← Book details Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 77 OF 80

Sashe 77

Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Diyana na ganin Aryan ta fasa ihu tayi wurgi da cup É—in tea dake hannun ta ta runtse ido tana faÉ—in "bana son sake ganin wanna mutumin Ammi kice ya fita wlh ban son sa" chikin tsawa Ammi tace "ke diyana kina da hankali kuwa? "aa Ammi kar ki mata tsawa zan fita pls ku bita a hankali" yana kai karshen maganar ya fice daga É—akin, girgiza kai hiyana take tana mamakin hali irin na diyana kamar ba yanzu aka gama yiwa yarinyar nan natsiha ba.

Bin bayan Aryan Ammi tayi tsaye a bakin kofa ta same sa ya dafe kai yana tunanin yadda zai yi da bgs zama sukayi da Ammi a kujerar dake wajen suna É—an tattaunawa akan ya zasuyi da diyana.

4pm Aryan ya umurci dr John akan su rubuta masa takardan sallama zaa cikaba da kula da ita a gida,ba musu dr John ya rubuta musu sallama ba tare da ɓata lokacin ba suka bar hospital ɗin sukayi gida

Suna isa Aryan ya raɗawa hiyana akan taje ta ɓuya karta bari su haɗu da bgs yana gama faɗa mata hakan ya nufi part na shi bayan ya kai diyana part ɗin Ammi, part ɗin Ummi hiyana ta nufa ta shige ɗakin Aunty farida ta kwanta Ummi da Ammi kowa tayi part nata.

Aryan na shiga part na shi ya wuce toilet jim kaÉ—an ya fito É—aure da towel a kugun sa gaban mirror ya tsaya ya fara gyaran lallausan bakin gashin kan sa,waro manya manyan idon sa waje yayi ganin green eyes ta cikin mirror na kallon sa a sukwane ya juyo yana kallon bgs dake tsaye a bakin kofar shigowa fuskar nan tasa tamkar an aiko masa da sakon mutuwa waskewa Aryan yayi da cewa "my blood lfy na gan ka a awanna yana yin?" Shiru yayi kamar bai ji me Aryan yace ba wajen sau uku Aryan na mai mai ta tanbaya É—aya amma shiru bgs bai yi magana ba,da Aryan ya ga dai da niyar magana sai ya juya ya cigaba da gyaran gashin kan sa zuciyar sa na dukan uku uku addu'a yake a ran Allah ya raba da bgs lfy

"Me ya sanya ka chanza min allura Aryan?" Slowly ya juyo cikin dakiyar zuciya yace "wani allura kuma bgs?" ɗaure fuska sosai bgs ya karayi kafin ya fara magana "gaba ɗaya gidan nan babu wanda yake da,dakiyar zuciyar da zai iya shiga ɗaki na ya chanzawa tsinke wajen zaman sa ba tare da izinina ba sai kai akan wani dalili kamin hakan?" ajiyar zuciya Aryan ya sauke kafin yace "ba lalli ni ɗin bane domin bayan ni Abba zai iya shiga part naka yayi abun da yake so" takowa yayi zuwa gaban Aryan a zafafe ya sanya hannu ya danki wuyar Aryan ɗin ya shake sa,zuba masa ido Aryan yayi batare da yayi koda motsi ba ko wani yunkuri na kwace kan sa "ka kashe Cameran ɗaki na karfe 07:07 after 5mins kasake kunna cameran sanna ka dawo karfe 9am ka sake kashe Cameran after 5mins again kasake kunnawa me kayi bayan kashe kashen Cameran nan da kayi?" Shiru Aryan yayi ya kasa magana dan shakan da bgs ya masa zubawa juna ido sukayi ba ko kyaftawa. lokacin guda idan Aryan ya fara ruwa ya canza kala zuwa ja saboda shakan da bgs ya masa ba,ganin hakan ya sanya bgs saurin zame hannun sa daga wuyar Aryan ɗin yana kawar da kai gefe cikin kasalalliyar murya Aryan ya fara magana "me yasa ka ɗauke hannun ka? ai da ka barshi kawai in dai zaka iya yiwa sister abun da kake mata to nima zaka iya shakeni na mutu har lahira ka huta" a fusace bgs ya juyo da niyar ya damki Aryan karan wayar sa ya katse su dogon tsaki yaja tare da fito da wayar daga aljihun wandon jeans ɗin jikin sa dadyn Junior shine sunan da ya bayyana akan screen ɗin wayar guntun tsaki ya kuma ja kafin yayi picking call ɗin tare da sanya wayar a H-free yana faɗin "hello" daga ɗayan ɓangaren dadyn Junior ya fara magana a birkice "hello bgs yanzun nan farida ta yanke jiki ta faɗin muna hanyar hospital" waro ido waje bgs yayi da sauri yace "daman bata da lfy ne? Amma ɗazun na ganta lfylou ai" anshe wayar Aryan yayi daga hannun sa yana faɗin "kuyi sauri karisawa asibiti da ita da safe zamuyi sammakon zuwa pls abata kulawa sosai" anshe wayar bgs yayi yace "No karku kai ta hospital ku mai da ta gida a kira likitoci su bata kulawa karfe 7 gobe zamu shigo" yana kai karshen maganar ya katse kiran ya juya chikin sauri ya bar ɗakin ajiyar zuciya Aryan ya sauke yana faɗin Alhamdulila Alhamdulila ko ba komai yau dadyn Junior ka taimake Ni juyawa yayi ya cigaba da gyara gashin kan sa.

