Sashe 61
Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
A ɓangaren Aryan kuwa yana fita tare da diyana part na shi ya nufa kai tsaye a tsakiyar palon kasa ya tsaya tare da sakin hannun ta chikin fushi ya fara yi mata faɗa sai magana Bgs yake masa ta chikin wayar amma Aryan baya ji kasan chewar ya chire wayar daga kunnen sa katse kiran Bgs yayi ya sake kiran sa kamar ba zai ɗauki kiran ba dan ɓachin rai amma sai ya danne ya ɗaga kiran tare da manna wayar a kunnen sa "mika mata wayar" abun da Bgs ya faɗa kenan ba musu Aryan ya miƙa mata wayar ganin ransa ya ɓaci sosai ne ya sanya ta ansa wayar a kule ta fara magana zuba mata ido Aryan yayi yana kallon yadda take matana a nitse kamar ba ita ba kome Bgs ya faɗa mata oho sai gashi ta kwashe da dariya har da dukawa kasa shi dai Aryan ya zubawa sarautan Allah ido almost 30mins suka kwashe tana hira da Bgs tantama Aryan ya shiga yi anya ba da hiyana take magana ba dan Bgs ba zai tsaya yayi hira mai tsawo da diyana haka ba mutumin da magana ma wahala take masa kai ina akoi dai wani abu sai da diyana ta kwashe 1h tana magana da Bgs sanna sukayi sallama sai mamaki Aryan yake tana katse kiran ta tsugunna kasa tace "yaya Aryan kayi hakuri namaka alkawarin ba zan sake faɗin abun da baa tambaye ni ba kuma ko da an tambaye ni ma ba zan faɗa ba har sai ka bani izinin" Aryan ya rasa bakin magana tunani yake to wa'azi Bgs tayiwa diyana yasa ta sauya kome dan dai ya san halin diyana idan kace zata mata tsawa wlh bazata taɓa yimaka abun da kake so ba sai dai ma ta kara yi maka abun da baka so ɗin to me Bgs ya faɗa mata haka kai dole na san ya akayi irin wanna sauyi lokacin guda haka yau Bgs ya shafe 1h yana hira da mutun akoi alamar tambaya
ganin yayi shiru bai tan ka taba ya sanya ta miƙe ta rungume sa tana faɗin "yaya Aryan fushi kayi da ni" dawo da kallon sa yayi kan face nata ya rungumeta da kyau yana faɗin "aa my jidda akan me zan yi fushi da ke?" Hannun ta chusa chikin gashin kansa tace "to yaya Aryan muje yau ma na maka kitso" chikin sauri yace "aa kije wajen Ammi tana neman ki ni ma akoi in da zanje idan na dawo sai muje shan ice cream" murmushi tayi tare da sakin sa tana kokarin juyawa kara kankame ta yayi kasa kasa yace "my jidda tafiya zaki ba tare da kin bani hot kiss ba? Saukar da idon ta kasa tayi chike da jin kunya tace "yaya Aryan ni kam ban iya kiss ba" ɗaukan ta yayi chak suka haura sama
💋Duk Karfin Izzata 💋
💖The Talent Troupe Writer's 💖
💖Story And Written💖
⬇ï¸
*Star lady*
Book 2
Page 27
saman katafaren gadon sa ya kwantar da ita tare da yi mata runfa da faffaÉ—ar kirjin sa yana kokarin yin magana massage ta shigo wayar sa chikin jin haushi ya anshi wayar nasa daga hannun ta sakon Bgs ne murmushi ne ya kubche masa lokacin da yake karanta sakon "kai zaka kashe Cameran É—akin ne ko dai zaka nunamin ka isa" kwafa Aryan yayi a fili yace "wlh ba zan kashe ba idan mutun ya isa yayi hakan da matar sa" "yaya Aryan kai da wa kake magana? Shafa kan ta yayi tare da ajiye wayar a saman bedside drawer yana faÉ—in "my jidda ba kowa ni da waya ta ne" zatayi magana ya É—aura hannun sa saman lallausan lips nata yana faÉ—in "shiiiiiii" shiru tayi tana kallon sa hannu ya sanya ya rufe mata ido ya matso da fuskar sa dai dai sai tin nata face É—in haÉ—e bakin su yayi waje guda ya fara bata hot kiss hannunta ta kewayo da shi ta saman bayan sa tana É—an bubbuga shi alamar ya sake ta
