← Book details Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 80

Sashe 54

Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"menene next? Daga ɗayan ɓangaren Bgs yace "kaje zuwa idan ka isa in da ya dace zan sanar da kai" yana kai karshen maganar ya katse kiran,ta chikin mirrow motar ya kalleta ta kwantar da kanta a jikin kujerar mota tana kallon hanya da glass na gaban mota,gudu yake shararawa sosai kamar zasu tashi sama lokacin kan kani suka isa
tsakanin zaria da kaduna kafin su kai jaji ya karya kwana ya sauka daga kan titi ya shiga daji yayi tafiya mai ɗan nisa tun suna iya hango titi har suka dai na hangowa chikin tsoro diyana tace "yaya Aryan wai ina zamuje ne?naga sai shiga daji kake" ta kai karshen maganar dai dai lokacin da ya tsai da motar a kasar wata bishiyar dalbijiya,juyowa yayi ya jawota jikin sa chikin sanyin murya yace "my jidda kina matar Lefternal general Aryan bai kama ta ki ji tsoron wani abun ba kuma fa karki manta tare kike da jarumin mijin ki" "ni yaya Aryan ba fa tsoro nake ji ba kawai ina mamakin me ya kawo mu ɗajin nan ne" zai yi magana wayar sa tayi kara alamar shigowar sako chikin sauri ya saketa tare da ɗaukan wayar ya duba sakon Bgs murmushi ne ta kubche masa lokacin da yake karan ta sakon, sakon ne kamar haka "kai zaka rabu da yar kutane ka fita kayi aikin da ya kawo kane ko dai sai ka rusa mana target" reply ya shiga rubutawa Bgs kamar haka "wai kai Bgs a motar ma bazaka barni na ɗan huta ba sai ka samin ido ko? to wlh wata rana sai kaga abun da zai hana ka barci wato kai na lurama har first night ɗina ma sai ka gani ko? To ka shirya idan my jidda ta sume kai zaka zo ka du bamin jikin ta" yana gama tura sakon ya turawa bgs tare da kwashewa da dariya har da riƙe chiki, baki buɗe diyana ke kallon yadda yau yaya Aryan ke tikar dariya ko me ya sa shi dariya oho

sai da yayi dariyar sa mai isan sa kafin ya ɗago yana kallon ta "my jidda lfy kike kallo na haka? Kawar da kan ta gefe tayi kafin tace "daman yaya Aryan kana dariya haka ne? Me ya saka dariyar? Ka faɗamin sai nima na rinƙa maka dan karinƙa yin dariyar sosai kayi kyau over da kana dariyar nan" "my jidda tsiya nayiwa yayan ku shiya sanya nake dariya nasan yanzu yana chan ya karanta sakon yana chika yana batsewa na san ma sai tsaki yake ja yanzu haka ji yake kamar ya shako ni ya buga" guntun tsaki diyana taje kafin tace "wanchan mugun zaka che ai ni ba yaya na bane wlh da ina sane Allah hiyana ba zata Aure shi ba sai dai ta mutu batayi Aure ba zan kirata awaya ai anjima ta layin Aunty Zahra wlh zan gaya mata ta sa ya sake ta idan ba haka ba mugayen yara zata haifa masu kama da shaɗan" jikin Aryan yayi mugun sanyi da jin kalam diyana a kan ɗan uwan sa yasan wacece diyana duk abun da zata faɗa iya gaskiya take faɗe daga zuchiyar ta kuma bata faɗin abun da ba shi ba yanzu daman haka suka ɗauki dan uwan sa kenan? Mugu azzalumi kai ina ai ko dan kallon mugu da akewa ɗan uwan sa dole ya san yadda zai yi ya chanza sa ya zamar da shi yadda mutane ke bukata yanzu babban tashin hankali sa ɗaya shine Bgs yaji duk abun da diyana ta faɗi ya Allah ya sa kar ya kara tsanar sister akan abun da yar uwar ta tayi

ganin yayi shiru ne ya sa diyana tace "yaya Aryan karka damu ba amatsayin ɗan uwan ka na zageshi ba a matsayin ɗan uwana ɗan goggona na zageshi kai ma ka kalli abun ta wanna fuskar" girgiza kai kawai yayi dan idan ya biyewa diyana zata iya sanya Bgs ya tashi motar su da bom "yaya Aryan na gaji da zama a nan dan Allah mu bar dajin nan" buɗe baki Aryan yayi zai yi magana sukaji alamun takun tafiyar mutane daga bayan su chikin sauri ya ɗauki piston gun dake saman glass ɗin motar ya ɓoye ta a jikin kujerar da diyana ke zaune ya juyo ta chikin mirrow motar yake kallon mutanen dake tin karosu wasu jibga jibgan mutane ne sanye suke chikin bakaken kaya sun sanya safan hannu baki sun rufe fuskar su da bakin kyalle ba abun da kake iya gani a jikin su sai ido akalla mutanen zasu kai 20

massage ɗin Bgs ne ya shigo wayar Aryan chikin sauri Aryan ya buɗe sakon fara karanta sakon yayi kamar haka "tun yaushe nace ka rabu da yarinyar nan kayi abun da ya kawo ka kaki nace ka ɗauko yarinyar nan ne ba dan komai ba sai dan mu kama mai neman sister ta dan mu gane wanene amma ka zauna kana shirme to yanzu komai ya kwaɓe ka kwachi kan ka da kanka tun yaushe nake faɗa maka mata rauni ne kaki yarda to yanzu dai sai dai in che maka all the best" dogon numfashi Aryan yaja lokacin da ya kammala karanta sakon dai dai lokacin mutanen suka iso waje motar da karfi ɗaya daga chikin su ya ja murfin motar ya ɓalleta damko kwallar rigan Aryan yayi ya fito da shi waje ihu diyana ta fasa tana faɗin "yaya Aryan ba shi ya sanya tun ɗazun nace maka mu tafi gida ba wayyo Allah Hiyana na ta" chikin zafin nama ɗaya daga chikin mutanen ya buɗe kofar motar ta gefen da diyana take ya fisgota waje

