Sashe 23
Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kwanche Ahzan yake saman gadon sa yana waya, "Umar wlh ba zaka gane bane ina son ta ina kaunar ta wlh ban taɓa ganin yarinya ta shiga rai na lokaci guda ba sai ita, so bazan iya mikawa iyayen ta itaba gaskiya dan naga alama yadda ake nunata a duk wani tasha ta gidan Tv da zaridu gidajen redio da sauran su, ni nasan ba daga ƙaramin gida ta fitoba, to kaga in dai hakane, in na miƙa ta ga iyayen ta bazasu taɓa bani auren taba gara kawai na lallaɓa na chigaba da ɓoyeta har nayi na saran chusa mata sona idan yaso bayan munyi Aure na kai ta wajen iyayen ta dan kaga lokachin ba yadda zasuyi dole su kyalemu, da nayi tunanin sata school ma amma gaskiya na fasa zan rinƙa samun lokachi ina karantar da ita da kaina kaga a haka zan samu sona ya shiga zuchiyar ta, daga ɗayan ɓangaren Omar ya fara magana "amma Ahzan kana ganin hakan ba rashin adalci bane? ni a nawa tunanin idan kayiwa yarinyar nan haka baka kyau ta mataba, to duk bama wannan ba kana tunanin mum zata yarda ka Auri yarinyar da bakusan asalinta ba? "Umar mum zata yarda ni nasan ta in da zan bi mata ta yarda,
.............. da dai daddy na raye ne sai inche ba zai yiwuba, amma dan mum bani da wata damuwa wai kai Umar wlh idan kaga yarinyar nan sai kache nayi kokari ma dana iya hakuri na kyaleta sai an mana Aure, "kai Ahzan duk kyau ɗin ta ta kai diyana tace, wlh idan kaga diyana kai zakache ita tayi kanta yarinyar nan amma haka wanchan ban zan yayan nata ya mun duka ya raba ni da ita, amma wlh ba zan hakura ba ina samun sauki duk in da zanshiga, sai na shiga dan na samu diyana" "wai Umar ni kam aina ka samu wannan diyanar ne da kullun kake takuramin da zanchen ta? Haba kilama ko kyan gani bata da shi, ni dai yanzu zan lallaɓa daddy ya yiwa Ummi waliyi nan da next week a ɗaura mana Aure dan ma kar na ja lokachin har yan uwanta su gano tana nan, wai kasan ma awajen aiki daga manyan mu na sama aka turomana hoton ta akan mu nemota, na sa yarana suna ta yawo a gari bayan na ɓoyeta a gida kai daga ganin yadda ake neman yarinyar nan a garinnan kasan ba yar karamin mutun bane" "kai haba Ahzan karfa kaje ka jefa rayuwan ka chikin hatsari wlh gwara ka fitar da yarinyar nan ka mikata ga iyayen ta in yaso kaje ka nemi aurenta a wajen su idan sun baka to Fine idan ma basu baka ba sai ka hakura, nifa ina ganin kamar ma daddy salim ba zai yarda da batun auren ba, dan daddyn salim da Allah jikan rai dadyn ka halin su irin ɗaya, dama dai daddy Auwal ne" "lallai Umar baka da lfy daddy Auwal fa kace tab hmmm ai ban isa in tinkari dady auwal da wannan magana ba, kai dai bari yau ma dadyn kam ya wuche Us kuma har Chan zan bi shi nasa ta yadda zan ɓullo masa, zai yarda ai yadda nake son yarinyar nan ma koda daddy'na na raye sai na san yadda zanyi nasa ya yarda da abun da nakeso ɓare daddy salim kai dai kawai kazuba ido ka tayani da addu'a" "to Ahzan Allah ya shige mana gaba" "amin Omar ngd amma kasan me Omar? "Aa ban sani ba sai ka faɗa" "jiya danaje office ɗin commissioner naji suna magana wai left kanal general Aryan yazo, nasha ruwan mamaki wlh sai Allah kaɗai yasan wajen wani mai Sa'a yazo, ina masifar son ganin guy ɗin nan ba kaɗan ba da zan samu Allah ya taimake ni wani yamin hanya ba samu ganin sa koda sau ɗaya ne arayuwa ta, to dana sanya wannan ranar a chikin ranakun tarihin na wayan da ba zan taɓa mantawa dasu ba" "wai daman Ahzan kasan Kga? Ni wlh sunan sa kawai nake ji in burin naga koda hoton sane ba face Mark" "kai ina da wani hoton sa guda ɗaya wadda na taɓa turawa a wayan Commissioner, zan turoma ka ganshi amma ya sanya face mark, sai dai kaga jikin sa, da kaga jikin nashi kaga chikakken jarumin namiji, ai wlh da Allah zai nunamin Bgs da kga arayuwata ko da a mafarki ne shikenan nikam burina ya gama chika a duniya" "kai Ahzan bari ina rabaka wlh ka kiyayi kan ka domin ko shugaban kasa wuyar gani Bgs da Kga zasu masa kai dai ka bar kan ka a in da Allah ya ajiyeka" "kai dai Omar bari ai addu'a nayi kuma karkasha mamakin Allah ya haɗamu wata rana" "to Allah ya haɗamu da su ta hanyan alkhairin, dan wlh da mu haɗu da su ta hanyar sharri gwara mu mutu tun kafin lokacin" "kai Omar amin dai ka haɗu da su da alkhairin ma yaya bare da sharri yadda nake jin ana lbr su a gidajen Tv da jaridu, tab basu da wasa" "nima dai ina mugun son naga wannan Bgs ɗin sai dai duk hotunan su da ake dorawa a gidan Tv zaka samu sun sanya face mark ban san me yasa basu son barin face nasu a buɗe ba" "ai kasan wasu mutanen haka suke sun fi son a sansu ta aikin su ba ta suna ko fiskar su ba" "hakane Ahzan kana da gaskiya to Allah dai yasa mu dace" "amin Omar sai munyi waya" yana gama faɗin hakan ya katse kiran tare da sauke nauyayyar ajiyar zuchiya ya miƙe ya fice daga ɗakin.
