Sashe 43
Duk Karfin Izzata Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Chikin barci gaba ɗayan su sukaji a takure suke basa numfashi sosai kusan a tare suka waro idon su a kan fuskar juna,chikin razana hiyana ta yunkura tana kokarin miƙewa amma ina gaba ɗayanta tana tsakiyar faffaɗar kirjin sa ya baybaye ta ta ko ina ba halin ta tashi,jikin sa a mace saboda barci ko motsin kirki ya kasa calmly ya fara magana
"me ya kawo ki jikina" yayi magana dai dai lokacin da green eyes nashi ya sauka saman tula tulan breast ɗin ta dake saitin kirjin sa,kara wato idon sa waje yayi yana kallon su,chikin sauri ta sauke idon ta tana bin in da yake kallo da kallo,ganin breast nata a wajen rigan ya gangara ya koma saman chikin tane ya sanya ta kara rungumesa da kyau ta shige chikin kirjin sa tana ɓoye fuska, wani yarrr yaji a jikin sa lokacin da abubuwan nata suka fara sokin sa a kirjin sa, lokacin guda ya shiga chikin wani yanayi hannu ya sanya da karfi yana kokarin turera kara shigewa jikin sa tayi sosai ta riƙesa chikin tsawa yace "sake ni!" Ba shiri ta sake sa tare da sakin kuka kasa kasa, kokarin jan rigar ta take ya hauro sama amma rigar yaki saboda tana kwanche ne ta danne rigar, da sauri ta miƙe ta nufi toilet, dogon tsaki yaja tare da miƙewa shima ya shiga toilet ɗin ta na tsaye ta chire rigar jikin ta daga ita sai pant ta chikin mirrow ta ga shigowar sa ihu ta fasa ta juya ta nufi kofar fita da gudu tsawa ya daka mata "ina zaki je a haka" chak ta tsaya ba tare da ta juyo ba jikin ta sai ɓari yake, ko kallon in da take bai sake yi ba ya wuce ya ɗauro alwalal sallar la asar ya zo ya raɓa gefen ta ya wuce ya fita daga toilet ɗin tana tsaye ta kasa motsawa har sai da ya fice sanan ya koma ta chigaba da abun da take gaba ɗaya kunya ya ishe ta yaya Prince ya gama kalle ta.
Washe gari 11:30am
Tana zaune a palo tana latse latse a wayar ta, sanye take chiki farin wandon jeans da top pink color, ba karamin kyau kayan suka mata ba kasan chewar tasan dukka su yaya Prince basa nan suna wajen aiki ya sanya tayi zaman ta a palon babu hijabi,ta ɗaure gashin kanta da ribon ta zuba jelar har tsakiyan bayan ta ɗan karamin bakin nan nata kamar an sanya pink jan baki tayi kyau sosai kamar ita tayi kanta, tayi nisa chikin game da take bugawa ba zato ba tsammani taji shigowar mutane palon chikin sauri ta ɗago kai tana binsu da kallon yaya Prince ne da wasu turawa su biyu suna sanye chikin wandon sojoji da t-shirt na su kallon ɗaya zaka musu ka gane manyan generals na sojoji ne, kasa miƙewa tayi dan kunyar kayan jikin ta take
saman sofa suka zauna yaya Prince ya chiro waya ya kira jourfree akan ya yawo musu abun sha, chikin sauri ɗayan baturen ya fara magana chikin harshen turanci "aa Bgs kabari wanan sister nan ta ka ta kawomin dan ni saboda ita nazo gidan nan tun ranar dana kuka sauka a Airport ido na ya sauka akan kyakkyawar face nata naji duk duniya idan ban same ta ba zan iya mutuwa shiyasa na takura maka akan muzo gidan nan tun da ko mun tambaye ka awajen aiki baka bamu amsa shi ya sanya nazo da kai na na ganta baki da baki na furta mata abun da ke rai na" da sauri ɗayan ya miƙe yana faɗin kai dest karya kake na rigaka ni barima ka gani" ya kai karshen maganar tare da nufar in da hiyana ke zaune
ita dai tayi mutuwar zaune tana kallo ikon Allah, kusa da ita yaje ya zauna yana faɗin "hii baby" shiru ta yi bata amsa ba sai ma takure jikin ta da tayi tana kallon gefe, hannu ya kai yana kokarin kamo face nata ya juyo da ita bai kai ga taɓa fuskar nata ba yaji an yiwa hannun sa wani wawan damka
