← Book details Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 80

Sashe 21

Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Gaban mirrow ya samu Bgs yana shafa mai da alama wanka yayi gefen gado Fahad ya zauna chike da jin haushin abun da Bgs yakeyi wa mutane ya fara magana "yaya prince dan Allah ka bar sister tazo ta kwana a É—akin nan ko da saman kujera ne, dan tana tsoron É—akin ta, kaji pls? Shiru yayi kamar bai san da shigowar Fahad dakin ba sai da ya gama shafa mai É—in sa, ya feshe jikinsa da perfume masu bala'i kamshi da tsada, slowly ya juyo ya sauke idon sa a kan Fahad dake zaune ya zuba masa ido alamar yana jiran amsa "get out Fahad!! Ya furta cikin tsawa, mikewa Fahad yayi ba musu ya fice

yana fita bai bi ta kan hiyana ba dan bashi da wata amsa da zai bata wuchewa É—akin sa kawai yayi.

Bgs kuwa dressing room nashi ya shiga jim kaÉ—an ya fito sanye da kayan barchi masu kyau da tsada farare tas masu laushi, saman gadon sa ya haye ya kwnata tare da jan kyakkyawa kuma lallausan blanket nashi zuwa kan chikinsa ya lumshe ido ba jimawa barchi yayi awon gaba dashi.

Ranan dai a palo hiyana ta kwana, ta takure waje guda kallo daya zaka mata ka gane ba karamin tsoron palon ta keji ba, shiyasa ta takure waje guda, fiskar ta duk hawaye a bushe...

NEW TEAM💖
💖THE TALENT TROUPE WRITER'💖

*LITTATTAFAN SUNE KAMAR HAKA*
👇👇👇👇

*1,DUK ƘARFIN IZZATA*
by(Star Lady)

*2,GIDAN AUNTY*
by(mss lee)

*3,SARKI SAMEER*
by(xeemat....love)

*4, JINI DAYA*
by(mrs bbk)

💖The Talent Troupe Writer's 💖

*DUK ƘARFIN IZZATA*

💖Story And Written💖
⬇️
*Star lady*

Duk mai buƙatar littafin Duk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai

Book 2

*Episode 12*

KHALID

......wai dan Allah yaya khalid me yasa bazaka bar mutun ya yi barchin sa bane? "Gaskiya aa sis love ni ban hana ki barchi ba karki min sharri, ki yi barchin ki abun ki" "wai to taya mutun zai yi barchi kana taɓa shi? "Gaskiya sis love surutun ki ya fara yimin yawa dan kin samu yau na ɗan kyale miki bakin naki ya sha iska ko?" turo baki Zahra tayi chikin shagwaɓa ta dan buga kirjin sa tana faɗin "ni wlh yaya khalid dakin Aunty hiyana zan kwana gobe" dariya khalid yayi kafin yace "ai inaga sai dai Aunty hiyana nan naki tazo ta tayaki kwana gobe ba dai ke kije ba dan ba zaki samu kafar zuwa bama" zatayi magana yayi saurin haɗe bakin su, dan surutun Auta ta fara yimasa yawa, Sosai suke missing junan su yana yi tana taya shi, chigaba da murza kan nipple nata yayi yana shafa bayan ta da hannu ɗaya.

Da kyar Zahra ta iya kwache bakin ta daga nashi da taga alamar bai da niyar sakin ta, kamar jira yake ta raba bakin nasu ya chapko Nipple nata ya shiga tsotsa kamar jariri, tun Zahra na kokarin hana shi har ta kyalesa dan gaba É—aya ya ruÉ—a ta, a hankali ya zame hannun sa dake kan Nipple nata ya mai da gaban ta chikin dabara ya zame pant É—in dake jikin ta ya shiga wasa da wajen, lokachin guda ya fita hayyachin sa, sai wani irin nishi yake yana fitar da numfashi da karfi karfi, zame Short É—in jikin sa yayi batare da Zahra ta ankara ba, matso da bakin sa yayi dai dai sai tin kunnenta chikin wata irin yar murya dake fita da kyar yace "am sorry am so so sorryyyyyyy sis love" É—ago kai Zahra tayi tana kokarin tambayar sa sorry for what, sai taji wata iriyar azaba ya ziyar cheta lokachi guda, ihu ta fasa tare da sa hannun ta bibbiyu saman kirjin sa tana kokarin turesa daga kanta, amma ina ko motsashi ta kasa yi, ihu take tana faÉ—in "wayyo Allah na shiga uku Ammi na ina kike Ummi yaya Khalid zai kashe ni Abba kazo ka checheni, wayyo Allah yaya khalid wlh bana sonka mugu ka mai dani gida zan mutu wayyo Allah!! Shiko Khalid baya ma jinta socking nata yake da karfi karfi dan baya chikin hayyachin sa yana sambatu "wash my wife Allah ya miki albarka kin biyani ash Allah wai gaskiya Yusuf baka kyau tamin ba da ka rigani dan É—ana wan nan daÉ—in" da karfi Zahra ta gabza masa chizo a kirji amma ina bai ma san tana yi ba ya tafi duniyar sama jannati, lokachi guda Zahra ta É—auke diff kamar an É—auke wutan nepa, gaba É—aya bakajin komai a dakin sai nishin khalid.

