← Book details Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 75 OF 80

Sashe 75

Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read

murmushi ya saki yana faɗin "au chemin zakiyi yayan ki kika gani to ba sai na gabatar da kai na ba tun da da aure nake son ki amma gaskiya duk da kunsa face mark kuna kama sosai da yayan nan naki kamar wasu larabawa, to babban yaya sunana dai tarif kuma son kanwar ka da Aure nake" ya kai karshen maganar tare da miƙawa bgs hannu akan suyi musabaha ba musu bgs ya miƙa masa hannu da ido yayi wa hiyana alama akan ta tashe a awajen. hannun sa tarif ya kama ta nufin su gaisa chikin kwanchiyar hankali bgs ya muɗe hannun tarif baya jikake kas kashin ya karye,ihun azaba tarif ya saki wadda ya sanya Aryan fitowa daga chikin motar ba shiri a tsorace yake kallon yadda bgs ya sauya lokaci guda idon sa sun sauya sunyi jaa sosai kamar garwashin wuta sai wani hukuci yake tarif sai ihu yake bgs yaki sakin hannun nashi duk da ya karya masa hannu,a zafafe Aryan yace "bgs lfy? Meke faruwa? Me ya haɗa ku?" ko kallon in da Aryan yake bgs bai yi ba
kallon hiyana dake tsaye a gefe ta takure jikin ta waje guda Aryan yayi "sister meke faruwa?" Lokaci guda taji kwarin guiwa ya zo mata tuna abun da ya faru yau da safe tayi chike da dakiyar zuciya ta fara magana "yaya Aryan wai dan yazo yace yana sona ne shine yaya Prince yake bugun sa bayan kuma shine yace ina da damar da zanyi soyayya da kowa in na samu wanda nake so zai aura min shi da kansa amma shine kuma yake dukan mutumin nan dan yace yana sona" bakaramin daÉ—i Aryan ya ji ba lokacin da zasu gwada bgs yayi chike da tsoron abun da bgs zai iya aikata wa ya dube shi ya fara magana "to in dai haka ne ai bai kamata ka buge sa ba ko ka manta yadda mukayi da kai da safe? Ton ida.....bai kai karshen maganar ba ya ja birki ba shiri saka makon wurgi da bgs yayi da tarif gefe ihun azaba tarif ya saki lokacin guda ya É—auke kamar an É—auke wutan nefa a fusace yayi kan Aryan ya dunkule hannu zai kai masa bugu hiyana ta kwasa a guje ta shiga tsakiyar su ta gefen ido ya gan ta da hannu É—aya ya damko ta ya fisgo ta ta faÉ—a saman kirjin sa fasa kai wa Aryan bugun yayi zullewa Aryan yayi ya juya yana dariya kasa kasa sai da ya É—anyi nisa ya juyo yace "wlh bgs baka da kirki yanzu ka sumar wa sister saurayin ta har da karaya fa yanzu idan sister na son shi fa? kaga kai da zaka haÉ—a aure kai zakayi jinyar sa sai ya warke sai ka haÉ—a Aure tun da kaine yaya babba" yana kai karshen maganar ya wuce ya nufi cikin A&E dan nemo nurse suzo su É—auki tarif su bashi tai makon gaggawa

damkar wuyar hiyana yayi chikin fushi yaja ta ya turata cikin mota a fusace ya shiga motar ya tayar sai huci yake kamar wani zaki da gudu ya figi motar ya nufi gate É—in hospital É—in dai dai zai fita motocin su Ammi su danno kai cikin asibitin ajere motocin suke na sojoji É—aya a gaba sai wadda Ammi da Ummi ke ciki a tsakiya sai na sojoji É—aya a hayan su kallo É—aya ya musu ya kau da kai ya kara gudun motar sa suka bar asibitin