UK
misalin karfe 1:30pm jourfree ya shigo É—akin Bgs da nufin ya gyara masa É—akin, ganin Hiyana a sume ne ya bashi mamaki, da sauri ya koma kitchen ya É—auko ruwa ya dawo É—akin, kusa da ita ya tsugunna ya zuba mata ruwan, a razane ta mike tana faÉ—in "yaya prince kayi hakuri wlh ba zan sake ba na tuba" "what are U saying madam? Jourfree ya jefo mata tambaya, dawo da kallon ta tayi kansa chikin sauri ta mike tsaye tana gyara hijabin jikin ta, kasa kasa tace masa " "as from today i don't want to see U here again, pls get out" chikin tsoro jourfree ya juya ya fice a É—akin dan ba zai iya jayayya da maganar hiyana ba kuma bai san ya zasu kwashe da Bgs ba lallai akoi dirama.
Aiki hiyana ta shigayi tama manta ya sata frog jump, yace karta tashi har sai ya dawo aiki, duk da zafin da kunburin da kafarta suke hakan bai hanata ta fara tikar aiki ba wanke masa toilet tayi tas ta shinfiÉ—a masa gado ta gyara ko ina ta sanya masa turaren É—aki mai daÉ—in kamshi, karfe 1:55pm ta kammala aiki ta É—auki kayan ta ta nufi hanyar fita É—akin har ta kai bakin kofa sai kuma ta juyo, tace "kai yau dai tun da baya nan wlh sai na je wajen hutawan shin nan nagani, dawowa tayi ta nufi kofar glass dake kusa da toilet, a hankali ta tura ta shiga wajen
wani iska mai shegen daɗi ne ke kaɗawa awajen saman kujera taje ta zauna tana bin wajen da kallo, mikewa tayi ta ɗauko ruwa da glass cup ta dawo ta zauna ta zuba ruwan a cup ta fara sha sanyin ruwan na ratsa ta sai wani lumshe ido take, tana sauke Ajiyar zuchiya, Almost 15mins tana zaune awajen har barchi ya fara ɗaukan ta, alamar tafiyan mutun da tajine yasa ta miƙe chikin sauri tana karanto duk addu'ar da tazo bakin ta, dan neman Allah ya tsareta daga faɗawa hannun Bgs.
dai dai zata fita shi kuma yana shigowa a razane ta ja da baya, chikin fushi da bachin rai fuskar shin nan kamar hadiri a daure tamau ya damko wuyar ta ya jata zuwa karshen wajen, chikin tsawa yace "ke bana che karna sake ganin ki a daki na ba shine zaki shigomin har nan" tsabar tsorata hiyana ta kasa magana, ta kasar ido ya kalli kasar benen, san nan ya dawo da kallon sa kanta, sai faman girgiza masa kai take ta kasa magana, wurgi da ita yayi kasan benen chike da ɓachin rai ya juya ya koma chikin ɗaki, wayar sa ya ɗauka ya kira jourfree, chike da izza da bada umarni yace wa jourfree yana bukatar a chan za masa komai dake wajen shakatawar sa na chikin ɗakin yana gama bawa jourfree umarni ya wuche cikin toilet.....
Hiyana kuwa tana fadawa chikin katon pool dake wajen, da kyar ta iya sai ta numfashi ta Allah ma yasa ta iya ruwa tun a kauye dan tun suna yara suke zuwa rafi, da kyar ta iya fitowa, kasa tafiya tayi ta zauna a bakin pool É—in tana kuka kasa kasa dan sautin kukan nata ma baya fita sosai
NEW TEAM💖
💖THE TALENT TROUPE WRITER'💖
*LITTATTAFAN SUNE KAMAR HAKA*
👇👇👇👇
*1,DUK ƘARFIN IZZATA*
by(Star Lady)
*2,GIDAN AUNTY*
by(mss lee)
*3,SARKI SAMEER*
by(xeemat....love)
*4, JINI DAYA*
by(mrs bbk)
💖The Talent Troupe Writer's 💖
*DUK ƘARFIN IZZATA*
💖Story And Written💖
⬇ï¸
*Star lady*
Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai
Book 2
*Episode 13*