Sashe 72
Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Almost 30mins Aryan ya zuba mata ido tana sharɓan kuka kafin ya sanya hannu ya goge mata hawaye chike da kwarin guiwa ya fara magana "ya isa kuma In Sha Allah kukan baƙin cikin ki na karshe kenan a rayuwar ki" chikin dashewar murya da shassheka tace "yaya Aryan me ya sanya ni kam kullun nake chikin tashin hankali ne? "My sister ki kwantar da hankalin ki daga yanzu ya kare kin san me nake so dake yanzu? Girgiza masa kai tayi alamar a'a chigaba da magana yayi "yanzu ki tashi ki wanke furkar ki kije ki ɗauki abincin ki kai masa kar kuma ki nuna masa kinji abun da muka tattauna ki kyale sa juwa jibi zan faɗa miki ya zamuyi da shi" chikin kunan rai tace "yaya Aryan bana son sake ganin fuskar yaya Prince arayuwa ta na tsane sa ban son sa wlh ayau ba sai gobe ba sai ya sakeni na auri wadda ke so ban taɓa ganin mugu azzalumi irin yaya Prince ba" ta kai karshen maganar kamar zata fashe da kuka, murmushi takaici Aryan ya sake wadda aka ce yafi kuka chiwo chikin dakiyar zuciya da sa rai ya fara magana "sister ki dai na faɗin haka kinji? Ina son ki san wani abu wlh Bgs yana son ki har kinji nace wlh idan baya son ki ko kallon in da kike ba zai yi ba bare har ya taɓa jikin ki kin san ƴaƴan manya nawane ke bibiyar sa akan suna son sa? daga Nigeria har kasashen waje mata bin sa suke da sunan so akoi wata yar general namu da tazo gaban sa ta tsaya tace idan bai che yana son taba zata sha poison ko kallon in da take bai yi ba haka yarinyar nan ta ɗaga poison a gaban sa ta sha yana zaune ko kallon ta bai yi ba haka su Yusuf suka kwashe ta zuwa asibiti sai da tayi 3 Month sannan ta dawo hayyacin ta kuma har gobe tana bibiyar sa akan ko sau ɗaya ya ɗaga ido ya kalle ta tun da kikaga yana iya yi miki magana har ya iya taɓaki to kisa wlh yana son ki tun yau she kuke tare da shi bai taɓa taɓa jikin ki ba sai yanzu ni na san wanenen shi ya kamu da son ki amma bai sani ba yanzu son naki bai yi yawa a zuciyar sa sosai ba idan kika yanke hukuncin kaurace masa yanzu, zai iya mantawa da ke mu kuma ba haka muke so ba muna son ya sauya yazama chikakken mutun dan duk namijin da bai da mata da sauran sa dan Allah sister kiyi hakuri ki kara daurewa nasara na kusa da izinin Allah" "yaya Aryan kayi hakuri amma ni dai ba zan sake zuwa in da yake ba saboda ban son kara ganin fuskar sa a rayuwa ta ba dan Allah ya sa ina da nisan kwana ba da yanzu yaya Prince ya daɗe da kashe sau bila ba adadin" "sister na san kina son bgs pls ki kara daurewa saura kaɗan ne" a kule tace "yaya Aryan duk soyayyar da nake masa ya riƙeɗe ya koma kiyayya yanzu zallar kiyayyar sane a zuciya ta" "sister tun da nake ban taɓa rokar mutun wani abu ba ban taɓa chewa wani ɗan adam sorry ba kece ta farko pls sister karki watsamin kasa a ido" ɗago ido tayi tana kallon sa kafin tace "yaya Aryan ban taɓa ganin kunyi faɗa mai zafi wadda ya sa yaya Prince ya faɗa maka magana ba irin na yau dan Allah karka sake yi masa magana ta dan banso in ga kuna samun matsala" goge mata hawaye da suka sake gangarowa yayi yace "sister karki damu da wanna da gangan na ja faɗan domin na ɗauke masa hankali kada ya lura da alluran da zai yi wa kansa,na sauya alluran da yake wa kan sane to nasan idan ba tsokano sa nayi mukayi faɗa ya bata rai sosai ba zai iya gane chewa ba allura bane karki damu ni dai dan Allah yanzu ki tashi ki je ki kai masa abincin" "yaya Aryan kayi hakuri amma ni dai ba zan sake zuwa in da yake ba dafe kai Aryan yayi chikin tashin hankali ya ma rasa me zai ce tsananin raɗaɗi zuciyar sa ke masa jiyake kamar zuciyar zaya fashe ta fito waje,ganin halin da ya shigane ya sanya taji mugun tausayin sa ya kama ta chikin sanyin murya tace "yaya Aryan kayi hakuri da jayayya da nayi da kai na tuba zanyi duk abun da kace" a sukwane ya ɗago yana kallon ta "Nagode my sister kuma namiki alkawari awannan karon ba zakiyi danasani ba zaki ji daɗi zamuyi nasara da izinin Allah" kakalo murmushi dole tayi kafin ta miƙe tace "bari naje na kai masa abincin dan na san yanzu ya kusa fitowa wanka" kai kawai Aryan ya gyaɗa mata alamar to yana jinjina mata a ranshi da irin kwazon da hakurin ta ga sanin ya kamata