da sauri ya juyo, zaro ido yayi waje ganin yadda face É—in Bgs ta sauya lokacin guda idon sa ya sauya yayi jaa
Da karfi Bgs ya murɗe hannun ya mai da ta baya ji kake kas kas kashin ya karye ihun azaba baturen sojan ya saki, da gudu ɗayan ya miƙe ya bar palon dan ya san halin Bgs, bugun mutuwa Bgs yayi wa baturen har sai da ya suma, a guje hiyana ta bar palo ta shige betroom jikin ta sai rawa yake,tsoro ya hana ta hawa gadon tsayuwa tayi a tsakiyar ɗakin, tana tunanin irin hukuncin da zai mata
Bayan ya gama sumar da baturen ne ya chiro wayar sa ya kira jibga jibgan sojojin dake tsaron gidan su kazo suka É—auki sumammen baturen sukayi waje da shi,chikin zafin nama ya juya ya nufi betroom É—in tana jin shigowar sa ta kwasa a guje ta nufi wajen hutawar sa, taku biyu yayi ya damko kugun ta ta baya chikin tsawa yace "me ya kai ki palo da har kika zauna a chan!!? Runtse ido tayi ta kasa magana dan ji tayi gaba É—aya hanyar maganar ta ya toshe harshen ta ba zai iya motsawa ba, jiran saukan duka kawai take tsawa ya sake daka mata tare da juyo da ita suna fuskantar juna "ba da ke nake magana bane!!! Æari kawai lips nata keyi hakoranta sai karaf karaf suke suna haÉ—e wa da juna, ganin tsoratachiyar face nata ya sanya ya É—an ji zafin zuchiyar sa ta ragu, dan ya lura ta gama tsorata ko magana ba zata iya ba calmly yace "Open your eyes" kamar jira take ya sake magana ta saki wani kuka mai ban tausayi da ratsa zuchiyar mai sauraro, chije lips na shi na kasa yayi da karfi yana É—an shafa kan sa da hannu É—aya kasa kasa yace "kukan me kuma ki ke? Sai lokacin ta samu damar buÉ—e baki ta fara magana "dan Allah yaya Prince kayi hakuri ba zan sake ba idan ba ka so ko palon ma ba zan sake zuwa ba dan Allah kar ka bugeni"
Kara chije lips na shi yayi da karfi ya jawota ta faɗa saman faffaɗar kirjin sa ya rungume ta da hannu ɗaya ɗayan hannun nasa kuma ya chusa chikin gashin kanta yana shafawa da Cool Voice yace "it's ok" shiru tayi ta kara lafewa a jikin sa kasa kasa yayi magana ɗago kai tayi dan bata ji me yace ba "yaya Prince banji me kace ba" shiru yayi yana kallon face nata sake mai mai ta maganar nata tayi nan ma shiru yayi bai yi magana ba slowly ya fatso da face nashi dai dai nata sunkuyar da kanta kasa tayi dan kunyar sa take ji,kwantar da kansa yayi saman wuyar ta yana shakan kamshin man tashin ta "wayace kimin amfashi da man gashi? Saxy Voice nashi ya daki dodon kunnen ta "kayi hakuri ni bani da shine kuma gashi na ya fara hardewa" shiru yayi bai sake magana ba chigaba yayi da yawo da face nashi samar wuyar ta kamar mai neman wani abun sosai yake shafa lallausan bakin gashin kanta da ɗayan hannun sa,ba karamin daɗin taɓawa lallausan fatar wuyar ta ya masa ba
Kokarin faɗuwa hiyana take dan gaba ɗaya ya kashe mata jiki kafofin ta ba zasu iya ɗaukan taɓa amma haka ta daure ta chigaba da tsayuwa dan tana tsoron yi masa magana, Almost 15mins suna tsaye sai shafa gashin kanta yake ya dawo da face na shi saman kanta yana shaƙar kamshin da kyau
Gangaro da kansa yayi kusa da kunnen ta yace "kije ki kawomin wayar ki" ya karisa maganar tare da sakin ta,da gudu ta wuce ta bar wajen ta koma palo
Masu karatu sai mun haÉ—e gobe idan mai dukka ya kaimu Nagode sosai da comments na ku kuma ina matikar jin daÉ—in comments É—in Allah ya saka da alkhari
💖The Talent Troupe Writer's 💖
💖Story And Written💖
⬇ï¸
*Star lady*
Wanna page É—in nakine Aisha baita jidda My mum ina godiya da comments naki ina matikar farinciki da jin daÉ—i Allah ya bar zumunci ya barmin ke
Book 2
Page 21