Sashe 39
Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sugunnawa kan yatsun kafar sa a kusa da ita ya sanya hannu yana kokarin chire hannayen ta data murɗe a guiwowin ta yana faɗin "my jidda wai me ya sa kin chika rigima ne? Yanzu me ya zaunar da ke awajen....bai idasa magana ba yaga tayi wani kukan kura ta hankaɗesa har sai da yayi baya ya faɗi, da sauri ya runtse idon sa ya kuma buɗe wa domin ya tabbatar wa kansa ba mafarki yake ba, ɗago kan sa yayi yana kallon yana yin garin tabbas karfe 9 zatayi yanzu,ya kamata a che lokacin karewar karfin maganin da Ahzan ke bata yayi, mamaki ne ya sake kamashi tuna irin turesa da tayi tabbas wanan ba karfin ta bane domin yana da tabbacin ko hannun sa idan ya sakar mata nauyin bazata iya ɗagawa ba, tuna hakan yasa ya miƙe tsaye chikin sauri yana yan waige waige bata a chikin ɗakin da sauri ya nufi kofar fita daga shi sai wando zuwa guiwa da singlet fari tas a jikin sa, bata a palo ficewa yayi waje yana mamaki, jin abun yake tamakar mafarki, tsayuwa yayi a harabar gidan ya rasa wani part zai shiga neman ta,ba zai iya komawa ɗaki ba tare da ita ba dan yadda ya gantan nan bai ga alamar mai lfy ba wani zuchiya nace masa ya nufi part na Ammi wani zuchiyar kuma nace masa ya nufi part na Abba, ya rasa wanne ɗaya zai ɗauka yayi nisa chikin tunanin da yake yaji wani razanannen ihu daga part na Aunty Amarya,chikin zafin nama ya nufi part ɗin
Abun da bai taɓa zato ba idon sa yayi tozali da shi turus ya tsaya a bakin kofar palon yana ganin ikon Allah, Aunty Amarya na dafe da goshin ta jini na zuba,ga Omar da diyana na tikar dambe duk karfi da kasancewar Omar namiji amma diyana ta faffasa masa jiki, sai kokarin take ta karisa wajen Aunty Amarya shi kuwa Omar duk chiwon da ta jimasa hakan bai sa ya kyaleta ta karisa wajen ba, sai faɗa suke Omar ya kasa da katar da ita dan jin karfi take kamar doki, mutuwar tsaye Aryan yayi yana kallon abun kamar Tv yana kasa motsawa daga in da yake.
Chikin ɗagawa war murya Omar yace da Aunty Amarya "Aunty Amarya ki gudu ɗaki wlh yarinyar nan ba wanda zai iya tare ta, tunkan ta illatamu mu dukka ki gudu" ya kai karshen maganar dai dai lokacin da gaba ɗaya Family suna iso ban da yan Uk dasu Aunty farida dake gidan mazajen su, "subhanallah subhanallah" abun da Abba ke faɗi kawai chikin sanyin murya Ummi tace "diyana lfy wai meke faruwa ne? Omar na kokarin yin magana diyana tayi kukan kura ta damki wuyar sa ta ɗagashi sama tayi wurgi dashi gefe,a fusace Haidar ya kariso wajen bai yi wata wata ba ya ɗauke ta da mari yana faɗin "ke wani irin kwaya kika sha yau? Ba zato ba tsammani Haidar yaji ta tanki wuyar sa da hannu ɗaya ta ɗagashi sama sai kokarin kwace wuyar nashi yake amma abun ya chi tura zaro ido ya farayi waje alamar ya ji shaƙa, ihu Ummi ta fasa tana faɗin "zata kashe Haidar ku kai masa ɗauki Ammi kam tana tsaye ko motsi ba tayi ba domin kallon ɗaya tayiwa diyana ta fahimci an haɗatane da manya manyan sheɗanun aljanu masu ji da karfi da mugunta kuma duk wan da ya tinkare ta idan bai yi Sa'a ba to zai iya mutuwa, gaba ɗaya su Abba sun ruɗe tashin hankali ya bayyana karara a kan face nasu
Chikin zafin nama Aryan ya kariso chikin ɗakin hannu ya sanya yana kokarin chire hannun diyana daga wuyar Haidar, amma ji yayi kamar kwaɗo akasa aka haɗe wuyar da hannun ta akan datse ko motsa hannun nata ya kasa ga Haidar gaba ɗaya ya gama gala baita numfashi sa na gab da ɗauke wa, karasowa wajen su Abba yayi chikin sanyin murya yace "dan Allah bai war Allah ki yi hakuri ki sake sa zai iya mutufa, Abba bai gama rufe baki ba Aryan ya furta "No" da karfi tare da hankaɗe diyana da iya karfin sa suka tafi gaba ɗayan su kasa ji kake dam karar harbin bin diga builet ɗin ya wuche ya fasa bango, gaba ɗaya mutanen dake chikin ɗakin suka chure waje guda ba karamin tsorata Abba yayi ba chike raunaniyar murya yace "Aryan wanna arbin bin diga fa daga ina? Dai dai lokacin Aryan ya mike zaune yana faɗin "bgs yayi harbin" "bgs kuma? Abba ya faɗa da mamaki a kan face nashi "eh Abba shine yayi harbin kuma nasan hakan zata faru tun danaga Haidar ya galabai ta" "amma Aryan Ina chewa Prince baya nan ta ina to yayi harbin?chewar Ummi tayi maganan da mamaki sosai a face nata mikewa tsaye Aryan yayi ya nufi diyana dake kwance a kasa kamar ta mutu yana faɗin "eh Ummi baya nan akoi wani Gun da ake