← Book details Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 32 OF 80

Sashe 32

Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"naki bari wai ma shin jikin kine ko nawa?
Chikin sauri Amrat ta buÉ—e baki zata yi magana ya chapko lip nata na kasa ya shiga tsotsa kamar sweet, hannun sa É—aya ya É—ora saman kirjin ta, ya shiga murza yan kananan breast nata, a hankali ya zame bakin sa daga nata chike da so da kauna yace

"my,wayan nan abubuwan wai sai yaushe zasu girma sosai ne, dan na kosa naga kin fara bawa baby na yana sha"

chike da yaran ta tace
"yaya Fahad to ai baka sayo mana babyn ba

"eh zan sayo amma sai breast naki sun girma sosai kin ga wanan ai baby ba zai iya sha ya koshi bako? Hannu ta sanya ta rufe idon ta

kasa kasa tace
"yaya Fahad ai zai girma baza'a daÉ—e ba domin haka na Aunty hiyana da kuma Aunty diyana ma..... Bata karisa maganar ba ta fashe da kuka saka makon tunu da diyana da tayi

Chikin sauri ya zame hannun sa daga kan yan breast nata ya rungumota sosai chike da rarrashi yace

"kukan me kike? Chikin kuka take faÉ—in

"yaya Fahad wai taushe Aunty diyana zata dawo ne?

"Aunty diyanar ki ai ta dawo yau da safe"

zubur ta miƙe daga jikin sa tana zaro ido da mamaki ta kasa magana,

hannu ya sanya ya jawota ta faÉ—a saman kirjinsa ya rungume ta sosai a kunne ya raÉ—a mata

"karki yi magana kiyi shiru kinji Allah yaji kukan mu ya dawo mana da yar uwar mu anjima da safe zan haÉ—aku video call yanzu dai kin ga anfara kiran sallan asuba bari naje na shirya zuwa masallaci sai na dawo" ya karisa maganar ya manna mata kiss a kumatu,
Ya zareta daga jikin sa ya kwantar da ita ya miƙe chikin sauri dan lokaci ya tafi, almost 5:15am sauri sauri ya watsa ruwa ya shirya chikin jallabiya ya fito Lokacin har an fara Sallah, kallon in da take kwance yayi chikin sauri yace

"lokacin Sallah yayi ki tashi kiyi alwala kiyi sallah, yana gama faÉ—in hakan ya wuche ba sauri ya nufi masallaci.

BGS HIYANA

6am dai dai ya dawo💖The Talent Troupe Writer's 💖

Wannan page É—in sadaukar wane gareki masoyiya Gidan Aunty ya Allah ya baki lfy Allah yasa kaffara ce

💖Story And Written💖
⬇️
*Star lady*

Duk mai buƙatar littafin bDuk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai

Book 2

Page 16

......Aunty farida ta kasa magana dan ganin abun take kamar a mafarki, shi kan shi Aryan ji yake Kamar mafarki yake, kuka diyana ta farayi tana jan hanchi, chikin sauri Aryan yace
"kukan me kuma keke? Me akamiki?"

Chikin kuka tace "ni ku mai dani gidan mu wlh tsoron ku nake ji kuma dan Allah kar ku dake ni"

jawota Aryan yayi ta faÉ—a jikin sa ya rungume sosai a jikin sa, chiki sanyin murya ya fara magana

"ya isa kukan haka kinji ko? Wayan chan da kika zauna da su basune yan uwan ki ba wanchan gidan ba shine gidan kuba, nan shine gidan ku kunji ko?

Dago kai tayi daga kirjin sa chikin kuka ta fara magana "daman yaya Ahzan ya faɗamin ina da iyaye da yan uwa, sai dai bai san in da yan uwan nawa suke ba, Shiyasa ba zai mai da ni gida ba kenan yanzu kune yan uwan nawa? Mai da kan ta yayi saman kirjin sa ya kwantar yana shafa bayan ta ganin hakan yasa Aunty farida ta miƙe ta bar palon

"Kin san me nake so dake? Tana kokarin É—ago kai daga kirjin sa tayi magana ya mai da kan nata ya kwantar yana faÉ—in "ban che ki É—ago kai ba ban che kiyi magana kiyi kwanchiyar ki kawai kiyi shiru ki saurare ni"

shiru tayi ta lafe a jikin sa, tana kuka kasa kasa, chigaba da magana yayi
"daga yau karki sake zanchen wayan chan kazaman, mune yan uwan ki, nine mijin ki, kuma yayan ki, ki manta da wayanchan idan ki kayi kuskure sake yimin maganar su tofa zan hukun taki dan a yanzu duk duniya ba abun da na tsani ji da kuma gani kamar su, yanzu zamu koma asalin family hause namu mai yiwuwa idan munje chan zaki iya tuna wani abun kin ji ko?"

daka tawa yayi da magana yana ɗan shafa wuyar ta, ji yayi numfashi ta ya sauya alamar ta masa barchi a jiki nauyayyar ajiyar zuchiya ya sauke tare da sanya hannu ya ɗago haɓar ta sosai ya zuba wa face nata ido, godiya da kirari mai tarin yawa yarin ƙa yiwa Allah, ji yake sabuwar son ta da kaunar ta na ratsa shi kasa jure kallon face natan yayi, ya rankofo da kan sa dai dai sai tin face nata, Slowly ya kawo ɗan bakin sa kan nata sai kerma lips na shi keyi, sumbatar ɗan ƙaramin bakin nata yayi chikin sauri ya chire bakin sa dan ji yayi tamkar an tsira masa allura from head to toe gangan jikin sa ta an shi sakon.

a hankali chikin da bara ya kwantar da ita saman sofan ya miƙe tsaye ya chiro wayar sa ya kira layin Aunty farida, har wayan ya katse Aunty farida bata ɗaga ba, mai da wayar aljihu yayi ba tare da ya sake kiran taba.

