Sashe 7
Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Lfy Amrat na gan ki a birkiche haka? "Yaya Fahad wlh jini na gani a jikina kuma na wanke amma ya sake fitowa" kallon ta Fahad ya shigayi from head to toe ya fahimci Amrat bata san komai ba dan haka sai ya ajiye wayar sa a saman drawer ya miƙe ya nufi in da su Aunty farida suka shiryawa amrat ɗin kayan ta walldrop ɗin ya buɗe ya zaro pant ɗaya daga chikin san nan ya buɗe ɗayan ɓangaren ya shiga dubawa sosai ya wasa kayan dake chiki gaba ɗaya chan kasan kayan ya ga Always a jere, ɗauko leda ɗaya yayi ya koma bakin gadon sa ya zauna ajiye pant ɗin yayi a gefe san nan ya buɗe ledar Always ɗin ya zaro ɗaya ya sanya mata a chikin pant ɗin ya mika mata tare da faɗin "ansa kije kisa sai kizo na koyamiki yadda akeyi lokachin period" ganin hakan yasa ta fahimci abun da yaya Fahad ke nufi sai ta sunkuyar da kai kasa saboda kunya tama kasa ko motsawa daga wajen
Ganin haka yasa Fahad ya miƙe ya nufeta hannu yasa ya ɗago haɓarta runtse ido tayi tana tsuke baki, bai san san da ya saki wani cool murmushi ba "kunyata kike jine? Shiru tayi bata che masa ko mai ba sakin haɓar tata yayi ya kama hannun ta ya sanya mata pant ɗin a chiki tare da shafa fuskan ta da ɗayan hannun sa yana faɗin "to amma kunyar taki zai barki ki iya shiga toilet ɗin ko? Ko dai shima toilet ɗin sai na kai ki da kai na"? Jin hakan yasa Amrat ta kwasa da gudu ta koma chikin toilet ɗin yar dariya yaya Fahad yayi wadda yasa wushiryar dake tsakanin fararen hakoran sa na gaba ta bayyana
Juyawa yayi ya koma gaban gadon ya sa hannu ya yaye bet shit É—in dake shinfiÉ—e a gadon ya nufi wajen ajiye kayan wanki ya ajiye san nan ya É—auko wani bet shit É—in ya shinfiÉ—a ya haye gadon ya kwanta tare da jawo wayarsa ya cigaba da latsawa
Masu karatu sai mun hadu gobe idan mai dukka ya kaimu
NEW TEAM💖
💖THE TALENT TROUPE WRITER'💖
*LITTATTAFAN SUNE KAMAR HAKA*
👇👇👇👇
*1,DUK ƘARFIN IZZATA*
by(Star Lady)
*2,GIDAN AUNTY*
by(mss lee)
*3,SARKI SAMEER*
by(xeemat....love)
*4, JINI DAYA*
by(mrs bbk)
*💫STAR LADY💫*4
💖The Talent Troupe Writer's 💖
*DUK ƘARFIN IZZATA*
💖Story And Written💖
⬇ï¸
*Star lady*
Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai
Book 2
*Episode 5*
.....da wani matsanan chin ihu jabir ya farfaɗo daga doguwar suman da ya shiga sakamakon bugun da bgs ya masa a baya, da sauri daddyn sa ya miƙe daga saman kijeran da yake ya nufi gadon da jabir kwache kiran sunan shi dadyn sa ya farayi yana ɗan tattaɓa sa da kyar jabir ya nitsu tare da waro idon sa kan dadyn na shi, wani dogon tsaki yaka tare yun kurawa yana kokarin mikewa hannu dady'n sa ya sa yatai maka masa ya miƙe zaune chike da rashin kunya da tsaurin ido jabir yace "dadyn kada ka sake taɓani pls "jabir what are saying ne? "Abun da kaji shi nake faɗe dady" "oh sorry my lovely son nasan nayi laifi amma amin afuwa ko" "dady idan kana son namaka afuwa to wlh sai ka kamomin Hiyana na mata fyaɗe kuma sai ka kamo wan da ya bugenin nan kasa yaran ka su ɗaure sa na koya masa hankali yana maganar yana kwaɓe fuska "oh my lovely son wan nan kawai bukatar ka to ka kwantar da hankalin ka ka sa a ranka tamkar hiyana take ko wacece to kasa dai a ranka tamkar tana ɗaki tana jiran ka kaji? Shi kuma wanchan ko dan gidan uban wayene sai an nemo sa zan baza yarana kai har da yaran mum ɗin ka zan haɗa sai an kamo shi koma ai na yake, karka damu da hannun ka zaka masa hukuncin" murmushin jin daɗi jabir yayi kafin yace "to dadyn na ngd shiyasa nake Son ka amma ina mum ne? "Mum ɗin ka tana ɗaki taje wanka, yunkurawa jabir yayi yana faɗin "dady'n ya kamata na je school ban san ko rana ɗaya ya wucheni ban je school ba, shiru dady yayi yana mamakin wato shi jabir bai ma san ya kai 2 weeks a sume ba kenan sauka jabir yayi daga gadon ya nufi toilet dan yin wanka, miƙewa dady yayi ya fice daga ɗakin ya nufi ɗakin sa.
