← Book details Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 46 OF 80

Sashe 46

Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

murmushi Fahad yayi ya fara magana "daga jiya zuwa yau na lura da wani abu tsakanin yaya Prince da sister, amma ba zan iya fassara menene ba mu dai je zuwa" tsaki Khalid yaja kafin yace "ai tun ranar dana sanya snake a toilet na sister, na fara sanya yakinin akan Bgs zai sauya dole idan suka koma kwana ɗaki ɗaya, sai dai ba yanzu ba sai alluran jikin sa ta sake sa daman 2 weeks alluran ke ɗauka ina ga ayanzu ya kai 10 days da yiwa kansa allura wlh duk ranar da alluran nan ta sake sa zai fara sha'awar sister daga sha'awa kuma sai soyayya ta biyo baya" dogon salati Fahad yayi kafin yace "amma yaya Khalid ka iya shirya kitinurmura daman kai ka sanya snake a toilet na sister?" dariya Khalid yayi kafin yace "ai ba a iya nan na tsaya ba ma nayi abubuwa dayawa sai dai ba zan faɗa muku ba wlh sister tana bani tausayi gashi Auren ta da Bgs babu saki to kunga tun da babu saki dolene a matsayin mu na wayan da suka san wanene Bgs mu tsaya tsayin daka mu taimaka mata dan ta samu fatinciki ni dai yanzu na ɗaura ɗamarar yaki da Bgs wlh ko jiya naso zuba masa magani chikin abinci amma dana tuna wanene Bgs sai na fasa dan idan na kuskura na zuba masa magani yasha tofa inaga zamu iya ɗaukar gawar sister dan bazata iya ɗaukar Bgs a yanzu ba tayi kankanta sai gaba" Yusuf ne ya ansa zanchen da chewa "ni nasan dole Bgs zai fara son sister sai dai matsalar bai san me so ba bai iya so ba,bazai taɓa gane yana son taba dan bai taɓa mu'amala da wata mace ba idan ba iyayen mu ba ko Aunty mardiya bai taba zama yayi magana da ita ba kunga ko ya fara son sister ba zai taɓa gane yana son taba" "kabar wanna maganar Yusuf duk na riga na gama shiri a kan haka yanzu ma na gama shiryawa sister yadda zata masa idan alluran nashi ya sake sa,bazan iya fuskantar sister na faɗa mata baki da baki ba shi ya sanya na rubuta mata massage a waya lokacin da na sai musu waya yanzu dai lokacin kawai zaku jira nan da two days dole Bgs ya fara sha'awar sister dole kuma ya fara kula ta bashi da zaɓi dan ba zan taɓa bari ya sake yiwa kansa allura ba,dani da Aryan mun gama shirya masa kitimurmura ta yadda ba zai sake yiwa kansa allura ba" chewar Khalid ya karisa maganar tare da kama hanyar tafiya "laaaa yaya Khalid wato kai da yaya Aryan kuna munafurtan yaya Prince ko?to sai na faɗa masa" chewar Fahad yayi maganar chikin raha "amma ni ina ganin kamar mujira sister dan wlh naga alamar tana san zuwa sosai kuma daman dole zata so zuwa zama waje ɗaya fa takurace" chewar yaya Ahmad, juyowa Khalid yayi ya dakata da tafiyar da yake yace "sister fa baza taje ba idan kun lura ba Black tea ko fruits yake son shaba kawai shigar da tayi zamu tafi ne bai masa ba lokacin da ya fito daga motar sa wlh ina kallon sa kallon ta yake ta kasan ido kayan jikin tane bai masa ta fita da su ba shi ya sanya, kuma dai wani lokaci sai ku rinka yin abu kamar baku san shi ba komai da Bgs zai chi a duniyar nan to da time na shi kai bama abun chi ba komai da zai aikata yana da lokacin yin sa baya barin wani lokacin ya shiga na wani yanzu fa karfe 5 ake nema ba zai chi wani abuba sai 12 dare kun san Bgs da bala'i kishi ko ku da kuke yan uwan sa ma yaya bare sister da yanzu tauraron ta zai fara haskawa a zuciyar sa" yana kai karshen maganar chikin raha da tsokana tare da wuche ya nufi wajen su Zahra chikin sauri su Yusuf suka bi bayan sa suna dariya,chikin motocin su suka shiga kowa da matar sa ya zauna yaya Ahmad shi kaɗai,a tare motocin suka fita gidan

