← Book details Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 34 OF 80

Sashe 34

Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"naki bari wai ma shin jikin kine ko nawa?
Chikin sauri Amrat ta buÉ—e baki zata yi magana ya chapko lip nata na kasa ya shiga tsotsa kamar sweet, hannun sa É—aya ya É—ora saman kirjin ta, ya shiga murza yan kananan breast nata, a hankali ya zame bakin sa daga nata chike da so da kauna yace

"my,wayan nan abubuwan wai sai yaushe zasu girma sosai ne, dan na kosa naga kin fara bawa baby na yana sha"

chike da yaran ta tace
"yaya Fahad to ai baka sayo mana babyn ba

"eh zan sayo amma sai breast naki sun girma sosai kin ga wanan ai baby ba zai iya sha ya koshi bako? Hannu ta sanya ta rufe idon ta

kasa kasa tace
"yaya Fahad ai zai girma baza'a daÉ—e ba domin haka na Aunty hiyana da kuma Aunty diyana ma..... Bata karisa maganar ba ta fashe da kuka saka makon tunu da diyana da tayi

Chikin sauri ya zame hannun sa daga kan yan breast nata ya rungumota sosai chike da rarrashi yace

"kukan me kike? Chikin kuka take faÉ—in

"yaya Fahad wai taushe Aunty diyana zata dawo ne?

"Aunty diyanar ki ai ta dawo yau da safe"

zubur ta miƙe daga jikin sa tana zaro ido da mamaki ta kasa magana,

hannu ya sanya ya jawota ta faÉ—a saman kirjinsa ya rungume ta sosai a kunne ya raÉ—a mata

"karki yi magana kiyi shiru kinji Allah yaji kukan mu ya dawo mana da yar uwar mu anjima da safe zan haÉ—aku video call yanzu dai kin ga anfara kiran sallan asuba bari naje na shirya zuwa masallaci sai na dawo" ya karisa maganar ya manna mata kiss a kumatu,
Ya zareta daga jikin sa ya kwantar da ita ya miƙe chikin sauri dan lokaci ya tafi, almost 5:15am sauri sauri ya watsa ruwa ya shirya chikin jallabiya ya fito Lokacin har an fara Sallah, kallon in da take kwance yayi chikin sauri yace

"lokacin Sallah yayi ki tashi kiyi alwala kiyi sallah, yana gama faÉ—in hakan ya wuche ba sauri ya nufi masallaci.

BGS HIYANA

6am dai dai ya dawo daga masallaci,a bakin kofar shiga betroom É—in sa ya tsaya, da mamaki yake bin É—akin nasa da kallon kai kallon sa yayi saman gado kamar yadda ya barta haka ya dawo ya sameta, ko motsin kirki batayi runtse idon sa yayi ya kuma buÉ—e wa

a hankali ya taka zuwa bakin gadon ta gefen da take kwance, zama yayi kusa da ita ya sanya hannun sa kan goshin ta, jikin nata yayi wani mugun zafi sosai guntun tsaki yaja ɗauke hannun sa yayi tare da miƙewa ya koma ta ɗayan gefen ya kwanta domin yaci gaba da barcin sa.

daga masallaci,a bakin kofar shiga betroom É—in sa ya tsaya, da mamaki yake bin É—akin nasa da kallon kai kallon sa yayi saman gado kamar yadda ya barta haka ya dawo ya sameta, ko motsin kirki batayi runtse idon sa yayi ya kuma buÉ—e wa

a hankali ya taka zuwa bakin gadon ta gefen da take kwance, zama yayi kusa da ita ya sanya hannun sa kan goshin ta, jikin nata yayi wani mugun zafi sosai guntun tsaki yaja ɗauke hannun sa yayi tare da miƙewa ya koma ta ɗayan gefen ya kwanta domin yaci gaba da barcin sa.

💖The Talent Troupe Writer's 💖

Wannan page É—in sadaukar wane gareki masoyiya Gidan Aunty ya Allah ya baki lfy Allah yasa kaffara ce

💖Story And Written💖
⬇️
*Star lady*

Duk mai buƙatar littafin bDuk Karfin Izzata daga farko har ƙarshe to yamin magana ta wan nan num ɗin 09162620621 ban da kira iya whatSapp kawai

Book 2

Page 17

Kukan da take ya hanashi barchin sai juyi yake chikin tsawa yace
"kimin shiru!!

Chike da jin zafin zazzaɓi ga azabar zafin da kirjin ta yake mata tace

"gaskiya yaya prince baka da imani sai yau na kara yarda da hakan, baka da tausayi kai mugune wlh duk abun da kamin sai Allah ya sakamin tun da ba abun da na maka, komai mutun ya maka aduniyar nan bai yi dai dai ba mutun baya taɓa gane gaban ka bare bayan ka, natsane ka wlh natsani ganin ka kwata kwata kai ba mutun bane, dan girman Allah ka kasheni ka huta na gaji na gaji da wanan bakar wahalar rayuwar, tun da na taso a rayuwata ban san komai ba ban da hawala, ina rokon Allah da ya sanya ya samu dacewa a lahira" tana magana tana juyi kamar zata mutu da alama bata a chikin hayyacin ta,

a sukwane ya mike zaune yana kallon ta, da alama bata chikin hayyachin ta kwata kwata batama san me take faÉ—e ba, abun da yake zuchiyar tane ya fito bakin ta ba tare da sanin ta ba,

Shiru yayi yana kallon ta yama rasa mai zai che mata domin yasan ba a chikin hayyachin ta tayi maganar ba, so bai kamata ya hukun tataba abun dake zuchiyar tane ya fito fili bata shirya ba

