Sashe 62
Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A katafaren palon kasa ya samu Hajj sadiya tana zaune tana ganin sa ta miƙe tana washe baki tana faɗin "oyo barka da zuwa" kallon ɗaya yayiwa matar gaba ɗaya yaji ya tsane ta yana kokarin zama wayar sa ta fara kara yana dubawa Bgs ne ke kiran sa kamar ba zai ɗauka ba dan bai son hajj sadiya ta zargi wani abu amma tuna chewa Bgs baya kiran banza kuma ai yasan da hajj sadiya ya kira shi dan haka sai ya ɗaga kiran tare da manna wayar a kunne chikin tsawa Bgs yace "kafice daga palon nan Aryan!!!" Jin haka ya san ya Aryan ya damko hannun hajj sadiya sukayi waje ba tare da ya katse kiran ba suna fita hara bar gidan bom ya fashe a palon wan da ya tarwatsa ginin palon da karfi Aryan ya ja hajj sadiya sukayi kasa suka kwanta
wani shalle Shahram ya buka ya kwanta kasa wani katon dutse ne zai faɗo kan hajj sadiya a sukwane Aryan ya tare dutsen da sauri hajj sadiya ta miƙe zaune ajiye dutsen Aryan yayi ya miƙe tsaye yana neman wayar sa amma bai gani ba yana bukatar magana da Bgs juyawa yayi yana kallon Shahram dake kwance kasa hannu ya miƙa wa hajj sadiya kama hannun nasa tayi ya mikar da ita tsaye kamar daga sama ya ji karar wayar tasa daga chan gefe tsaki yaja tare da ɗauko wayar number Ammi ya gani chikin sauri yayi picking tare da faɗin "hello Ammi" kamar a mafarki ya ji Voice nata tana faɗin "shine yaya Aryan ka tafi ka bar ni ko? zai yi magana kiran Bgs ya shigo chikin sauri ya katse kiran diyana ya ɗaga call ɗin Bgs "Aryan me ya sanya ka taimaki matar nan bamu bukatar ta yanzu domin duk wani hujja ya kone a chikin gidan bata da wani amfani a wajen mu" "me ya sanya zakache haka? Musulmache fa yar uwar mu kuma ina da tabbacin zata mana amfani zata taimaka mana" "Aryan ina mamaki wani lokaci idan kayi magana sai kace ba soja ba ai tun da mijin ta ta salamata ya yafe ta har ya sanya bom ku mutu tare kenan kaga bata da amfani" "awan nan karon Bgs ka faɗi ai tun da kaga yana son kashe mu tare da ita hakan ya tabbatar da ta san wani abu a kan sa kenan" "no Aryan Bgs baya faɗuwa kullun akan nasara yake bawai dan tasan wani abu akan shi yake son kashe taba abun da ya sanya yake son kashe ta shine baya son ta san yana da wata mata bayan ita dan wanan matar da kake gani tafi bom haɗari shi ya sanya nace da kabar ta ta mutu dan arage mugun irin yasan idan ya kuskura ta san da wata matan bayan ita to da kan ta zata kashe shi ko da bata kashe shi ba zata iya ballo masa ruwan shi ya sanya ya zaɓi kashe ku tare da ita" "to shikenan yanzu dai zan tafi da ita sai muyi binchiken da ya dace amma gaskiya mutumin nan ba karamin criminal bane har ya san da zuwar mu wajen matar sa kenan ya san motsin mu fiye da yadda muka san nashi" "no Aryan ai ba wani binchike da ya yarage domin duk wani hujja da kasani mutumin nan ya latata next week zan shigo dan dole na kama mutumin nan da alama yana da yan lekan asiri kusa da mu bai kamata ka yarda da kowa ba zan san abun yi yanzu dai kayi saurin barin wajen" yana kai karshen maganar ya matse kiran dogon numfashi Aryan yaja tare da zura wayar sa a aljihun wandon sa ya juyo yana kallon hajj sadiya dake chikin matsanancin tashin hankali
mai da kallon sa yayi chikin gidan nasu wutane ke chi har sama wuchewa yayi ya nufi wajen motar sa ya umarci Shahram akam ya shiga tazi shida hajj sadiya ya wuce da ita headquarter zai wayyayeta gobe yana gama faÉ—in hakan ya ta da motar da kan sa ya fice daga gidan ya nufi gida
Shahram kuwa ya tasa keyan hajj sadiya suka fice daga gidan dama shi mai gadi tun lokacin da bom É—in ya tashi ya gudu ya bar gidan
To masu karatu rikicin naija ta ishe ni hakan mu leko Uk muga me suke Aika tawa
Zaune take a palon part nasu ta gama shirya masa duk wani abun da zai bukata kamar yadda Aunty farida ta sanar da ita ta shirya chikin wasu shegun riga da wando wanda soka matse ta sosai sun bayyanar mata da duk wani sura na jikin ta rigar bata da hannu ta kafa kanta kan littafin addu'oe dake hannun ta tana karan tawa Kamar daga sama taji diran motoci a gidan chikin sauri ta ajiye ta kardan hannun ta ta miƙe ta nufi wajen window ta zuge glass tana lekawa wani haɗaɗen saurayine ya fito hannun sa rike chikin hannun wata kyakkyawar mata fara kallo ɗaya zaka masa ka gane soja ne shima yaya Yusuf ne ya fito daga chikin nashi motar yana faɗin "Hisham ya kamata fa ka wuce part ɗin Aiman dan ya fi girma tun da yanzu ka zama family man" girgiza kai Hisham yayi chikin jimami yace "no ba zan iya zama a part ɗin Aiman ba dan kullun zan rinƙa ganin kamar yana ɗakin" Hisham zai chigaba da magana Ahmad ya katse shi da cewa "ku dubi girman Allah ku dai na maganar Aiman kar ku san zuciya ta ta buga" yana kai karshen ya wuche chikin gida chike da damuwa
