Sashe 67
Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
jim kaɗan ya fito shirye chikin kayan da ta fitar masa "wow" shine abun da hiyana ta furtawa "tsarki ya kara tabbata ga Ubangiji da yayi wanna halittar yaya Prince kagan ka kuwa innalillahi ni na ma rasa me zance kai wlh kamar dan kai akayi kayan hausawa" harara ya watsa mata kafin yace "dan ke na sa kayan ai nasan idan nayi irin wannan shigar ba wan da zai yi tunanin nine bare su sawa mutane da nake tare da su ido" kwashawa tayi a guje ta faɗa jikin sa tana faɗin "nagode kuma bazan taɓa mantawa da wanna rana ba a rayuwa ta yau yaya Prince yayi abu saboda ni" shafa gashin kanta ya farayi yana faɗin "it's ok tun da kinyi farinciki muje da wuri dan time ya tafi almost 12 yanzu kuma kinga zamuyi tafi anjima kaɗan" sakin sa tayi ta ɗago ido tana kallon sa "yaya Prince to ya baka sanya hulan ba? Ɗagata yayi ta ɗaurata saman gado ya juya mata baya yana faɗin "ɗaure min gashin nawa sai ki samin hulan mugani ko kin iya" duk da ya ɗaura ta saman gado sai da ta ɗaga kafa kafin ta iya ɗaure masa gashin kan na shi
Tana gama É—aure wa ta diro daga gadon ta shige dressing room nashi yana tsaye awajen har ta fito ta haye gadon tana faÉ—in "yaya Prince juyo na sanya maka hular" juyowa yayi ya É—an sunkuyar da kansa kasa ta sanya masa hulan asalin kyan sa na fulani ya sake bayya
face mark ta É—auko ta sanya masa yana tsaye yana kallon ta yana mamaki da yaba mata a ransa tana da kyakkyawar zuciya sosai hannun sa ta kama ta É—aura masa agogon
shi dai yau gaba É—aya mamakin kansa yake ji yake kamar ba shi ba yayi nisa chikin tunanin sai jin É—an karamin bakin ta yayi saman kumatun sa hot sumbata ta bashi tana murmushin tace "muje to" bai san lokacin da ya rungumota ba yana faÉ—in "kina da kyan hali sosai" "yaya Prince ai daga wajen ka na koya" kallon gefen ido ya mata kafin yace "a yaushe kika koya awaje na? É—aura dan yatsan ta tayi saman wuyar sa tana masa yawo da yatsan awajen ta fara magana "awajen Ammi na koya kenan kaga duk abun da Ammi take da shi mu dukkan mu yaran ta muna da shi" first time a rayuwar sa ya saki cool murmushi tare da É—aukan ta chak ya nufi dressing room nashi da ita yau yana matikar farinciki sosai dan yana bala'i son Ammi duk wan da zai so Ammi to koda makiyin sane ba shakka zai zama masoyin sa
Tsakiyar dressing room ɗin ya sauke ta ya buɗe glass na face mark nashi ya ɗauki ɗaya ya sanya mata ya ɗauko jaket nashi ya sanya mata har guiwa jaket ɗin ya tsaya mata kai kallon sa yayi kafar ta Booth nashi ya ɗauko tare da safa ya miƙa mata ya ɗauko rawanin wuya ya ɗaura mata ita dai Hiyana tana ganin idon Allah duk ya chika mata jiki da kaya duk da chewa hakan ya mata daɗi dan garin akoi sanyi sosai har safan hannu da kansa ya sama ta sak turawa ta dawo hannun ta ya ruke suka fito tsayuwa yayi a tsakiyar ɗakin ya saki hannun ta ɗago kai tayi tana kallon sa kai kallon sa yayi kan ta ba tare da yayi magana ba wucewa tayi ta ɗauko karamin hijabi a trolley ɗin ta ta sanya ta dawo ta rike hannun sa suka fice daga ɗakin