A ɓangaren hiyana kuwa tana komawa chikin gida kitchen ta nufa ta shirya masa abun da ya bukata ta ɗauka ta nufi part na su zaune saman sofa a chikin bedroom ta same sa, ya jingina kan sa yana kallon sama chikin nitsuwa ta tako zuwa wajen saman table ta ajiye masa try ɗin ta dawo gabansa ta tsugunna ta fara chire masa ta kalmar kafar sa tana faɗin "sannu da dawowa ya Aiki" bai amsa mata ba kuma bai sauko da kansa ba yana kallon sama, chire masa ta kalmi tayi tare da safa ta ɗauka ta wuce ta ajiye wajen da ya dace, ta dawo tana kokarin tsugunnawa yayi saurin ɗaga mata hannu tare da nuna mata kusa da shi akan ta zauna ba musu ta zauna ba tare da ya kalle taba yace "ya sunan mahaifiyar ku? "Sunan ta Fateema amma yan garin mu suna che mata Ummi dan sunan kakan mune wadda ta haifi baban mu...ba ta karisa maganar ba ya ɗaga mata hannu yana faɗin "iya sunan ta na tambaya ban nemi wani karin bayani ba"shiru ta ɗan yi na yan mintoci kafin tace "yaya Prince in tafi? Sai lokacin ya sauko da kallon sa kanta ya tsare ta da ido tare da ɗaga mata gera ɗaya alamar ki tafi ina, narai narai tayi da fuska chikin dakiyar zuchiya tace "yaya Khalid ne zai kai mu yawo shakawata kuma suna jirana" ta kai karshen maganar kamar zatayi kuka "ba zakije ba" yana kai karshen maganar ya mai da kansa ya jingina yana kallon sama,ji take kamar ta shake sa dan haushi ta gaji da zaman gidan nan,ta gama tsarawa yau zata fita,shiru ta zauna da kamar zatayi kuka amma sai ta danne dan tayiwa kanta alkawari ba zata sake bari yaya Prince yaga kukan taba,da ta tuno ranar Monday zasu fara zuwa school sai tayi murmushi ko ba komai ranar Monday zata fita ai

"Yaya Prince ga tea ɗin fa zai yi sanyi" ta faɗa tana satar kallon sa,shiru yayi na ɗan lokacin kafin yace "ɗauka ki sha" "ni bana shan tea" ta bashi amsa chike da tsoron me zai biyo baya, wani mugun kallo ya gefa mata wadda ya sata ɗaukan cup ɗin tea ɗin ta fara sha tana ɓata fuska dan Black tea ɗin ko sugar babu a cikinta sai lemun tsami miƙewa yayi yama faɗin "ki fitarmin da kayan sawa" ya kai karshen maganar yana shigewa toilet

Yana shiga toilet tayi saurin ajiye cup ɗin tana goge bakin ta tare da fito da harshen ta waje tana gogewa dressing room nashi ta shiga kayan sa ta fara bi da kallo a shesshirye suƙe wajen wandon jeans daban wajen t-shirt daban wajen suit daban wajen takalmi agogo daban kowanne wajen sa daban tasha ruwan mamaki lokacin da idonta ya sauka kan kayan hausawa ashe yaya Prince yana da kayan hausawa gasu dayawa ma hannun ta har rawa yake wajen fito masa da jumpa da wando na wata dakakkiyar shadda mai bala'i tsada da kyau fari tas, chikin sauri ta zaɓo masa farar takalma da dangareren agogon diamond ta fito ta ajiye masa saman gado ta ta koma saman sofa ta zauna.

After 45mins

Ya fito É—aure da towel a kugun sa kallo É—aya yayiwa kayan da ta ajiye masa a saman gado ya kawar da kansa kai tsaye ya wuche gaban mirrow ya fara gyara gashin kansa duk abun da yake tana zaune tana satar kallon sa bayan ya gama gyara lallausan bakin gashin kan sa ne ya shafa body lotion nashi masu kamshi da tsada sanna ya wuce dressing room nashi jim kaÉ—an ya fito shirye chikin wando 3quarter fari da singlet fari tas ya É—auki laptop nashi dake saman table ba tare da ya kalli in da take ba ya fice daga É—akin

jiki ba kwati ta miƙe tazo ta kwashe kayan da ta fiddo masa da su ta mai da dressing room ɗin ta fito ta wuce wajen hutawar sa na chikin ɗaki

Gaisuwa da jinjina gareku yan Duk Karfin Izzata paid group Allah ya bar zumunci ina muku fatan alkhari ina matikar miko godiya gareku masu min comments ina magana ne akan yan duk karfin izzata comments section group ina jin daÉ—in comments naku ina godiya da muku fatan alkhari, masumin addu'oe ina godiya sosai Allah ya saka muku da gidan aljan na, wayan da basa min comments kuma ina gaishe ku Allah ya barmu tare ina kaunar ku love u all lodi lodi

💋Duk Karfin Izzata 💋

💖The Talent Troupe Writer's 💖

💖Story And Written💖
⬇️
*Star lady*

💋I Hate you masoyiya gidan Aunty lodi lodi💋

💋Aunty sadeeya ina kaunar ki lodi lodi💋

💋Mum sayyid ke kam naki kaunar na daban ne love u lodi lodi 💋

Book 2

Page 22

Uk 1am
Chapter 46 · 0% Book details