9pm ta gama komai ta shirya cikin kayan barci tana kwance saman gadon Aunty farida a ɓangaren Ummi tana buga game a wayar ta sai murmushi take. Lokacin guda taji gaba ɗaya ta tsargu kamar mutun yana kallon ta cike da tsoron abun da idon ta zai yi karo da shi ta ɗago ido tana kallon kofar shigowa zubur ta miƙe zaune tana zaro ido waje murya na rawa tace "yaya Prince ina wuni?" tsaye yake a bakin kofar shigowa jikin sa sanye da short da bai rufe masa cinya ba sai singlet fari tas ya saki gashin kansa fuskar nan a ɗaure tam kamar bai san menene dariya ba. gently ya tako juwa gaban gadon hannun ya sanya ya ɗauke ta chak ya saɓa ta a kafaɗar sa ya fice da ita,shiru ta lafe a jikin sa tana addu'ar Allah ya sa ba wani mugun hukunci zai mata ba kai tsaye part nashi ya nufa da ita

Saman gatafaren gadon sa ya shin fiɗe ta tare da hayewa shima kashe wutar ɗakin yayi ya bar blue light, shiru tayi tana mamakin duk ɓuyan da tayi sai da yaya Prince ya gano ta wai shin ai na mutun zai shiga ya ɓuya ba tare da yaya Prince ya gano shi ba? tayi nisa cikin tunanin sai jin sa tayi ya jawo ta jikin sa ya matse ta sosai kasa kasa yace "me kuke shirya min ke da Aryan?" waro ido tayi tana kokarin ɗago kan ta daga jikin sa, da sauri ya mai da ta yana faɗin "am sa zaki bani bance kin ɗago ba" girgiza kai tayi "babu komai yaya Prince" "wai ni yau she kika fara karya ne? Shiru tayi ta rasa wani amsa zata bashi,hannu ya zura cikin hijabin jikin ta ya fata shafa lallausan bakin gashin kan ta yana watsawa "zaki faɗa min ne ko ni in faɗan miki?" hannu ta ɗaura saman wuyar sa tana shafawa a hankali ba tare da tayi magana ba chije lips nashi yayi da karfi ya furta "wash" a zafafe ya ɗago ha barta tare da haɗe bakin su waje guda ya shiga bata hot kiss.
5mins ya ɗauka bakin su a haɗe kafin ya zame bakin sa tare da zame hijabin jikin ta ya shi murzata ta ko ina tula tulan ta sun sha murza ba kaɗan ba sai fitar da numfashi da sauri sauri yake cikin fitar hayyaci ya zame short ɗin jikin sa yana kokarin shigar ta lokacin guda ya dawo hayyacin sa tare da sauka daga kanta ya fasa shigar nata ya kwanta gefen ta yana juyi tare da mai da numfashi, mirginowa tayi ta dawo jikin sa tana faɗin "yaya Prince lfy naga ka riƙe ciki ko dai cikin kane ke ciwo? Shiru yayi bai yi magana ba sai ma damko ta da ya kuma yi ya matse ta a jikin sa yana jan doguwar numfashi,shiru tayi bata sake magana ba tana jin yadda yake mutsu mutsu a jikin ta, lokaci guda tunanin maganar da yaya Khalid ya mata ya faɗo mata a rai in da take cewa "ki rinƙa yawan zama a jikin sa dan kusa ba ina da tabbacin ba zai miki komai ba dan yana tunanin ba zaki iya ɗaukan komai yanzu ba tuna hakan ne ya sa ta gane dalilin da ya sanya yaya Prince baya taɓa jikin ta sosai kara shigewa jikin sa tayi ta lafe shiru tana jin yadda yake ta fama kafim ya samu nitsuwa. Kankameta yayi yana mai bakin cikin abun da Aryan ya masa

To masu karatu sai mun haÉ—u gobe idan mai dukka ya kai mu

Aunty babba ko zaki mutu ba zan dai na cewa to masu sai mun haɗu gone ba idan kina so na dai na cewa tom kisa yaya ya sai min system sabo 😎😒

💖The talent troupe writer's 💖

💋Duk Karfin Izzata 💋

By Star Lady

Page 34

Barci mai daɗi ne ya kwashe su dukkan su biyu suna manne da juna ya ƙanƙame ta kamar wani yace zai kwace masa ita.

3am dai dai ya farka tare da waro idon sa waje juyawa gefen sa yayi bata awajen cikin kasala ya miƙe zaune chan ya hangota saman dadduma ta idar da sallah tana karatun al Qur'ani mai girma,zuro kafafunsa kasa yayi kafin ya miƙe tsaye ya nufi toilet.

A gurguje yayi wanka tare da ɗauro alwala kafin ya fito ya wuce dressing room jim kaɗan ya fito sanye da jallabiya fara tas ganin ya nufo wajen tane ya sanya ta miƙe ta bashi daddumar ta koma saman sofa ta zauna tare da ɗan kwantar da kan ta jikin sofar tana karatu kasa kasa.
Chapter 77 · 0% Book details