da kyar ya iya zame bakin sa daga nata chikin sarkewar murya yace "my jidda menene kuma? Turo baki tayi tace "yaya Aryan ba kai ne kake danne min hanchina da wanan dogon hanchin naka ba idan kana min kiss bana numfashi ko kaɗan" jan dogon hanchin ta yayi yana faɗin "ni baby ma zan baki yau ba kiss ba" waro ido waje tayi kafin tace "kai yaya Aryan ni bana son baby yanzu sai hiyana ta samu baby sai ni ma ka bani" "aa my jidda ba yanzu hiyana zata samu baby ba sai gaba ni kuma yanzu nake son baby gaskiya" "waya ce maka ba yanzu zata samu baby ba ai yaya Prince ya...sai kuma tayi shiru bata karisa maganar ba "me ya faru my jidda me yaya Prince ɗin yace? Girgiza kai ta shigayi tana faɗin "yace kar na faɗa wa kowa kuma karna kuskura na sake faɗin abun da bai dace na faɗa ba"murmushi Aryan yayi tare juyo da ita ta dawo saman kirjin sa yana matikar farinciki ko ba komai Bgs ya ɗan sai ta masa jiddan sa tun da har tana iya danne magan bata faɗe lallai Bgs ba iya aikin soja ya iya ba har da aikin gyara mutane irin su diyana ko me ya faɗa mata oho kuma tun da tace bazata faɗa ba komai Aryan zai mata bazata taɓa faɗe ba
"My jidda nifa yanzu ki faÉ—a min sai yaushe zaki ansa baby" "sai yaya Prince ya sayawa hiyana baby tukun nan ni ma zan ansa" É—ago ido Aryan yayi yana kallon Cameran dake jikin kwan wutar É—akin yana gararar Bgs lokacin Bgs baya ma wajen ya fita sabgan su tun sa yace Aryan ya kashe Cameran yaki sai shi ya fita ya shiga wani Aikin
rungumota yayi a jikin sa ya fara shafa ta suna yar hirar su mai daɗi da haka har barci ya ɗauke ta chikin dabara ya kwantar da ita ya miƙe cikin sauri ya nufi toilet a gurguje yayi wanka ya fito ya shirya zuwa gidan su zulaihat
bayan ya gama shirin sa tsab ya hauro saman gadon ya manna mata kiss a saman É—an karamin bakin ta kasa kasa yace "ina matikar kaunar ki my jidda ina son ki fiye da yadda nake son kai na ya Allah ka kulamin da ita kara manna mata kiss yayi ji yake kamar ba zai iya fita ya bar ta ba ji yake kamar ya É—auke ta su tafi tare amma sai ya daure ya sauko daga gadon har ya É—auki wayar sa sai kuma ya fasa ya ajiye mata dan ya san ta da son buga game chire sim É—in yayi ya É—auko wata wayar daga chikin drawer mirro ya sanya sim É—in ya fice daga É—akin chikin sauri
Shi da Shahram kawai suka tafi gidan su zulaihat mota É—aya suka É—auka suna isa unguwar basu sha wahala ba suka gane gidan wani katafaren gida ne na alfarma horn É—aya sukayi a bakin gate mai gadi ya wangale musu gate É—in kasan chewar an san da zuwar su kallo É—aya Aryan yayi wa gidan ya gane akoi tsaro sosai a gidan akoi manya manyan Cameras chikin sauri ya sanya face mark a fuskar sa tunani yake lallai dadyn zulaihat ba karamin kwaro bane wato ya san yadda zai yi ya sanya wa gidan sa tsaro har haka to ai idan ya san wata bai san wata ba yau ya haÉ—u da wayan da suka fishi basira
Yau Aryan bai jira Shahram ya buÉ—e masa motar bama ya buÉ—e da kan sa ya fito har ya fara tafiya sai kuma ya dawo ya É—auki jaket babba mai hula ya sanya a jikin sa dan baya son dadyn zulaihat ya san yazo gidan nan dan in ya sani zai iya guduwa ko ma ai na yake sunkuyar da kansa kasa yayi ya shige chikin gidan