Sauri sauri Aunty Farida ta sauko daga sama ta dawo palon tana faÉ—in
"Aryan lfy kake kirana?"

"Lfy daman zamu wuche ne"

"haba Aryan why ba zaku bari sai gobe ba?"

"No Aunty farida ga dukkan alamu yarinyar nan ta samu matsala a brein nata kwata kwata fa bata san wacece ita ba bata san mu ba ta manta kowa da komai,so nake mu koma kano a yau adu bamin lafiyar brein nata da ma lfy jikin ta gaba É—aya"

dogon numfashi Aunty farida ta ja tare da sauke ajiyar zuchiya kafin tace
"hakane Aryan to shikenan Allah dai ya sa ba wata matsala babba bane"

kasa kasa yace "Amin tare da juyawa ya sanya hannu ɗaya ya ɗauki diyana ya saɓa ta a kafaɗarsa suka nufi waje, sai addu'a da fatan alkhairi Aunty farida ke musu har suka fice daga palon.

Kano

Zaune saman sofa a É—akin sa haidar yake shikaÉ—an yana latsa waya shiru É—akin kamar babu kowa sanyin A.c da daddaÉ—an kamshin Air freshener ke tashi,

chike da yanga da duniyan ci zulaihat ta shigo É—akin babu ko sallama, jikin ta sanye da wasu shegun riga da wando wadda suka matseta sosai, gaba É—aya halittar jikin ta a bayya ne, bata sanya breaziya ba wayan nan shayyayyun breast natan kamar silifas awaje, ta sanya wani shegun takalma a kafarta sai wani taunan chingam take, kusa da Haidar taje ta zauna chikin kissa da kisisina irin na yan duniya ta fara magana "hiii Haidar Ykk? ba tare da ta jira amsar shi ba ta chi gaba da magana Amma kai daga gani kanin wanchan mutumin ne ko? Maman ku É—aya ko? Dan naga kuna kama sosai gaskiya ba karya kaima kyakkyawa ne tun ranan da na gan ka awajen chin abinci a palon Abba naji na kyatsa, idan ba damuwa zamu iya É—aukan hoto?

Ko kallon in da take Haidar bai yi ba bare ta sa ran zai mata magana da alama bai ma jin me take faÉ—e dan ya sanya blth a kunne, kara matsowa tayi kusa da shi ta chi gaba da Magana

"am pls zaka kai ni shan ice cream? Daga nan sai muje wajen shakatawa idan zamu dawo sai mu biya ta wajen shopping dan inason sayan kayan haÉ—in shisha da ita kanta tukunyar shishan" ta karisa maganar tana kokarin rungumar sa.

chikin sauri ya miƙe tsaye ya buɗe baki yana kokarin yin magana,

miƙewa tayi chikin sauri ta rungume shi, nan take ya ɗauke diff kamar an ɗauke wutan nefa kamar ya sume turesa tayi daga jikin ta da iya karfin ta ya faɗa saman sofa bet ɗin, wani shu umin dariya tayi chikin sauri ta chiro wayar ta, ta shiga Camera ta saita video ta fara ɗaukan su saman dressing mirrow ta ajiye wayar, ta sai ta tana daukan su sosai

kayan jikin ta tafara chirewa, ta chire wando tana kokarin chire riga kamar daga saman taji diran jibga jibgan sojoji 4 a chikin É—akin, kai tsaye wajen mirrow suka fara nufa wayar nata suka É—auka da karfi suka buga wayar da kasa ta tarwatse kacha kacha, wani razanannen tsawa daya daga chikin su ya daka mata

"wuche mu tafi!! A tsorache ta ɗago tana kallon su gaba ɗayan su fiskan nan nasu babu alamar ya taɓa sanin menen dariya,

jiki na rawa ta É—auki wandon ta ta mai da jikin ta sojojin suka tasa ta a gaba sukayi waje da ita, suna fita Aryan na shigo É—akin chikin sauri yana waya da Bgs

"amma Bgs kai a tunanin ka me yasa zata yiwa Haidar haka? Daga ɗayan ɓangaren Bgs yace

"turota akayi domin su samu makamin da zasu rusa farincikin gidan Alhaji Abubakar Saraki"

"to amma abun da mamaki taya kasan turota akayi kuma waye ya turota?"

"Aryan ka fara damu na fa, sai kace ba soja ba da kakemin irin wanan tambayo"

"sorry my blood ai kasan dan ban san komai bane in da ina gidan nan tun safe ba zan tambaye ka ba, kilama kafin ka ga Camera zan rigaka gani, kana sane fa yanzu shigowa ta gidan nan kuma ba wani lfy ne da ni ba"

"ok naji, abun da yasa nace turota akayi shi ne wayar da ta saita video ta fara É—aukan su, idan da don ra'ayin kan tane bazata yi masu video ba yanzu dai ka dubamin jikin Haidar menene ya sanya shi suma"
Chapter 32 · 0% Book details