Sashe 78
Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Nafila raka'a 4 yayi sanna yayi shafae da witiri yayi sallama tare da gyara zaman sa yana jero addu'oe.
Almost 30mins ya ɗauka yana addu'a kafin ya miƙe ya nufi saman sofar da take zaune,a nitse ya ansa Al Qur'ani hannun ta kasan cewar tayi barci zaune a wajen bayan ya mai da Al Qur'ani ma zaunin sa ne ya dawo ya ɗauke ta chak suka koma saman gado,kwanciya yayi tare da ita a jikin sa yana ɗan shafa bayan ta
Kasa kasa cikin muryan barci tace "yaya Prince addu'ar me kamin? Ko dai baka sani cikin addu'ar kane? kallon face nata yayi kafin ya ɗan kawar da kan sa gefe "ina saki mana duk wanda ma yake gidan nan ina sa shi a addu'a ta" "to amma yaya Prince wani irin addu'a kake min? Shiru yayi bai tanka taba hannu ta sanya saman dogon hancin sa tana faɗin "yaya Prince me ya sa baka son yi mini magana sosai? Bayan kuma kai kace na koya maka magana" shiru nan ma yayi kamar bai ji taɓa "yaya Prince dan Allah...bai bari ta karisa maganar ba ya ɗaura hannun sa saman lallausan lips nata yana faɗin "sarkin magana kiyi barci" kukan shagwaɓa ta saka masa tana faɗin "ni dai yaya Prince hira nake son muyi gaskiya" zuba mata ido yayi yana mamakinta idan tana irin wanna shagwaɓan ba karamin burge sa take ba "uhm uhm yaya Prince wai ba zaka yi magana bane?" da wata daddaɗar voice da bai san yana da ita ba ya fara magana sak yadda take "to me kike so ince miki?" mamaki ne ya sanya ta waro manya manyan ido ta wajen daman yaya Prince ma ya iya shagwaɓa ba karamin burge ta abun yayi ba,ganin ta tsare sa da ido takasa magana ne ya sanya ya hura mata iska mai sanyi a face nata tare da ɗaga mata gera ɗaya alamar yane, cool murmushi ta saki kafin tace "yaya Prince Allah kai ɗin kyakkyawa ne sosai" kallon gefen ido ya mata da sexy voice yace "ba za dai kiyi barci ba kuma ba zaki kyale ni nayi ba ko?" Turo ɗan karamin bakin ta tayi cikin shagwaɓa ta fara magana "uhm uhm ni bana jin barcin ne ai kuma ban son kayi barci ka kyleni ni kaɗai" hannu ya ɗaura saman ɗan karamin bakin ta yana kewaye ɗan bakin yana faɗin "ba zaka ga baki ba sai magana at the first time idan mutun ya kalle ki zai ganki like you're not talk" ya tsan nasa ta tura cikin bakin ta tana tsotsa kamar sweet,wani zirr zirr yake ji a jikin sa kamar ana masa allura cikin sauri ya zame yatsan nashi daga bakin nata dan bai san wata fitina yanzun nan "uhm uhm yaya Prince ni ka bani sweet na" girgiza kai yayi kafin yace "uhm uhm hannu nane sweet nakin? Baki ɓuɗe take kallon sa yadda ya kwaikwayi maganar nata ba karamin bata mamaki yayi ba amma yadda yayi maganar ya burgeta sosai da sosai,ganin alamar kamar ta tafi duniyar tunani ne ya sanya ya shafa fuskar ta da sauri ta ɗago ido ta ɗan kalle san kasa kasa tace "yaya Prince ai ya tsanka yafi sweet daɗi ni dai ka bani na cigaba da sha" "waya koya miki magana haka? turo baki ta daɗa yi tana faɗin "ni yaya Prince ba wanda ya koyamin ni da kai na na iya" "to why ban ta ɓa jin kinyi magana haka ba sai yau? gyara kwanciyar ta tayi da kyau a jikin sa kafin tace "ai daman mijina ne kawai yakamata na rinƙa yiwa magana haka ba wasu ba bai ma kamata wasu maza suji voice na ba idan ba miji na ba shi ya sanya bana magana sosai da wasu koda su diyana ne,voice na dan miji na kawai akayi shi" bakaramin daɗin kalaman ta yaji ba har ran shi lallai yarinyar nan tana da hankali da ilimi da sanin yakamata sosai kuma tana aiki da ilimin da take da shi ɗin
ganin alamar ya ji daɗin maganar tane ya sanya tace "yaya Prince amma in tambaye ka mana? zuba mata ido yayi ba tare da yayi magana ba cigaba da magana tayi "yaya Prince me ya sa baka so na? Shiru yayi na yan mintoci kafin yace "ni nace miki bana son ki? girza masa kai tayi alamar a'a "kafin kuzo gidan nan sister mace ɗaya nake da shi Auta ina matikar kaunar ta fiye da kai na daga baya kukazo kamar yadda na ɗauki auta a raina haka kuma na ɗauke ku so dukkan ku ina kaunar ku" ajiyar zuciya ta sauke ba tare da tayi magana ba "lfy? Kike sauke ajiyar zuciya haka?" "Yaya Prince ban taɓa tunanin akoi kaunar mu ni da yan uwana a ranka ko kaɗan ba shi ya sanya da naji kace kana kaunar mu kamar yadda kake son Aunty Zahra sai naji daɗi sosai har rai na" shiru yayi tare da lunshe ido bai sake magana ba kankame sa tayi tana jin farinciki har ran ta da haka barci ya ɗauke su manne da juna.
