Sashe 53
Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Gudu yake shararawa sosai kamar zasu tashi sama chikin kankanin lokaci suka fita garin kano dai dai kafin su isa kwanan ɗan gora dake hanyar Zaria a wani ɗan karamin daji kusa da checkpoint na sojoji ya tsai da motar sa kusa da wata itacen mango dake fuskantar checkpoint ɗin, juyowa yayi yana kallon ta sai fakan kumbure kumbure kumatu take, murnushi ya ɗan yi kafin yace "my jidda sarkin shagwaɓa to yanzu kuma me nayi?ake fushi da ni" kara turu ɗan karamin bakin ta tayi tana wasa da ɗan yatsan hannun ta bata che da shi komai ba, jawota yayi ta faɗa saman faffaɗar kirjin sa ya fara shafa bayan ta yana ɗan bubbuga ta a hankali kamar yar baby "my jidda wai me nayi ne? Kasa kasa tace "ba kai ne ka rinƙa gudu sosai da motar ba da yanzu mum mutu fa? ni fa bana son na mutu ban sa kayan sojoji na riƙe bindiga kamin hoto ba" ɗago habar ta yayi suna kallon juna kafin yace "In Sha Allah babu abun da zai faru ba zaki mutu ba har sai kin haifa min baby's dozin uku,dariya tayi sosai ta sanya hannu ta tana wasa da jikin rigar sa tace "yaya Aryan dozin uku fa kace kowani dozin guda goma sha biyu ne fa,tab ai ni ko baby uku ba zan haifa ba baby's biyu nake so ɗaya takwarar Ammi ɗaya takwarar Abba shike nan sun ishe ni" haɗe fuskokin su yayi chikin tsananin kaunar ta ya fara magana "gaskiya my jidda ina son baby's dayawa kuma ni bana son mata dayawa mace ɗaya ta ishe ni dan haka ki shirya ansan baby's koda 12 ne kin ji? Ɗago ido tayi suna kallon chikin idon juna yayin ta shi kuma yake goggoga mata karan hanchin sa a saman nata yana shafa ta da hannu ɗaya "Yaya Aryan...bai bari ta yi maganar da take son yi ba ya haɗe bakin su waje guda waro ido tayi waje tana kallon sa ɗayan hannu sa ya sanya ya rufe mata ido chikin dabara ya kwantar da kujerar motar da suke kai kwanchiya yayi da ita a jikin sa bakin su manne da na juna zuro ɗayan hannun sa yayi ta saman rigar ta tare da kara matse ta a jikin sa sosai wani daddaɗar ajiyar zuchiya ya sauke lokacin da hannun sa ya sauka saman lallausan tula tulan breast nata chikin sauri diyana ta kwache bakin ta daga nashi tana kokarin miƙewa daga jikin sa ya sake jawota a kule tace "yaya Aryan ni ka sake ni akan me zaka taɓa min nono?" mamaki ne ya kamashi ji yadda ta kira sunan su ko ajikin ta wanna dole ya mai data makaran ta da islamiya dan ba abun da ta sani jawo ta yayi ta faɗa jikin sa ya kankanme ta da kyau ya fara yi mata raɗa a kunne "my jidda wanna fa kayanane pls karki hana ni wasa da su namiki alkawari iya wasa kawai zanyi da su ko ganin su ba zan yi ba" shiru ta masa kamar bata ji me yace ba ta fara kuka kasa kasa,ba tare da ya lura da kukan nata ba ya fara kokarin zuge mata zip ɗin gaban rigar ta ji yayi ana knocking na glass ɗin motar ba tare da ya miƙe ba ya sanya hannun sa ya sauƙe glass na motar kasa, kamar daga sama yaji anja kofar motar da karfi an buɗe ana faɗin "fito munafiki ka sato yar mutane zaka mata fyaɗe ko? daman tun da naga kayi parking na motar ka a nan na fara zargin motar irin wanna shirgegiyar motar awan nan dajin dole ayi zargin ta ashe ashe zargina gaskiya ne maza ka fito yau taka ta kare!!" ɗan ɗago kan sa yayi yana kallon masu maganar wasu sojoji ne su uku a tsaye suna riƙe da gun tsaki yaja tare da mai da kansa ya kwantar dan gaba ɗaya jikin sa a mace kokarin miƙewa diyana take dan ta tsorata ganin sojojin nan jikin ta har kerma yake kara sautin kukan nata tayi sosai, hannun ta ya kama ya sake jawota jikin sa