hiyana bata san lokacin da hawaye ya fara bin kuncin ta ba tayi nadamar leka window da tayi jiki ba kwari ta juya ta koma ta zauna tana sharar kwalla yaya Ahmad yana mugun bata tausayi
Wuni ranan dai chikin damuwa da jimaman rasuwar yaya Aiman ta wuni rasuwar nashi ya dawo mata sabo
har karfe 10 na dare shiru shiru yaya Prince bai dawo ba kiran wayar sa ta fara yi amma bai ɗaga ba ita gashi ba wani iya karatu sosai tayi ba haka ta daure ta shaga massage ta fara rubuta massage kakar yadda Aunty farida ta faɗa mata daga karshe ta rubuta masa "dan Allah yaya Prince idan kana dawo wa ka dawo min da chocolate" ta tura masa shiru shiru bai mata reply ba tana zaune a palon har 11 na dare jin dawowar su yaya Fahad ne ya sanya ta miƙe da sauri ta shige bedroom nasu saman sofa taje ta zauna tana ta tunani har 12
Mikewa tayi ta koma gado ta kwanta tana addu'ar Allah ya tsare mata mijin ta a duk in da yake bata gama rufe baki ba taji sallamar sa kasa kasa, chikin sauri ta miƙe ta kariso wajen sa ha sanya hannu ta ansa jakar system ɗin hannun sa tana faɗin "yaya Prince sannu da dawowa" kasa kasa ya kare mata kallo tare da sa kai ya wuce toilet ba tare da ya mata magana ba ajiye masa system ɗin tayi a saman table sanna ta ta fito masa da kayan barci masu kyau da tsada saman sofa ta koma ta zauna tana jiran sa
Ga mamakin ta da ya fito wankan ya ɗauki kayan barchin da ta fito masa da shi ya wuche dressing room jim kaɗan ya fito sanye da kayan runtse idon ta tayi ta sake buɗe wa tabbas ba mafarki bane kayan da ta fitar masa ne ya sanya saman sofa yazo ya zauna kasa kasa yace "kawomin system na" miƙewa tayi ta ɗauko masa system ɗin ta dawo ta miƙa masa ansa yayi ya fitar daga chikin jakar ya kunna ya fara aiki chike da tsoron amsar da zai bata tace "yaya Prince Abinci fa?" "I'm ok" marairaice murya tayi ta fara magana "yaya Prince dan Allah kayi hakuri kaji? Sai lokacin ya dawo da kallon sa kanta "me kika min ne wai da kike ta chemin sorry tun safe? Jikin ta har rawa yake ta miƙe tsaye tare da sanya hannu ta chire system ɗin dake kan chinyar sa ta zauna saman chinyar nasa tare da zagayo da hannun ta ta samar wuyar sa ta sunkuyar da kanta kasa ta fara magana chikin shagwaɓa "yaya Prince ban ci abinci ba fa jiran ka nake ka dawo yau tare zamu ci shine zaka dawo kuma kace bazaka chi ba kanason sister ka ta kwana da yin wa ne? Mamaki ya hanashi magana bai yi tunanin zata iya aikata abun da Aunty farida tace mata ba sai kuma gashi tayi ɗin lallai dole yayi maganin ta dole ya taka musu birki yayi nisa chikin tunanin da yake bai an kara ba sai yaji tana jan dogon hanchin sa tana faɗin "yaya Prince ina chocolate ɗin nawa da nace ka sai min" "kina shan chocolate ne? da sauri ta ɗaga masa kai alamar eh shiru yayi yana kallon face nata sunkuyar da kanta kasa tayi kasa kasa da murya kamar mai raɗa yace "rufe idon ki" ɗago kai tayi tare da runtse idon ta hannu ya sanya chikin aljihun jakar system na shi ya fitar da coconut chocolate kana da ɗan yawa guda ɗaya ya ɗauka ya buɗe ya sanya a bakin sa ya fara sha matso da face nashi yayi dab da nata dare da haɗe bakin su waje guda chikin salo ya tura mata chocolate ɗin da ya sha ya rage a bakin ta wasa ya shigayi da harchen sa a chikin bakin ta yana jujjuyawa matse ta yayi sosai a jikin sa yana shafa kanta da hannu ɗaya chusa hannun ta tayi chikin gashin kansa ta fara wargaza masa dogon numfashi yaja lokacin da hannun ta ya sauka a gashin kansa daga kansa har ta fin kafar sa sai da yaji shock a zafafe ya zame hannun sa daga kanta ya mai da saman tula tulan breast nata chikin dabara ya zame hannun rigar nata wani wawan chap ka yayiwa breast nata sosai yake murzasu yana murza su yana sakin numfashi mai nauyi