Chikin kanƙanin lokacin suka isa gida tun bai gama kashe motar ba hiyana ta buɗe motar ta fita da gudu gaske dan ta lura baya cikin hayyacin sa kai tsaye fada ta nufa dan tasan idan ba Abba ko Ammi ba bawan da zai iya tare mata faɗan nan. Tana shiga fada bayan Abba ta nufa ta ɓuya tana mai da numfashi da kyar da kyar "hiyana meke faruwa? kasa maga tayi dan gudun da tayi juyowa Abba yayi yana kallon ta yana kokarin sake magana yaji takun jarumin maza ya tinkaro su ko bai juya ba yasan bgs ne dan takun sa da ban ne dana kowa,tun da yaji irin takun da bgs keyi yasan ba lfy ba chikin sauri ya miƙe tare da juyowa bai kai ga buɗe baki ba bgs ya damko gashin kanta a fusace ya jata suka nufi hanyar fita "Safras menene ta maka? Ko kallon Abba bai yi ba bare yayi magana chi gaba da tafiya yayi
da sauri Abba ya sha gaban su tare da ɗaure fuska sosai yace "me ta maka?" ya kai karshen maganar tare da sanya hannu ya jawo hiyana daga hannun sa,shiru bgs ya tsaya dan bai da niyar yin magana da Abba "Safras nace me ta maka!? A fusace yace "Abba pls ka kyale ni na hukun ta yarinyar nan" yayi maganar cukin nitsuwa da girmamawa "ban ce bazaka hukunta taba amma me tamaka?" Kara ɗaure fuska sosai bgs yayi yace "Abba wai yarinyar nan tayi girman da ina magana zata bani amsa" juyowa Abba yayi yana kallon hiyana "hiyana me ya haɗaki da yayan ki?" Murya ta har kerma yake tace "Abba wani ne yazo yace yana sona kuma....bata karisa maganar ba bgs ya wanka wa bakin ta mari ihu ta fasa ta kara kankame Abba shiru Abba yayi a ransa yana faɗin lallai hiyana kin kira ruwa duk ƴaƴana ba wan da ya kai Safras kishin bala'i bana jin yau wanna rigima zata kare da wuri,ganin Abba yayi shiru ne ya sai bgs ya sanya hannu ya damko ta cikin sauri Abba ya rike ta yana faɗin "tsaya mana ai ban yanke nawa hukunci ba tunun nan"kallon hiyana yayi ya cigaba da cewa "ki bawa yayan ki hakuri ki tafi ɗaki ta gama tsorata da lamarin Bgs jikin ta har rawa yake ta tsuggunna kasa a nitse tace "yaya Prince dan Allah kayi hakuri ba zan sake ba" kara ɗaure fuska yayi chike da bada umarni yace "ki tashi kije part na ki fara frog jump ina zuwa" ɗago ido tayi tana kalli Abba kawar da kai gefe Abba yayi dan ba zai iya cewa bgs ya kyaleta a gaban ta ba idan yayi hakan gobe ma zata sake yiwa mijin ta raini jiki ba kwari ta miƙe ta fice daga fadan ta nufi part nashi.

A fusace shima ya juya zai bi bayan ta Abba yayi saurin damko hannun sa yana faɗin "zo mana ai bamu gama ba" shiru yayi bayyi magana ba zaunar da shi Abba yayi ya fara magana "pls Safras ka rinƙa sawa zuciyar ka ruwan sanyi karin ƙa tausayin yarinyar nan kaji? Shiru yayi bai yi magana ba,dafa kafaɗar sa Abba yayi cikin rarrashi ya cigaba da magana "my son ina son in ga kana tausayawa yarinyar nan kana bata kulawa pls kamin haka ko dan farincikina" shiru nan ma yayi bai yi magana ba "my son ina Aryan? da sauri yace "na aike sa yamin wani aiki" murmushi Abba yayi kafin yace "yaushe ka fara karya my son?" juyo da idon sa yayi kan face ɗin Abba ya mai mai ta maganar "karya kuma Abba!?" hararar wasa Abba ya jefa masa kafin yace "kwarai ba gaskiya ka faɗa ba tun ɗazun nake maka magana baka amsa min ba amma daga yin maganar Aryan kayi saurin bani amsa hakan ya tabbatar min da wani abu ya saɓa akoi abun da kuke ɓoye min" "Abba babu wani abu da muke ɓoye ma" yana kai karshen maganar ya miƙe ya fice da sauri, aniyar zuciya Abba ya sauke yana addu'ar Allah ya sauwakawa Safras zafin zuciyar sa.

Yana fita fada yaci karo da Shahram da Sadiq tare da yar uwar sa tsayuwa yayi suka kariso wajen har kasa yarinyar ta tsugunna cikin girmamawa tace "ina wuni" bai amsa gaisuwar nata ba kallo É—aya ya mata ya kawar da kan sa shiru yayi na yan mintoci kafin yace "ina son sanin ina iyayen ku?" "Baban mu ya rasu maman mu kuma tun muna yara ta tafi aiki a makka har yau bata sake dawowa ba" shiru ya sake yi na yan mintoci kafin yace "ina yan uwan maman ku da baban ku?" "maman mu yar kaduna ce yan uwan ta basu nan kano suna chan kaduna bamu san in da suke ba a kaduna su kuma yan uwan baban mu basa son mu ko munje gidan su korin mu suke" kallon Shahram yayi yace "ka kai mace part É—in Ammi kace Auta ta mata abun da ya dace shi kuma namijin ka kai shi part É—in su Omar zan yi magana da Ammi zan wai wai ye su" yana karshen maganar ya juya ya nufi part na shi yana jiyo muryan su suna masa godiya.
Chapter 75 · 0% Book details