Da karfi ta dafe mararta tafara juyi tana faÉ—in
"wayyo Allah na ya Allah kasa karshen wahala tace tazo Allah kasa mutuwa zanyi a yau, na mutu na huta da wanna bakar wahalar wayyo diyana pls ko aina kike idan kin dawo ki kula da su amrat sosai, kar ki bari su shiga ukubar rayuwa irin nawa, ko mutuwa zaki yi ki tabbatar kin share musu hawaye, wayyo Allah na"
shiru tayi da surutan saboda azabar chiwon maran nata ya karu,

yana zaune ya zuba mata ido karo na farko da ya fara jin tausayin wani É—an adam a rayuwar sa, ya kasa motsawa daga in da yake

wani miƙa tayi lokachin guda kuma sai ta saki, ta ɗauke diff kamar an ɗauke wutan nepa

da sauri ya matso kusa da ita Slowly ya ɗaura hannun sa saman wuyar ta, a hankali ya gangaro da hannun nasa saman saitin tsakiyar kirjinta,da sauri yae ɗauke hannun sa, matsowa bakin gadon yayi ya zura kafar sa kasa ya miƙe, ya nufi, palo

Ruwa mai sanyi ya ɗauko ya dawo ɗaƙin ya haye saman gadon.

BuÉ—e ruwan yayi ya tarbo a hannun sa, ya shafa mata a fuska, shiru bata farfaÉ—o ba, sake É—eban ruwan yayi ya shafa mata nan ma shiru bata farfaÉ—o ba, kura mata ido yayi sosai a hankali ya kai fuskar sa saitin tata har dogon hanchin su na gogan na juna, kara matso da face nashi yayi sosai ya haÉ—e fuskokin nasu, har bakin su na gogan na juna, hannu ya sanya ya matse É—an karamin bakin ta sannan ya É—ora nashi ya shiga hura mata numfashi sa a hankali
bai chire bakin sa ba har sai da yaga alamar ta fara numfashi chikin sauri ya chire bakin sa tare da sakin nata bakin ya koma gefe guda yana kwaɓe fuska.

A razane ta farka tare da miƙewa zaune, tana bin ɗakin da kallon, zuba mata ido yayi yana kallon ta da kyau dan ya tabbatar ta dawo normal ne ko dai har yanzu bata chikin hayyachin ta, lokachi guda kuma ya kawar da kansa gefe yana kwaɓe fuska.

Bata lura da shi a chikin ɗakin ba ta miƙe tana takawa a hankali ta nufi toilet, yana zaune ya kasa komawa ya chigaba da barchin sa.

Wanka tayi ta fito É—aure da towel, batare da ta lura da shiba ta nufi wajen trolley É—in ta wasu shegun riga da wando ta É—auko, rigan mai siririn hannu fari tas mau laushi na roba, wandon kuma baki ne mai É—an ratsin fari daga ta kafar, ta É—auko always ta zari pant É—aya ta sanya Always É—in a chikin pant É—in,
ta miƙe ta sanya pant ɗin a jikin ta, zame towel na jikin ta tayi, ta ɗora saman trolley ta ɗuki rigar nata tana kokarin sanyawa karaf idon ta ya sauka a kan face nashi, a razane ta fasa ihu tare da sakin rigar nata ya faɗi kasa ita duk a tunanin ta aljanine mai kama da shi, dan a iya sanin ta by this time ya tafi wajen Aiki.

Watsa tayi ta gudun gaske ta nufi hanyar fita ɗakin tana ihu, tsaki yaja ya miƙe taku biyu yayi ya damko kugun ta ta baya, tsabar tsorata yau aljani ya taɓata ne yasa numfashi ta ya ɗauke, ba tare da ya lura ta sume ba chikin tsawa yace

"a haka babu kaya zaki fita? Shiru yaji kamar an ɗauke wutar nefa kallon face nata yayi yaga alamar ta sume, tsaki yaja ya saɓeta a kafaɗar sa ya koma da ita wajen gadon, wurgi yayi da ita da karfi saman gadon ya juya ya nufi toilet, a gurguje yayi wanka ya fito sauri sauri ya shirya chikin wandon jeans blue da t-shirt ash, bai bi ta kan taba ya fice daga ɗakin, ya tafi wajen Aiki

KANO NIGERIA

gaba É—aya family Abba suna zaune a palo sai wayan da basa nan, diyana na zaune kusa da Aryan dan taki yarda da kowa a gidan gani take kamar zasu chutar da ita gyaran murya Abba yayi ya fara magana.

"Alhamdulliah Alhamdulliah Allah ya dawo mana da diyana lfy sai dai tana da matsa likitoci daban daban sun dubata babu abun da ke damun kwakwalwar ta, munyi magana da Aryan yace yana son matar sa a haka abar masa kayan sa, da kai shi zai koya mata komai, baya buƙatar yan aiki ko wani abu makamancin haka, zai kula da ita da kan sa idan tana da rabon samun sauki zai chiba da mata addu'a Allah ya bata lfy, sannan Aryan gareka nayi magana da ɗan uwan ka ya sansar da ni yana bukatar ka awajen aiki dan haka sai ka shirya komawa, ya karisa maganar yana kallon Aryan, "sannan magana ta gaba Monday zanje Uk kuma ban yarda wani daga chikin ku ya kirasu ya sanar da su ina zuwa ba, ina son inje in ga irin zaman da suke ne, dan na tabbatar da aiki na a matsayina na uba, ga marayun Allah bayin Allah, akoi mai Magana?

Mikewa Aryan yayi yana faÉ—in
"Abba zamu wuce tare on Monday É—in"
yana gama faÉ—in hakan ya nufi hanyar fita daga palon,
Chapter 34 · 0% Book details