YOLA
Ihu inna habiba take kamar ranta zai fita sai murkusoso take a tsakiyar É—aki tana dafe da chikin ta, ga kwaryar magani a gefenta da alama wani abun tasha, gaba É—aya kauyen babu wan da ya kawo mata É—auki mafi yawan chin jama'ar garin suna jiyo ihun ta amma babu wan da ya ko kalli gidan ta kallon mitunchi ma bare a sa ran akoi wadda zai kawo mata agaji, kuka take tsakanin ta da Allah tana juyi tana faÉ—in "na shiga uku na!! Mutuwa zanyi wayyo Allah!! Ahmadu ka dawo ka ya femin, wayyo Ummi na san na chutar dake ki dawo ki ya femin shikenan ni kam nan take wasu manya manya kuraje (kurji) suka fara fito mata a jiki ta ta ko ina har kan ido chikin hanchi chikin bakin ta ga bala'i zafi idan kurjin yazo fitowa tun tana iya ihu har ta kasa takoma fitar da nishi kawai tana ji tana gani jikin ta duk ya lalace da wayan nan kuraje masu bala'i zafi da kuma wari dan idan kurjin ya fito bayan 10mins sai ya fashe ya zama kamar kunan wuta sai wani ruwa mai wari ya fara fitowa daga wajen haka dai inna tayi ta juyi a chikin É—akin ta ba wan da ya kawo mata É—auki har numfashi ta ya É—auke É—iff
A ɓangaren buba kuwa ba laifi yana samun sauki dai dai gwargwado dan yanzu ya dai na buge buge da fisge fisge sai dai ya kwanta shiru ba um ba umm shiru baya magana, yaya Bello yana bashi kulawa sosai da sosai
A ɓangaren hasana kuma laulayin chikine gadan gadan take fama dashi yaya Bello ba ƙaramin ko kari yake ba duk abun da chikin hasana yake so tofa koman dare bawan Allah n nan sai ya fita ya nemo mata koda kuwa karfe 1 na dare ne idan ma mangoro tache take so tofa ko mai dare sai ya fita ya hau bishiya mangoro ya chiro mata.
Innar buba na samun sauki sosai domin ba karamin kulawa take samu wajen yaya Bello da Innar saba yanzu kunburin kafar nata ya ragu sosai harma tana iya É—an takawa a hankali,ba karamin daÉ—i yaya Bello ya jiba ganin Buba da Innar sa suna samun sauki.
Duk da É—awai niyar dake kan yaya Bello hakan bai hana shi kula da amanar da Ammi ta bashi ba na kulawa da dabbobin su hiyana ba yanzu haka kusan shanu 20 ne suka Aihu shanu fa sai daÉ—a yawa suke abun baa magana gashi suna samun kiwo mai kyau suna koshi sosai sai girma suke karawa.
Maiduguri
A hankali yarinyar da Ahzan ya kaɗe da mota ta fara waro manya manyan idon ta, bin ɗakin da kallo ta fara yi ganin ta buɗe ido ne yasa Ahzan dake zaune kusa da mum ɗin sa da wata yar budurwan yarinya miƙewa chikin sauri ya nufo gadon da yarinyar ke kwanche bai kai ga karisawa bakin gadon ba yaja birki da sauri a ɗan tsorace yake kallon yarinyar chike da mamaki mum tace "Ahzan lfy kuwa? Baya baya ya ɗan yi kaɗan a hankali yace "mum zo kiga yarinyar nan shin da gaske ne abun da nake gani ko kuma dai ido nane, tasowa mum tayi ta nufo shi, turus itama ta tsaya ta kasa karisawa bakin gadon, chike da tsoro tace "Ahzan anya ba aljana ka buge ba kuwa? domin ni kam a bil adama dai ban taɓa ganin mutun mai kyan yarinyar nan ba, kuma ka dubi kwayar idon ta kwata kwata ba irin na mutane bane"
"No mum akoi mutane masu kwayar ido blue irin nata sai dai basu da yawane kuma baa Chika samun su a nan gida Nigeria ba sai dai kasashen turawan nan, Ni kyawun nata ne da ta buÉ—e ido shine ya tsoratani nake ganin kamar ba mutun ba
tasowa yar budurwan dake zaune a bayan su tayi itama ta nufo su tana faÉ—in "mum menene? Hannu mum tasa ta mata nuni da yarinyar dake kwanche kan gado tana faÉ—in "hanan kalli yarinyar da yayanki ya buge ne ta farfaÉ—o, kai kallon ta hanan tayi kan gadon da yarinyar ke kwanche tana kallon saman, chike da murna hanan tace "wow mum kinga yarinya mai kama da Aswariyya raj na kasar India sai dai blue eyes ne kawai da ya bambam tasu ta kai karshen maganar tana nufar gadon da yarinyar ke kwanche gefen ta ta zauna tana faÉ—in
"Sannun ki ya jiki? Dawo da blue eyes nata yarinyar tayi kan hanan, sosai take kallon hanan "zaki iya yimin magana? chewar hanan, shiru yarinyar tayi batace komai ba karisowa wajen Ahzan da Mum su kayi "hanan jeki kira likita ki che masa yarinyar ta farka" chewar Ahzan yayi magana yana kokarin zama a gefen gadon
"Yammata ya sunan ki mum ta tambaya tana kallon yarinyar shiru yarinyar bata yi magana ba sai binsu da ido da take "mum ina ganin mu kyaleta tukun nan ko? tun da kinga yanzu ta farfaÉ—o kila sai anjima idan ta sake samun nitsuwa zatayi magana" "eh hakane Ahzan amma gaskiya yarinyar tana da kyau sosai, shiru Ahzan yayi dan yama rasa me zai che domin kyan yarinyar ya gama ruÉ—ar da shi