Sauri sauri ta shiga part É—in Ammi ta wanke face nata ta gyara hijabin jikin ta chike da tsanar sa ta wuce ta nufi part nashi É—aukan abincin da ta ajiye a palo tayi ta wuce bedroom É—in dai dai lokacin ya fito daga wanka É—aure da towel a kugun sa ko kallon in da yake bata yi ba ta wuce ta É—aura masa abincin saman table ta nufi hanyar fita kasa kasa ta jiyo zazzakar voice na shi yana faÉ—in "zo nan sister" ba musu ta juya ta dawo cikin É—akin ta zauna a bakin gado wuchewa yayi dressing room nashi ba tare da ya mata magana ba. Jim kaÉ—an ya fito shirye chikin wandon jeans blue da t-shirt baki,ba karamin kyau yayi ba ya watsa gashin kan sa a baya bai É—aure ba kasa kasa ta kallesa kallo É—aya ta kawar da kan ta gefe. na'urori kana ya É—auko tare da kayan aikin sa ya dawo kusa da ita ya zauna ya fara haÉ—a na'urorin ba tare da yayi mata magana ba ita ma shiru tayi tana mamakin hali irin nasa kamar bashi yayi magana da Aryan É—azun ba yanzu shi duk tunanin sa ban ji me suke faÉ—a ba ban ji chewa baya sona ba hmmmmm Allah ka kawomin mafita "what are you thinking sister? Yayi maganar yana kyasta mata yatsun hannun sa a sai tin face nata, girgiza masa kai tayi alamar babu hannu ta
bayan ya kammala haɗa na'urorin ne ya ɗauki wani ɗan karami kamar memory card ya miƙa mata yana faɗin "duk in da zaki je karki manta ki kasance tare da wanan abun" hararar sa tayi a zuciyar ta ji take kamar ta shakesa dan haushi shiko bai ma san tana yi ba kwasan kayan aikin nasa yayi ya mai da drawer mirror sanan ya wuce ya zauna saman sofa.
chike da haushin sa ta miƙe ta kariso kusa da shi ta fara zuba masa abinci bayan ta kammala ta tura masa gaban sa tana kokarin juyawa ya jawota jikin sa yana faɗin "meke damun ki ne? Kasa magana tayi dan idan ta buɗe baki ba shakka zata fashe da kuka zubawa face nata ido yayi kaman mai karantar wani abun,jawo plate ɗin abincin yayi ya ɗebo a spoon ya kai mata sai tin bakin ta kin buɗe baki tayi "open your mouth"ya faɗa yana gyara rikon spoon ɗin kalaman yaya Aryan ne suka dawo mata a kunnen ta in da yake chewa karki bari ya gane kinji me muka tattauna tuna hakan ya sanya ta buɗe bakin ta ya zuba mata abincin da kyar ta iya tauna abincin har ta haɗiye sosai yake tura mata abincin yana yi yana kallon face nata
A ɓangaren Aryan kuwa
Almost 10mins ya ɗauka tsugunne awajen bayan ta fiyar Hiyana kafin ya miƙe chike da kwarin guiwa ya nufi Part ɗin Ammi dan su gaisa. dai dai zai shiga palon kasa sukayi karo da diyana tayi baya zata faɗi yayi saurin rikota kallon ta ya fara yi from head to toe sanye take chikin wandon jeans baki ya matse ta sosai da yar figaggiyar t-shirt pink mai siririn hannu wadda ya bayyanar da shatin tula tulan ta ta ɗaure lallausan bakin gashin kan tan nan a tsakiyar kai ta zuba jelar har baya tasha make up sosai ba karakin kyau tayi ba ya shagala da kallon ta sassanyar voice nata ya katse sa da cewa "yaya Aryan ka sake ni mana,kiran hiyana zanje nayi dan ban koshi da ganin taba ta kama hanyar ta ta tafi wajen wanna mai kama da itan" sai lokacin ya dawo chikin hayyacin sa chike da ɓacin rai yace "a haka zaki fita waje ko? Wato ke bakya jin magana ko? Duk abun da zan faɗa miki baya shiga kan ki ko? Allah yau zan yi maganin ki" tana kokarin yin magana ya ɗauke ta chak ya juya da ita waje. Kai tsaye part na shi ya nufa da ita chikin tsoro ta fara bashi hakiri amma ina ko kallon ta bai yi ba bare ta sa ran zai saurare ta.