min na ɗauki yan uwana mu shiga duniya wlh diyana tayi gaskiya da tace ba zaka taɓa sauya wa ba gwara min zama da inna habiba da zama da kai yau ko kashe ni zakayi sai na faɗa maka gaskiya ka chutar da ni ka chutar da rayuwa ta wlh ko banyi alwala ba na ɗaga hannu na roki Allah da ya sakamin yanzu ba sai anjima ba Allah zai sakamin amma bana fatan hakan,hasali ma babu ranar da zan kafa goshi na a kasa ba tare da na maka addu'ar samun rahamar Ubangiji ba duk da chewa zaluntata kake ya Allah yau a karon farko allah ina rokon da ka sak.... Bata kai karshen maganar ba yayi saurin toshe mata baki yana girgiza mata kai jiki ba kwari ya jawota jikin sa ya rungume ta sosai yana ɗan bubbuga bayan ta kuka take sosai kamar ranta zai fita chikin karyewar zuchiya ya fara magana "ya isa kukan nan haka karkije ki zawa kan ki wata matsalar" batama jin sa kukan ta kawai take ya rasa ya zai yi tayi shiru shi gashi bai iya rarrashin mutun ba ga shi bai son jin kukan nata gaba ɗaya ta sa shi a damuwa yayi iya rarrashin duniyar nan hiyana taki sauraron sa sai kuka take har voice nata ya dashe ya dai na fita mai kyau da ya ga dai tana kokarin chutar da kanta sai ya fara laluɓar wayar sa chikin sauri ya fata neman layin Aryan bugu ɗaya Aryan ya ɗaga ba tare da yayi sallama ba yace "Aryan pls ya ake rarrashin mutun yayi shiru idan yana kuka? Aryan yana jiyo kukan hiyana ta chikin wayar murna ya fara yi yana addu'ar Allah ya sa ɗan uwan sa ya raya sunna ne dan shi yake jira yana so komai nasu ya tafi dai dai "Aryan wai ba da kai nake magana bane? "Sorry my blood kasan rarrashin kala kala ne kamar yaddda shima sanya mutun kuka yake kala kala me ka mata? da take kuka ka faɗa min sai na san wani irin rarrashin zaa mata" tsaki Bgs yaja ji yake kamar yayi wurgi da wayar dan haushi amma sai ya danne dan yanzu ba lokacin yin fushi ko zuciya bane bukatar sa kawai hiyana tayi shiru kar ta chutar da kan ta "Aryan ba wani abu fa na mata ba nan take ya bawa Aryan lbr abun da ya faru sama sama" dogon numfashi Aryan yaja tare da sauke ajiyar zuchiya "kana jina my blood? Yanzu ka samu ka haɗe bakin ku waje guda dan kasa mu tayi shiru idan tayi shiru kaga kasamu damar da zaka che mata sorry" chikin sauri Bgs ya mai mai ta kalmar "sorry kuma ni ina never wlh" "au ba zaka che sorry ba a lalai baka shirya rarrashin mace ba ai wata macen ma ko kace mata sorry ba shiru zata yi ba sufa mata yan gata ne kuma sarakuna yan lele" tsaki Bgs yaja tare da katse kiran yayi wurgi da wayar gefe ya dawo da kallon sa kanta ta ɗan tsagaita kukan nata yanzu sai shassheka take a nitse ya fara magana "ya isa kukan nan haka zaki iya jawa kan ki wani chiwon kin ji? Bata kula shi ba ganin bata da niyar kula shi ne ya sanya ya miƙe tare da ɗaukan ta chak suka nufi toilet a tsakiyar toilet ɗin ya sauke ta ya haɗa ruwan wanka ya ɗauke ya chak chikin kafaren baff ɗin wankan sa ya sunduma ta shima ya shiga da kansa ya mata wanka da ruwan mai zafi sosai

Bayan ya gama ya naÉ—ota a towel kai tsaye saman sofa ya ajiye ta yau da kan sa ya zuba musu abinci ya É—auki spoon ya É—awo kusa da ita ya zauna sai aniyar zuciya take saukewa É—iban abincin yayi ya kai mata dai dai sai tin É—an karamin bakin ta,kin buÉ—e baki tayi kanta na kasa da wata iriyar daddaÉ—ar voice wadda bai ma san yana da ita ba ya fara magana "ki buÉ—e bakim ki mana ki ansa" make kafaÉ—a tayi tana faÉ—in "bana ci na koshi" kwaikwayar maganar tanna É—azun yayi yace "haba sister yau fa ban ci abinci ba ke nake jira muci tare shine zaki che ke kuma yanzu ba zaki chi ba" a sukwane ta É—ago kai tana kallon sa kashe mata ido É—aya yayi tare da É—aga mata gera É—aya sunkuyar da kanta tayi tana tunani take anya wanna yaya Prince ne? ko dai aljanu sun shiga jikin sane? daman ya san murya tane har da wani kwaikwaya wato ashe duk abun da ka faÉ—a masa yana jin ka kuma baya mantawa kawai daman rashin mutunci ne ya sanya yake yin banza da mutun kamar bai ji ba

"Wai sister ba zaki ansa abincin ba sai na miki É—ure" a hankali ta buÉ—e É—an karami bakin ta ya sanya mata abincin dan daman yunwa take ji sosai da kyar take taunan abincinb dan kukan da ta sha shiko É—ura mata kawai yake tun bata gama chinye na bakin ta ba zai É—ura mata wani yanayi yana kallon face nata yana jin wani irin nishadi da sabon yana yi na shigar sa
Chapter 64 · 0% Book details