Atare suka jerasu ita da Aryan ihu diyana take sosai tsawa ɗaya daga chikin mutanen ya daka mata "kiyi mana shiru!!! Ba ku yan lekan asiri ba wlh yau kwanan ku takare a nan zamu kashe ku ba sai mun je wajen oga ba" chikin kuka diyana tace "wlh baku isa ku kashe mu ba kasan ni kanwar wacece nifa kanwar bgs ne Brigadier general Safras ni na san yayana ba zai taɓa bari ku kashe ni ba" asukwane Aryan ya juyo yana mamaki wai ba yanzu ta gama zajin Bgs ɗin ba,yanzu fa ta gama chewa shi ba yayan ta bane amma daga ganin mutanen nan har ta chan za magana itako ko ajikin ta ihu take tana faɗin "mai kama da hiyana ina kake kazo ka chechemu wayyo karka bari a kashe ni hiyana zatayi maraici" shi kan shi Bgs dake zaune gaban desktop computers yana kallon su ta hanyar Cameran dake liƙe da bottin ɗin gaban rigar Aryan sai da yayi dariya dan diyana tayi mugun bashi dariya

A fisace babban chikin su ya ɗaga hannu zai zabgawa diyana mari dan ta ishe su da ihu takiyin shiru zata tona musu asiri, chikin sauri Aryan ya riƙe hannun sa yana faɗin "Sorry oga zan sa ta tayi shiru" fisge hannun sa mutumin yayi ya wuche yayi gaba sauran tawagar tasa suka tasa Aryan da diyana a gaba suka fara tafiya kasa kasa Aryan yace "my jidda kiyi shiru kinji yanzu zamu bar wajen nan" tana son ta rungumesa amma tana tsoron kutanen dake bayan su dan haka sai ta hakura ta kame jikin ta tayi shiru

Sunyi tafiya mai É—an nisa kafin su isa wani kewayayyen waje mai girman gaske chikin wajen suka shiga manya manyan yan ta'addan ne awajen ga dilolin coken,daga gefe guda wasu majiya karfin samarine ke haÉ—an bomabomai ga manya manyan akwatina chike da bindigogi da kayan yaki
Aryan na É—ago ash eyes nashi karaf ya sauka kan zulaihat dake zaune saman kujera kusa da wani alhaji yasha Ruwan mamaki daman ya san zaa rina tun da yaga Bgs ya saki zulaihat kuma yace ya fito tare da diyana su bi hanyar Abuja ya san da biyu ashe zulaihat dilar kayan maye ce lallai Bgs yaci sunan sa Brigadier general Safras ba abanza ashe aka bashi mukamin ba baya kasar amma yana yiwa kasar sa Aikin da ko shugabannin da suke kasar basa yi lallai a yau ya kara sarawa Bgs

Miƙewa zulaihat tayi daga saman kujeyar ta kallon dadyn jabir tayi kafin ta juyo ta kalli Aryan chike da izza ta fara takowa ta nufo su Aryan sanye take chikin wando zuwa chinya da rigar sa da bata gama rufe chibiya ba sai busan sigari take tana taku chike da sheɗan chi

gaban Aryan tazo ta tsaya kallon sa ta farayi from head to toe kafin tace "ba laifi dai zan ɗan lallaɓa da kai muje dan a hannu nake wlh naso a che wanchan banzan ne ya bibiyemu da ya gane kuren sa dan a bukace nake da shi ya kwanta min a rai sosai amma kaima ba laifi zanyi maleji" juyawa tayi ta dubi dadyn jabir tace "dady zamu shiga daga chiki kasa su murkus su kawomin giya kwalba biyu" bata jira amsar dadyn nata ba ta juyo ta kalli su murkus tace "ku samin shi a chikin ɗaki" suna kokarin kama Aryan diyana ta riƙe hannun sa chikin kuka take faɗin "wlh babu in da zaku kai min mijina sai dai muje tare" damko gashin kanta ta chikin hijabi zulaihat tayi tace "ni ma zan so mu tafi dake ɗin dan kiga yadda akewa namiji fyaɗe idan na gama da shi kuma sai kema na ɗan ɗana miki daɗin duniya dan daga ganin ki zakiyi daɗi kai murkus idan kun kai shi ɗaki ku ɗaure min shi a saman gado sosai fa ita kuma yarinyar ku ɗaure ta a gefe ta yadda zata ji daɗin kallo na a saman mijin ta da kyau" tana kai karshen maganar ta hakaɗe diyana sai da tayi tangal tangal kamar zata faɗi, da kyar ta kame jikin ta ta tsaya
Chapter 54 · 0% Book details