Sashe 16
Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
hayewa saman gadon yayi tare da ɗan bubbuga kafaɗar Bgs waro manya manyan green eyes nashi yayi kan face ɗin Khalid, chike da izza yace "au har ka gama surutun ne ai na ɗauka kwana zakayi kanayi" dunkule hannu Khalid yayi chike da jin haushi ya kaiwa Bgs naushi da sauri Bgs ya riƙe hannun sa yana faɗin "a lallai yau Khalid ka fusata sosai wai ma to me ya fusata kane? Tsaki Khalid yaja tare da gyara zaman sa a gefen Bgs dan ya lura idan mutun yace zai bi wa Bgs ta karfi tofa babu abun da zai sauya gwara subi shi ta lalama
"prince dan Allah ka rage zafin zuchiyar nan taka kaji ko? da kasa mu farinciki wlh kana yawan jefamu chikin tashin hankali da damuwa, ni nasan kana sanmu kuma nasan haka halinka yake amma pls karinƙa sassautawa dan farinchikin mu zakayi hakan" dogon numfashi yaja tare da sauƙe ajiyar zuchiya kafin yace "duk abun da ka faɗa Khalid naji from A to Z so i will try my best amma ina son kasan wani abu ni ba wai nayi niyar kashe yarinyar nan bane na mata hakane dan gobe kada tayi ganganchin kokarin kashe kanta yanzu kaga ta ɗan ɗani yadda akeji idan akazo mutuwa, gobe ba zata sake yunkurin kashe kan taba "aa prince yanzu da bamu je wajen bafa mutuwan gaske fa zatayi "ai nasan dole zakuje wajen ne shiyasa na jefata "to amma lokachin da ka jefata bakayi tunanin kafin ta isa kasa zata iya buguwa da jikin dutsen ba? "Haba Khalid ya kake min tambaya kamar ba da Brigadier General Safras kake magana bane ni da idan na kalli abu sau ɗaya to zan iya rufe ido komai nisan abu in sai ta shi in harbeshi da gun, kuma ya harbu, karka manta dukka wani wanda yake riƙe da wata mukami a chikin sojoji ko mai girman mukamin to a karkashin Brigadier General yake daga mukami na babu wani kowani soja a kasana yake to kana tunanin a banza na taka wan nan matsayin ne, na san ta yadda zan jefata, kuma idan ka lura a mun rigaku isa wajen amma ban gefata da wuriba sai da na tabbatar kun kusa isowa san nan na kefata ina faɗa maka hakan ne ba dan na kare kai na ba sai dan kuyi farinciki kuma ku dai na dangan tani da mara imani"
"eh hakane amma dai duk da hakan ka rinƙa rage zafin zuchiyar taka" "ka san me yasa na tsaya nake magana da kai Khalid? Girgiza kai Khalid yayi alamar a'a "to ina magana da kai ne dan naga yau kaɗau zafi dayawa duk chikin mu kai ne kaɗai wanda baya ɓata rai baya fushi kullun kana chikin farinciki kullun fiskar ka ɗauke da murmushi So ba zan so ganin face naka babu wan nan farin ciki ba gaskiya that why na tsaya nake maka wan nan dogon bayani amma yanzu zaka iya tafiya ka chigaba da farinchi ki" "Maganar bata kare ba ai Bgs bare kache na tafi" "ok to ina jinka saura me kuma" "me yasa kayi blocked na Aunty farida? "Wan nan bai shafeka ba Khalid tsanina da ita ne! "Ok naji bai shafeni ba amma zan rokeka wata alfatma dan girman Allah idan kamin hakan ka gama min komai aduniya" zubawa Khalid green eyes nashi yayi batare da yayi Magana ba "pls my Brigadier General dan Allah ban che ka ansa sister a matsayin mata ba ka ansheta a matsayin sister, ka dai na tsoratata ka daina daka mata tsawa pls idan ta gaishe ka karinƙa amsawa idan ta kawomaka abinci ka bari tarinka zuba maka pls wan nan alfarman kawai nake nema" "ok i will try my best, shike nan kaji daɗi? Murmushi Khalid yayi kafin yace "naji daɗi sosai shiyasa nake son ka my blood" "da kasan ka chucheni ba dole kace kana sona mana" dariya Khalid yayi ya sauka gadon ya nufi hanyar fita yana faɗin "ba wata chuta ya za'ayi na chuchi my blood ai hakan ba zai yuwu ba, ya kai karshen maganar tare da ficewa daga ɗakin ya nufi palon kasa.
Saman duguwar kujera mai zaman mutun 3 Fahad ya kwantar da hiyana dake jike sharkaf, da sauri su Zahra suka matso kusa da ita, ko motsi batayi da alama ta sha ruwa sosai, a hankali Fahad yasa hannu ya fara danna mata kan chikin ta, kaÉ—an kaÉ—an ruwa na fitowa daga bakin ta, har ya fara fita sosai kuka su Zahra suke sosai yaya Ahmad na basu hakuri, chike da jin haushi kukan nasu Fahad yace "zaku min shiru ne ko sai na kakkarya ku" tsit sukayi suna goge hawayen.