Sai da ya samu nitsuwa san nan ya sauka ya kwanta gefen ta yana mai da numfashi, bai ma lura da Zahra bata numfashi ba, da haka barchi ɓarawo yayi awon gaba da shi

To masu karatu bari muleko su Inna a Yola Nigeria muga wani wai nar suke toyawa wata kila kafin mu dawo su yaya khalid ya dawo hayyachin sa shima

YOLA NIGERIA

sosai inna take samun sauki sai kuma wani azababben laulayin chiki da take fama da shi bata son ganin komai bata chin abin chi da zarar taji kanshin abin chi zata fara amai, abu É—aya take iya chi shine gawayi, shine abin chinta idan ba gawayi ba babu wani abun da chikin nata ke yarda ya ansa haka zatayi ta gabzan gawayi tana shan ruwa, tun yaya Bello na mamaki har ya daina yanzu kullun idan zai zo dubata wajen mai magani sai ya sawo mata gawayi na 200 kafin gobe ta chinye.

A ɓangaren buba kuwa ba laifi sauki ya samu sosai dan yanzu abubuwa dayawa shi yake yiwa kansa amma har yanzu kwakwalwa tasa akoi ɗan sauran matsala dan gaba ɗaya ya manta da suwaye diyana da hiyana ma.

A ɓangaren Innar buba kuwa ta samu lfy sosai yanzu tana iya takawa da kafar ta ta fito tsakar gida, sai dai bata iya tafiya mai nisa sosai take gajiya

Hasana matar yaya Bello kuwa baa magana yanzu laulayin chiki nata ya ragu sosai sai wani kiba da haske da tayi, ta kara kyau ta chika ta ko ina, kullun yaya Bello yana makale da matar sa yana matikar ji da chikin nan nata, duk da haka baya hana shi bawa su inna kulawa da duk abun da ya dace.

Washegari jumma'a misalin karfe 7am Allah yayiwa bappan su yaya Bello rasuwa, ba karamin tashin hankali suka shigaba yaya Bello duk jarumtar san nan sai da yayi kwalla lokachin da ake sanya bappan sa a rami, sosai buba ma yayi kuka, da kyar aka samu jama'a suka iya lallaɓa yaya Bello ya dawo gida da yace shi ba zai iya barin kabarin bappan sa ba, a kofar gidan su jama'a ke zaman makokin bappa, Inna ko tana chan wajen mai magani tana fama da laulayin chiki bata da masaninyar bappan su Bello wato ya'yan ta ɗaya tilo a duniya ya rasu, bayan rasuwar bappa yaya Bello yazo wajen ta har sau uku amma yaki sanar da ita dan kar ta kara chiwo kan chiwo.

Wan nan kenan tun da munji halin da mutanen yola ke chiki sai mu koma London dan muga ne ake ciki

Uk

Sai kusan asuba Khalid ya farka daga nauyayyar barchin da ta ɗauke sa, chikin sauri ya miƙe tsaye kai kallon sa yayi kan Zahra dake kwance ko motsi bata yi, a razane ya haura saman gadon hannu yasa ya ɗagota amma sai yaji jikin ta a sake ga wani mugun zafin da jikin nata yayi alamar zazzaɓi mai zafine ya rufe ta, maidata yayi ya kwantar chikin ruɗu ya sauko daga gadon ya nufi tailet jim kaɗan ta fito ɗaure da towel, saman gadon ya hau ya ɗauke ta chak ya nufi toilet da ita, Almost 45mins san nan ya fito da ita naɗe a towel, sai kuka take kasa kasa, zaunar da ita yayi saman sofa ya dawo gaban gadon da kansa ya chire bet shirt ɗin ya ɗauko wani ya shinfiɗa, ɗauko ta yayi ya dawo da ita saman gadon, san nan ya sauko ya koma toilet dan yin wanka lokachin an fara kiraye kirayen sallar asuba, yana fitowa wayar sa dake masan drawer gefen gadon ta fara ringing, batare daya nufi wayar ba ya wuche dressing room, dan yasan Yusuf ne ke kiran shi su rafi masallaci, sauri sauri ya shirya chikin jallabiya baka ya fito, har lokacin kuka Zahra take, yanaso yaje ya rarrashe ta Amma, babu lokachi dan an tada kabbara a masallacin su kuma yana da tabbacin Bgs ya tafi dan shi baya jira sai dai a jirashi, dan haka sai ya kyale Zahra chikin sauri ya fice daga ɗakin ya nufi waje

Tsaye ya samu khalid a palon kasa, ba sai ya tambayi ina Bgs da Fahad ba yasan sunyi tafiyar sune, tare suka gera shi da Yusuf suka nufi waje.

Karfe 5:20am Hiyana ta farka chikin sauri ta sauko kasa daga kujerar, mikewa tsaye tayi ta fara sanɗa kamar wata ɓarauniya, ta leka ɗakin Bgs dan taga yana nan ko baya nan, tana ganin baya nan tayi sauri ta koma palo ta buɗe trolley ta ɗauki wasu kayan ta shige ɗakin sa, toilet ta nufa a gurguje tayi wanka ta ɗauro alwala, ta fito ɗaure da towel nashi rike da kayan da ta chire a hannun ta, sauri sauri ta sanya kayan da ta ɗauko, ta zura hijabi a nitse ta shin fiɗa daddumar sa tayi sallah.

tana gamawa ta naɗe ta mai da masa mazaunin sa, har ta juya zata fita idon ta ya sauka kan gadon sa dake watse a yamutse ajiye kayan hannun ta tayi ta haye gadon ta fara gyara masa, tanayi tana surutu "yanzu ni ya kamata na rinƙa gyara gadon nan ba mai aiki ba gaskiya, kai bama gadon ba har ɗakin gaba ɗaya amma idan ya tafi aiki zan rinƙa zuwa ina gyra masa dan na rinƙa samu ladan yiwa miji hidima dole na san yadda zan yi na dakatar da mai Aikin nan da shiga ɗaki nan" tana ta surun ta har ta kusan kammala gyara gadon.
Chapter 21 · 0% Book details