baiwa manyan manyan sojoji da na ura gun ɗin take aiki, gaba ɗaya gidan nan akoi Camera sirri da muka sanya to idan kana son harbin wani daga chikin gidan nan tachikin Cameran da muka sanya zakayi amfani da motsin mutun sai ka sai ta nauran wanchan gun ɗin ka shigar da Cameran dake gidan nan ka sanya motsin wadda kake son harba sai ka sai tashi kawai ka danna Don shikenan, to daman kafin ka harbi mutun idan aka sai tashi da gun ɗi zaki ga alamar wata jan wuta a jikin sa, shi ya sanya dana gani na turesu" chikin faɗa da ɓachin rai Abba ya fara magana " hauka Safras yake ne da zai harbeta wato kashe ta yake son yi baya ganin ba a hayyacin ta take ba ne?" chikin sanyin murya Aryan yace "kayi hakuri Abba bai da zaɓine dolece ta sanya ya sai ta harbin nata ku masa uzuri kunga baya nan ta chikin Camera yake kallon mu kuma da kuke nan ya ku kaji da ku kaga Haidar na gab da mutuwa a gaban ku bare kuma shi" ya karisa maganar lokacin da ya tsugunna kusa da diyana, tsaki Abba yaja kafin yace "wanna ba hujja bane ai rai bai fi rai ba... Abba bai gama rufe baki ba yaga diyana ta tamko wuyar Aryan,tare da mikewa zaune tana zaro ido,chikin zafin nama Aryan y ɓalle hannun ta daga wuyarsa ya haɗe hannayen nata dukka biyu ya rike yana faɗin "sa idon ki chikin nawa" wani kukan kura tayi tare da murɗewa waje ɗaya ta dakarkare ta kaiwa masa bugu da kafar ta wadda ya sanya shi yin baya baya ya faɗi dan daman bai tsugunna da kyau ba akan yatsun kafar sa ya tsugunna, miƙewa tayi, ta nufi Aunty Amarya,
a guje Aunty Amarya ta wuce bayan Abba ta buya, chikin zafin nama shima Aryan ya miƙe ya nufeta ta baya ya damko ta yayi yayi ya ɗagata saman amma jin ta yayi kamar dutse ko motsata ya kasa, juyawa tayi tana kokarin kokawa da shi akan ya sake ta kamar daga sama sukaji wata gigitatchiyar tsawa da basu taba jin Voice irin taba "ke Khadijah ki nitsu!!! a razane gabaɗayan su suka juya suka kai kallon su in da sautin tsawar ta fito, ba karamin razana su kayi ba lokacin da suka ga Ammi ce tayi wanna tsawar tana tsaye kamar gunki kusa da ita Abba ya matso kasa kasa yace "Aisha kina lfy kuwa? Ba tayi magana ba kanta na kallon kasa, lokacin guda diyana ta saki Aryan ta duka kasa chikin wata iriyar Voice mara daɗin ji ta fara magana
"Kayi hakuri oga ba laifin mu bane" chikin tsawa Ammi tace ta fara magana da muryan maza "ba laifin ka bane laifin wanene menene ya kawoka jikin ta? Ba su Abba ba har shi kanshi Bgs dake kallon su ta Camera ya tsorata ganin mahaifiyar sa na magana da muryan maza, kara matsowa Abba yayi kusa da Ammi ya sanya hannu ya na kokarin zaunar da ita, yanke jiki tayi ta faɗa jikinsa chikin sauri Aryan ya kariso ya dauke ta daga jikin Abba ya shinfiɗe ta saman doguwar kujera umarni Abba yayi wa kowa dake chikin palon akan su zauna ba musu kowa ya samu waje saman sofa ya zauna da kyar Haidar ya iya miƙewa ya zauna saman sofa shiko Omar ko motsi bayayi yana baje a kasa alamar ya suma
Ido a rufe Ammi ta fara magana da muryan maza kamar ɗazun "baka bani amsa ba menene ya kawoka jikin ta!? Chikin Voice mai bada amo mara daɗin ji diyana ta fara magana "turomu akayi akan mu haukatata ta dawo ita ba mutun ba kuma ita ba aljana ba" "waye ya turoku ashe akoi wanni daga chikin ku dake chin gashin kansa ashe bakujin maganar mai martaba babana" kuka mai sauti diyana ta fasa chikin kuka take faɗin "izirail kayi hakuri karka sanar da sarki Ni yanzu ma zan fita daga jikin ta amma fa ko na fita kasani ba zata samu lfy ba domin gaba ɗayan ta ogan mu ya riga ya sanyata a chikin kwalba, rayuwar ta na hannun shi ta yuwuma idan na fita a jikin ta ya kashe ta idan na fita zata dai na buge buge da duk wani abu kamar mahaukaciya amma fa bazata samu lfy ba kullun zata kasance chikin chiwo domin oga ya rufe komai na jikin ta har magana ba lallai ta iyayi ba, zaɓi biyu kuke da shi na farko ko dai ku chigaba da bata maganin da kuke bata daga 1 week baya zuwa shekaran jiya domin maganin kamar yana chan zatane gaba ɗaya komai nata zai chanza zaɓi na biyu kuma ko dai ku tinkari oga da kanku domin ya warware aikin shika ɗai zai iya warware Aikin" chikin tsawa Ammi tace "wanene ogan naku? Waye ya turoku? "Ka idar Aiki kasan bamu faɗa amma zan iya faɗa muku in da yake" "ai na yake?" "Garin yola yake" yana kai karshen maganar diyana ta yanke jiki ta faɗi kasa alamar aljanin ya fita