Sai da hiyana ta amayar da ruwan chikin ta gaba É—aya san nan ta fara tari, ganin ta farfaÉ—o ne yasa Fahad ya chire hannun sa daga kan chikin nata ya nufi É—akin su dan chanza kayan jikinsa. Matsowa su kayi baga É—ayan su kusa da ita har da su Yusuf dai dai lokacin yaya Khalid ya sauko kasa ya fito daga É—akin Bgs, wajen su ya kariso suka zubawa hiyana ido.
a hankali ta waro blue eyes nata da suka sha ruwa suka koma jaa sosai, yunkurawa tayi zata mike zaune da sauri Zahra ta sa hannu ta tai maka mata suna mata sannu, kuka mai tsuma zuchiya ta fashe da shi.
zama yaya Khalid yayi kusa da ita yana rarrashin ta chikin kuka ta fara magana "yaya khalid dan Allah ka faɗamin shin kaga wani abune ajikina wadda zai sa kowa ya tsaneni duk in da naje baa sona, a kauyen mu kowa ya tsaneni a gidan Ammi, Abba da Ammi sai kai da yaya Ahmad da Aunty Zahra Aunty Farida ne kaɗai kuke sona dan Allah ni me nayiwa mutane ne kowa bai sona" "ya isa haka sister kowa yana son ki kinji ki chigaba da hakuri zaki chi riba yanzu kije kiyi wanka ku shirya kuzo muje shopping domin saya muku kaya da wasu abubuwan da zaku bukata, karki damu da kowa mujema na saya miki waya ki fita harkan kowa kiyi abun dake gaban ki kinji? Dawo da kallon sa yayi kan Zahra "auta tai maka mata ki kai ta ɗaki tayi wanka bari na ɗauko mata jallabiyar Bgs, waro ido waje hiyana tayi chike da tsoro tace "wlh bana so bana son duk wani abu da ya shafi yaya prince Allah bana son ko sake kallon face nashi a rayuwa ta" matsowa Yusuf yayi kusa da ita chikin sanyin murya ya fara magana "sister na san ke macece mai ilimin addini kuma wadda take amfani da ilimin ta kin yarda da kaddara ko ba hakaba? Dan haka kiyi hakuri ki daure ki chigaba da yakin da kika fara gaba ɗayan mun nan har da su Abba da Ammi muna bayan ki kuma muna tayaki da addu'a, ina son ki sani sarkin yawa yafi sarkin karfi bi izzinillahi taala zamuyi na sara akan Bgs, ina son ki sani gaba ɗaya mu har da su Ammi mun dora yakinin mu a kanki ne mun sa ran ata da lilinki Bgs zai iya sauyawa, kada ki watsa mana kasa a ido pls sister mun miki alkawarin kome zai faru ba zamu taɓa bari Bgs ya chutar da keba ki yar da damu ki chigaba da hakuri kina masa duk abun da ya dache a matsayin sa na mijinki kinji? Shiru tayi ta sunkuyar da kai kasa dan gaskiya ba zata iya yiwa su Yusuf musu ba ko ba komai sun gwada mata halacci kuma Yusuf shine mutun na farko da ya fara share mata hawaye a duniya bazata taɓa mantawa da kyautatawar sa agare taba, murya na rawa yaya Ahmad ya fara magana dan shi har gobe yana son hiyana kuma yana tausayin ta sosai amma ba yadda zai yi "sister ki kara hakuri kinji? karki yanke kauna da samun rahman Ubangiji kiyi abun da muka chemiki zakiyi nasara In Sha Allah" ba karamin kunya hiyana ta jiba ache yanzu kamar su yaya khalid suke rukanta abu kai yazama dole tayi musu koda hakan zai zama sanadiyar rasa rayuwanta, ɗago kanta tayi chikin nitsuwa da sanyin muraya ta fara magana "na muku alqawarin zanyi iya kokarina a matsayina na ya mace ko da kuwa hakan che zatayi sanadiyar mutuwa ta to zanyi kuma zanyi alfahari idan na mutu ina bautawa miji daga yau zan ɗaura ɗamaran yaki da jiji da kan yaya prince" har suna haɗa baki wajen faɗin "good sister Allah ya dafa miki" kasa kasa ta amsa da "Amin" "Auta tai maka mata ki kaita ɗaki sai ki dawo ki je daki kema ki shirya .
A tare suka mike gaba ɗayan su har da su amrat Lamrat kuwa tana mikewa ta fara ihu dan azaban zafin da take ji dazun ma da kyar ta iya mikewa taje ɗakin hiyana to yanzu ta manta da chiwon shiyasa ta mike da karfin ta "sisters meke damun ki? Chewar yaya khalid shiru tayi ta sunkuyar da kai kasa karisowa in da take Yusuf yayi ya duka ya saɓeta a kafadar sa ya nufi part nashi da ita yana faɗin "ai daman ke bai kamata ki bisu ba kamata yayi mu tafi ɗaki naje na miki wanka na shiryaki da kai na, kinsu da kallo Khalid yayi a zuchiyar'sa yana faɗin "kai amma gaskiya Yusuf baka da dama yanzu ka kasa hakuri kabar yar mutane ta huta, shine ka rigani lallai nima ba zan yar daba am sorry Auta gaskiya a yau ba sai gobe ba zaki karɓi bakon lamari, dan ba zan yarda Yusuf ya rigani samun baby ba" yayi nisa cikin tunanin sa sai yaji an taɓashi firgigit yayi yana kallon ta "yaya Khalid me yasa ka tsaya a nan? Wai gawa yayi yana faɗin "Auta ina Ahmad dake tsaye a nan "yaya Khalid ai lokachin da na shigo palon nan babu kowa sai kai kaɗai "ok to jeki ɗaki ina zuwa bari naje na ɗaukowa hiyana jallabiyar Bgs in kawo miki ki kai mata idan tayi wanka ta sanya" bai jira amsar taba yayi sama ya nufi ɗakin Bgs ita kuma ta wuche part nasu.