chikin tsawa É—aya daga cikin sojojin yace "lallai wanan ka chika marakunya bar gani ka fito daga babban gida kana yawo da wanna shirgegiyar motar yau zaka gane kuren ka ko uban ka bai isa ya fidda kai ba yau!!" shi dai Aryan ko kallon in da suke bai sake yi ba gashi yama kasa tashi gaba É—aya jikin sa a mace, damkar kafar sa É—ayan sojan yayi yana jansa yana faÉ—in "ka fito daga chikin motar nan munafiki yau asirin ka ya tonu zaka gane kuren ka, ganin sojan nan ya damki kafar yaya Aryan yana jan sa ne ya sanya diyana ta fasa ihu tare da kara kankame Aryan É—in ta
waro idon sa waje yayi tare da yunkurawa zai miƙe zaune jan kafar sa da sojan chan ya riƙe yayi yana kokarin zama tafiya sojan yayi luuuu ya buga kansa da jikin stearin motar da kyar sojan ya ja kan sa ya fitar ya tsaya a gefe tsaki Aryan yaja tare da mayar da diyana saman nata kujerar ya zaunar da ita chikin dashewar murya ya bawa diyana umarni akan ta zauna a mota karta fito, kafafunsa ya zuro waje kafin ya fito gaba ɗaya chike da jin haushi ɓata masa farincikin sa da sojojin nan sukayi ya ɗauke babban su da wani gigitatchiyar mari wadda sai da sanya shi tangal tangal kamar zai faɗi lokacin guda yaji duniya ta tsaya masa chak gaba ɗaya kunnen sa ta dai na jin sautin komai marin Aryan fa ba wasa ba, a zafafe sauran sojoji biyun suka ɗaga gun suka sai ta Aryan da shi suna faɗin "kneel down"
To masu karatu sai mun haÉ—u ranar Monday idan mai dukka ya kai mu ku bini bashin 2 page love u all
💋Duk Karfin Izzata 💋
💖The Talent Troupe Writer's 💖
💖Story And Written💖
⬇ï¸
*Star lady*
Book 2
Page 24
.... Kallon su Aryan ya fara yi daga sama har kasa kafin ya mai da kallon sa ga sauran sojojin checkpoint ɗin dake nufo su,tsaki yaja tare da komawa ya zauna saman kujerar motar chikin sanyin murya yace "my jidda ya isa kukan nan wai da me kike so ɗaya na jine da wayan nan da suka ɓatamin rai ne ko kuma da kukan ki?" Rage sautin kukan nata tayi chikin shesshekar ta fara magana "yaya Aryan mu koma gida ni tsoro nake ji ban san wajen nan ko kaɗan" yana kokarin yin magana wayanchan sojojin suka iso wajen babban chikin su ya sanya hannu ya damki kwalar rigar Aryan yana faɗin "wuce muje" ɗago kai Aryan yayi yana kallon sojan kafin ya mai da kallon sa saman wuyar rigar sa a razane sojan ya saki wuyar riga chikin tashin hankali ya duka gasa yana faɗin "innalillahi wa Inna ilaihir rajiun Lefternal general Aryan" ba shiri sauran sojojin ma suka zube kasa dan sun san sunan Aryan fuskar sa ce dai basu taɓa gani ba tsaki Aryan yaja kafin yace "kuna kan dai dai ai bakuyi laifi ba in da nine na kama mutun zai yiwa yarinya fyaɗe to da yanzu maganar jana'izar sa ake ku tashi ku koma bakin Aikin ku amma ina son ku sani wanan matatace ba sato ta nayi ba" miƙewa sukayi chikin rawar murya babban su ya ɗan leko kai yana faɗin "sannu madan" hannu Aryan ya ɗaga musu chikin sauri yana faɗin "ba ta bukatar sannun ku ku wuce bakin Aikin ku kawai nace" jikin su har kerma yake suka wuce suka bar wajen
dawo da lallon sa yayi kan diyana "my jidda am sorry na wahalar da ke ko? Haka kawai yau naji ina son in tukaki a mota da kai na muyi tafiya mai nisa muna tafiya muna hutawa a hanya, Abuja nake son muje zaki iya jure tafiyar ne ko kuma in kira waya akawo helicopter mu karisa da shi?fa É—owa tayi jikin sa tana kuka kasa kasa mai do da kafar sa chikin motar yayi tare da É—aka kugerar motar ta dawo dai dai ya jawo kofar motar ya rufe ya tada motar,ganin ya kunna motar ya sanya ta ta tashi daga jikin sa tana kokarin komawa wajen zaman ta ta zauna da kyau "me yasa kika tashi? Ya tambaya dai dai lokacin da ya juya kan motar suka bar wajen wayar sa ya É—auko ya fara kiran layin Bgs,wayar na ta ringing Bgs bai É—aga ba sai da wayar ta kusa yanke wa sanna ya É—auka manna wayar Aryan yayi a kunnen sa yana faÉ—in