har yanzu su Khalid suna palon wucewa yayi ba tare da yayi musu magana ba zame hannun ta tayi daga nashi ta tsugunna kasa ta fara gaishe da su yaya Khalid, Zahra na son yin magana tana tsoron yaya Prince dan yana tsaye a kofar part ɗin yaya Aiman miƙawa ilham matar Hisham tayi ta nufo Hiyana tana faɗin "wannan itache amaryan ogan naku? A sukwane su Khalid suka juya a tare suka bi bayan Bgs da kallo Ilham na kokarin kira musu ruwa yanzu ma da yaya aka samu ya sauko ita ko ilham sai surutu take "kai amma gaskiya ogan ku yayi sa'ar mata jiya na hangota a kitchen ai kafin na fito ta wuce sama kyakkyawa kamar ita tayi kanta gata shiru shiru gaskiya ya more mata" yana jin su amma bai tanka ba
ɗago ta ilham tayi ta rungume ta ta chigaba da surutu "sai ki tsaya ki kula mana da oga da kyau dan kin ga....bata kai karshen maganar ba bgs ya dakawa hiyana tsawa "ni dan ki ne da zaki bar ni a tsaye!!" ba shiri Ilham ta sake ta tana kallon Bgs bata taɓa tunanin haka ogan nasu yake ba sarkin tsoro jikin ta har rawa yake da sauri ta koma kusa da Hisham ta zauna
juyawa Hiyana tayi chikin taku katsaita ta nufesa dan yanzu kwata kwata ta dai na tsoron tsawar sa dan tasan ba zai bugeta ba hannun sa ta kama tana faÉ—in "muje" jawota gaban sa yayi da karfi a zuciye ya buÉ—e baki zai yi magana sai kuma ya fasa ya yarfar da hannun sa gefe ya fisgi hannun ta suka bi ta part É—in Aiman mamaki Hiyana take ina zai kai su bata gama mamaki ba taga ya buÉ—e wata kofa kamar kofar sirri ta kofar suka shiga sai gasu sun fito ta wajen parking motacin su dan dankareriyar Mercedes-Benz baka ya shiga gidan gaba ma zaunin driver da sauri ta buÉ—e É—ayan gefen ta shigo gaba ta zauna tayar da motar yayi suka fita ta É—ayan gete É—in gidan ba tare da sojojin sa sun sani ba dan fitar sirri sukayi.
sai da su Khalid sukaji fitar motar su sannan suka sauke ajiyar zuchiya a tare kallon Ilham Hisham yayi ya fara magana "my wife wlh duk abun da zakiyi a gidan nan karki kuskura hanya ta haɗa ki da Bgs idan ba haka ba....bai kai ƙarshen maganar ba ta rufe masa baki da hannun ta tana faɗin "ba ma sai ka faɗa min ba ido na ya gane mi tun da ya fito na lura gaba ɗayan ku kun nitsu ba wanda ya iya yi masa magana a chikin ku har kannen nasa shiya sanya nima ban masa magana ba nayiwa matar sa kawai gaskiya yana da zafin rai sosai" "hmmmmm amaryan mu kenan ke dai Allah ya raba ki da haɗuwa da Bgs" chewar Khalid Yusuf ne ya an sa zanchen da chewa "yaya Khalid amma da alama yaya Prince ya sauko fa kaga ya fara fitan sirri da sister" girgiza kai kawai Khalid yayi ya miƙe ya kama hannun Zahra yana faɗin "muma mun fita yawo sai 3:30 zamu dawo tun da sai 4 jirgin mu zai ɗaga a tare su Hisham da su yaya Yusuf suka miƙe kowa ya riƙe hannun matar sa suka bar palon.
Tuki yake chikin kwanchiyar hankali ba wan da yayi wa É—an uwan sa magana bakin wani katafaren gidan abinci yayi parkin motar sa ya fito ya nufi chiki
chikin sauri itama ta buɗe motar ta fito tabi bayan sa zama yayi saman haɗaɗiyar kujeran da akaware a ɗaki na musamman kusa da shi ta zauna tana bin wajen da kallo "yaya Prince amma a nan wajen akoi abincin musulmai kuwa dan naga duk kan su turawa ne kuma basuyi kama da musulmai ba" kallon wajen yayi ta kasar idon sa mutun hudu ne a chikin ɗakin kowannen su da matar sa dawo da kallon sa yayi kan ta yana kokarin yin magana mai an san order ya zo takeaway yace a musu dan ba yaso su chire face mark na face nasu baya son kowa ya gane su shi ya sanya ya saka kayan hausawa tun da nan ba wan da ya taɓa ganin sa da kayan hausawa zai yi wuya a gane sa