Washe gari misalin 7 suka gama shirin su na zuwa Maiduguri a tare suka jera zuwa part É—in Ammi zaune suka same Ammi da yanmatan ta a palo har da diyana da ko tafiya bata iya yi sai dai a É—aga ta.
Tana ganin yaya Aryan ta sunkuyar da kan ta kasa dan bata son haÉ—a ido ta shi
Gefe da gefen Ammi suka zauna suka sata a tsakiya kasan cewar tana zaune ne a saman sofa mai mazaunin mutun 3 cikin girmamawa su Zahra suka fara É—aga musu gaisuwa Aryan ne kawai ya ansa gaisuwar bayan su Zahra sun gama gai da su su kuma suka gaida Ammi
"Ina zaku je naga kunyi shiri haka?" basu bawa Ammi amsa ba dan basu so su faÉ—a wa koma batun rashin lfy Aunty farida dan kar su É—agawa kowa hankali
bgs ne yayi saurin cewe "Ammi na gama bincike na akan yaran nan dana sa aka kawo jiya,zasu zauna a gidan nan kafin mu koma Abdol zai je ya musu komai na school su fara karatu" waro ido waje Aryan yayi kafin yace "wasu yara kuma? Aina suke? Aina kuma ka samo su? Ammi ce tace "yarinyar ma tana ɗaki har yanzu bata saki jiki da muba bata son shiga cikin su Zahra da alama tsoron su take ji" "amma Ammi me ya sanya za'a kawo wasu kuma gidan nan wayan da bamu san su ba ko dai yan uwan mune? Chewar Aryan hararar wasa bgs ya wurga masa kafin yace "nayi binchike akan yaran suna da zuciya mai kyau wadda idan aka taimake su suma zasu iya taimaka wa wata al'umma nan gaba duk da sun taso cikin tsanani da wahala hakan baya hana su bautar Allah da dagewa wajen ganin sunci halak nasu duk da cewa iya face mark suke sayarwa suci abinci danace yaron ya bamu kyauta ya banu bai damu da cewa iya kan jarin su kenan ba bai damu da cewa idan ya bada sadaka shi zai rasa ba,duk ta laucin da suke ciki hakan baya hana su sadaka shiya sanya idan zakayi kyauta kar ka duba abun da zaka bayar ka duba ladar da zaka samu hakanne zai baka kwarin guiwar cigaba da kyautatawa na kasa da kai kullun ku kasan ce masu hangen ladan ku kar ku duba idan kun baya kazan ku zai ragu" murmushi Aryan yayi yana mamaki wai waya koyawa bgs magana mai tsawo haka mutumin da cewa okey ma wahala take masa ko da yake yanzu wa'azi yake wa su auta dan su rinƙa taimako.
Ajiyar zuciya Ammi ta sauke kafin tace "gaskiya ne nima ɗan zaman da nayi da yarinyar na fahimci tana da hankali da son taimakon mutane yanzu dai ina zaku je kukayi wanna shiri haka? Miƙewa bgs yayi ya dubi hiyana dake zaune ta sunkuyar da kai kasa yace "ke ki same ni a part na" yana kai karshen maganar ya fice daga palon
kallon diyana dake ta faman kunbure kumbure Aryan yayi cikin sanyi murya yace "my jidda ba gaisuwa? To ni bari na gaishe ki ya jiki? Kin rashi lfy?" Miƙewa Ammi tayi ta basu wajen a tare su Zahra suka miƙe hiyana ta fice daga palon ta nufi part ɗin bgs su kuma su Zahra suka wuce ɗakin su.